Sashe 64
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
phones dinsa guda hudu,, knshi se sheki yakeyi, sam bata sauyaba ta Fannin ramar da yayi, sema ya qaru ta fannin ramewa, ya rame gaskia,... Bags nagani jere a falonshi sunkai bags goma, nan naga ma'akatan nasa turawa sunata fita da kyn zuwa motar... .. fitowa yy daga falon ma'aikatan nata gaidashi da harshen turanshi Amsawa ykeyi A natse duk inda yafi seya zuba Albarkar kamshin perfume dinsa.. Compound din gidan ya fito se wani wal wal ykeyi saikace dawisu, se wani daukar ido yakeyi fiyeda yadda gold ke daukar ido inya fito rana, nanma Ma'aikatan compound din suka hau gaidashi Amsawa yy harya gji sbda gidan akwai yawan ma'aikata shi knshi besan adadinsuba, but ynada me kuladadu shike biyansu salary duk month. Seda yy musu ihsani irin nasa kna nan sukahau godia.. Direct side din saif ya nufa, taba kofar yy yajita a rufe, nan ya danna wasu number kofar ta bude... Ya danno kai cikin falon, Idonshine ya sauka a kn saif, shida wata baturia, bakinsu na cikin na juna, hannun saif na kn nononta, ita kuma, hannunta na kn burarshi..sanye takeda kyn bacci wadanda dasu kwara babu,shi kuma saif jallabia ce a jikinsa dagani daga Sallar Asuba ya dawo.. Wani yarr yji tin daga knshi zuwa jikinsa, harya zuwa kan katuwar burarshi, wadda seda tayi zumbur ta qara miqewa dmn a miqen take.. Guntun tsuki yy se ynzu yke ndmnr shigowarsa falon. Shigowarma da yy Duk basu saniba sun nutsa cikin duniar latsa sassan jikin juna.. "Inka gama iskncin ka samene a Nigeria.." Yna gma fadar hkn ya juya ya fice daga falon. Da hnzari saif ya tureta daga jikinsa yna saita knshi, a rnshi yke maimaita nigeria kuma bynshi yabi da ido harya gma ficewa, binshi yayi yna fitowa shima ya fito compound din.. "Da gaske Nigeria zamu?" Raslam dake tafi yace "Zanide..nadese maka ticket bnsaniba ko zakaje in kuma zaka zauna ne kyitacin duri to Allah ya bada sa'arh.." Biyedashi Saif yake yna matsifa "Kasan yau zamu tafi shine tin jia bk snr daniba..wannan Ai muguntane, Gaskia kai babban dan iskane yaeeens..." ."nima se 2:am naji inason zuwa nigerian , inga bbyna..bnce bafa seka tafi dole kyi zamnka fly din 7:am zan hau..ya duba ahogon hannunshi dai-dai 6:30am.. "Dan Allah ka jirani inyi wanka pls.." Juyowa yayi ya watsa masa wani shegen kallo yace "In tsaya in jiraka kyi wanka lalle bkada hnkli.." Dai dai ya bude handle din car ya shiga Saif na masa magiya Amma bebi ta knshiba karshema se cewa yy "Jeka cigaba dacin gindi..inka gma fly na nan yana jiranka.."yna gma fadar hakan yamaida glass ya zuge ya bawa drevanshi other yaja su tafi.. Jan motar yy suka fice daga gidan.Saif se dura masa zagi ykeyi ,komawa yy gidan a hargitse Baturiyar na tambayarsa lafia ta gnshi hkn sam bebi ta kntaba ya shiga hada yan komatsansa, ya kira ma'aikata suka fara kai kyn mota.. Nan hnklinta ya tashi ganin ynata hada kaya.. Fashewa tayida kuka ya wurga mata dollars bandir uku,be kulada itaba danta gma Amfani ya fice daga falon ko wanka beyiba yace a koreta a rufe masa side dinsa.. Car ya shiga akaja sukabar gidan dai-dai ta fito taga da gaske ya tafi kra fashewa tayi da kuka, tna ihu kai kace uwarta da ubantane suka mace, korarta Akayi taje ta dauko kudinta kna aka tunkud'ota waje,... Dai-dai 6:55am ya isa airport din, Raslan na hangensa, ya fito tare suka koma ciki Saif se zunduma masa Zagi ykeyi kobi ta knshi beyiba,..byn kowa ya zauna mazauninsa akayi shelar asa belt nan kowa yasa belt dinsa, masu adduarh nyi christen na tasu adduarh.... Nan jirgi ya fara sama zuwa kasar nigeria.. Burinshi dayane yaje yga bbynsa,murmushi yy daya tuna zega bbynshi wadda batamasan da yau ze dawo kasarba... *Am...bnsan yazance mukuba fans ammande double showie mah fans,ngde da kulawa Allah yabar zumunci, abar sadar da wutar tamuce tyi mna tsiya ta fadi kasa warwas, abunka da kyn nasara... , ngde masu nemama,grp1 ALLAH yabar love. Wadanda kemin mgna prvt bn kulasuba kuyi hkri ngde sosai duk Ana reta,zan hadaku da Hajiya Annah tasa muku Albarka...lolz* KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..* *Dedicated to my besty Hauwa'u saudia,bazan taba gajiyaba,but kema baki gajiba bestyna..Nidake mutuka raba.. *grp 2 ina sonku Wallah...* *ALHAMDULILLAHI RABBIL ALAMEEN...!* Kasancewar time din tashinsu a USA 7:am a nigeria kuma dai dai 2:pm, ..tsakanin USA da nigerian 13 hours 31 minutes. Dan hk basu samu dmr isa kasar nigeria ba se Around 3:45 am jirginsu yayi saukar Angulu a babban Airport din dake garin Abuja babban birnin tarayya. Daman already ya sanar da drevanshi, dan hk koda suka iso motoci har uku suna nan suna jiransu, da guards dinsa. A hnkli yake saukowa daga matattakalar jirgin sbda yadda duk jikinsa ke masa ciwo, ciwon kaine ya jawo masa ciwon jikin.. yna gaba saif na biye dashi a baya. Bags dinsu Aka shiga sakkowa dasu, nan guard din suka fara kwashewa suna sawa a car, akasa na saif a car daban. "Aboki dan iska A huta gajia.." Saif ya fada dai-dai ya bude handle din car din ya shiga,murmushi Raslan yy "Gakanan babban dan iska maciyin gindi.." Saif bebi ta knsaba.. Car dinsa ya nufa, guard dinsa suka bude masa gidan baya ya shiga a tare suka fice da cars dinsu daga Airport din. Direct gidan saif aka wuce dashi Dmn already ya snrda humaira. Hk shima Raslan nashi gidan aka nufa dashi, suna isa gidan.. nan Ma aikatan suka shiga murnar dawowarsa, sunata zuwa suna miqo gaisuwa Amsawa yashigayi babu yabo babu fallasa..Tsayawa yy ya jingina bynshi da car din yna qarewa gidan kallo, yana nan yadda ya barshi, daga kai yy ya kalli sararin samania murmushi yy yace "i miss my Country.." Se yy smiling nan ma'aikatan suka gansa yanata smiling suma se sukaji dadi, se qara kawo gaisuwa sukeyi da neman iri, dan tinda ya tafi basusa wani Abu a hannunsuba, tinde daze tafi ya basu shikenan shiyasa suketa murnar ganinsa.. Direct side dinsa ya nufa, ko ina tsaf se kamshi kawai ke tashi, fadawa yy kn lallausar kujerarsa, yna ajiyar zucia.. Nan aka shiga shigo da bags dinsa zuwa wani room nan yake Ajiye shirgensa inhar yy tafia wani county ya dawo.. "Sannu yallabai ko kna bukatar wani Abune.." Cewar Yusuf daya daga cikin guard dinsa kuma na hannun damansa, dashi aka gama shigo da kyn da wasu su hudu. Dagowa Raslan yy ya kalleshi yace "ina Joshua?" Kra rissinawa yayi dmn yna duke a kasane yace "Yna kiching sir Ai mun sanar dashi dawowanka, shine yake hada mka breakfast.." Time ya kalla dai- dai 5:12am yace "breakfast da asubah..okay fine yy hknma, jekace ya kawomin coffe bari inyi wanka inyi Sallah.." Yy mgnr yna miqewa. "Okay sir.." Cewar Yusuf ya miqe tsaye yna shirin nufar hnyar kiching Raslan ya kirashi amsawa yy cikin ladabi kna ya dawowa ya rissina "Ihsan fa.." Raslan ya tambayeshi se ynzu yke tunanin haqqinta dake knshi. "Ai ranka ya dade tinda ka tafi bata kwana agidannanba.. sede itada Ummih sukazo suka Amsa takaddar daka bar mna...nafi tunanin tna gidan Ummih.." "Okay bb dmwa...zaka iya tafia.." Ya juya zuwa bedroom dinsa shi kuma ya miqe ya nufa kiching dan isarda sakon da aka aikeshi. Ko ina tsaf, direct ya nufa bathroom, donyin wanka 30mnt ya dauka yna wankan kna ya fito byn yy Alwala kugunshi daure da towel, shiryawa yy cikin kya marasa nauyi ya nufa gun Sallah, yayi sallolin da Ake binshi, dai-dai ya idar kenan Kukunshi Joshua ya shigo hannunshi riqeda wani golding din trea me dauke da wani cup na azirfa, da murfinsa, cup dinma knshi Abun kallone.. Dai-dai ya shafa adduarh ya koma gefen gadon ya zauna. A side drower ya ajiye masa trea din kna ya tsugunna ya gaidasa tare da masa barka da dawowa cikin harshen turanshi, Amsawa yy bb yabo babu fallasa. Ya tambayesa ko ynada bukatar wani Abu Raslan yace "no.."Juyawa Joshua yy ya fice daga dakin. Daukan cup din yy ya fara kai coffe din bakinsa yna lumshe ido. Jawo system dinsa yy ya fara duba ayyukansa na nan nigeria,...daya gma shanye coffe din ya dauki wayarshi ya kira Joshua yace ya kawo masa farfesun jelar sa,,,ba jumawa se gashi hannunshi dauke da wani trea din ya dauki dyn ya ajiye masa wannan kna ya juya ya fice daga dakin... Farfesun yaci yanka biyar kna yasha exotic ya danyi 30mnt a zaune yna duba system dinsa daga bisani ya tashi ya nufa toilet yayi brush ya fesa mouth perfume. kna ya dawo ya kashe system din ya mayarda ita gun zamanta, duba phones dinsa dayake using a nigeria yy yagansu duk a kashe, a kashen ya barsu.. Kunna wayarshi dakeda Sim din USA, yy already dmn sim din nada rijister din dazeyi Amfani ako ina.. KYAUTAR ALLAH ce ta fado masa rai, murmushi yy hadi da fadawa kn faffadan gadonshi ya shige cikin blanket dinsa me uban laushi ya runtse ido , bb abinda yke gani se kyakyawar fuskarta,,, "my fine ness.." Ya fadi hkn a fili cikin siririyar muryarsa me kamada sarewa, nan da nan bacci me jahilin dadih ya kwasheshi, dmn idanuwan nasa a buqace suke da baccin, a hnkli yake shakar iskar Nigeria yna baccinsa me cikeda kwanciar hnkli ammafa kwanciar hnklin 43% ne sam bekai 100% ba, rabi na gun tunaninta... A hnkli Annah ke hayewa kan upstairs din duk step daya seta tsaya tayi 5mint ta huta kna taci gaba.. "Allah dawaran baturen da yy wannan benen, uban meye a cikinsa inba whlaba.." Cewar Annah dake hayewa da kyar Still taci gaba da mita"amma kou wannan yarinya anyi yar kan babbar bura uba..to karfe nawa takeso muje gun bikin, oho! inba isknciba da kutmar uba, ace tin dazu in shirya Amma ita har ynzu bata gama shiriba, uwar lab'o lab'o, sekace kwai ya fashe mata a ciki..Allah ma yasa ba bacci takeyiba .." Annah ke fadar hkn dai-dai ta iso kofar dakin KYAUTAR ALLAH, kwancema ta sameta da wayarta a hannunta tanata dealing number din daddynta Amma baya picking.. "Wa'izubillahi!" Annah tace hadi da karasowa cikin dakin ta tsayawa kyautar Allah a kai wadda ta ajiye wayar a gefe ta zuba mata ido..