← Book details Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 127

Sashe 79

Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 1 min read

Riga da tayi mishi uzuri Suko tuni sunma manta da wanzuwarshi wasu mutane a palourn musamman Arman Ganin tsayuwar bazata fishshesu ba ya sanya su zaunawa kan kujera Suna Rungume da juna Arman tuni notin kanshi ya fara sincewa Dan Aira ta gama rikitar dashi a hankali ya rad'a mata ya ce " Kinyi kyau my wife"Uhm kawai tace tana shak'ar daddad'an k'amshin turaren mijin nata shinshina wuyanta ya fara tundaga kan wuyanta Yanajin wani sabon yanayi baisan lokacin da ya fara kissing d'inta ba Ta ko ina Aira ko kasa hanashi tayi Dan sak'on yana shigarta sosai jikinta tuni ya mutu batayi aune ba saiji tayi y Had'e bakinsu waje d’aya ........✍🏿
Chapter 79 · 0% Book details