← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 164

Sashe 33

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

kn hajia hadiza ne Ummih batada katafus. "Alkah ya kyauta.." Shine Abinda sadia ta fada kna ta miqe tabar falon ta nufa bedroom dintan tnaji UMMIH na tambayrta yau dame zasuyi break tyi bnza da ita... "Sadia kizo ki shiga kiching kngani yau bndama natsuwar dazansa hannu ayi abincin safen, danma Allah ya temakeni Daddy byanan.." Cewar Ummih Batare data juyoba ta shige dakin nata, tnaji ummih na kwala mata Kira Amma tayi iskar kareda ita, sbda cike takeda takaicin UMMIH, sbda yadda tasan gaskia take taketa a qasa kuma ma a kn danta. Itakam sadia battade da rashinnji, Amma tnada son gaskia ga ibada kuma. "Knga yarinyarman, ta rainani wlhy, gashi ba halin nyi mata fada ta tattara kynta tabar gidannan se tyi wata da watanni kuma btanan..kwara inta lallabata har Allah ya shiryamin..tou yazanyi, kowa na dunia nada kaddararsa mu tamu qaddarar kenan..sbda ita bb urin gorin da ba'ayimin..tou yazanyi..nka se nka..Allahde yasa mu Cinye jarabawa.. " UMMIH ta fada abun na cinta inside. Da yammah da daddy ya dawo daga katsina, yaga Raslan bb lafia ya tambaya Ummih meke samunsa ta shaida masa, komi bta boyeba, Shi knshi ya shiga dmwa sabodashi yasan radadin abun. "Tou ynzu ya Akayi?" "Nasa masa drib guda biyu duksun qare.." "Amma shine yy rama har hk..." Daddy ya fada yna zubawa ummih ido dyake suna bedroom din daddynne... "Ai a hknma yy qibar drib, amma dka gnshi da safe dase kyi masa kwallah.." Tausayinsane ya qara rufesa. "Subhanallahi!" Daddy ya fada cikeda dmwa, harga Allah ynason yaronnan yayi Aure kou dan natsuwarsa. "Koude Aure yarlnnan ze qara ne.." Cewar daddy. Ummih tayi kicin-kicin da rai tace "Se Anyi mgna kuce yy Aure, Aurenne solution.." Ganin tyi kicin-kicin da rai yasa daddy ya sassauta murya yace "To zainab meye solution inba aurenba.." Shiru tyi masa dan ita sam btason yy Auren, mgnr Aurenma btaso.. "Uhm zainabuna.." Daddy ya fada da sigar rarrashi sbda kada yajawa knshi gashi, yna cikeda buqatuwa, dan kulkum sau uku Yake ci, jia beciba hk yauma kuma beciba har zuwa yammaci, Ai dole yy lalama kada a hanasa. "Gaskia ni bnsoma yy Aure, Bakinku dya kuda sadia, aure Ai bashine solution ba, halittace Allah yy masa se hkri.." Cewar zainab. Daddy yace "Touh shikenan ai..i miss you my love.." Ya krshe mgnr yna jawota jikinsa, ya hada bakinshi da nata yana tsotsar harshenta.. Kwace knta tyi daga nashi jin anata kiraye kirayen Sallarh magrib tace "Miss y ou more..Amma an kira sallahfah.." A matukar gigice yke sbda sha'awa yace "pls ki bni ..in bnyiba bazan iya Sallarhba pls.." UMMIH nada tausayi dan hk tausayinsa ya rufeta ta biye masa yadda yakeso ta bashi 100% dukda tnashan wlha Amma a hkn take daurewa, sbda ta biyawa Mijinta buqatarsa kada ya nemi wata. Bata fito daga side din daddyba se after isha'i ta fito byn tasha mgmin rage radadi.. da kyar take iya takawa sbda whlr datasha, tin 6:43pm aka fara abu daya se 8:pm aka sassauta mta wai a hknma ana jira dare yy aci gaba da gashi a rnta tace "ta yaya yaran ynzu zasu iya jurewa wannan azabar, ga Abu ba kadanba.." Direct falon ta nufa sanyeda zumbulelen hijjbi maroon color, abinda yasa takesa hijjb din sbda bb kyn arziki a jikinta. zaune yke a kn dining shida Anty sadia ita tyi serving dinsa da jelop din superghatti wadda taji kyn lambu, se fama dashi takeyi Amma ya gazaci. Krasowa kn dining din Ummih tyi tna fadin "young Alhaji, ka tashi ashe kyi Sallah de kou.." Anty sadia ta zuba mata ido, abinda ya bata takaici, yaronta beda lafia Amma a hk taje soyayyarta, itada mijinta, a hakanne kuma btason shi nata dan ya qaro aure ko ze dace shima ya samu natsuwa.. "Yy wanka yayi sallarh.." Cewar Anty sadia. "Okay..." Ummih tace hadi da zaunawa ta cire masa tagumin da yy shi kuma ya zuba mata ido. "Sweetheart, har ynzu jikinne...koude dan kna ganinane kake qara langwabewa.." Tyi mgnr tna kallon pleat din dake gabanshi kou alamar taba fake dinma beyiba...smiling ya sakarwa mom dinnasa...da knta tashiga feeding dinsa, tna feeding dinsa itama tnaci...sadia baki be shiru tace "wai kema yunwa kikejine?" Ummih ta gallara mata harara tace "Bansaniba.." Daria sadia ta kwashe dashi, harda kyakyatawa "ummih knajin dadin rayuwarki Amma ki hna danki yy Aure dan shima Yaji dadin tasa rayuwar.." Ummih tace "nga alamar har ynzu baki dena shaye-shayeba..kyaleta kaji Sweetheart kadama kasawa rnka mgnr Aure kji.." Ta krshe mgnr tana kai abincin bakinta. Sadia tace "ikon Allah ammande Ummih ke kike feeding knki, bashi kk feeding ba kou.." Ummih tace "wlhy yunwa nkeji sosai da sosai.." Raslan ya bisu da ido kna yace "Daddy ya dawo ne?" Anty sadia tace "bkji na gya mka ya dawoba..yazo yaga kna bacci ai.." Jinjina kai kawai Raslan yy kna yace "okay.." Daddynne ya shigo bakinshi dauke da sallama ya qaraso dining din idonsa na kn raslan, cikeda tausayawa yke kallon dannasa. "Ina wuni daddy..ya gajiyar hnya.."anty sadia ta gaidasa cikeda ladabi. "Lafia lau Anty sadia.."hkn yke kiranta dashi. "Son ya jikinnaka?" Ya tambayesa cikeda kulawa. "Alhmdllh dad..katsina kaje?" "A, can na kwanama jia.." "Lafia de kou dad.." Ya tmbya fuska da Alamar damuwa "Lafia lau Alhamdulillahi...inkaji karfin jikinka zuwa gobe zamuyi mgna.." Zuciarsace tayi wani irin mummunan harbawa yace "A kn me daddy.." Dan bubbuga bynsa yashigayi kna yace "Kada ka damu Son ba wani Abu bne.." Ajiyar zucia ya sauke kna yace "tou Dady..ya bbyna.." Smiling daddy yy yace "Tna nan lafia lau..harna kawo bakin car tazo da gudu tace in Tafi da ita in kawota gunka..Nace ah'ah sbda school dinta intayi hutude tazo mna.." Raslan yy smiling yace "Sobreen case.." "Aiko da kuka muka rabu..tace inta kiraka bta samunka.., da kyarfa muka rabu seda nyi alqawarin innazo zan gya mka ka kirata and kje ka ganta,,kna ta sassauta kukannta.." Dafe kai yy cike da dmwa "daddy daka tahomin da ita..Ynzu yau hk zata wuni tna kuka-kuka..ni bnason kukanta" Dukkaninsu suka zuba masa ido,.. "Kasan Annah bazata taba yardaba ta biyoni, dade yayah musane,.." Raslan ya jinjina kai. "Gobe ma zanje na gnta.." Ummih ta amshe dacewa "Abkada lafian.." Anty sadia tace "aiya samu sauki.." "Amma ai be samu karfin jikinsaba.." Cewar ummih. Daddy yace "zuwa gobende ka sameni muyi mgna.." Raslan yace "daddy yaufa pls.." Yy mgnr ynajin wani ynayi a zuciarsa, hk kawai ykejin khalbinsa na bugawa da karfi da karfi. "Nop gobende my son..Zainab ina jiranki" ya krshe mgnr yna kallon ummih kna ya juya ya bar falon. Rnr Raslan gidan ya kwana, Mommy kam tna gun mjninta yna gurzarta yadda yaso... raba dare sukayi suna hira da Anty sadia da yarta me 3yrs yarinyar nada kyau tubar kallah, masha Allah raslan nasonta Ainun, sam basa nuna mata tsana sbda kaddara bata wuce kn kowaba. Itakam sadiar tna nuna mata tsana sam batashan ruwa a gunta wai a hknma dan ummih na mata natsiha. Zaku jini da daddare insha Allahu. *in bki biyaba karki krnta...sannan bnyi Allah ya isaba.* *ga masu bukatar littafin 500 ne only, sesu tuntubi wannan number din 08136349646 ngde prvt grp 1 Allah ya bar kaunah.* Hajia maryam tawan ina gaisuwa. *KYAUTAR ALLAH*... *PAID BOOK* 08136349646, call 09131330334. Gyara zama Annah tayi kna taci gbada kora musu bayani. "Daman wannan yar takuce ta samu miji, mutumin kirki, me hnkli da mutumci, Shiyasa nace bari in sameku da mgnr amatsayinku na iyayenta, komi Ai yna hannunkune.." Ta dan tsagaita, tna fara'ah. Dukkaninsu da mamaki A fuskarsu, nan da nan dukkanninsu Guntun farin cikinsu ya koma ciki. Nan da nan Annashuwar fuskarsu ta gushe, musammanma Umar. "Wacce yarinya kenan Annah?" Alhaji musa ya tambaya cikeda rashin fahimta yynda knshi ya kulle. Annah ta zaburo tace "wacece bnda *kyautar Allah..* duk dangin naku waye ya mace inba itaba..ngde ku duk maza kuka haifa, kai Ai dyr matar takama kku namijin bata haifaba..danma itace Ai da tini ka saketa ka Auro wata, Amma rakia mutuniar kirkice batada mugun hali irinnasu oh'_ eaahh!" Umar kan yasan da matarshi yke murmushi yy kawai..Musa ma murmushi yy a zucia yace "Wani Abun se uwa.." Harun yace "Annah Amma nga yarinyarnan nawa take dazatayi Aure..tayi qarama" "Wannan yarinyarce tayi qarama? A gidan ubanwa? Touni da akayimin Aure ai ina shekara bakwai a dunia aini kasan ba mutum bace .. Yarinya me shegen mnyancen tsia zakacema Qarama.."nanfa Tahau fada. Musa yace "Annah mgnr bawai ta fada bace, Gaskiade a aurefa yarinyarnan tyi qarama, dubafa kigani ko mkrantar gaba da primary bata gma ba.." Annah tace "Kada Allah yasa ta gama din..ni auren nkeso ayi mata in huta da fargaba, kada tsautsayi Ya afka mata.. Aure za Ayi mata Kawai kuma jibinnan nkeso iyayenta suzo ku gana.." Harun cikeda mamaki yace "Annah ita yarinyarce taga dacewarkawoshi tace tnason Aurensa kou yayane? ? In ita tace se Ayi mata Ai.." "Ba ita ta kawoshiba..shiya gnta ya ya turo ummansa tazo ta bukaci danta na sonta..wanda yace yna sonka Ai ya gama mka komi sabida Allah fah! Ni kuma nga dacewarsu nace lmri yy Dmn so nkeyi tayi Aure kowa ya huta.." Annah ta krshe mgnr tna buga hannu a cinya. Cikeda mamaki musa yace "Yaron yazo kin ganshine? Kou Anyi bincikene A knshi?" "Yooh! Wani bincike byn nasansu nasan uwarsa da ubansa da yan uwanshi..itafa diyar tata qarama itace qawar KYAUTAR ALLAH, ko ina suna tare isilamiyyah da boko, Sannan ba ayin kwana biyu batazo gidannanba..harma kwana tanayi a gidannan, wata rna ma kwana biyu.."cewar Annah Musa yace "ynzu yan uwantane zasu zaunada ita Annah kou kuma shi yaron.." "Kai! Ni koma menene ni inason yaron, tyi Auren kawai inta kra girma se a tare, dan ba bashi ita zanyiba yaje yyta cutarda ita a hknba seta girma tayi hnkli..mutumcin ya mace Aure.." Umar de yy shiru yna nazarin duk kalaman nasu..a zuciarsa beji ddhba, sbda yasan dansa ya rasa, kenan, kuma tintini yke sawa dansa ran samun yarinyar. "Bari A kirawota muji ta bakinta.." Cewar harun dyake qoqarin dealing num din KYAUTAR ALLAH. Musa yace "Gaskia kam.." Annah ta hade girar sama data qasa tace "Kada ka sake ka kirata ita ynzu meta sani a kn aure,," "Shine kuma za ayi mta Annah.." Cewar musa. "Eh mna..Ai ance
Chapter 33 · 0% Book details