Sashe 112
Matar Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Indai Mitar Badar ce sun haddace akan Ahmad, sonsa take kamar Ƙanin Momy koshi baya jin zafin abinda Fatima take masa kamar yanda Badar takeji. "Bata wayar" Nurain yace mata. Ta san ba zata karɓa ba dan haka ta sakata a speaker
"Badar my love" ya faɗa ta harari wayar tana cewa
"Don't call me that"
"Haba my heart, kin san fa ina sonki kece dai kike mun wulaƙanci ni yanzu ma ke nake son gani nasan na kiraki zagina zakiyi shiyasa na kira wayar Bestie, taimaka ki fito naga chocolate face din nan taki ko na samu karatu ya zauna a kwakwalwata ga saƙonki ma na fito dashi yau".
"Hummm, sedai ka yaudari wata badai ni ba marowacin kawai, aron baci ba ka bani abu amma ka hana"
"Allah dagaske nake gashi nan yau na kawo miki" ya sake faɗa yana dariya, Badar tayi Ƙwafa kafin tace
"Wlh idan ƙarya kake gaban Amina yayi mana kaɗan sedai a kaimu security office dan tsalle zanyi na falla maka mari"
"Gara da kikace se kinyi tsalle, my love yi maza kizo zuciyata harta fara narkewa, i can't wait ta see you" ya sake faɗa ze kashewar tace
"K dena murna se ka siya mana Mac dee da"
"Ko Sambo kike so yanzu zan saka a gasa miki shi ur Highness, ai kinfi ƙarfin haka ya sake faɗa yana dariya itama dariyar tayi kafin ta kashe wayar tana cewa
"Wanda besan Nurain ba ya cuceshi, shiyasa yammata suke neman kashe kansu akansa daɗin baki kamar me"
Fatima na saka Brassiere dan na rigada tayi shirin kwanciya tace
"Ai dan kinƙi ne amma kun dace da Nurain wlh kai da bansan ya zanyi ranar auranku ba my two besties oh my G"
"Allah ya isa na, sa'an nawa? amma Afee kin rainani, koda yake baqin jinane ya jamun ta bakin Momy da ba zaki ce na auri Nurain ba" gaba daya suka kwashe da dariya Maman Minal tace
"Kefa kike raina Nurain Badar amma ba yaro bane yanda kike tunani he is 28 i think dan naga Birth date dinsa ranar nan da muna cike wata takadda kuma fa ya fara karatu a waje kinsan rashin lafiyarsa tasa ya bari ya dawo gida and he started all over again sannan yanzu kina level 3 yana 5, sanda zaki gama yayi service harya kama aiki saboda kinsan ku Yayan manya aikine yake jiranku ku gama school ba ku zaku nemeshi ba. Kuma haɗinku zeyi daidai, naga kice Babanshi ma Abokin Dadynku ne to dan Allah me kuma kike jira tunda dai ya nuna dagaske yana sonki?Allah da zaki bashi chance he is a good guy zaki ji dadi".
"Gaya mata dai Anty" Afeeyah ta faɗa tana mata gwalo ta harareta tace
"Munafuka kyama faɗi gaskiya Maman Minal Ƙarya fa yake saboda mu fita ne dan yasan zan hanata shine fa yake mun wannan daɗin bakin ba har zuciyarsa yake faɗa ba".
Sururat tace
"Haa Mama Minal, that Nurain na good player oo, i know three of his babes a department namu and babu Wanda tasan yana kula wata fa can you Imagine?"
"Thank you my sister ke kinsan gaskiya ai" Badar ta sake faɗa tana ficewa bata saurari Maman Minal dake cewa
"Amma wlh ni munyi magana yace mun dagaske yana son Badar, kawai dai yasan ta rainashi shiyasa yake mayar da abin wasa". Fatima tabi bayanta tana cewa
"Bakiji Anty Zahra na magana ba?"
"Zan zageki Afee kuma na koma wlh"
"Allah baki haƙuri ta zunnu" Afeeyan ta sake faɗa cikin tsokana.
Nurain na ganin su ya taso ya nufi Badar kamar zeyu hugging nata yana cewa"Oyoyo my love" ta galla masa harara ya saka dariya yana cewa
"Kai Badar kinci sunanki aradu, yanda aka fafata a yaƙin nan haka kike fata fata da mutane" seda ta murmusa. Suka zauna Abdul shiru shirun Abokinsa yace musu yana waving, sukayi waving back.
Badar da take kar a fita se gashi sun shantake suna zuba zance akan movie daya sako mata a flash drive suka bar Afeeya da Abdul da idan ya fadi magana guda se yayi minti takwas be sake cewa komai ba sedai murmushi, irin marasa maganar nan ne har mamakin Abotar su akeyi da Nurain da ko bacci daƙyar idan bakinsa yana shiru, seda goma ta buga Afeeyah tace bacci takeji kafin suka tafi gurin Sambo karbo Macdee.
Guda shida Badar ta ce a musu yan 300, Nurain ya buga tsallen albarka yace baze biya ba, ita kadai ze siyawa taya zataci Macdee shida? Sanin za'a kwata hakan yasa Afeeya fita da ATM ɗinta dan tasan hali tsaf se an gama saka musu ze iya guduwa ya barsu a gun gashi kuwa sunzo suna drama yace sedai ta aje huɗu kuɗin biyu ze biya ita dai ta bawa Sambo ya cire kuɗinsa yana dariyar lamarin Badar da Nurain, sedai basuje gurin ba amma kullum se sun siyar da hali.
"Wadannan yan uwan naki kullum kukazo se sunyi Drama" Sambo ya faɗa, Afeeyah tayi dariya tace "saurayine me Mammaƙo da Budurwa me kwaɗayi"
"Allah ya isa amma kin cucemu" suka haɗa baki gurin faɗa ita dai ta tsallake ta barsu, bata san ya suka ƙare ba dan har ta kwanta Badar ta shigo harda Ƙarin Kaza guda ɗaya da Can Exotic guda shida se L&Z one liter. Suka baje suna ci taji ƙarar text ta duba taga Alert 5k from Usman Bashir Yabo ta nunawa Badar tace
"Saurayinki ne, kinsan dadin rantawa Bestie kuɗi harda extra ze biyaka"
"Dan rainin hankali,, kawai shi se anyi surutu hankalinsa ze kwanta, da kuɗin fa a jikinsa har cash ya bani bari ma na tura masa kiga karna manta amma shine ze yarfamu akan Macdeen 1800 kuma ki biya ya wani maido miki da kuɗin yaron nan se a hankali".
"Sonki yake shiyasa yake neman fitinarki" Maman Minal data dage akan zancen ta ta sake faɗa, Afeeyah tace
"Allah ka nunamun wannan rana Nurain da Badar, bangon gidanku Adon Fire extinguisher zan muku saboda tsaro" duk suka saka dariya harda ita da suke tsokana.
*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*
*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*
*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*
*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*
*BOOK 2*
*PAGE 10*
Da wata irin kasala ta farka da Asuba sakamakon mafarkin data kwana tana yi. Ta kalli Badar dake masifar tun
ɗazu take tashita amma ta mata banza.
"Haba Badar ki barta mana" Maman Minal ta faɗa kafin taci gaba da cewa
"Kin san dai Afeeya tana riga kowa tashi ko bata sallah se ta farka ta tashemu tunda kikaga yau ta makara se ki mata uzuri".
Badar tayi tsaki tace
"Idonta biyu fa tsabar iskancine idan ba zatayi sallar ba seta faɗa ai a barta" fuu taci gaba da juye ruwan zafin da take a bokiti. A kasalance Afeeyah ta yunƙura ta tashi zaune tana cewa
"Zanyi mana", gabanta ya faɗi saboda yanda tajini a jiƙe, mafarkin da tayi ya shiga dawomata seta kalli Badar data zuba mata ido itama, kamar zatayi kuka amma ta kasa cewa komai.
"Kar dai fa Aljanin darene yazo mata? Mutumin data haɗu dashi jiya kwana tayi tana mafarki dashi kuma ta tashi cikin wannan yanayin karfa da gaske Aljanine? kai Innalillahi taga ta kanta ita Afeeya ina ta kwaso Aljanu ta shiga uku" ta raya a zuciyata kafin ta sake yunƙurawa tana tattare rigarta a ranta ta Ƙudurce tana yin sallah zata kira Ummanta ta faɗa mata tun wuri, bata taɓa irin mafarkin ba se yau gara ta faɗa mata koma menene a tareshi tun kafin ya aureta ta shiga uku.
Seda na sauka daga gadon ta kalli shimfiɗar stain ɗin jini da ta gani ya sakata sakin ƙaffaffar ajiyar zuciya saboda ganin wani abu daban ba yanda tayi tunani ba. Towel ta ɗauka ta wuce wanka da Ruwan Badar tana jin tana zaginta amma ban tanka ba. Seda ta kintsa kainta kafin ta cire bedsheet din ta kama inda ya baci ta wanke a baza daman yau zasu haɗa wanki, takwas saura suka fita class bayan sun karya har sannan kuma jikinta a sanyaye yake idan na tuna mafarkin jiyan se taji Zuciyarta ta buga kuma wani abun mamaki sukayi waya da Umma da Baffa amma ta kasa faɗa mata kamar yanda tayi niyya, abin ne da nauyi kawai Anty Sauda zata kira to ta faɗa mata.
A Ajin ma bata da wani kuzari da kuzari Malamin da kansa seda ya tambayeta lafiya take tace kanta ne yake ciwo. Malamin na fita Class Rep ɗinsu ya tsallaka sit ɗin da suke, ta kwantar da kanta a kan Desk suka gaisa da Badar da Yusuf ta harari Sahid dan basa shiri kafin ya kalleta yace
"Whitey (haka yan class ɗin suke kiranta ko Afee whitey saboda haskenta) I have been looking for you since yesterday"
Ba tare data ɗago ba tace masa
"Ya akayi?" Dan Sahid akwai dan banzan surutu shima da gulmar tsiya
"Wani mutumi ne, I mean one guy asked me about you yesterday and i told him every detail i know har layinki na bashi, Afee you don do good catch i swear, from his looks gayen nan is Rich, his face looks familiar to me but i couldn't figure out inda na sanshi" Sahid ya fada. Badar ta harareshi tace
"Haka ka iya kai dai ka zama kamar wani kawali kullum cikin haɗa yammata da Samari", hausar bata bawai yana jinta dakyau bane Banufe ne dan haka ya kalli Yusuf da suke tare yace