Sashe 106
Matar Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Banda tsabagen an juyar masa da hankali Jafaru ne zezo ƙasar nan ya shiga sabgoginsa tamkar na mutu baya tunawa dani? Kalleshi fa, kai da gani kasan ba a hayyacinsa yake ba to na rantse da Allah duk abinda mutum yake taƙama dashi na dameshi na shanye kuma se na nuna muku ku baku san komai ba ƙananan yan banza ne ku, dallah wuce ka bawa mutane guri kana wani sunkuyar da kai kamar na Allah kai kuma shigo nan" ta dakawa Ahmad tsawa. Daman neman hanyar tsira yake dan haka da sauri ya wuce ya bat Jafar a gurin.
A gurguje yayi shirin bacci yana sake gwada kiran Fatima. Tun da rana da sukayi magana yace mata ze ɗauko Jafar ya sake kiranta kusan sau huɗu bata amsa ba, sanda suka fita tareda Jafar ya kirata tace she will call him back tana abune amma shiru yanzu kuma neman abinda ze hana maganganun Hajiya tasiri a zuciyarsa yakeyi shiyasa ya kasa jirn ta kirashi kamar yanda tace yake sake kiranta.
Ko dazun ma da rana sanda ya ɗauko Jafar fita kawai yayi daga gidan ya tafi can bakin titi daya gwada wayar Fatima be samu ba ya zauna yana ƙirga motocin da suke wucewa har zuciyarsa tayi sanyi shine ya dawo gidan.
Yaja tsaki yana cilli da wayarsa akan gado dalilin kiranta daya sakeyi sau biyu bata ɗauka ba, wlh da ze iya cire sonta daya masa kamun kazar kuku daga zuciyarsa daya haƙura da yarinyar. Duk wasu alamu na nuna rashin karbuwarsa a gurinta ta gwada masa, ya rasa Aibunsa daya saka Fatima ba zata so shi ba, shiɗin da Mata suke bi kamar ƙuda da Alawa shi Mace take wulaƙantawa gaskiya So baya kyautawa sam.
"Lafiya kake tsaki Yah Ahmad ga wayanka kuma a ƙasa?" Jafar daya shige fuska tayi jaa ya faɗa, Ahmad ya kalli ƙasan dayace, ashe wayar can tayi tsalle ba kan Gadon ta tsaya ba. Ya sake yin tsaki ya ɗauka, Screen ɗin ya tsage, sabuwar wayace Dal Samsung ƙirar shekarar Kwanansa huɗu da bareta, guda biyu ya siya ze bata ɗaya idan sun dawo hutu ko yaje Zarian ko screen guard be saka mata ba gashi takaicin Fatiman ya saka ya fasata. Dannawa yayi ya tabbatar iyakar Screen ne faɗuwar ta taɓa be shafi Sensor ba dayaga lafiya lau take ya ɗorata kan Bedside ya kwanta.
Jafar daya gama shan Rap a gurin Hajiya abin takaici Alhaji na zaune yanajin yanda take aibata Ahmad tana ɗora masa Alhkin wai son ya rabata da ɗanta amma ya gagara cewa komai harta gaji ta barshi ya taho. Wanka yayi ko ze samu sauƙin bacin ran da yake cikiz Ahmad daya kasa bacci abin tausayi ya sake ɗaukar waya yana gwada number Fatima tana ta ƙara amma bata ɗaga ba. Tashi yayi ya shige banɗakin da Jafar ya fito.
Jay ya zauna a bakin gado ya ɗauki wayar Ahmad. Tunda suka fita ya lura da yana ta trying qata number idanbata shiga ba yayi tsaki ya ajiye waya har a gidan Baba Alƙali hankalinsa rabi baya tare dasu shida Fadlan ya barsu sunata surutu. Call log ya shiga sunan FATIMA ya fara cin karo dashi da wata Red heart a gaba. Yaja tsaki a fili yace
"She must be that Mechanic daughter, har take da guts ɗin wulaƙanta Yah Ahmad".
Haka kawai ya sake danna kiran number zuciyarsa na tafarfasa addu'a yake Allah ya bashi sa'a ta ɗaga, cikin ikon Allah kuwa ringing uku yaji an ɗaga, Fatima tsaye a gefen Tukubar Sambo me Mac Dee tana jiran a sallami Badar. Test garesu har biyu a gobe dan haka tunda yamma suka fita karatu. A silent ta saka wayarta shiyasa bata ji kiran Ahmad na farko ba, da sukaje sallar Magriba kuma taga missed calls, fa sukaje sallar isha ma ya sake kira tace she will call back amma ta manta bata kirashi ba kamar yanda Badar tace saboda baya gabanta shiyasa har take mantawa da abinda ya shafeshi. Kiran da yake tayi mata na yanzu kuma ta na gani dan wayar na hannunta da ita take karatu ƙyuyar ta tashi ta fita daga class ɗin ta amsa wayar ya saka taƙi dagawa ganin yanata kira yasa tayi rounding off suka fito dan daman Badar tace ta gaji bacci takeji, suna tafe seda suka wuce FSLT Badar tace wai yunwa takeji zataci Mac Dee shine suka zarce gurin Sambo a gaban Social Centre tana ta Allah Allah a sallamesu ta shiga hostel ta kirashi sega kira ya sake shigowa wannan dalilin yasa ta ɗauka muraya a sanyaye cike da gajiya da bacci tayi masa sallama.
"Dallah riƙe sallamarki Malama, who the hell do you think you are da har zaki ringa wulaƙanta mutum kamar Ahmad? Do you even deserve to date someone like him? Koda yake daman haka kuke Yayan Talakawa yayan Matsiyata ku ba kowan kowa ba se shegen girman kai da isa kamar wasu sarakai. Imagine Yar Mechanic, bawai me Gyaran Mercedes Benz ko wata Lambo or Tesla ba just a common mechanic may be ma Motorcycle yake gyarawa not even cars shine kika samu damar raina Ahmad Bechi saboda he stop so low yace yana sonki. I even began to think anya ba Asiri kikayi masa ba?
Ke koma dai Mayyace ke because they way Ahmad is behaving yafi kama da someone that is possed.
"What ever you have done to him bear it in your mind bazaki Aureshi ba, in har ina raye i will make sure that ko Inuwar Ahmad baki tsaya tareda ita ba balle har kiyi tunanin Auransa. Look for your mate ki kuma sakar masa Soul idan kuma ba haka ba zanyi maganinki, ni Jafar Bechi i will be the end of you akan Ahmad zan iya sacrificing life ɗina kuma bazan saka ido ina kallo yayi wasting rayuwarsa on worthless thing like you ba ku....."
"Jafar..." Ahmad daya fito daga wanka ya kira sunansa cikin ƙaraji kafin ya kwace wayarsa. Ya duba screen tabbas da Fatima yake magana ita yake faɗa wannan kausasan maganganun daya taraddashi yana faɗa. Na ƙarshen ma yaji Allah kaɗai yasan me yace mata daga farko.
"Fatima, i will call you please. Karki bari maganarsa ko guda tayi tasiri a zuciyarki ina ganin shaye shaye ya fara, let me deal with him first zan kiraki kiyi haƙuri dan girman Allah kinji?" Ahmad ya faɗa, be jira amsarta ba saboda yand aya rikice ko kashe wayar beyi ya ajiyeta ya fuskanci Jafar da idanunsa suke ci da wutar Bala'i.
"Why Jafar? Me yasa zakayi mun haka? Kasan wacece ita? Kasan matsayinta a gurina?" Ya faɗa yana kallo Jafar, a fusace Jafar yace
"Koma wacece ita ta wuceni a gurinka ne? Ni Yah Ahmad kake tunanin shaye shaye nakeyi saboda na gayawa waccen bastard ɗin gaskiya ta shiga hankalinta? Do you think i can withstand seeing you being disrespected by that local champ? No kuma kaima you must come back to ur senses wlh ba zaka auri waccen yarinyar ba da bata san mutunchinka ba. Duk matan duniya kowace kake so ka nemo i will stand with you but not her not Fatima or what ever her name is"
"I will slap you wlh ka sake zaginta Jafar, Fatima is my Life, matar da nake burin na aura ce in har kana so na dole ka sota duk yanda take and you must respect her as much as you respect me. Tsaya Jafar yaushe ka zama haka? Yaushe ka fara kyamatar Talaka? Juat tell me the truth, Do you hate Fatima for not been from prestigious family like yours ko kuma saboda bata sona?"
"Akan Mace zaka Mareni Yah Ahmad, macen da bata san mutunchinka ba?" Jafar ya faɗa yana nuna kansa mamaki sosai a muryarsa.
"Answer me Jafar akan me ka tsaneta kafin nan zan tabbatar maka da ka cancanci Marin ko kuma ba haka ba" Ahmad ya mayar masa tasa muyar cike da tabbatarwa. Kawai se Jafar ya jijjiga kai ya nufi ƙofa yana cewa
"Wlh ko kowa ya yarda ka aureta bazan bari ba, bata isa ta shigo ta lalata abinda Allah haɗa ba, babu matar da zata lalata zumunchin da yake tsakanina dakai kuma Mayyace Ta kama maka Soul, first thing tomorrow morning Bechi zan tafiz ai da muna Yara ance da akwai Sarkin Mayi acan, I'm going to report her to him duk ma inda ta kai Kurwanka seta dawo dashi I promise".
Fatima ko tayi tsaye da waya a kunne tana sauraron Jafar, ta ma kasa fahimtar kalamansa da inda suka dosa, ta fahimci ba muryar Ahmad bace abinda take tambayar kanta waye wannan???
Zagin Mahaifinta da yayi shi ya karya mata zuciya har bata san hawaye ya fara saukar mata ba seda Badar ta taɓata akan su tafi taga tana kuka da waya a kunna wannan yasa da sauri ta zare wayar ta saka a speaker don a zatonta ko wani Bad news ake gaya mata daga gida nan ta tsinci faɗan Jafar da Ahmad dan lokacin ya gama zazzaga mata tijara Ahmad ya kwace wayar.
"Atleast he stood for you, shi kuma ko wanene wannan da yake iƙirarin indai yana raye ba zaki Auri Ahmad ba Bi'iznillahi da ransa yanaji yana gani zaki Aureshi sedai baƙin ciki ya sa ya haɗiye zuciya ya mutu. Ke kuma banza kin tsaya kina kuka, me yasa baki cuccusawa uwarsa Ashar ba? Dallah muje ni kar kisa na huce haushi na akanki kin wani tsaya kina kuka wlh na ɗauka mutuwa aka kira a gaya miki daga gida, daman idan baki nemo mana number sa munci Kutumar ubansa ba to naki zanci Soloɓiyon banza kawai".
Badar ta ringa masifa iyakar Ƙarfin ta har suka isa Ɗaki ita kuma Fatima tana kuka. Yar Matsiyata, mayya daya kirata yafi komai yi mata ciwo a rai, shi be san ba son Yayan nasa takeyi ba bare har yaci mata mutunchi akansa? Koda ace tana son Ahmad wannan dalilin ya saka ko zata mutu seta rabu dashi wlh.