Sashe 97
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
rai a matukar bace. Yariga dayadan ya gama guma mata haushin kishinsa a ranta. Ai kmr tana jira ta juyo ta daura kwayar idonta a kan fuskarsa amma ta gaza kallonsa eyes to eyes. "Ina ruwanka da inda naje...mugu kawai azzalumi maciyin Amana, insha Allahi se Allah yayimin sakayya tsakanina dakai yadda ka mayar dani, banza kmr ni ba matarka bace, se Allah ya sakamin, Wallshi Raslan baka sona, Nima da Allah ya jarabceni da sonka ina rokonsa ya yayemin...." jim raslan yayi idonsa na kanta daganin yadda take mgnr kishine ke cinta, saboda sam bata hayyacita.kishine kawai ke kwakularta kishinma na banza da hofi tinda batasan yadda zata riqe mijiba se yawon banza, bata iya bada tsuliyaba. Yana kallonta ta gama gaya masa maganganu son ranta kana ta nufa falon Ummih tana kukan munafurci. Kwafa yayi kawai, yanaji a ransa kmr ya rufe shegiya da duka, ta yadda zata gane shayi ruwane, Amma ya danne zuciyarsa. A hnkli ya fara takawa ya mara mata baya zuwa cikin falon. Zaune ummih take Ihsan ta shigo tana kuka, direct ta fada jikin ummih tana cigaba da kukan, hnklin ummih ya tashi tashiga Tambayarta meye, Amma tayi shiru bata bata Amsaba, se aikin kuka takeyi, A haka Raslan yashigo falon, Da sallahma, ido ummih ta zuba masa, tana ganinsa ta gane shine yasa ihsan din kuka, Tsugunnawa yayi ya gaidata Amma taki Amsawa kawai ta jefo masa tambayar "me kayi mata?" Basarwa Raslan yayi yace "Wakenan?" Ummih ta dankaro masa ashar tace "bansaniba dan Ubanka, kabar yarinyarnan ta huta kajina gaya maka! Da wanne bakin Cikin naka kakeso taji, da bakin cikin kayi auren munafurci, ko da bakin cikin ka maidata bnza, wanne kuma kakeso ka kara mata?" Raslan yayi jim, harga Allah daba dan ummih mahaifiyarsa bace dayace batasonsa tafison Ihsan, Sam ummih bata ganin Abinda Ihsan keyi masa seshi Abinda yakeyi mata Ummih ke gani. Duk yadda yaso yashawo kan ummih ta amsa ko gaisuwarsane yaji dadih, fir ummih taki se fada kawai takeyi masa, daya gaji da fadace fadacen dabesan dalilinsuba ya tashi yayi mata sallama batako Amsa saba, ya nufa hanyar fita, ze fice kenan Anty sadia ta danno kai falon, bynsa ta gani ta gane shine. " son Yaushe a gari?" Ta fadi hkn tana karasowa falon tana kallo ummih dake rungume da Ihsan har lokacin se fada takeyima Raslan. kallo daya sadia tayi musu daga ita har ihsan din ta watsar dasu, ta bawa hofi ajiyarsu, harga Allah haushin yar uwar tata takeji, wani lokacinma ji takeyi kamar taje ta rufeta da duka. Juyowa Raslan yayi ya sakarma Anty sadiya Murmushi, kana yace "hajiya small mom ina wuni..Ya bby khair..." anty sadia ta amsa da "lafia lau son..Ya Rukayyah? Jikinta ya warware kou?" Raslan yace "Eeaaahh Small mom.." Anty sadiya tace "Allah sarki Rukayya, ina kewarta inaso in ganta insha Allahi zanje gidan Anty Rukayya, kodan in ganta.." Murmushi Raslan yy cikedajin dadih, ji yayi daman Ummih ce keson KYAUTAR ALLAH yadda, anty sadiya ke sonta,...yanada tabbacin Ummih ma nason kyautar Allah, Amma ya rasa mike sata nuna kmr bata sonta a fili. "Bari inje side din daddy small mom..." Anty rukayya tace "Okay son....sefa ka rinka hkri da duk abinda ummih keyi, a kn wannan balaja'un, wata rana se labari...amma da gyara a lamarin Ummih, tsakanina da Allah da Annabi!." Ummih ta gallara mata harara, tace "dan ubanki seki gyarani Ai.." Anty sadiya tace "Uhm, wannan gyaran sede Allah bade nifa, but knyi misa bakyajin kira, ace mutum yafison wata a kan dansa na ciki, aiko da gyara a larinki Ummih Gaskia nake gaya miki.." A matujar fusace ummih tace "tashi ki fitarmin a falo dan ubanki, mara kunya kawai, ai dase kizo ki gyarani din dan ubanki,bnson gaskiyar da kike gayamin.." Miqewa anty sadiya tayi tana tabe baki. Tace "Allah nake roko ya dawo dake hanya UMMIH , Dan wallahi kin bata, sam bama gyara kikeyiba barna kikeyi, ace yarinya kmr wata uwarki, a familynmu kina controlling kowa, amma a naki familyn karamar yarinya na controlling dinki aiko kinga da gyara a harkokin rayuwarki.." "Shine nace kizo ki gyarani ai, uwata, karamar mara kunya fetsararriya.." Ummih ta fada a hasale, ihsan ta zubawa anty sadiya ido tana kallonta cike da kiyayya. Byn KYAUTAR ALLAH se Anty sadiya a cikin wadanda ihsan ta tsana a rayuwarta. Raslan dake tsaye ya zuba musu ido yana kallon ikon Allah, Abun na ummih kara tabarbarewa yakeyi, sede ace Allah ya kyautar. Juyawa yy ya fice a falon, sadia ta nufa bedroom dinta dmn bata cika fitowaba tinda ihsan tazo gidan, bakin cikima takeyi ta fito ta ganta saboda ta tsaneta. Direct raslan ya nufa side din daddy, sosai suka sha hira da mahaifinsa, a nan yayi sallarh magrib da isha'i sukaci abincin dare da ummih da Daddy da raslan din Ummih se shan kamshi takeyi shide daddy lallabata kawai yakeyi saboda abin dadih dayake kwasa yana tsoronma yayi mgna ta taso da nata bala'in dan hk a hnkli yake binta. 9:pm Raslan yabar gidan ya nufa gidansa. kwana sukayi suna waya da bbynsa, tana tada masa jaraba, burarsa na tsaye kyam tanata zillow, tana fiddda ruwa me yauki yauki. Bayan yayo wankan Tsarkine, yayi sallar asubah shine ya samu ya dan rintsa baccin wahala yayi bana dadihba, shida yayi baccin dadih yanajin seya zungura ramin tsuliya. Mrs A Hambali KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..* SAADATU BINTU ABDULLAHI Washe gari ta kasance jumma'arh ce, Kasancewar a wahalce ya kwana, Kuma ya tashi a wahalce. Ya yanke shawarar yayima garin kaduna dirar mikiya, kawai ayita ta kare. Shiryawa yayi cikin manyan kaya, danyar shaddace yasaka me tsananin kyau kalarta milk ce, besa hulaba, yayi kyau Ainun,. Kwanansa hudu a garin abuja amma har rama yayi saboda kewarta. breakfast yayi. 10:am ya fito compound din gidan hannunsa riqe da wayoyinsa da bag din system dinsa. ma'aikatan gidan na ganinsa suka fara karasowa suna miqo masa gaisuwa, cikin kwanciyar hnkli da mutuntawa yake amsa gaisuwar tasu, yayi musu ihsani kmr yadda yasaba inhar zeyi tafia, ko ince in yayi niya.yusuf ya rugu a guje ya amshi bag din system dinsa, da phones dinsa Yasa a motar. karasawa Raslan yayi Bakin car din, yusuf ya bude masa gidan baya yashiga. Dreva ya shiga motar shima yusuf ya shiga aka figi motar sukabar harabar gidan seda sukahau titi Raslan ya lura motar Sojoji na binsa a baya. "motar dake binmu a baya tamuce?" Raslan ya jefama Yusuf tambayar. Yusuf yayi kasa da knsa kana yace "Tamuce am Sorry sir, bn gaya makaba.. kanada bukatar tsarone shiyasa.." Raslan yy guntun tsuki "Tsaro ya wuce na ubangiji..banason irin wannam, gaskia se yasa in rinka jin kaina wanine, bayan ni ba kowa bane, meyasa baka tambaya izininaba kafin kasamin tsaron.." Yusuf yace "Saboda nasan bazaka yarda bane sir..am sorry.." Raslan ya kara jan guntun tsuki dai-dai wayarsa tayi ringing. Dubawa yayi yaga Saif ne. Seda ya bari call din ya tsince kana yayi dealing number din Saif din. Bugu daya biyu ya dauka." Kana hanyar zuwa office ne.." Saif ya jefo masa tambayar. Cikin takaici Raslan yace "Ina hanyar zuwa uwar office ne.." saif ya kame baki kmr yana gabansa yace " Ahuce haka..." Raslan yace "In aka kifa.." Saif yayi dariya yace "dagaji yau a Hannu ka tashi, dan nasanka, inde kana magana tsiya tsiya, to tsuliya kake bukata,..gaskia aboki bazan boye makaba kai babban jarababbene kwata-kwata yaushe ka dawo daga kd, gun cin tsuliyar, yanzufa sekace tsuliyar kake bukata.." Raslan ya dafe Kai, ya rasa yazeyi da shegen hali irin na saif abokin amana kenan. "Ynzu hakama ina hanyar zuwa kadunar gun cin tsuliyar.." Saif ya tintsire da dariya, yace "Af, aini nasani, a hannu kake..to adeci a hankali kada Tsuliyar ta kare.." Raslan yace "kaji dan iska, a gidan uban wa katabaji ance tsuliya ta kare,.." Saif yace "Wai! Ai inde tsuliyar ta hadu da irinka, tashiga uku, seta karema ba a saniba, ...aikai duk macen daka auraka, kasaketa, sunanta sorry, saboda duk namijin data kara Aura yazo cinta ze jitane kmr rijia, irin me jahilin zurfinnan..kut!" Ya karashe mgnr yana kyalkyalewa da dariya. Raslan yace "Naji, Alhamdulillahi nagodema Allah,...kaji da iskancinka karamin dan iska..." Saif ya kwasheda dariya harda riqe ciki. Raslan ya kauda mgnr dacewa " Pls inaso kasa ayi mana saukar Alqur'ani me girma,.." Saif yace "Ai tini nasa anata sauke mana Al-qur'anin me girma, akwai wadanda suka samu gaba gaskia.." Raslan ya jinjina kai yace "Nide banceba na barwa Allah lamarina, zato zunubine koda yazamana gaskiane, babu kyau zargi,..." Saif yace "Ai wannan ba zargi bane na tabbatrne, munada magautar.." Raslan yace "a ina ka tabbatr?" Saif yace "Gasunan muna gani, suna tare damu, Amma basa kaunar ci gabanmu, rayuwar cefa yanzu ta lalace semun tashi tsaye..Tinima na kara tsaro a duk ma'aikatanmu, nake gaya maka aboki, sefa mun tashi tsaye mun hada da malamai.." Mgnr taso bawa Raslan dariya wai sesun tashi tsaye sun hada da malamai, kmr su keda kansu. "eaahh mu tashi tsaye, da adduarh ba, ubangiji ya isar mana komi, da temakonsa muka kai inda bamuyi zatoba, kuma da taimakonsa zamu kai, inda bamuyi tsammaniba, Allah yasa Mu dace kuma ya kyautata karshenmu.." Saif ya Amsa da "Ameenn.." Daman yasan be zama lallai Raslan ya yadda suje gun malamaiba, shide ya tsaida ubangiji daya shike sawa kuma shike hanawa, komi ya sameka mukaddarine daga rabbussamawati wal'ardi. Allah yasa mu dace. Daga hk sukayi sallahma. Raslan ya kira UMMIH danya gaya mata yana hanyar kaduna Amma bata dagaba, murmushi yayi danyasan zuciyarta na cikeda haushinsa, a kan ihsan. Number din daddy ya kira ya sanar dashi, daddy yayi masa fatan dawowa lafia, sannan yasa masa Albarka..lafewa ya karayi a kn kujerar dayake zaune, bayan sun gama waya da daddy, ya lumshe ido ya saukesu a kan fararen hannayensa masu jahilin kyau. "ALLAH ka yafe mana zunubanmu, ka karemu daga sharrin duk masu sharrih.." Shine Abinda Raslan ya fada A bayyane. Yusuf dakeji ya amsa da ameen dreva kam hankalinsa nakan driving. 12:30pm suka isa garin kaduna, seda sukayi sallarh jumma'ah ta karfe daya kna suka nufa gidan. Jikinsa har yana rawa ya fita a motar bayan anyi packing car din a harabar gidan. Babban burinsa