Sashe 43
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
da nyi dabarar Aurar dake tin ynzun.." Ta nufa dakin Raslan, ta murda handle din dakin taji a kulle, yna jinta santa ta murda kofar dakin.. tabe baki tayi ta nufa dining Abinta ta faracin nata breakfast din tna mita zucia cikeda takaici... Tinda yje sallarh jummarh ya dawo Sam Be fitoba, sallarh la'asar dinma a daki yy..se wuraren 4:30pm kna yy wanka ya fito sanyeda mnyan kaya wata danyar gezner yasaka me mugun sheki da kyaun gani, a kwance take luf, nan ta samu dmr kwancia a jikin nasa, kalarta kalar ash color ce se zuba kamshi ykeyi, ga kamshin shaddar ga kamshin nashi tularen, knsa sanyeda hula seyayi wani kyau, dukda rmr da yy Amma hkn be boye kyaunsana, skin dinnan nasa se hutu ke Mgna a gun, kai daka knsa kasan bb whla a tare dashi yy kyau harya gaji da kyau komi nasa perfect,.. Direct daya fito falon bega kowaba, dan hk cikin hnzari ya krsa ficewa a falon, dmn already bakin sun iso suna falon saukar baki.. Tin a harabar gidan yaga mnya mnyn motoci guda biyu madu tsadar tsiya an fakasu a inda ya dace,.. Da dan sauran kuzarinsa ya krsa shiga falon,.. Dattawane na gaske a tattare dasu akwai siffar mutumci, daya yayan Alhaji mu'azune ne, se dayan qaninsane, dukkanninsu mnyan mutane ne, bb me kwatan kwacin shekarun Raslan ma a ciki..gabansu cike ykeda kyn motsa baki, Anyi musu Amsane ta mutumci, da karamci... Cikin girmamawa Raslan ya bisu da hannu cikin ladabi, suka gaisa cikeda mutumtawa..kna suka koro bayanin Abinda ke tafe dasu na nemawa Dansu Auren KYAUTAR ALLAH, nan Raslan yama nuna musu besan da zuwansuba, yace su bashi lokaci seya tambaya yarinya in tna son dansu.. Sosai Alhaji auwal da Alhaji muntari sukayi mamaki cewar da yy besan da zuwansuba... Amna sam basuji haushiba sbda me nema bya fushi, sallahma sukayi cikin mutumci Har bakin motar Raslan ya rakosu kouwannensu ya shiga motarshi Raslan yy musu fatan sauka lafia, drevovinsu da guard dinsu suka shiga suka tada cars din nan da nan Aka wangale musu get sukabar gidan, A falo suka hadu da Annah zaune yna shigowa ta taso da sauri ta washe haqora.. "an gma komi kou..nawa aka bada kudin sadakin.?" Raslan bebi ta kntaba ya nufa kofar dazata sadashi da nashi side din.. "Shege dan iskan yaro kawai..kna bakin ciki jikata nada farin jini ztyi Aure, Tou insha Allahu se tyi Auren sede ka mutu.."Annah ta hau mitar cikeda jin haushin be kulataba.. Komawa tyi ta zauna tana bala'i "ni wlhy bnsan wani munafurci bne yasa wannan dan yace a daura rgmr Aurennan a hannun shegen yaronnan, yaron da beda tarbia..inbnda Abinma yarannan, shi yaushe Akayi masa Auren da har za ace shi zewa wata..Kawaide kulle kullene, na yarannan, watoma da raina Amma se An zagaye Anyi gulmata, kuma ma wai yayan cikina..." Takaici ya rufeta.. Raslan kam tinda ya shiga dakin ya kulle knshi be kra fitowaba... KYAUTAR ALLAH kam tnacan kwance tna Aikin kukanta inta gaji ta cigaba da tsotson hannunta .... Da daddare after isha'i hajiya zilai ta Kira Annah ta snr da Ita Abinda Raslan ya snr da masu neman Auren ..hnklin Annah ne ya tashi, nan ta shiga bawa hajia zilai haquri tace gobe zata kirata kou mi ake ciki.. Direct Annah ta nufo dakin raslan tna jaraba da matsifa, murda kofar dakin tyi tajita a kulle nan tahau mita da karfi ta yadda kowama dake gidan seyaji.. "amma lallai yaronnan ka tabbata babban dan iskane kai, in bnda isknci, Ace azo nemn Aure a gunka, byn kasan da mgna sbda wulaknci kace bkasan da mgnrba..tou in btayi Aureba kai zaka Aureta.., kou kuwade kafiso ta zauna kuna yan rungume rungume na isknci, kuna kwana daki dya, kmr mata da miji..wama yasan kou mi kukeyi..kajimin Dan Iskn yarofa..Tou Aure ztyi insha Allahu.." Ta hau bubbuga kofar dakinsa, time din yna kn dadduma yna lazimi yna jinta yy bnza da ita harta gaji ta bar kofar dakin nasa tnata dura masa zagi.. Tna shiga bedroom dinta ta kira lambar Alhaji umar tna kuka, ta snr dashi abinda Raslsn yywa bakin..Hankalin daddyne Ya tashi, jin mahaifiyar tasa tna kuka, hkri ya shiga bta da tafshin murya, Sannan yace ze kira Raslan din.. Kiran dunia yywa wayarsa Amma bata shiga, ...washe gari 11:11am Alhaji umar ya iso garin katsina. Kwance yke amma ba bacci ykeyiba, tunani ya Addabi rayuwarsa.. Daddy ne ya krso ya masa knocking cikin fada, jjn muryar uban nasa yasashi dole ya budo kofar yna tangadi.. Shigowa dakin daddy yayi, kallo dya ya masa ya gne wani abu na damunsa.. nan daddy ga rufeshi da fada, a kn meyasa zecewa baki besan da zuwansuba.. Rasalan yace "sbda yarinyar tace batasonshi..infect ma batasan da mgnr Aurenba, Daddy ai ba a auren dole ynzu.." Nan daddy yace ina ruwansa, yy masa tass tass Annah na tsaye itama tna nata matsifar,..daddy be bar garin katsinaba, seda ya tabbtr da iyayen Farhan sunzo An tsaida rnr biki wata daya, da sati daya. sun bayar da kudade masu yawa daddy yace baza a amsaba sede ya Amshi dubu dari da Hamsin kawai a matsayin sadaqi, Raslan de na zaune bece komiba, daddy ne yaja ragamar komi..be bar garin katsinaba se washe gari. Hmm murna kam gun Annah bata faduwa, ta samu KYAUTAR ALLAH a daki ta wurga mata goro tace "ga goron sa ranarki, kou zaki mutu se kinyi Aurennan, Ki shirya wata daya da sati dya insha Allahu.." KYAUTAR ALLAH dake kwance ta fasheda kuka, yatsunta na baki tana tsotso.. "Annah wlhy bakya sona.." Ta fada cikin kuka. "Son kenan ayi miki Aure da budulcinki, kada kijamin mgna..sbda ke dinnan, wlhy ina tsoron Allah ina tsoronki..dan nan kika qara wata dya a hk sekin bawa wani budulcin nki, nikou kijamin matsifa.." Annah ta fada tna nunata.. Fashewa da kuka ta karayi, dunia tyi mta zafi gashi Daddynta, sam baya kulata ta rasa ina zatasa rayuwarta taji dadih..ficewa Annah tyi daga dakin tna matsifa da mita "Ni bn taba ganin inda Akayi irin wannan rayuwarba, daga mgnr Aure se kusa knku a kunci keda Wannan yaron, Tou wlhy inma kunason juna ne ku bari , sbda ko byn ba raina, ban yardaba Kuma Allah ya isa tsakanina da duk wanda ya hada Auren Rukayya da muhammadu..sbda bn tabajin inda Akayi wannan hadin gambizanfa, yoooh! Ni a garenima Ai Aurensu ya haramta, Allah ya sittira ma jikata, Auren sauran wata, kuma juya, nida nke fatan In samu yan kawayena muyita shagalinmu.." Annah keta zazzaga fada tna karkata baki, tna farr da idanuwa,Harta dawo falonta tnata mitarnan. A bangaren Ango farhan kam ji ykeyi kmr yy hauka dan tsabar farin ciki, hkma a bangaren mahaifinsa, sosai yaji ddh sbda A zatonshi Alhaji umar ya mance wayeshi,, Hajiya zilai km harda sadaqa tyi kn Allah ya tabbtrda Alheri, hmm fatima kam Ai tafi kowa murna Aminiya zata zama matar yaya. A bangaren gogan nku Raslan kam dukya rasa uwar ubansa, dukya rame, ya lalace kmr bashiba, Becin Abinci sede ruwa kawai yake iyasha,..sam bb Alamar kwanciar hnkli a tare dashi, Ashema dyake famada sha'awa kwanciar hnkline, ynzukam sam bejin sha'awarma sbda Abinda ke knsa yafi karfin tunaninsa,ya rasa dalilin dyasa ya shiga damuwa hk kawai dan zatayi Aure... 9:pm na dare kwance yke A kn makeken gadonshi italian bed, me mugun kyau da tsaruwa, sanye ykeda kynsa na bacci masu mugun tsantsi da laushi kalarsu kalar milk ce, bb inda idonshi ke kallo se saman siling, Wayarshi kirar iphone, dabe jima da kunnawa, amma an kirashi yafi sau talatin be daukaba..da sauri yakai hannu da dauko wayar jin wannan ringing tone da ya bambamta dana sauran kiran dagawa yy ya kara a kunne.. Daga dyn bngaren tnajin ya daga ta fara fada "Wainishin minene yke damunkanewai..wani irin wulakncine kakeyinewai..seka tashi ka kashe waya se ayita kiranka ba asamunka, meyasa kk hk newai,.." "Sorry ummih.." Ya fadi hkn cikin muryarshi me mugun sanyi. Hnklintane ya tashi, jin yadda yke mgnr da muryarsa very cool ba yadda tasaba jiba,nan da nan taji zuciarta babu ddh cikin dadin rai ta fara mgna "Sweetheart meya faru..kou jikinne?" "Bkm ummih.." Ya bta Amsa da kyar don mgnrma da kyar yakeyi. "Why are you lien my love..inajin muryarka bb ddh kna cemin ba komai..knaso hnklina ya tashine ko? Abunne har ynzu be kwantaba kou.." Ta fada nurya cikeda damuwa. "Yeah.." Yace mata kawai sbda surutunma byaso. "Showie my bby boy..yi hkri, kaji, time ne wata rna se lbri.." "Tou ummih tnks.." Yy mgnr yana sakar mata murmushin dole. "Kunyi waya da ihsan.."ta tambayesa... "Nop...bamuyiba.." Ya bta Amsa "Okay..When are you coming back? Inaso na gnka darling..And zamuyi mgna a kn ihsan.." Ta fada cikedaso da kauna Bakin cikine ya rufeshi jin ta kira sunan ihsan yace "Okay UMMIH when kkeso na dawo din." Murmushi tyi cikedajin ddn yadda danta ke mata biyayya ''ynzu.." "Okay..insha Allahu gani nan zuwa.." Yy mgnr yna kallon agogo daidai ya buga 9:10pm Yar daria tyi sbda tnaso taji shima yy mta dariar.."wasa nke mka..inde ka samu dawowa seka dawo din kji swry,sbda nasan kana nan knata, shirye shiryen Aurar da diyarka, inka Aurarda itan Aika huta sekazo ka zauna ka natsu ka huta byn bikin..." Hk kawai yji klmn Ummih sun bashi Haushi, ji yy kmr ya kashe wayar, Shiru yy ba tre daya bata Amsaba.. "Insha Allah zan dawo Next tomorrow.." Ya fadi hkn zucia taf kunci. "Okay mah love take care.." "Tnks dearie.." Yna qoqarin ajiye wayar tace "Af na mntana bn gya mkaba.. " Dawo da wayr yy kunnensa yace "Tom UMMIH inajnki.." "Jia ina kallon tashan USA nga wata car tayimin kyau, shine na turawa yaronka yacemin kunadashi, wai sune kukayi other last week,nasa a kawomin zanyi kyauta da itane.." Tinda yaji ta fadi hkn ya gane wacce mota take nufi,hk kawai ya tsinci knsa dason sanin wazata bawa wannan motar me jahilin Tsadar tsiya "okay Ummih duk yadda kikayi daidaine bkm,...Ummih wazaki bawa car din pls.." Murmushi tyi najin ddh kna tace "Aminiyata zan bamawa, kuma sirikarka hajia hadiza.." Dmn yasan tatsuniar gizo bata wuce koqi"Okay ummih bkm..yaushe za a kawo miki car din?" "Suleim yace ze kawomin yau.." "Okay sweetheart..ita kadai kkeso?" "Yeah ngde Allah yy