Sashe 109
Matar Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun gurin ƙarfe Tara an kikkirata dukda bata duba ba tasan baze wuce Ahmad bane me kiran yanzun ma tana cirota kiran nasa na tsinkewa a nan taga missed calls ɗin daya mata guda biyar se Message da yake tambayar lafiya yana ta kiranta bata amsa ba idan tagani ta kirashi.
Tayi ƙaramin tsaki da batasan dalilin yinsa ba kafin ta danna kiran layin nasa ringing biyu tayi ya katse se gashi ya biyo baya dukda uban katin wayar da yake loda mata duk satin duniya amma idan ta kirashi baya ɗauka, ire iren halayensa na kyautatawa da suke son tursasa zuciyata sonsa kenan badan ta aminta dashi ba har ƙasan rainta.
Cikin muryarsa me sanyi amma ba kamarta mata bafa Aa irin ta Mazajen da hayaniya bata dame su ba yayi mata sallama, ta amsa kafin ta gaishe shi wannan tarbiyyar Ummansu ce gaisuwa ga duk wanda ya girme su ta kuma rigada ta zame mata jiki.
"Fatima! Lafiya ina ta kiran wayarki tun da safe baki ɗauka ba?" Ya faɗa bayan daya amsa mata gaisuwar. Taja numfashi saboda Fatiman daya kirata, bata so amma ta rasa ta yanda zata gayawa Ahmad ya dena. Sunan Innar Baffansu ce kuma sunan Kakarsu data haifi Ummansu sannan Babbar Yayar Baffansu wadda ita ta riƙeshi itama sunanta Fatiman. A hannunta ya girma bayan rasuwar Iyayensu, su uku kacal suka haifa daga Ita se shi se ƙaramar ƙanwarsu Umma Halima ita Umma Faɗima wadda ta riƙe Baffa ta girme musu sosai dan shekaru bakwai ta bawa Baffansu shi kuma ya bawa Umma Halima shekaru biyar, wannan tudu ukun da naci na sunana FATIMA yasa kowa yake jin nauyin faɗarsa se AFEEYAH Laƙabin da Baffa ya bata ko a makaranta a rigister kaɗai ake kiranta da Fatima amma kowa da AFEEYA ya santa banda Ahmad da bata tsammanin ma yasan ana Kiranta da Afeeyah.
"Kinyi shiru, kina jina kuwa?" Ya sake faɗa abinda ya maidota daga tunanin data tafi ta sauke numfashi kafin tace
"Ina jinka, ina Class tun 8 bamu jima da fitowa ba na shigo masallaci kenan daman yanzu nake so na kiraka" tayi masa ƙarya badan tana da niyyar kiran nasa ba. A tausashe ya sake ce mata
"Ayya sorry love, gaskiya Malaman nan suna wahalarmun dake da yawa amma kun gama gaba ɗaya yau koh?"
"Aa fa ina da wani Ajin 4-6 ma" tabashi amsa, cikin jimami ya sake cewa
"Toh Allah ya bada sa'a, in sha Allah kamar yau ne zaki ga kun gama ai sedai ki ringa tuna baya kina kewa. Nima daman ɗazun na shigo Zaria na ɗauki Jafar yanzu haka ma muna hanya zan kaishi Abuja ze koma London. Naso mu haɗu amma babu komai in Allah ya kaimu se Wednesday zan juyo ko Thursday zan tsaya kafin na wuce Kano na ganki.
"Allah ya tsare hanya ya maido da kai Lafiya" ta faɗa, cikin tsokana yace
"Shifa Jafar, baki yi masa Addu'a ba? Ko na bashi wayar ku gaisa harda ma fa saboda shi naso mu haɗu yau dai Abokanan faɗa suga juna"
Cikin sauri tace "Allah ya kiyaye ko Inuwarsa bana fatan Allah ya nunamun ballantana wai mu gaisa dashi, idan so kakeyi na sake faɗa maka na tsaneshi fiye da yanda yake tunanin shi baya sona" cikin tsiwa take maganar tareda fushi tana tuna kalaman Jafar ƙanin Ahmad, shekara guda kenan amma ta kasa manta abinda yayi mata.
Murmushi Ahmad yayi haka kuma ta jiyo wani dogon tsaki daga cikin wayar wanda ta tabbatar da Jafar ɗin ne yayi ai ko a fusace ta ɗaga murya tace
"Allah ya tsinewa tsaka ma ballan tana kai abin banza"
"Fatima" Ahmad ya kira sunanta se tayi shiru amma bata amsa masa ba yaci gaba da cewa
"Ni nake Driving, idan na isa zan kiraki Ok?"
"Allah ya tsare ka kula mun da kanka kaji" ta fada bawai har ranta ba sedan tabbatarwa da tayi wayar a speaker take kenan tunda yace shi yake tuƙi Jafar yana jin duk maganar ta keyi shi take so ta bawa haushi".
"I will, you take care too I love you" Ahmad ya sake faɗa tana jiyo Jafar ɗin cikin fushi yana cewa
"Wlh Yah Ahmad either you cut this call ko kayi dropping nawa a nan, da wata muryarta ta Villagers ko Turanci bata iya ba"
"Tunda ba karatun fatiha na kasayi ba ai da sauƙi, kaida Turancin yake yaran Babarka ai se kayi tayi" ta faɗa bata jira amsarsu ba ta kashe wayarta tana jan tsaki daidai nan kuma aka fara kiran sallah.
Fita tayi ta ɗaurayo bakinta ta dawo ranta na suya, Bata taba haɗuwa da mutumin dayaci mutuncinta yaci na iyayenta irinsa ba ita kuwa bata da babban maƙiyi daya wuce wanda yace ze keta Alfarmar iyayenta a duniyar nan, za'a iya takata ta shanye amma fa kar a taɓa mata Iyaye Jafar kuma ya keta wannan Alfarmar ya zagesu shiyasa bashi da sauran mutunchi a idonta balle ta raga masa.
Shi kansa Ahmad ɗin Alfarmar Baffanta yaci da har taci gaba da kulashi dan yace ba laifin Ahmad bane ba ba kuma shi ya saka Jafar yayi abinda yayi ba dan haka ko a gurin Allah laifin wani baya shafar wani ta haƙura taci gaba da saurararsa amma wannan dalili yasa karɓuwar daya fara samu a gurinta a baua ta wargaje kuma har zuwa yanzu tsayin shekara daya da faruwar abun ta kasa mantawa haka zuciyarta ta gagara yarda da Ahmad ɗari bisa ɗari har yanzu.
Tana tare dashi ne kawai saboda karamcinsa amma a kullum cikin addu'ar Allah ya fiddo mata da Miji daidai da ita takeyi ba zatayi ɗage ba ta kai kanta inda bata isa ba domin daga abinda Jafar yayi mata ta saka a rant tana tareda babban Ƙalubale idan ta shiga zuri'ar su Ahmad domin ba ƙarya Jafar yayi ba ya faɗi gaskiya ita ɗin dasu akwai banbanci, tazarar dake tsakanin su tamkar ta sama da ƙasa ce ta fito daga gidan Talakawa amma masu wadatar zuciya, Babanta Bakanike ne Ummata kuma Tela ce basu da wani gata sena ubangiji saɓanin su Ahmad da suka fito daga babban Ahali tana nufin gidan da aka tara Arziƙi na Kuɗi dana Zuri'a, Mahaifinsu Babban Attajiri wanda duk mutumin daya kwana ya tashi a Nigeria baki ɗaya yasan sunansa.
*ALBISHIRINKU MATA YAN UWANA YAN KWALISA NAZO MUKU DA WANI DADDADAN LABARI!!!.*
*NASAN KUNDADE KUNA NEMAN FITACCEN GURIN DAZAKUJE AMUKU GYARAN GASHINKU DANA JIKINKU CIKI DA WAJENSA,TO YANXU DAI GA DAMA TA SAMU...*
*LABARI NAKE BAKUFA AKAN AFINTY QUEENS SHAHARARREN SHAGONMU NA SALOON DAYA HADA KOMAI DA KOMAI DA KOWACE MACE YAR KWALISA IRINA KE BUKATA,SANNAN MUNADA KWARARRUN MA'AIKATAN DASUKASAN KAN AIKINKINSU,KUZO AFINTY QUEENS KUBIYA KUDI MUKUMA MU BATA LOKACINMU DOMIN TSATSTSAFO DUK WANI KYAWU NA JIKINKU DA ALLAH YAYI MUKU...*
*A AFINTY QUEENS MUNA AYYUKA KAMAR HAKA:*
*- HAIR SALOON*
*-HENNA*
*-SPA*
*-DUKKAN*
*-PEDICURE*
*-MANICURE*
*-SANNAN MUNA DA TURARUKA IRIN NA AMARE YAN MATA DA KUMA MAI KANKAT DAN UWAR GIDA TA TURARA GIDANTA JIKINTA DAMA KAYAN SAWARTA ITA DA YARANTA,,HARMA ZAWARAWA DUK MUN TANADI KOMAI*
*DOMINSU SUMA*
*-MUNADA SHOES AND BAGS SBD ISASSUN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU MATA*😊
*- MAKEUP NA BRIDAL ND CASUAL...*
*IDAN KINSAN KINAJIN LABARIN SHAGON SALOON NA AFINTY QUEENS AMMA BAKI TABBATAR DA YADDA AIKINSU YAKE BA TO YAR UWA GADAMA TASAMU MEZAKI TSAYA JIRA MAZA KEMA KI ZARGAYO SHAGONMU DAZAN JERA MIKI ADDRESS DINSHI A KASA DOMIN KEMA KI TABBATAR DA KALAR IRIN NAMU KWAZON DA MUKA KWARE AKANSHI GURIN GYARAN JIKIN YAN UWANMU MATA KUMA MUKE GABATAR MUSU DA JAKUNKUNA DA TAKALMA HARMA DA TURARUKAN WUTA DANA SHAFAMA JIKINSU DON NISHADIN ZUCIYARSU DANA MAZAJENSU....*
*AFINTY QUEENS DISCOVER BLISS IN BEAUTY 💅💯*
*Address 👇👇:*
*KU ZIYARCE MU A SHOP NO.9&10 SHEMA PLAZA,BEHIND SHEMA FILLING STATION KASUWAN BACCI KADUNA*
*TEL:08133379628.*
*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*
*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*
*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*
*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*
*BOOK 2*
*PAGE 9*
Bayan ta idar da sallah tayi addu'a tana shirin tashi Maman Minal ta shigo masallacin, Roommate ɗinta ce dan haka ta dakata ta jirata tayi sallar itama kafin suka rankaya Hostel. Tana hango Senate Building Gayen ɗazu daya tareta ya faɗo mata a rai, taɓe baki a fili tace
"Wani sangangan dashi kamar basamude, kai wannan duk yanda akayi ya hada jina ma dasu"
"Suwa?" Maman Minal ta tambayeta seta tsuke baki tana cewa
"Ai yau gamo nayi da safen nan in gaya miki" ta kwashe da dariya tace
"Gamo Afee, na Aljani kona soyayya?"
"Mutum Aljan dai, wani fa sangamemen mutum in gaya miki, wlh gani na nayi a gabansa kamar nida Ruth, kofa fuskarsa bana iya gani sosai saboda yanda yayi sama da yawa".
Tsabar dariya seda Maman Minal ta kware ta dage Niƙab din fuskarta dan tasha iska sosai idonta cike da hawaye tace
"Kinga kin sakani irin dariyar da babu kyau meye kuma Mutum Aljan ana zaune lafiya? Inaga irin yan Basketball ɗin nan kika gani sune zabga zabga ni jiya da daddare da naga wani Yaro seda gabana ya faɗi, kinga tsayi? gashi siriri kamar ze tsinke".
"Wannan ba siriri bane gaskiya yana da yar ƙiba badai sosai ba amma fa dogone yanda kika san jinjirin samudawa" ta sake faɗa tana hakaito Jay a zuciyarta.
"Allah ya shiryaki dai Afeeyah a ina ke kika taɓa ganin jinjirin samudawan toh da har kike kiran wannan haka?"
"To dai yau na ganshi, Allah yasa mu sake haɗuwa zan muku video sa ku gani" ta sake faɗa tana Ƙoƙarin zaro Id card suka shiga hostel.