← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 164

Sashe 52

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta nishadi.. "DaddyM ku fadi kouma meye Abbah, muna jinku...Ba wani fargaba.."Raslan yy mgnr ko a jikinshi shi, Alhaji harun yayi qoqarin saita natsuwarsa kna ya fara mgna, cikin muryar dattako "Alhamdullihi, da faride zan fara da mna natsiha irinta Addinin musulunci, Rayuwa kowada qaddararsa, Sannan abinda Allah ya nufa ze faru, tabbas ze faru, inaso mu sani Ita mace raboce,kmr Allurane A cikin ruwa, in Allah yy ba rabonka bace Se kaga An tara taron Daurin Aure An fasa, sbda Abin tsarin Allah ne.." Annah da tayi kasaqe ta qosa taji ko menene, tace "tin kafin A haifeku nasan wannan..da Allah kyi sauri ka snr dani ko mene Aurenne ba ayiba kou yayane? Danni dmn jikina na bani wani Abu mara kyau ze sameni gaskia.." "Anyi Aure Amma bada wannan yaronba dan gidan Mu'azu.." Cewar musa. Annah ta zaro ido kna tace "To to to..ikon Allah, hba biri yy kmada mutum Amma shine ba asanar daniba tin tini Wannan Ai munafurcine, Amma munafuki beji dadin rayuwarsaba..." "Ai Annah munga hnkaline bya kwance.." Cewar Abdullahi. "Da Akayi uban meye hnkli bya kwance.. ah'ah ah'ah ni Hnklina a kwance yake, dalili dame hnklina ze tashi..Kawaide Ace An munafunceni.." Annah tayi mgnr tana Bude hannu . Duk wanda ke dakin seda ya zubawa Annah ido cikin mamaki suke kallonta, .. "Mu fito daga Asibiti kice hnklinki a kwance yake.." Cewar Raslan da takaicinta ya rufeshi, KYAUTAR Allah se kara lafewa take a jikinsa.. Dafe kai tayi tace "Af hkne wlhy ni nama mnta, Ashe waccen yar afiruwar tayi ciwo, Shege dan iska Ai duk kaine silar ciwonnata.." "Nagode.." Cewar Raslan dya sbada zagi a gun Annah.. Ihsan dake gefe tayi kwafa, ji takeyi kmr tayi kukan kura taje ta kashe kyautar Allah.. "To ina jinku meye dalilin dayasa Aka fasa Auren dashi faifam sunanshi kou meyede oho.." Cewar Annah "Farhan yake.." Cewar UmarTsufa se a hnkli. ."touh touh,..ku yaran ynzu Ai bakuda sunayen Arziki, se sunayen Arna kuke sawa daga bedi se Ambedi se faifam.." (Bedi na nufin baby, Am bedi na nufin Am baby faifam na nurin farhan..) Duk jikojin Annah dake falon seda suka kwasheda daria..Annah ta tsani daria a rayuwarta "kunyiwa iyayenku mata daria.." Na'im yace "A huce hk.." "Dan kan babbar bura ubaka ruwan zafi ceni dazakace a huce Hk..she me siffan yan wuta.." Annah ta Antayowa na'im nasa. Na "im ya kame baki yace "yan wuta har suffa garesu kenan..touh Godia nke.." Cewar na'im "Durun uwarka waccen bakar.." Ta nuna Anty Asiya..itako se tayi qasa dakai.. Na'im yja bakinshi yy shiru sbda yaji Abun babbane.. "Wannan tsinannun yaran, sesu haukatani..wainishin wabi dan kam babbar duduwar bura ubanne yace a kira taronnan da yarannan..Allah yasa in krajin bakin wani shege..ku kuma kuci gba da mgna ina jinku,daga dukannin Alamude bakuda gaskia, Amma inajinku.." Musa yaci gbada koro byani knshi na qasa.. "dalilin dayasa muka fasa bashi Aure sbda ya kasance fatsikine, mara tarbia yna lalata da yaran mutane.. shiyasa Allah ya tona masa Asiri tin wuri sbda yaga zuciyoyinmu..." Nan ya bata lbrin yadda Farhan ya Ajiye Na'ima yarinyar deputy govenor of kaduna state ya lalata mta rayuwa kuma ma A takaice Aikinshi kenan lalata yaran mutane, ga shaye-shaye ynayi.. Raslan yji wani sanyi a ranshi harda ajiyar zucia yy.. ''Tanbas biri yy kma da mutum.." Raslan ya fada A rnshi.. itakama KYAUTAR ALLAH wani irin ddh taji harda kara lafewa tyi a jikin daddynta, dmn ta tsani farhan.. A bngaren ummih kam ji tyi zuciarta na tsananta bugu, ta gaza zama se muskuce muskuce takeyi..A bngaren ihsanma hknne ya faru gabanta se faduwa ykeyi, ga sanyin A.C Amma tini ta fara nemanyin gumi.. Annah kam fashewa tayi da kuka harda fyatar majina tana fadin "Hba biri yy kma da mutum, shegen yaro dan iska dakaga idonshi kaga idon karuwar namiji,.. Allah yasoni bnyi gudun garaba na fada gidan zago, aje ayita haifamin tattaba kunne yan iska da karuwai..dana shiga uku! Babban bala'inma ya kwaso ciwo ya Sakawa jikata, Shege dan iska karuwar namiji kawai insha Allahu a hk ze qare..Amma Albasa batayi Halin ruwaba, ga uwarsu ba ruwanta wlhy hajia zilai.."cewar Annah dake fyatar majina da gefen zaninta.. "Daddy to dawa Aka dora.." Cewar na'im danshi be samu halartar daurin Aurenba sbda byanan daga dubai yayonan, sbda Annah tasa ido ma duk wanda bezoba ya bani a gunta.. Annah ta miqa masa dakuwa "Kaci kan bura ubaka! Shege dan iska Me kmada karuwar namibi! Ka zabga uban kwalli sekace bazawari! mnya na mgna kunasa baki, kaida shegencan babana kuna sakowa mutane baki marasa tarbia kawai, shaggu!" Na'im yayi daria kna yace "Godia muke..daddy dan Allah ku fadi, Allah yasa dani Aka daura Aurenma nifa dmn inasonta.." cewar na'im uban yan tsokala. Annah ta gallara masa harara ta kalleshi up An down ta zubda miyau gefe tace "dallah rufemin baki dan durun uwa kai! kai nan Akwai wata tsinaniar dazata Aurekane, inba waccan shegiyarba nasmimi take ko ubanwa! Shegiya me siffar yan good evening.." Ta karashe mgnr tna kallo nasreen mtr Na'im dake gefenshi zaune ita uwar yn soyayyah.. "Mtwss Allah wadaran nka ya lalace dubeta fuska kmr tsohon biri, da bakar fuska kai kace bakin na zunubine , zunubinma babbah, Allah yasoni baka haihuba da an bani, Wannan sede a haifa gawayi ko,.." Wasu a falon suka kwasheda daria..nasreen ta hada rai.. Na'im ma yasha mur kna yace "karki, kuskura ki zagarmin mata shan koko kwanciar rai hk ngni nce inaso kmr yadda kakanmu jibril ya ganki yace ynasonki.." "Kai! ungo naka nan.." Cewar Alhaji umar ya miqawa Na'im daquwa. "Am sorry daddy.." na'im yace yna rissina kai. "Bar yan bura uba, a hkde Ai nafi uwayenku yan bura uba kawai...ai dka barshi yaci gbada zagina dan kutmar ubansa, ynzunnan se in tashi in babballashi in jefashi bayan layi, karnuka su cinye.." Cewar Annah data hasala Kallo na'im ya bita dashi dariama ta bashi wai zata karyashi, kou ta ina zata fara kakkaryashi oho, ita da duk kasusuwanta sun rakwarkwabe rami kawai suke jira.. "Ayi hkri Annah.." Cewar harun. "Dole kace Ayi hkri tinda baka koyawa danka tarbiyar Arzikiba ...inajinku gayamin dawaye Aka daura Aure da jikata,a gayamin mna inji ko uban waye, Allahde yasa ba a familynnan ykeba sbda bnason Auren zumunci sam...kai ni dman an barshi kawai da ba a doraba, ni nma hkra da Auren A barmin ita tayi kratunta, likitancima nkeso ta krnta...duk nama kra Tsinkewa da lmrin maza.." Dukkanninsu seda gabansu ya fadi dajin klmn Annah, Ita knta KYAUTAR ALLAH tafiso Ace ba ayi Aurenba, itafa btason Aure sam ,daddynta kawai tkeso a rayuwarta, da da hali dmnshidin ta Aura..alhaji harun yayi jim ya rasama ta ina ze fara mgnr.. Raslan ya zubo musu ido ynajirn yaji dawaye Aka daura Aure da bbynshi.. "Su abbah Akwai karere.." Ya fada a rnshi. Alhaji musa yayi kukan kura yace "An daura Auren da Muhammadurraslan..." diffff! Dimmmm!! Dimmmm!! Gaban Annah ya yanke yy wani irin jahilin faduwa, seda knta ya Amsa nan da nan ta farajin jiri.. Kan kace kwabo firgice da dimauta ya bayyane a a kn Fuskartaba,tsabar tashin hnkli seda ta taune harshenta zafine ya ratsata da hk ta dawo hayyacinta, glashin dake manneda idanuwanta ya fadi kasa, da hnzari Anty rukayya ta dauka ta miqa mata, amsa tayi jiki na rawa ta manna a idonta, murya cikeda firgici da tashin hnkli tace "dan gidan ubN waye muhammadun...ku fahimtar dani don Allah! Wlhy bn fahimtaba!" Ta tambaya cikin rudu, Adduarh taketayi A rnta Allah yasa ba Raslan din data sani bne.. "Muhammad raslan dan gidan Umar.." Cewar musa, daya qara yl kukan kura ya fadi hkn kawai kwara a wuce gurin, cewarsa.. ba Annahba gaf Duk Me ran dake falon seda ya razana, Dajin klmn Alhaji musa, Ummih ta lumshe idonta ta bude tna kaiwa knta duka, Itafa a ganinta mafarki takeyi, firfita tashigayi da gefen mayafinta, sbda tashin hnkli, nan da nan zuciarta ta shiga up up , tanada tabbacin daza a dubata a Unzu hk tnada hawan jini.... A bngaren Ihsan kam tin a mgnr farko ta dimauce ta biyun kam gigitata, tayi, kadan ya rage tayi hauka na bin bola, kn kujera take Amma seda ta zamo qasa tim!, tayi zaman dirshan a qasa, i mean zaman yan bori, dukda sanyin dake falon se kawai zufa ta fara karyo mata,tuge dan kwalinta tayi ta Ajiye A gefe, nan uban gashin dokin dame knta ya bayyaba a gadon bynta.. bngaren Raslan kam abinda yaji baze misaltuba, hk kawai ya tsinci knshi a farin ciki, mara misaltuwa ya rasa dalilin hkn, Harga Allah yasan ynason bbynshi so me gigita zucia da gangar jiki "Alhamdulillahi..rabon kwado.." Ya fada a rnshi..KYAUTAR ALLAH kam dukta rude ta yaya zan Aura mahaifina.." Ta fada A rnta.. A bngaren Alhaji Umar ma yaji ddh sosai yy farin ciki Ainun.. Hk Anty sadia ma farin cikine ya lullubeta, ta kalli Ihsan datayi zaman yan bori a kasa, kai bb dankwali kai kace mahaukaciyace sabon kamu.. na'im ya dafe goshi shifa yaso ace shiya samu small bbynnan Amma bkm aiduk dyane ya fada a rnshi,tsaf matarshi ta lura dashi tin a mgnr farko dyace ynadon KYAUTAR ALLAH, amma ta dauki hkn wasa,... a bngaren Anty rukayyah taji ddh Ainun..hk anty fahima,duk fam din Alhaji Abdullahi sunji ddh,.. Kowa se cewa ykeyi perfect match. Annah ta tuge dan kwalin knta ta ajiye a gefe ta sosa knta rai a bace zufa se aikin bin goshibta takeyi,kai kace qarya tayi..nan ta shiga katse zufar dake keto mata tna yarfarw.. Yarannata se kallon reation dinta sukeyi hnkli a matukar tashe.. "Jar ubannan kan yasa! Durun uwa inji baban lantana! Wai kuna nufin Muhammad dan gidan zainabu da ummaruru nawa?" Ta kra tambaya dan tabbatrwa Duk sukayi jim tabbas sunga tashin hnkli a kn fuskarta.. "Dan kan babbar bura ubaku badaku nake mgnaba!" TaYi mgna a fusace.. "Eh shi...shima knshi besan da Aurenba Annah, inada tabbacin shi knshi se ynzu yakejin mgnr, ...hk Alhaji umar ma.."cewar Alhaji Abdullahi. "Rufemin baki munafuki!" Tacewa Abdullahi... "Innalillahi wa'inna alaihiraju'un Allahumma ajirni fi mutsebati wa akalifni khairan minhan!.." Shine abinda Annah ta fada kawai ta zube nan sumammiya, sbda tsabar firgice.. Nan hnkli ya dawo knta amma bnda ihsan dan nata tashin hnklin yafi na Annah zuwa
Chapter 52 · 0% Book details