Sashe 86
Matar Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Babangida da Aminu su kadai suke aiki a ƙarƙashin Audu wanda suma sun shiga gurin ne bisa tursasawar Yakubu da ya zamewa Binta ciwon ido. Duk sanda wani ya mutu a gidansu Ausu se tace inama Yakubu ne ya mutu, ita dai ya tsare mata abubuwa da dama shi yake rage mata Tasiri yana kuma hanata rawar gaban hantsi. Sanda taso ta watsa duk wani Ahalin yan Bechi da yake aiki a ƙarƙashin Audu ta gama shirya yanda zatayi ta saka ya sallamesu Yakubun ne ya watsa mata shiri. Dukda haka bata saraya ba kuma a ƙalla taci riba domin tayi nasarar ɗora Yaranta a manyan kujeru na jan ragamar kamfanunuwan Audun.
Zakariyya shine Manaja na baki ɗayam BECHI GROUP OF COMPANIES, Naziru kuma shine Shugaban sashin Manfetur da sauran Albarkatunsa ɓangaren daya fi kowanne samar da kuɗin shiga, Aminu shi aka dora a matsayin Akanta kujerar data so ace Yakubunta ne akai amma hakan bata samu ba se a yanzu suke saka ran faruwar hakan.
A sauran Yaran gidan kuwa, Hassan ya zama Likita harta kai ga bude Asibiti na kansa wanda babu ƙwandakar Audu a ciki, be tambayeshi ba shima kuma beyi yakanar ya taimaka masa da wani abu ba yanda besan ya akayi yayi karatunsa harya kai wannan matsayin ba haka nan besan yanda yayi ginin Asibitinsa ba.
Babannan harkar Noma ya kama domin shi dakyar yayi dipiloma ya ajiye boko ya koma Bechi ya cigana da Noma gonar da suka Gada gurin Bara'atu kuma Allah ya saka masa Albarka abun musammanda Babangida shima bangaren Harkar Noman ya karanta shiyasa ma Yakubu ya dage seda aka naɗashi shugaban sashin harkar Noma shi yake taimakawa Babannan ɗin da dabarun Noman zamani da Iri masu kyau dan haka sosai yake samun Alkhairi a sabgar ya siyi gonaki da yawa yana ta Noma abinsa acan Bechi Yayi Aure yake zaune da Iyalansa.
Hussani shugaban masu taurin kai da kunne na gidan kenan, da fari yaso ya bi wata hanya ta daban, damuwa tasa yaƙi karatu ya fara bin Abokana banza yana shaye shaye, da Addu'a da Nasiha Zubaida data janye Yayanta da dabara ta samu kansa, be cigaba da Makarantar ba ya kama kasuwanci kuma yana da Nasibi kamar Audun sega harka ta buɗe masa dukda girma ya fara zuwa amma dai ba'a bar Yan bushe bushen duka ba shiyasa idan buyaginsa ta tashi babu me shiga sabgarsa a gidan dan ko Alhajin daidai yake dashi.
Aliyu ma dai Injiniyarin ya karanta yana kuma aiki a wani babban Kamfani a Legas shigarsa Kano ma shi se sa'i da lokaci, cigaban da suka samu ya zama duk cikinsu babu wanda ya lalace ko yake aikata wani abu na Ashsha ba ƙaramin cin zuciyar Binta yakeyi ba, taso ace nata ne kadai suka ci gaba a gidan, taso rayuwar sauran ta tagayya ta yanda zasu zamana babu mamora se abinda suka yaga suka basu amma hakan ma babu laifi yanzu rayuwar ta fara.
Yakubu ya zama Alƙali har seda ya kai ga zama Mataimakin Shugaban Alƙalan Najeriya kafin yayi Ritaya, rayuwar gidansa kishiyar rayuwar gidan Audu ce, Matarsa Ɗaya tilo har wayau Balaraba suna zaune cikin Amince da Yara Biyar data haifa masa Mata uku duk sunyi Aure se Maza biyu suka rage,Audu ya fishi, kudi, yawan zuri'a da kuma suna a duniya domin sunan Audun ba iyakar Najeria kadai ya tsaya ba a yanzu yana cikin jerin manyan masu Kuɗi a Africa duk wanda ya kwana ya tashi ya san da zaman Mamallakin BECHI GROUP OF COMPANIES wato ALHAJI AUDU BECHI sedai shi kuma yayiwa Audun zarra a gurin samun NUTSUWA DA KWANCIYAR HANKALI TAREDA AHALI ME CIKE DA QAUNA DA KUMA SOYAYYA.
END OF BOOK 1
*ALBISHIRINKU MATA YAN UWANA YAN KWALISA NAZO MUKU DA WANI DADDADAN LABARI!!!.*
*NASAN KUNDADE KUNA NEMAN FITACCEN GURIN DAZAKUJE AMUKU GYARAN GASHINKU DANA JIKINKU CIKI DA WAJENSA,TO YANXU DAI GA DAMA TA SAMU...*
*LABARI NAKE BAKUFA AKAN AFINTY QUEENS SHAHARARREN SHAGONMU NA SALOON DAYA HADA KOMAI DA KOMAI DA KOWACE MACE YAR KWALISA IRINA KE BUKATA,SANNAN MUNADA KWARARRUN MA'AIKATAN DASUKASAN KAN AIKINKINSU,KUZO AFINTY QUEENS KUBIYA KUDI MUKUMA MU BATA LOKACINMU DOMIN TSATSTSAFO DUK WANI KYAWU NA JIKINKU DA ALLAH YAYI MUKU...*
*A AFINTY QUEENS MUNA AYYUKA KAMAR HAKA:*
*- HAIR SALOON*
*-HENNA*
*-SPA*
*-DUKKAN*
*-PEDICURE*
*-MANICURE*
*-SANNAN MUNA DA TURARUKA IRIN NA AMARE YAN MATA DA KUMA MAI KANKAT DAN UWAR GIDA TA TURARA GIDANTA JIKINTA DAMA KAYAN SAWARTA ITA DA YARANTA,,HARMA ZAWARAWA DUK MUN TANADI KOMAI*
*DOMINSU SUMA*
*-MUNADA SHOES AND BAGS SBD ISASSUN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU MATA*😊
*- MAKEUP NA BRIDAL ND CASUAL...*
*IDAN KINSAN KINAJIN LABARIN SHAGON SALOON NA AFINTY QUEENS AMMA BAKI TABBATAR DA YADDA AIKINSU YAKE BA TO YAR UWA GADAMA TASAMU MEZAKI TSAYA JIRA MAZA KEMA KI ZARGAYO SHAGONMU DAZAN JERA MIKI ADDRESS DINSHI A KASA DOMIN KEMA KI TABBATAR DA KALAR IRIN NAMU KWAZON DA MUKA KWARE AKANSHI GURIN GYARAN JIKIN YAN UWANMU MATA KUMA MUKE GABATAR MUSU DA JAKUNKUNA DA TAKALMA HARMA DA TURARUKAN WUTA DANA SHAFAMA JIKINSU DON NISHADIN ZUCIYARSU DANA MAZAJENSU....*
*AFINTY QUEENS DISCOVER BLISS IN BEAUTY 💅💯*
*Address 👇👇:*
*KU ZIYARCE MU A SHOP NO.9&10 SHEMA PLAZA,BEHIND SHEMA FILLING STATION KASUWAN BACCI KADUNA*
*TEL:08133379628.*
*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*
*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*
*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*
*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*
*BOOK 2*
*PAGE 1*
"Alhaji! Alhaji!! Alhaji!!!" Taratsi da kwaroroton Binta ya maido shi daga cikin duniyar tunanin daya lula. Ya yunƙura ya zauna da kyau yana cije baki saboda yanda bayansa ya ƙage, baya iya dogon zama tun Hatsarin daya samu shekaru goma da suka wuce a hanyarsa ta zuwa Kaduna Jana'izar Alhaji Zakariyya Mahaifin Binta shikenan yake fama da Baya dukda iyakar bincike ance babu abinda ya samu bayan nasa amma kam yana ji a jikinsa ga kuma shekaru da suka miƙa wannan yana daga abinda yake ƙara ta'azzara masa ciwon.
"Alhaji lafiya kuwa? Nakusa minti goma tsaye akanka ina magana kayi shiru badan idonka a buɗe yake bama ai ɗauka zanyi ka mutu" Bintan ta sake faɗa tana zama a gefensa. Ya tsura mata ido, ya rasa dalilin daya saka ranar Allah ba zata fito ta koma ba tareda Binta ta kawo zancen mutuwarsa ba, ya rasa meya tsare mata a duniya da take cike da burin taga ya kau.
"Kaci abinci ma kuwa? Koda yake la'asar sakaliya yaci ace kaci abincin rana ai" tayi tambaya kuma ta bawa kanta amsa tana tashi tsaye ta nufi firjin dake cikin Makeken Bedroom ɗinsa me kama da Turakar wani sarki. Ruwan gora ta ɗauko da Kofin tangaran da suke jere a saman firjin ta dawo ta zauna tana tsiyaya masa data gama ta miƙa masa babu musu ya karba dan yana buƙatar ruwan.
"Ya kukayi to? An samu kuɗin sun fito?" Ta jefa masa ainihin maganar data shigar da ita gurin nasa. Ya kurɓe ruwan yana gyara zama yace
"Ba'a samu ba, yace besan inda suka shiga ba kuma na yarda Aminu baze yimun sata ba dan haka maganar ta ƙare dukma wanda yayi sama da faɗi dasu shida Allah kuma a sannu wata rana asirinsa ze tonu"
"Kace me? Miliyan dubu dari biyun harda ɗori kake cewa kabar mutum da Allah akanta Lallai ma Alhaji, tsaya ma, yanzu kai har kana da bakinda zaka shaidi Aminu? Yaushe ka zauna dashi da har kasan halinsa da zakace bazeyi maka sata ba?" Binta tayi maganar a zabure. Alhaji Audu ya kalleta sheƙeƙe yace
"Waini nawane kasonki cikin kuɗin nan Binta da duk kika bi kika tashi hankalinki kamar ma kin fini damuwa da abinda ya faru?"
"Ni kuwa nake da kaso a ciki, karka manta Yara goma na ƙyanƙyashe maka a gidan nan ga Takwas nan a raye cikinsu kuma Zarata shida duk mazane kaga kuwa ni nake da Kaso a cikin dukiyarka kuma bazan zuba ido ina kallo a ringa damfararmu sannan kayi shiru kace ka bar mutum da Allah ba" ta bashi amsa tana kaɗa jiki tareda juya ido kamar wata ƙaramar yarinya, ya buɗe baki ze bata amsa sallamar Momy ta dakatar dashi seya haɗiye abinda yayi niyyar faɗa ɗin ya amsa sallamar ta ƙaraso ciki hannunta ɗauke da ƙaton Try. Akan Centre table dake tsakiyar ɗakin ba tareda ta nuna tasan da zaman Binta a gurin ba ta kalli Alhajin fuska babu yabo babu fallasa tace
"Ai bansan ka dawo ba seda nake nake cewa shiru kace kuma ba daɗewa zakayi ba sannan Baba Bilki tace ai ko taji shigowarka tunɗazun ta zata na sani shiyasa batayi mun magana ba" abincin ta shiga zubawa ta gama jere komai ta sauke kulolin daga kan Teburin sannan ta tura masa shi gabansa yanda zeji dadin cin Abincin. Wani ruwan ta sake dakkowa daga firji ta ajiye masa Binta dai kallonta take tana zare ido a ranta tana tunanin wai ya akayi ta gaza korar wannan sailubar matar har suke dosar shekaru Arba'in tare a matsayin Kishiyoyi?