← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 138 OF 164

Sashe 138

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

fara kakarin aman da babu komi a cikinta se idanuwanta dake hawaye kamar me kuka kukanma na wahala ta kai hannu ta damqa cikinta saboda yamutsawar da yake mata ta wani yunkura tayi wani kakarin wahala wanda babu komi a acikinsa se zazzafar wahala, ji takeyi kamar yauce ranar mutuwarta... Dai-dai ta turo kofar dakin ta shigo da yar sandarta, idanuwanta suka yi saukar mikiya a kanta se kakarin aman takeyi kamar me shirin amayar da duk komi na cikinta... *Akwai gumbar jallar madara magunguna irin na matan niger da matsi iri daban daban, akwai na ni'ima, munada garirrikan magani daban daban hajiya ki garzayo kise matsin gamd'is wannan matsn da banne ko a suna ke knsan ya hadu..munada kayan mata na fitar hayyaci, siyan na gari maida kudi gida.! Kede garzayo ki siya naki kada ki bari a baki labari 08136349646,munada turarruka na chard suma duk na mallakane, akwai man gashi, da sabulun gyaran jiki akwai mesa haske da marasa haske, akwai creams daban daban mesa haske da mesa laushin jiki da kyaun fata...akwai butar tsarki ta mutanen damagaran, hajiya wannan butar ba irin wadda kika sani bace, kede garzayo ki siya kayan M little kisha shagalinki hajiyatar, komi namu ingantaccene...."* KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK...500 ONLY...08136349646* SAADATU BINTU ABDULLAHI "Subhaballahi! Minene ya sameki KYAUTAR..." Kalmar data fit o daga bakin Annah kenan, cikin hanzari ta karasa inda take ta riqota tanata jero mata sannu,,,da kyar ta samu Aman ya tsagaita mata Annah ta kamata ta kaita toilet ta taimaka mata ta kuskure bakinta, tasa mata ruwa a knta seta danji sassauci se uban nishi takeyi, ta dawo dakin ta zube a kan gadonta...Annah ta bita da ido, karasawa tayi ta tsaftace inda ta bata da aman kana ta dawo bakin gadon ta zauna inda KYAUTAR ALLAH ke kwance idonta biyu ta daura hannunta daya a saman cikinta. "Sannu KYAUTAR...daman baki da lafia ne?'' Annah ra tambayeta zucia fal tausanta....daga mata kai KYAUTAR ALLAH tayi Alamar Eah! "Shashancin bnza, shine baki fadaba, kiketa zama da ciwo..meke damunki?" Annah ta tambaya zucia babu dadih ganin abinda ranta keso a kwance,,, KYAUTAR ALLAH tace "Ulcer ce ke damuna .." Da kyar tayi mgnr. Annah Tace "Ashsha! Hakafa ulcer keyi in ana azumi lokacine take tsiri..ALLAH ya baki lafia kyautar..." Da kai ta amsa mata,... "Maza tashi muje asibiti.." Annah ta fada tana miqewa, KYAUTAR ALLAH ta marairaice tace "nasamu sauki, base munje asibiti ba..." Annah ta hade rai tace "a ina kika samu saukin? Dan Allah malama tashi muje asibiti..." Ta karashe mgnr hadi da daka mata tsawa. Fashewa tayi da kuka me tsuma zucia kallo daya Annah ta mata taji tausanta ya rufeta gashi dukta rame, zaunawa tayi ta shiga rarrashinta, da kyar ta samu tayi shiru, bayan tace mata an fasa zuwa asibitin. "Bari inje insa belloti ya siyo miki maganin ulcer kou kinadashi ne?"cewar Annah. Girgiza mata kai tayi alamar ah'ah,..miqewa Annah tayi da niyar ta fice a dakin KYAUTAR Allah tace "Annah dan Allah ki tafi da trea din abincinnan..." Annsh ta juyo tace "Meyasa? baza kici bane?" Daga mata kai tayi alamar eah! Annah tace "Ta yaya zaki kai azumi bakici komiba?" Marairaicewa KYAUTAR ALLAH tayi saboda so takeyi a fita da kosan dan har zuwa lokacin tanajin warinsa na dakar mata hanci. "dan ALLAH Annah ki tafi dashi...ciki na ke ciwo banson kamshin Abincin, Anjima inna samu sauki zanci.." Ta karashe mgnr da kyar. Annah tace toh, ta dawo ta dauki trea din ta fice a dakin dashi tana mata sannu. Tana fita Taji wayarta dake kan bed din tayi ringing dubawa tayi taga daddyntane, dagawa tayi cike da muguwar kewarsa, ta kara a kunne. "Daddynarh..." Ta fada cikin sexy voice dinta. A mgnr ta ya gano bata cikin koshin lafia daman yana ankare da ita a yan kwanakin nan kmr bata cikin koshin lafia. "Me gindin dadih...meke damunki?" Cikin sanyin murya na marasa lafia tace "Ba komi daddynah..." Hankalinsane tayi mummunar tashi ya marairaice mata "yaza kicemin bakomi bayan zuciata na sanar dani wani abu...Dan ALLAH ki gayamin meke damunki kinji me dad'ih..." Ya shiga mata magiya, kmr karamin yaro. "Ulcer ne kawai...." Ta bashi amsa saboda ta huta da magiyarsa. Zabura yayi yace "ulcer ce kawai? Ulcer dince kawai? Banaso kinamin wasa da jikinki dan ALLAH, kinje asibiti?" KYAUTAR ALLAH tace "Nop..." RASLAN yace "Why?" KYAUTAR ALLAH tace "Na samu sauki..." RASLAN yace "Banga alamar saukiba a muryarki...ko kina tunanina ne? da sha'awatarh kou?" Murmushi tayi me sauti tayi shiru ba tare data bashi amsaba, amma yana jiyo sautin murmushinta, shima murmushin yayi yace "Ko inzo ne?" Bata san sanda tace masa eah ba...murmushi yayi yace "okay bari inzo ...zaki bani gindinki inci..." Ji tayi jikinta ya dauki yarari saboda kalmarsa na zata bashi gindi yaci,.. "Xaki bani? In zaki bani se inzo yanzunnan in biyo fly...ba a wasa da gindi.." Jim tayi dan maganr ta fara fin karfinta, taga alamar daza tace yazo din zuwa zeyi dan babu wasa a Kalaman shi. "Dan Allah inzo? Zaki bani abun cikin pant?" Ya karashe mgnr yana fashe mata da kukan shagwaba. Nan da nan taji jikinta ya mace nipple dinta ya amsa, ta lumshe ido, ta bude baki zatayi magana Annah ta turo kofar dakin ta shigo bakinta dauke da Sallahma, jikinta na rawa ta katse wayar ta turata kasan pillow. Tsaf Annah ta ankare da ita karasowa tayi bakin bed din ta zauna hannunta riqe da kwalin mgnin da bottle water, ta zauna gefen gadon. "Dawa kike waya?" Ta jefo mata tambayar. Jikinta ne ya kara daukar rawa tace "Bakowa..." Ganin batada lafia ya hana Annah jan maganar da nisa,,Amma sam jikinta be bata da KYAUTAR ALLAH ba ta fara tunanin tana boye mata wani abu ko tace tana munafuntarta. Ba tare datace komiba ta dagota ta bata maganin tasha ta koma ta kwanta, Annah ta mata sannu, hadi da tambayarta me takeso a dafa mata...KYAUTAR ALLAH tace ba komi, Annah tace bazeyuba dole seda ta matsa mata ta hado mata tea tadansha kadan kana ta koma ta kwanta tana miqa, Annah se nan nan takeyi da ita,...wayartace ta shiga ringing kuma Annah naji ta faske kawai , Annah ta tambayeta wake kiranta ta bata Amsa da M.T.N ne... Murmushi kawai Annah tayi ta fara tunanin wani abu a zuciyarta. Seda tasata tayi sallarh isha'i da kyar ta kara hada mata tea tasha dan shine kawai ke mata dadin sha, lullubeta Annah tayi ta canza mata light din dakin zuwa na bacci kana ta fice a dakin tana kara mata sannu. Tana fita ta jawo wayarta ta kasheta gaba daya ta turata kasan pillow, ta koma ta kwanta nan da nan bacci me nauyi yayi awon gaba da ita. Washe gari ta dan tashi da saukin jikinta ta shirya ta nufa school, a mota sukayi waya dashi, ya tambayeta meyasa ta kashe masa waya duka, ta gaya masa saboda Annah ne... Hirar soyayya sukayi tayi har suka isa school din. ranar da aka kai azumi na sha tara yabar skt zuwa garin abuja, fly ya biyo tin kafin ya iso airport Ya kira akazo aka daukeshi zuwa gidansa. Tinda ya shiga gidan be fitaba saboda gajiyar dake tattare dashi, se sallarh ke fito dashi, da yayi sallarh ze koma gida yabi lafiar bed, be cika matsawa suyi waya da itaba saboda azumi, domin da yayi waya da ita azuminsa ze balle bal a hakama ya lafiyar kura ballan tana tayi hauka. Dawowarsa garin da kwana biyu Ihsan batazo garesaba Se yau after magrib ta shigo falon nasa sanye da riga matsatstsiya ta dameta dam,...yana zaune a kan dining yana shan kayan fruit ta shigo, kalli daya ya mata ya dauke knshi. direct dining din ta karaso ta zauna, ya zuba mata ido, kana ya basar hadi da yatsina fuska "Baki iya sallahma bane?" Shine abinda ya fito daga bakinsa cikin isa. Wani irin kallon yan iska ta bishi dashi ta yatsina fuska tace "Inma nayi sallahmar zakajine.." RASLAN yace "bade kiyi din bane, nafa sanki, daman yin sallahma ba halinki bane ...kina jina ko ni musulmine in zaki shigomin side ki rinkamin sallahmah..." Ta yatsina fuska ba tare datace komiba zuwa can tace "Kayi azumine?" Ya dago ya kalleta daga kallon wayarsa da yakeyi yace "Kamarya? Wacce irin tambayace wannan, ina dan musulmi ai dole inyi azumi, tinda ya wajaba a kaina..." Tabe baki ihsan tayi tana gyara zama a kan kujerar dining din tace "Uhm sannu da qoqari, nide na kasa ko daya, saboda ulcer ke damuna.." Kallon mara hankali RASLAN ya bita dashi daman yasan ba azumi takeyiba shi tinda yakeda itama bata tabayin azumi ko dayaba , koda a watan ranadan ne,."Ashe har yanzu baki shiryuba.." Ya fada cike da takaici. Ihsan ta tabe baki hadi da turo baki tace "uhm, me nayi na rashin shiriya, kuma.." Guntun tsuki yaja kana ya maida hnklinsa kan wayarsa inda yake chart dame dadinsa. Dogon numfashi ihsan taja saboda itafa da bukatar data kawota side dinsa so take ya bata wasu kud'ad'e tayi Brock, daman ita bata zuwa haka nan kawai, again kuma cike takeda haushinsa a zuciyarta hadi da kishinsa. "RASLAN kode ka fara neman matane..." Ta jefo masa tambayar abinda ke cinta a rai. Dagowa yayi ya kalleta zucia taf zafin tambayar da tayi masa. "Ni kike kalla kike tambaya ko na fara neman matane..." Ya fad'a a harzuke. Idanuwanta ta zuba masa, kana tace "Eah, nace neman mata ka fara...alamomi sun nunamin hakan, A matsayinka na mijina yaushe rabon daka kusanceni?" Shiru RASLAN yayi ya bita da kallon Mara kunya, yace "yaushe raini ya fara shiga tsakaninmu?" Ya tambayeta cikin bacin rai, gani yakeyi yarinyar na neman rainashi ko yacema ta rainashi. Tabe baki tayi Tana gaskata zarginta, tinda gashi tana gabanshi amma ko kallon sha'awa baya mata haka kawai taji abun ya dameta, ashe da ba karamin dadih takejiba inya mata kallon sha'awa kmr ze cinyeta, gashi ynzu ko nemntanma ba yayi. "Wlhy neman mata kakeyi...in kuma karya nakeyi ka rantse..." Ta fashe masa da kuka zucia cike da azababben kishinsa. Rintse idanuwanshi yayi yanajin kamar ya tashi ya rufeta da duka. "In nabi matan burarkice ko tawa, naji matan nakebi, ke uban me kike bani, inba kishin bnza da
Chapter 138 · 0% Book details