Sashe 58
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 10 min read
*Tirk'ashi*🏃🏿♀️🙆🏽♀️
*_Miss Hajo ce_*🤙🏿
[6/29, 22:56] Hajo hajo: 🅿️..........*73&74*
....A hankali zan biki"Aira jin maganganun take tamkar a mafarki kuka ta fashe da shi ta ce "Ka tadani Daddy Dan soyayyarka da annabi muhammad (s a w) Karkamun komai " Ai Alh Yusuf baimasan tanayiba tuni harya zuge mata zif din rigarta yana kokarin raba ta da rigar jikinta ganin da gaske dai yake "ki rik'emun Amanar Komai dake tattare da ke na baki Amanar kanki Da kanki" Tunowa da maganar Ta da Arman Ta k'arshe Ai batasan sanda wani k'arfi yazo mata ba hannun Alh Yusuf ta samu ta gantsarwa cizo iya k'arfinta har saida Fatar wajen ta fara fita Ai Alh Yusuf najin azabar cizon da Aira ta gallamai ba baisan lokacin da ya yi k'ara ba Ya mirgina gefe Aira na ganin ya d'agata cikin sauri ta mik'e cike da tashin hankali hawaye duk sun cika mata fuska Kallonta Alh Yusuf yayi ya kalli hannunshi ya ce "Tunaninki wannan cizon da kikamun shi zai kwaceki daga wajena sainaga ta Inda zaki fice daga d'akin" Cikin kuka Aira ta ce "Wlh baka isa kayimun komai ba mugu azzalumi macuci tsohon banza kawai" Alh Yusuf cike da zafin rai ya tunkarowa zai Kara chafketa Cikin rud'u Aira ta fara waiwayen neman mabugi Kwalbar turarruka da aka jera mata akan Mirror d'inta ta kwaso Tare da Jefa mashi katuwa a goshi"Alh Yusuf ba k'aramar azaba yaji ba tuni goshinshi harya fashe ya fara fitar da jini Durk'ushewa a wajen yayi yana sauke numfashin wahala Aira ganin hakan ya sanyata saurin Rugawa tayi hanyar kofa tare da Fara k'ok'arin bud'ewa "ni kika fasawa goshi Illatani kike son kiyi Aira to Karki fice daga d'akin nan kome na miki ke kikaja" cikin kuka Aira tana bud'e k'ofar ta ce "idan ka tashi ka kasheni sannan wlh saika sakeni" Ganin Alh Yusuf ya Mike jini nabin goshin shi sosai ya fashe ya sanya Aira saurin bud'ewa cike da tashin hanki ta Ruga a guje Alh Yusuf ya Mara mata baya yana ina zakije Ai Aira bata zarce ko ina ba sai d'akin Hajiya saude taci sa a ko a bud'e A guje ta Ruga tayi d'akin sai hak'i take tana kuka Hajiya saude da har ta kwanta Jin Banko k'ofar ya sanyata tashi cike da mamaki take kallon Aira ta ce "Me ya kawoki nan ke kuma" Kafin ta k'arasa maganar Alh Yusuf ya shigo rik'e da goshin shi dake fitar da jini cikin kid'imewa Saude ta mik'e Aira ganin ya biyota ai da gudu ta Ruga ta boye Bayan Saude tare da kankameta ta fashe da kuka ta ce "Dan Allah Mama ki taimakeni " Cike da masifa daddy ya ce "ki fito na fad'a maki " Mama saude tsaye tayi ta kalli wannan ta kalli wancen "ta ce " wai meke faruwane Alh yanaga jini a goshinka ka"Matsowa yayi yana cije baki ya ce "Ba ruwanki ke kuma ki fito Daga bayanta idan kuma kika bari na kwaceki da kaina zaki yabawa aya zak'inta " Kuka Aira ta fashe dashi tare da kankame Mama saude ta ce "Mama Dan Allah karki bari ya tab'ani kasheni zaiyi kimun rai Mama Dan Allah kisa ya sakeni Daman bana sonshi aka auramunshi Dan Allah ki taimakeni Mama "Rik'e Aira saude tayi tare da gallawa Daddy harara ta ce " Ficemun daga d'akin Alhaji"bazan fita ba ina ruwanki wai ba mata ta bace wlh ranku Duka zai b'aci"Aira najin haka ta k'ara fashewa da kuka ta ce "Mama Dan Allah karki bari ya tafi dani " Mama saude mamaki duk ya cika mata kai kwantar da murya tayi ta ce "Kayi hakuri Alhaji ka fita na turo maka ita Sannan kaje a duba maka goshin naka kafin nan zan lallaba maka ita" Badan Alh yaso ba Kamar Wani sakarai ya ce "to" yana ficewa daga d'akin Aira ta sauke wata nauyayyar Ajiyar zuciya Rufo d'akin Mama saude tayi tare da sa key ta juya Kallon Aira tayi dake tsaye har lokacin tana kuka Dafota tayi ta ce zauna muyi magana"ba musu Aira ta zauna gefen gadon tana kuka dukta rikice numfasawa saude Tayi ta Ce "Inason kiban labari komai bana son ki b'oyemun Naji kina cewa bakisan Alhaji to garinyaya Akayi Auren nan " Cikin shashekar kuka Aira ta ce "Eh Mama wlh bana sonshi Auren dole ne akamun dashi" Cike da mamaki saude ta ce "Auren dole Kuma tun yaushe aka wuce yayin Auren dole garinya Haka ta faru" Goge hawayenta Aira tayi ta ce "Ina da Wanda nake so tun yarinta.......tas ta bata labarin komai da soyayyar su da Arman har zuwa Aurenta da Alh Madugu " amma ta boye mata zarginsu da Abbanta yake da kuma birthday din da ya hada mata da kamasu a hotel da akayi ta k'arasa fad'a cikin kuka mai cin rai Dan sosai ta k'ara tunowa da soyayyar su da Yaya Arman"Hajiya saude sosai tayi sanyi ta kuma tausaya wa Aira a zuciyarta ta ce "Ashema haukan banzana nake Yarinyar ba sonshi take ba" Kiyi shiru ki bar kukan nan kinji a Gaskiya ni kaina na tausaya miki "Cikin kuka Aira ta ce " Dan Allah Mama ki daina kallona matsayin kishiyarki wlh ni kallon uwa nake maki Dan Allah ki sanya Daddy Ya sakeni wlh bazan iya zama dashi a matsayin miji ba ki taimakeni Mama kisanya ya sakeni"Karki damu y'ata daga yanzu nadaina kallonki matsayin kishiya duk bansan da wannan al'amarin ba sai yanzu da kika fad'amun yanzu ki koma d'akinki kije ki kwanta gobe ma k'arasa magana"Mama Dan Allah ki bari na kwana a nan wlh ni ko a k'asa Ne saina kwana Amma bazan iya komawa ba Chan tsoro nakeji zai iya bina Dan Allah Mama ki taimakeni"sosai Aira ta bawa Mama tausayi Hakan ya sata cewa "to shikenan tunda kin tsorata hau gadon ki kwanta saimu kwanta tare" Murmushin farinciki Aira tayi ta ce "Nagode Mama Allah saka da alkhairi" A tare suka kwanta Gado d'aya Aira har lokacin fargaba take Saidai kuma.ta d'anji sanyi a ranta da suka fahimci Juna da Mama saude koba komai yanzu damuwarta a gidan zata ragu Itama saude cike da mamakin al'amarin nan ta kwana (Sabon salo kwana Gado d'aya da kishiya 😂😅)Alhaji Yusuf ko kai tsaye wani k'aramun clinic ya nufa Inda aka duba mashi raunin Saida akai mashi d'inki shi kanshi yayi mamakin irin yankan da Aira ta mishi saida aka gama mishi d'inkin tukwana ya koma gida takaici biyu ga bai cimma abunda yaje samuba ga azabar ciwo Washegari koda suka tashi cikin ladabi Aira ta gaishe da Mama saude ta amsa mata cikin mutuntawa Nan Aira ta shiga gyara mata d'akin dukda tayi da ita ta Bari ammata k’i tana cikin shara Laila ta shigo kallon Aira tayi cike da mamaki tukwana ta kalli mamanta ta ce "Mama wannan kuma me take maki a d'aki da sassafen nan" Janyo hannunta Mama saude tayi ta ce "Aikine take tayani Sannan ta ce " Daga yau Laila karna k'ara ganin magana marar dadi ko harara ko hantara ta shiga tsakaninki da Aira ki d'auketa tamkar y'ar uwa kinji"zumburo baki Laila tayi ta ce "To akanme Mama kishiyarkice fa" Aira ce ta ce Mama zan wuce "murmushi saude tayi mata ta ce " To Aira nagode kije kiyi bacci Naga baki rintsaba sosai sannan karkishiga kitchen nayi magana da mai aikinmu zata dawo yanzu idan ta gama break fast zanturo Laila ta kiraki kinji "To Mama nagode" Aira na barin d'akin Laila cike da mamaki Tace "wai Mama Lafiya naga kin sauya lokaci guda" Hmmm kede bari Laila ai dole kiga haka Ashe duk haukan banzan mu muke.....tas ta kwashe komai da Aira ta bata labari ta fad'awa Laila itama Laila sosai ta tausaya wa Aira tasan Tabbas ko itace akayiwa haka saita girgiza...Aira na fitowa a palour taci karo da Sadiq Kallo d'aya yayi mata ya kauda kanshi ganin haka ya sanyata saurin wucewa bedroom d'inta tana shiga ta rufe tabar key din jiki tare da hamdala wanka tayi ta sauya kaya ta haye Gado cike da tunanin Arman bacci ya kwasheta itace bata tashi ba Sai wajen 10 Shima Knoking d'in Laila ne ya tayar da ita tana bud'ewa murmushi Laila tayi mata ta ce "Baccin kikasha kenan sis muje muyi break fast " Murmushin Aira ta mayar mata ta ce "banma San nakai lokacin nan ba muje to" a tare da Aira da Laila suka fito Aira ganin Daddy a dining d'in sosai gabanta ya fad'i zata juya Laila tayi saurin rik'e mata hannu ta ce "matsoraciya kawai daddyn namu ne ya zame miki dodo" A sanyaye aira tabi Laila gabanta na fad'uwa kujerar kusa da Mama Laila ta ja ta zauna gabanta sai fad'uwa yake cike da kulawa Mama ta ce "Harkin tashi kenan " Kanta a k'asa tana wasa da zoben da yaya Arman ya sanya mata ta ce "Eh Mama" Laila kiyi serving d'inta "to Laila tafada tare da Fara serving d'in Aira Daddy ko idonshi nakan Aira ko k'iftawa baiyi Ga kuma mamakinshi na yanda yaga Saude na nan nan da Aira Cike da fargaba Aira tafara tsakular abincin d'ago idonta tayi a hankali Suka hada ido da Daddy saurin k'asa da kanta tayi sosai gabanta ya fad'i ganin irin ciwon da taji mashi Batare da ta k'oshi ba ta mik'e Mama ta ce " Badai harkin koshiba"murmushi Aira tayi ta ce "Wlh na k'oshi Mama " To shikenan"Daddy ne shima ya Mike cike da gadara ya kalli Aira ya ce "Muje zamuyi magana" Aira tuni harta fara hawaye Kallon Mama tayi ta ce "Dan Allah Mama kice karya dakeni " dan ita a tunaninta rama ciwon da tajimai ne zaiyi "Kallon Daddy Mama tayi ba wasa ta ce " Alhaji koma ka zauna"Cike da jin Haushi Daddy Ya ce "waike ina ruwanki saude Nifa na kawota gidan nan aurota nayi kamar yanda na auroki Dan haka ki daina shiga tsakanin Nida matata idan ba so kike ranki ya b'aci ba" kallon Aira Mama tayi ta ce "Wuce ciki Aira" Aira hada gudunta ta Ruga "Laila ma tashi tayi tabar wajen Kallon Daddy Mama saude tayi ta ce " Kaidai kaji kunya wlh Alh ashe tirsasawa yarinyar nan kukayi Auren ka to Naji komai da bakaso Naji kuma daga yau karka k'ara takurawa yarinyar mutane kaiko kunya ma bakaji Yanzu wa gari ya waya bagashi nan taji maka ciwo ba to wlh nan gaba saita illataka indai kaci gaba da Haye mata Dan Idan mace batason namiji komai tana iyayi wlh ni mamakima kakeban godai godai dakai da tsufanka da komai amma baka hakura da duniyaba har kake k’ok’arin fad’awa yarinya k’arama kusan sa ‘ar jikanka kadaiji kunya wlh "Cike da masifa ya ce " Ohhh wai hademun Kaine nan zakuyi to ina ruwanki Inma batasona aidai Nina aurota"Tsaki taja tare da barin Wajen tace "Chan ta matse maka " Daddy cike da jin haushin matan nashi ya bar gidan duk sungamu sun chaza mashi kai ....tun daga lokacin nan Aira da Mama saude suka had'e kansu sosai Aira take yiwa Mama saude biyayya yanzu bata aikin komai ga kuma Ita da laila sun zama kawaye Saisu zauna susha hirarsu kamar basune ba ga kusan kullum Laila saita kirawa Aira Mamy Dan Wani lokacin ma da kanta take cewa baza a kira miki kowaba Sosai hakan ya farawa Aira dadi Dan yanzu Bata da matsala da mutanen gidan idan ta amshi wayar Laila takan kira layin Arman Amma koda yaushe switch up Saidai tayi kukanta a d'aki ta gode Allah Alhaji Yusuf kuwa ido ya sanya musu yaga gudun ruwansu hakan ko sosai yayiwa Aira dad'i Dan ko gaisuwa Bata had'ata dashi Ammafa duk Inda ta gitta idonshi a kanta.......Sanye yake cikin K'ananan kayan da sukayi mugun karb'ar shi dukda Ramar da ya d'anyi Fuskarnan tashi tayi fayau ta k'ara kyau da haiba Sumar nan tashi lufluf kamar wacce ake shafama mai A hankali yake Saukowa daga matattakalar benen jirgi Mummy na gefenshi kallo d'aya zakayi mata kasan tana cikin farinciki rik'e take da hannunshi tana binshi a hankali kamar wani yaro har suka k'arasa Saukowa Kallon filin jirgin ayayi garin yayi lufluf Kamar za ayi ruwa Alhamdulilla finally yaudai gani a 9ja K'asar da Masoyiyata take cikinta Murmushin da harya mance yaushe rabon da yayishi yayi a hankali yanda ba wanda zai ji ya ce "a duk Inda kike a fad'in duniyar nan ko da kuwa nisan wajen ya kai birnin sin saina nemo ki masoyiya............✍🏿