Sashe 137
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nayi 3days da dawowa Ummih, aiyukane sukayimin yawa.." Ummih tace "Okay...me kasamu a can karinka ci ne har haka?" Ta jefo masa tambaya. RASLAN yace "ba komi ummih..." Ummih tace "Shine ka narka qiba har haka masha ALLAH..." Sosa keya RASLAN yayi ba tarw dayace komiba a zucia yace "gindi me dadih nayitaci..." "Ummih daddy fa?" Ya gawar da mgnr ta hanyar tambayarta. Ta bude baki zata bashi Amsa Alhaji umar ya shigo falon, ganin dan nasa yasashi zaunawa a falon cike da so da kauna ya zuba masa ido, kallo daya ya masa yaga yayi kiba tubar kallah yayi kyau. Gaidasa RASLAN yayi cikin ladabi ya amsa a mutumce, suka shiga hira irin ta uba da da. Alhaji umar gaza daurewa yayi seda ya tambayi RASLAN me yaci yayi qiba haka, sosa keya kawai RASLAN yayi yana murmushi shi knshi yasan yayi kiba yaji a jikinsa. A haka ihsan ta fito daga bedroom dinta ta shigo falon cikin shigarta data saba a kullum, kana nan kaya marasa mutumci, tana shigowa falon idanuwanta suka sauka a kan mijinta itama kallo daya ta masa taga dukyabi ya canza mata ya kara haske abinka da farin mutum, zuciyarta cike takeda kewarsa tinda yayi tafiyar be kirataba ya mayar da ita kmr ba matarsa ta aureba. karasowa tayi ta zauna kan kujera kana ta gaida DaddyU, Amsawa yayi babu yabo babu fallasa. Juyowa RASLAN yayi ya zuba mata mayatattun idanuwansa shifa yama manta da ita inba yanzuba daya ganta, ido kawai ta kureshi dashi Amma ta gaza gaidashi. Ummih ce ta fara masa mgna kan tinda ya tafi be kira ihsan ba daman a hasale take dashi a kan hakan, Hkri kawai ya shiga bata tareda uzurin Aiyukane sukayi masa yawa, ..nasihohi daddyU yayi masa, masu ratsa zuciya sosai suka shigeshi, itade ihsan se binsa takeyi da ido cike da sha'awa take kallonsa,. Bayan sunyi sallarh isha'i sukaci abincin dare su duka da Anty Sadia da baby khair zuwa lokacin suma sun fito daman suna kiching ne . Anty Sadia se tsokalarshi takeyi kan yayi qiba meye sirrin sede yayita murmushi kawai. haka sukayita hira se 11:pm yabar gidan zuwa nashi gidan, shirin kwanciya yayi ya shiga kiranta a waya amma bata daukaba saboda tayi bacci, ranar kwana yayi yana kiranta a waya da burarsa a hannusa, seda asubah data tashi sallah taga kiransa dagawa tayi ya fara mata kukan shagwaba, da kyar ta shawo kansa, bayan sunyi video call yasata ta cire kayanta kana yadan samu sassauci. A daddafe yayi 1week a garin abuja se aiki yaketa fama dashi babu kakkautawa daya taro can, se can yace yanada bukatarsa, ga shirye shiryen azumi tako ina aiyuka sunyi masa yawa don a wannan karon sosai akeda bukatarsa a duk ma'aikatarsa, yama rasa yaze kasa kanshi, tako ina babu sauki, ga ummih nata hada masa da nata aikin sabuwar masana'antarta data bude, kullum knshi cikin daukar zafi yake, dan hk a yan kwanakin nan kullum da ciwon Kai yake dawowa gida. Ummih ce ta matsa masa kan dole yazo ya dauki ihsan su koma gidansu saboda an kusa fara azumi, a cewarta wai sa samu ladar Aure. dole badan yasoba yazo ya dauketa, har suka iso gida babu wanda ya tanka wani, yana packing car, ya bude murfin motar ze fita kawai ta fashe masa da kukan munafurci tana fadin be sonta. Fasa fita yayi ya juyo ya zuba mata ido, tausayi ta bashi saboda yasan abinda yake mata da ciwo, Dukda itama bama kanta adalci takeyiba, jawota jikinsa yayi ya shiga Rarrashinta, se narke masa takeyi, shiko nan yaji jikinsa ya mace ya zarce da romancing dinta, sosai taji dadin romancing din dayake mata, shikam sam be waniji dadin dazece ya fice a hayyacinsaba, sam beyi kokarin yin sex da itaba saboda sam beda sha'awar gindin ko wacce mace inba na KYAUTAR ALLAH ba, for the first time ya fara bawa ihsan mamaki a yau saboda taga beyi koqarin cin ramintaba,, nan da nan zuciyarta ta gaya mata ya farabin matan banzane. A tare suka fito ta nufa side dinta se cika take tana batsewa shi kuma ya nufa nashi side din kasancewar lokacin sallarh isha'i ne. wankan tsarki yayi a wahalce na sha'awar dayake ciki, gaf hankalinsa na kan gindin KYAUTAR ALLAH. Bayan ya fito daga wankan daure da alwala jallabiya yasaka, ya nufa masallaci danyin sallarh isha'in byn ya dawo ya danci abinci kadan mara nauyi ya nufa bedroom dinsa yy shirin kwancia, ya lalubo wayarsa ya kira KYAUTAR ALLAH suka fada duniyarsu ta soyayyah, da batsa. KYAUTAR ALLAH, nata cigaba da zuwa makarantarta isilamiyya da boko, sosai Annah tasa mata ido mgna daya biyu se Annah tace mata bata da gaskia, danma ta fara maida jikinta natsuwarta ta fara dawowa jikinta kadan-kadan, tabbas a wasu lokutan tana kewarsa.... Yau kimanin kwanansa takwas da barinsa garin katsina, tinda ta tashi takejin jikinta ba yadda ta saba jinsaba, wanka tayi a daddafe ta fara shirin zuwa school, hatta gama saka kayan school din taji ta farajin wani irin bacci hadi da wani azababben ciwon kai, da kyar ta iya daurewa ta sauko, Annah na kan dining tana breakfast zubo mata ido tayi, ta rufeta da fada. "au daman idonki biyu kinaji inata kwalo miki kira kikayimin bnza, kajimin wani sabon rashin mutumci, naga alamafa tashen balaga ne ke damunki..." Karasawa tayi ta zauna tace "yaushe kikayi ta kwalomin kiran?" Annah tace "yanzu mana, ashe kina jina bura ubace kawai..." KYAUTAR ALLAH tace "kina down stairs, ina upstairs ta yaya zanji kina kwalomin kira, kindesan da kouda da lasifikane bazanjiba,.." Annah ta zabura tace "To ke kurma ce halan,..." KYAUTAR ALLAH ta girgiza kai danta kula yau jarababbun ne a kusa, da kanta tayi serving knta da Irish and egg fake daya biyu tayi taji ta tsani abincin, Annah na kallonta ta miqe kawai tanajin tashin zuciya. "Harkin koshi ne?" Annah ta tambayeta, daga mata kai kawai tayi... Annah tace " Aishikenan, cikinkine..." ....Har bakin car ta rakota, ta shiga dan liti yaja sukabar gidan, suna hawa kan titi, cikinta ya hargitse mata saboda jijjigata dayaketayi a motar, hannu ta kai ta kulle bakin ta gam, saboda aman datakeji yana neman turowa ta maqoshinta, kafin ta Ankare kawai ta fara kwara uban Aman Abinda Taci kafin ta fito, se kakari takeyi tanaji kamar yan hanjinta zasu fito waje..... Ta mirrow dan liti ya hangeta tanata kyala Amai, dakatawa yayi da dukin yayi packing a bakin hanya ya juyo ya fara mata sannu, cikin maganarsa ta bebaye...daga masa kai kawai tayi, zuwa lokacin ta gama aman, se taji dadih datayi Aman...dan litine ya fita ya samo mata ruwa ya miqa mata, ta amsa ta kuskure bakinta, dan liti ya goge Aman data bata motar dashi.. Ita kuma ta goggoge inda ya baci da aman a hijjabinta,..dan liti ya shiga ya tada motar suka isa makarantar, tanajin jikinta a mace, har suka isa. Ranar haka ta wuni a makarantar babu kuzari, har seda Fatima ta ankare da hakan ta tambayeta lafia, tace mata kawai kantane ke ciwo. Suna fita break ta nufa dakin hutu taje ta kwanta saboda baccin dake addabarta, aiko tana kwanciya bacci ya kwasheta...bata tashiba har aka tashi daga school din fatima tazo ta tasheta, suka fito harabar makarantar inda dan liti ke jiranta. fatima ta shiga tata motar taja tabar makarantar, KYAUTAR ALLAH ma tata motar ta shiga dan liti yaja sukabar makarantar. Bata samu Annah a falonba dan haka direct ta nufa bedroom dinta wanka tayi ko zataji karfin jikinta tasha paracetamol tayi sallar azahar da la'asar, tana idarwa nan kan daddumar ta kwanta saboda baccin dake kwayar idonta, dukda tanajin yunwa Amma batajin tana sha'awar cin komi, ba jimawa bacci me mugun nauyi ya kwasheta. Ana cikin Hakan aka fara azumin watan ramadan daddym da daddyU da daddyH duk sunzo sun gaida Annah suka kawo kayayyakin azumi dayawa, da abubuwan daza a rinka sadaqa dasu, bayan sun koma da kwana biyu Alhaji Abdullahi yazo shima da nashi sha tara ta arzikin, a ranar ya koma garin kaduna. da kyar KYAUTAR ALLAH take daukar azumin kuma ta kaishi da kyar ko takaima bata iya sawa cikinta komi, ga zuwa makarantar, kawai manage din kanta takeyi tana boyewa Annah dukda batajin dadih sosai, saboda tsoron kada Annah tace suje asibiti a mata allura. kullum cikin waya suke da RASLAN, wanda aiyuka kullum suketa kara masa yawa, yanzu haka yana garin sokoto state ne dan habbaka wani company dinsa, kullum cikin kewarta yake ya koma gidan jiya na shan tablet saboda babu gindin ci, ga azumi kuma dole sede yayita hadawa da yan dabaru, matukar kewarta yakeyi sosai da kyar yake bacci saboda tunanin gindinta, mata da yawa sunata kawo masa hari Amma sam bata kansa. Sosai Annah ke ankare da KYAUTAR ALLAH, ta rame sosai tayi wani uban fari fau kmr me bleaching, sede hasken datayi yafi na bleaching kyau, a kullum da kyar take iya zuwa makaranta ta dawo da kyar ko tace makarantarma rabi karatu rabi bacci ta koma kamar kasa, data jingina ko a class ne se bacci ya kwasheta. A yau suka kai azumi na goma da kyar KYAUTAR ALLAH takai azumin yau a matukar wahalce, anashan ruwa tasha ruwa roba daya, aiko karasa shanye ruwan beyiba taji cikinta ya hargitse mata nan ta fara gyala uban Amai, bayan ta gama ta goge inda tayi aman ta nufa bathroom a matukar galabaice tayi wanka ta fito taga jummai ta kawo mata abincin shan ruwa a trea ta ajiye mata side drower, doguwar rigar mara nauyi tasaka daman tayi alwala tayi sallar magrib a daddafe ta idar da sallarh saboda zafin dataji ya rufeta har tana zufa dukda sanyin a.c dake dakin, cire hijjabin datayi sallarh tayi ta nufa inda remote din a.c yake ta dauki remote din ta karawa a.c gudu Ta mayar da remote din a.c a mazauninsa ta dawo gefen gadon ta zauna, tana fara bude kulolin abincin da jummai ta kawo mata, kular farko ta faracin karo da kosai, a ido taji ya mata tana sha'awar cinsa, amma ina! kamshinshi ya daki hancinta kawai setaji amai, saboda kamshin kosan be mataba, wani irin amai ya yunkuro mata ta dannesa amma ta kasa nan ta