Sashe 23
Matar Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da la'asar yana zaune gurin megadi suna hira Baballiya ana daki ana shan Ac tsabar tsiya hancinsa ya toshe saboda rashin sabo amma yaqi haqura wai idanya tafi babu tabbacin ya sake ganin ta. Binta ta qarasa gurinsu Audu tasha kwalliya da Atamfa dinkin tazarce, tana da tsayi da jiki ba qaramin kyau kayan ya mata ba ga kalar Atamfar da take da duhu ta sake haska farar fatarta tayi daurin gaban goshi, Audu besan kallonta yake ba seda Malam Saminu ya tabashi ya wayance da kallon qasa.
"Sannu Abdullahi hira kukeyi?" Ta fada bayan data tsaya kusa dasu. Audu ya daga kai ya kalleta ita dinma shi take kallo tana masa murmushi dan haka ya qaqalo murmushin shima ya amsa mata.
"Ko zaka dan rakani nan bayan layi zan karbowa Mama saqo a gidan qawarta?" Ta sake fada, kamar yace Aa danbega dalilin da zata jera dashi ba se kuma ya miqe ko ba komai ya sake zagawa ya bawa idonsa abinci.
Gwanin sha'awa suna tafe suna hira wadda Bintan ce take takalarsa har besab sanda ya ware ba yana maida mata har suka isa gidan qawar Maman ta shiga bata jima ba ta fito da Leda ya karba suka juyo.
"Kace sunanka Abdulwahab suna me dadi ya akayi ka bari aka bata maka suna wai Audu?" Binta ta tambayeshi, yayi murmushi yace
"Kinsan mu mutanen karkara ba kamar ku na birni bane"
"Ai kai bakayi kama da mutumin qauye ba ko kusa idan ba an fada ba, ni da Dady yace iyakarka Sakandire ma nayi mamaki amma ya akayi ka iya turanci haka?" Ta sake jefa masa wata tambayar yayi murmushi yace
"Kinsan ni ina da son kudi, da za'a kaimu Kano Almajiranci Abokina da yake karatun boko a can yace mun Malamansu sunce idan sukayi qoqari zasu tafi dasu ingila zasu samu kudi sosai, shiyasa dana shiga makaranta nafi mayar da hankali akan koyan turanci saboda idan naje ingila kinga bazan sha wahala ba na iya yarensu se daga baya na gane duk qaryace Ashe na watsar da Bokon na kama Kasuwa, amma Yayana da muka fara tare saura wata kadan ya kammala karatun Shari'a a Jami'ar Ikko"
Binta ta ringa dariya jin abinda yace, tace masa
"Wato Ingila kake so kaje, kaga ni kuwa ko yanzu naga damar shiga tikitin jirgi kawai zan yanke saboda inada katin zama yar qasa nacan"
"Haba dai?" Ya tambayeta kamar be yarda ba dan shaf ya manta da Mahaifiyar Alhaji kakarsu kenan Baturiya ce. Binta tayi murmushi tace
"Dagaske a can aka haifeni lokacin Dady yaje qara karatu kuma na zauna a gurin Mah seda ta fara rashin lafiya me muka da wo nan tare gaba daya harta rasu shekara goma kenan, idan kaima kana son zama dan qasar to ka Aurkjioieni Hawaii se Hawaiixna tafi dakai kaga shikenan zaka samu katin zama Dan Ingila"
Tuntube yaci, badan Allah ya taimakeshi wani takalmin dafaffen danqo ne sauciki a qafarsa da idan ka ganshi zaka dauka na fata bane da yasan babu abinda ze hana faratansa ficewa yau dukda haka seda yaji zafi ya dage qafar dayayi tuntuben da ita yana kada hannu Ledar daya ruqo mata ta fadi Binta ta dauke tana masa sannu, seda ya daidaita kafin sukaci gaba da tafiya, ita da bata san dalilin tuntuben nasa ba taci gaba da cewa
"Kaga shikenan ka zama baqin Bature, semuyi komawarmu can da zama dan ni daman nafi jin dadin can akan Nigeria, ko dan can nayi wayo shiyasa?"
*MAMAN MARYAM ONLINE BUSSINESS*
*Ina kuke Mata Yan kwalisa , Ina nufin isassun Mata ,Wai shin Kuna da labarin shahararren company nan namu na GHT wato good healthtreatments*
*Wanda yazo muku da fitattu Kuma* *ingantatattun suppliment ,na dukkan matsalolin ku*❓
*Ina maisan tayi kyau,irin na isassun Mata ya fitar Miki da shef dinki tayi Miki gyara in and out ,nemi royal jelly dinmu na company GHT*
*Wanda aka yishi da xuma ,kundai San amfanin Zuma basai na fada miku ba , hajiya ta kixo ki Yi gyara domin ki kerewa sa,a kije taro ko baki da ko sisi kiji Ana rangada Miki hajiya , saboda yanda Zaki Kara kwarjini ,kina walwali acikin mutane , magungunan ght anti agen ne suna maida tsohuwa* *yarinya ,yarinya Kuma ta koma jaririya*
*Muna da magunguna iri iri*
*NA GYARAN JIKI*
*NA GOGE NANKARWA*
*NA RAGE QIBA*
*NA CIRE TUMBI*
*NA QARIN HIPS*
*NA GIRMAN BREAST*
*NA QARA TSAHON GASHI*
*NA QARIN NI'IMA WANDA ZAI SAUKAR MIKI DA NI'IMA YA QARA MIKI DADI DA ZAQI A GURIN OGA*
*Muna da hadin bita zai zai ,indai kishiyar ki tana Shan magungunan GHT, tohh lallai sunan ki sorry domin kuwa tazarar dake tsakanin ku kamar tazarar sama ne da kasa*
*Muna da Wanda zai matseki ciki da waje Andai na yayin dinki uwargida*,
*Sannan company mu na GHTBai tsaya anan ba*
*Ya kawo muku maganin dukkan matsalolin ku*
*INA MASU HAWAN JINI?*
*INA MASU CIWON ZUCIYA?*
*INA MASU CIWON QODA?*
*INA MASU CIWON HANTA?*
*INA MASU SICKLER?*
*INA MASU HIV?*
*INA MASU CANCER?*
*INA MASU NEMAN HAIHUWA?*
*Tohh Ku matso GHT taxo muku da magungunan matsalolin ku*
*Kuma muna da testimonys da yawa ,na wadanda suka gwada suka da ce*
*Munanan a KANO KUNTAU*
*Kuma muna tura Kaya ko wanne gari cikin aminci da gaskiya , kuma kayan mu muna badashi ne cikin price Mai rahusa ga kyau ga inganci sannan ga Rahusa*
*Kutuntube mu ta wannan number 📞08129249549*
*📲07011401314*
Rasa abinda zece mata yayi dan ya rasa zolaya ce maganar tata ko kuwa har ranta da gaske take? Idan zolaya ce to irin wannan maganar gaskiya bata dace ba domin dai sanin sa ba'a wasa da maganar Aure, idan kuma da gaske take to abune bame yuwu ba kai qarya ne ma me zatayi dashi baqauye da besan komai ba dan talakawa ita kuwa yar gata jikar Turawa gata nan son kowa qin wanda ya rasa kai wannan qanzon kurege ne kawai ba abune me yuwu ba. Zuciyarsa ta tambaye shi to idan da gaske take shin ze amince ne ko kuwa? Seya rasa amsar da ze bawa kansa dan haka yaci gaba da shiru har suka isa gida Itama da taji yayi shiru seta bar maganar, a Get ya sake zama tayi masa godiyar rakiya ta shige ciki Malam Saminu ya shiga zolayarsa yana cewa
"To kodai yar gida za'ayi da uwar masu gida da Baqon Alhaji?"
Audu ya kalleshi bedai ce komai ba Saminun yaci gaba da magana yana cewa
"Nayi mamakin yanda yarinyar nan ta shiga sabgarka, ka ganta nan sedauwar da uban suka tashi tsaye kafin ta saitu tabi hanyar kwarai farkon dawowarta saga Turai ma'aikatan gidan nan iska me dadi bama iya shaqa idan tana nan. Ta tsani Talaka a yanda take fada da bakinta ta kuma tsani duk wani abu da ze hadata da takauchi. Juma'a Juma'a Alhaji na sadaka a qofar gidan nan zaka ga an cika danqam haka zata fito ta watsa mutane tayi musu rashin mutunchi seda uban ya zaneta wata rana kuma da quruciya lokacin yanzun dai komai ya lafa dukda dai bazan ce ta bar halinta kaf ba amma ta rage sama da kaso Saba'in a ciki yanzu dai babu ruwanta damu idan kaga tayi rashin mutunchi to sabgarta ka shiga da muke taka tsantsan da ita kuwa lafiya lau ake zaune dama bata gaida mu bamu isa ba mu muke gaisheta kuma uban duk cikin Yaran yafi sonta shiyasa ma da Mahaifiyarsa ta karbi shahada ya bata irin sunan ta".
Audu dai jinsa kawai yake sedai ko kadan be hango wani hali na rashin mutunchi da Saminun yace tana dashi ba domin kuwa tun zuwansa jiya tsaki kadai tayi masa wanda yanzu yake tunanin ma qila ba dashi take ba tunda gashi har ta nemi ya rakata guri sunje sub dawo suna hira idan da ta tsani talaka kamar yanda ya fada baya zaton ko kallo ya isheta tunda dai yasan Alhajin ya gaya musu inda ya sanshi, ya kuma kwatanta musu qauyensu to me ze saka tayi masa wasan ya aureta in har bata son talaka?
Suna nan Saminu nata bashi labaran gidan Alhaji ya dawo, Audu ya rakashi har bakin qofar falo kafin ya koma masaukinsu yayo Alwala saboda magriba da aka kira. Sanda suka zauna zaman cin abinci ya sanarwa da Alhajin gobe da safe zasu juya Kano, gaba daya mutanen gidan suka nuna rashin jin dadinsu. Alhaji yace
"Na dauka zakayi mana sati ko sama da haka? Ga tafiya da zanyi zuwa Rivers da ina cewa zamu je tare"
Audu yayi qasa da kai cikin ladabi yace
"Ai Alhaji saboda na baro abubuwa da yawa a can gidan kasan komai idan babu idon mutum ba lallai ayi yanda ya kamata ba"
"Hakane ga iyali kam an baro kodan saboda su yaci a Koma" Mama ta dora abinda ya qara dagulawa Binta lissafi kenan farko damuwar tafiyar da yace zeyi ga kuma zancen iyali da Mama tayi.
Miqewa tayi kamar jiya ta bar gurin, Alhaji ya kira sunanta ta tsaya
"Lafiya Mamana baki gama cin abincinki ba zaki tashi?" Ya fada cike da kulawa, ta kwararrabe fuska tace
"Dady kaina ne naji ya fara ciwo"
"Ke kanki baya tashi ciwo se ana maganar Audu kenan" Mama ta fada tana hararar ta, ta juya ido tana kallon Audun tace
"To ni ina ruwana dashi kawai kaina ne yake ciwo bari naje nasha magani" daga haka ta shige ciki Mama tace
"Kyaji da gulmarki dai"
Alhaji yayi murmushi yace
"Aa fa karki saka mun Mamana a gaba" ya juya kan Audu dake juya cikalo a kan farantin dayaci abinci yau tuwo akayi ya kuma san saboda su ne yaji naman kaji da man shanu yace