Sashe 72
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 9 min read
*Ki biya ki karanta cikin nutsuwa 200 ta wannan number 07026166536*
_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[7/8, 20:01] Hajo hajo: 🅿️...........*87&88*
..Haka zan mayar masa da tsiyarsa "Cikin tsananin b'acin rai Arman yace wannan ne kuma baka isa ba ko kai wanene yana gama fad'ar ya fisgi Aira tare da bangajeshi yayi waje da ita janta kawai yake kamar zai tashi sama da ita A haka har suka bar cikin gidan Sosai Aira take kuka Wanda Arman jin kukan nata yake har cikin ranshi Alhaji ne da duk ya tashi hankalinshi Kallon Saude yayi ya ce " ji nake zuciyata kamar zata fashe saude "Haba Alhaji akanme zaka damu hankalinka Tunda Allah ya Rabaka da k'aya ai gwarama da ya tafi d'in da ita kuma zaman me zatayi mana a gida kamata fa akayi banda Cikin da tazo maka dashi gida kaidai kawai an cuceka wlh wannan Auren masifa ya zame maka" Numfasawa yayi ya ce "Alhaji Abubakar zaisan ni yayiwa haka wlh duk abunda na kashe sai ambiya ni Aure ko masifa ba abunda na Mora da Auren sai masifa wlh bazanyi asarar kudinaba hatta cida ta din da nayi saiya biyani yana gama fad'ar haka Fuuu yabar wajen Laila da Mama suka bishi Aira ko suna fita hanya Suka mik'a Arman xaka Kalleshi kasan ba k'aramun b'acin rai yake cikinshiba janta kawai yake Ita kuma sai kuka take sunyi nisa sosai Ja yayi ya tsaya tare da kallonta cikin b'acin rai ya ce " Kukan me kikemun ko so kike ki koma gidan matsiyacin chan ?Girgiza mashi kai tayi ta ce "A a a yaya ina tsoron Abba ne Idan yaji abun nan nasan tsinemun zaiyi ta k'arasa fad'a tana rushewa da kuka" Sosai ta bashi tausayi Hakan ya sanyashi saurin Saukowa cikin lallashi ya ce "Kiyi shiru ki daina kukan nan Hamdala zakiyi da Allah ya rabaki da k'addararran Auren nan sannan bazai tsine miki ba insha Allah " Goge hawayenta tayi ta ce "To yaya Amma Dan Allah karka maidani gida yaya Dan Allah Abba kasheni zaiyi kokuma ya sake rabamu bana son komawa kano kwata_kwata yaya " kan wani dakali ya zaunar da ita Shima ya zauna tare da cewa "Bazamu komaba cutie guduwa zamuyi" Ajiyar zuciya Aira ta sauke tare da hade kanta da gwuiwa "lalubo Wayarshi Arman yayi ya dannawa musa kira Bayan ya d'auka yayi mashi kwatancen Inda suke tare da cewa Dan Allah duk Inda yake yazo yayi gaggawar zuwa " Minti Sha biyar me kyau musa yazo ya samesu a wajen da mamaki yake kallonsu Ya ce"Yadai Abokina yana ganku haka ku biyu kuma yanayinku kamar ba dad'i"Kama hannun Aira Arman yayi tare da mik'ar da ita ya ce "Muje kawai munyi maganar later" A back sit ya sanya Aira shi kuma ya shiga gaba har suka isa gidan musa bamai cewa Uffan saida suka isa Arman ya fito tare dabudewa Aira ita ta fito a palour gidan suka d'auka Inda matarshi ta tarbesu hannu bibbiyu dukda k'in sakewar da Aira take kallon Sarat Arman yayi ya ce "Maman boy Dan Allah toilet zaki nuna mata ta tayi wanka kafin mu dawo" da to ta amsa tare da kama hannun Aira ta ce "Sis muje " ba musu Aira ta bita toilet d'in ta nuna mata tare da bata towel tabar d'akin Saida ta cire kayan jikinta tukwana ta d'aura towel din daman daga ita sai kayanta ko Hijab babu jikinta haka sukazo Arman ko fita sukayi tare da musa Kallonshi musa yayi ya ce "baka ban labari ba Abokina meya faru" Numfasawa Arman yayi ya ce "ya saketa" wara idanu musa yayi ya ce "Serious Abokina" Da gaske mana muna irin wannan wasan dakai"Wow amma natayaku murna wlh congratulation Amma garinya harya yarda ya saketa"ya gaji da Zama da itane bata da amfani a gareshi shiyasa kawai ya saketa "ya bashi amsa a takaice don baijin zai iya Fad'ar gaskiyar Lamarin abunda ya faru kamar ya tozarta cutie d'inshi ne dukda har yanzu zuciyarshi bata lamunta da zargin cikin da ake mata ba a wani boutique dake kusa dasu sukaje Arman ya sayowa Aira doguwar Riga wacce zatasa sannan suka biya suka sai mata yadin hijab suna tsaye aka d'inka mata hijab d'in yadi hud'u tukwana suka koma gidan a lokacin Aira harta fito daga wanka Sarat sukaba kayan akan ta kai mata Zaune ta sameta tayi tagumi " Mik'a mata kayan tayi ta ce "Gashi y'ar uwa kisanya" Nagode Aira tafada tare da amsa saida ta fita tukwana ta bud'e rigar ta sanya ko madubi bata tsaya kallaba bare taga ma yanda tayi mata hijab din ta warware Blue har kasa tare da sanyawa ta fito palour anan ta tarar da Su Arman Mikewa Arman yayi tare da mik'awa musa hannu ya ce "Abokina zamu wuce nagode nagode Allah yabar zumunci Kayimun abunda bazan tab'a mantawaba dashi a rayuwaba Allah ya saka da alkhairi" Bakomai Abokina ai yiwa Kaine bazaku bari Kuyi break fast ba tukwana ku wuce "a a a Gaskiya Sauri muke Abokina kallon Aira yayi ya ce Taho muje Godiya Aira tayiwa Matar musa tukwana ta bisu musa ya kaisu Har airport saida yaga sun yanki ticket sunyi clearing d'in komai jirginsu 12 zai tashi zuwa Abuja ganin lokacin ya kusa ya sanyashi yi musu bankwana akan zai koma Account number shi Arman ya amsa tare da yi mashi Transfer 10 million" Sosai musa yayi mamaki yaji dadi sosai sannan yayi mishi Godiya cike da kewar abokin nashi ya koma gida"K'arfe 12 daidai jirginsu Ya tashi Bayan y'ar takaitacciyar tafiyar da sukayi jirginsu ya sauka Abuja Taxi suka hau A lokacin Jikin Aira yayi rauu zafi sosai Sannu kawai Arman ke mata har suka isa katoton gidanshi dake G R A Sosai gidan ya burge Aira Dan ya had'u karshen had'uwa Aljannar duniya kenan Knoking Arman yayi mai gadi ya leko yana ganin Arman yafara fara a tare da washe baki ya ce "Ranka ya dad'e kaine tafe Sannu da zuwa ya fad'a yana bud'e musu tare da basu Hanya " Alhmdllh kawai Arman ya fad'a ya shige ciki Aira na biye dashi a makeken Palourn gidan da fad'ar tsaruwarshi bata baki ne suka yada zango Kallon Aira yayi da duk tayi sanyi tare da kamo hannunta ya ce "kodai jikin ne cutie mu wuce Asibiti " girgiza mashi kai tayi ta ce "a a a yaya ni bansan zuwa Asibiti bazan k'ara zuwaba tunda basa fad'ar alkhairi" D'an murmushi yayi tare da cewa to shikenan yanzu ki kwanta anan naje na had'o maki break fast"Na koshi yaya Banajin yunwa"Hararar wasa yayi mata ya ce "Baki isa ba inke bakyaso ai baby na yaso ya fad'a yana kallon cikinta da yake a shafe" Hawaye Aira ta fara ta ce "Cikin da ba asan ubanshi ba Kake dangantawa da babynka yaya Dan Allah ka kaini a ciremun please" murza hannunta yayi ya ce "Baza a cire ba cutie Har yanzu bangama yarda akwai ciki a tattare dake ba sannan koda ace da gaskene to kisani a soyayyar da nake maki ko Kad'an bazata ragu ba saima karuwa da zatayi sannan ni zan amshi cikin a matsayin nawa koda kuwa duniya zata tsinemun Amma ki bari please muje Asibiti a gwada " cikin hawaye take Kallonshi tana Kara godewa Allah da yabata masoyi na Gaskiya hakika Arman da wanine a wannan lokacin ne zai gujeta amma gashi ko a kanshi sannan bai nuna mata kyama ko hantara ba "Girgiza kai tayi ta ce " Yaya bazanje Asibiti ba nan gaba kila su fad'amun abunda zai tarwatsarmun da zuciya"ta k'arasa fad'a tana hawaye "To shikenan bar kukan my cutie kinsan ba abunda na tsana sama da kukanki abunda nake so dake ki kwanta ki huta kinji kafin na fito" gyada mishi kai tayi tanajin soyayyarshi na k'ara ratsata Har ya bar wajen tana Kallonshi saida taga shigarshi kitchen tukwana ta sauke ajiyar zuciya ta ce "Allah ka kawo mana mafita cikin wannan rud'addiyar rayuwar da muke ciki Arman yana shiga kitchen yaga basu da kwai ta k'ofar baya yaje ya bawa Mai gadi kudi akan yayi Sauri ya samo mashi kwai ba b'ata lokaci kuwa yana tsaye har yaje ya dawo"itadai aira tana kwance yayinda idanunta suke a bude ba ayi 30 minutes ba taga ya fito hannunshi rik'e da plate zuwa yayi ya Aje gabanta sannan ya koma ya d'auko Cup d'in tea da yasha Had'in kauri Shima ya Aje gabanta cike da kulawa yaje ya ruk'ota tare da cewa " Mike to kici kinji my prince's zakiji k'arfin jikin naki"A hankali Aira ta mik'e Plate d'in soyayyar wainar k'wai sai k'amshi yake tashi ya bud'e mata tare da gutsuwa yayi saurin kai bakinta ya ce "ha a bud'e bakin" Murmushi Aira tayi mishi tare da bud'e bakin shi ya dinga bata tare da tea din sosai taji dad'inshi har batasan taci da yawaba Kallonshi tayi tare da marairaicewa ta ce "Yaya na koshi kaima kaci please" Murmushi yayi ya ce "a a ni na k'oshi ki daure ki k'arasa cinye wannan zakiji k'arfin jikinki" girgiza mai kai tayi tare da Amsar plate d"in itama ta gutsuro takai saitin bakinshi "murmushi ya sakar mata Itama ta mayar mai a haka itama ta dinga bashi har wainar kwan ta k'are Mikewa Aira tayi ta ce " Yaya salla zanyi"Shima mikewar yayi ya ce "Muje na nuna maki bedroom d'inki binshi tayi ya gwada mata d'akin tare da fita Dan Shima yaje yayi salla Dan lokacin ta ya wuce sai a gida yayi Aira ma cire hijab din tayi tare da Shiga Toilet taje tayi alwala Ta fito ta sanya hijab d'inta tare da shimfida abun salla raka'a biyu tayi tare da nafila biyu saboda k'asaru ce Tana gamawa ta jima tana adduo'i a haka Arman ya sameta Saida ta gama tukwana ta juya ta Kalleshi murmushi ya sakar mata ya ce " Fatan an sakamu a Addua'ar "Uhm yaya Ai Addu'arma gaba d'aya taka ce " ta fad'a tana rufe fuska murmushi yayi ya ce "Ah kice Duka tawace to Allah ya amsa mana" Ameen Aira ta fad'a kasa kasa tare da Yin kasa da kanta Kallonta yayi ya ce "ki kwanta yanxu ki huta Dan Allah zanje na samo maki magani kinji cutie sannan kiyimun alk'awarin bazakiyi ta kukan da kika saba ba ke bakyama gajiya da kuka kanki yayi ta ciwo a Banza"Mikewa tayi tare da Kallonshi ta ce " to yaya insha Allahu bazanyi kuka ba karka jima please "to y prince's kafin in dawo ki tabbatar kinyi bacci" murmushi tayi ta ce "To my yaya" yana barin d'akin ta cire Hijab d'inta jikinta tare da hayewa Gado Ba jimawa bacci ya d'auketa Dan daman a gajiye take.