Sashe 149
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
bataci, itade zuciyarta naga black plum dinnan, gashi RASLAN ya bincika ta ko ina babu, sede an samu wanda be gama nunaba a jeji aka kawo mata hakanan tayita shanshi, RASLAN yayi gudun ya mata wani abu ko ya illata masa cikin dame jikinta, Annah tace baze mata komiba,...... Wannan danyan black plum din shine kawai take iya sha a halin yanzu,... Taraira da kulawa da soyayya sosai RASLAN ke nuna mata a gaban kowa, ... Annah ma sosai take tarairayarta da bata kulawa data ce ehen! Annah, zata tambayeta menene dalilin ta na cewar aehen..Bayan kwana biyu Annah ta shiga kiran yan uwa da abokanayen arziki duk ta sanar dasu KYAUTAR ALLAH nada ciki, babu wanda bata gaya mawaba ba a family harda hajiya zainab wato mahaifiyar RASLAN, ita abunma mamaki ya bata, tunaninta a yaushe RASLAN ya tafkawa yar mutane ciki oho! amma harga Allah da zuciyarta taji dadih ainun, ranar ma seda tayi sadaka, ta shiga addu"ah ALLAH ya bawa ihsan itama. Ta dauki wayarta ta kira hajiya saude ta kd ta sanar da ita wannan albishirin, aiko itama tayi murna tayi fatan ALLAH ya raba lafia. Again ta sanar da sadia, seda ta rangada guda cike da jin dadih... Kwanansu hudu a asibitin Anty Rukayya tazo garin katsinar saboda hadda itama Annah ta kira ta sanar da ita, sosai tayi farin cikin da ALLAH ya kawo abun da sauki , jan RASLAN tayi gefe fa tambayeshi ya Annah tayi dataga al'amarih! Raslan yayi dariya ya kwashe komi ya sanar da ita, tace wai! Ashe ansha gumurzu kafin lamari ya dan fara dai-daita RASLAN yace kwarai sosai ma kuwa Anty na.... Yan'uwa da abokanayen arziki duk sunzo sun duba jikin KYAUTAR ALLAH se murna sukeyi, ummih de batazoba, amma anty sadia tazo kwananta daya ta koma garin abuja. Satinsu biyu a asibitin ana bata taimako saboda laulayinta se karuwa yakeyi se a yan kwanakinnan ne ma tadanji damar jikin nata, mango danye, da d'inya sune abincinta se ruwa me sanyi datakesha, shima se in Raslan da Annah basu ankaraba se tasa jummai ta kawo mata tasha se taji dadih a zuciyarya. RASLAN nata murna za a sallamesu saboda duk a matse yake, koda romancing ne seta dan masa ya rahe zafi...... Suna komawa gidan Annah tasa jummai da Anty Rukayya dan har zuwa lokacin bata koma kd ba da ita ake jigilar KYAUTAR ALLAH. Sawa tayi suka kwaso duk kayan KYAUTAR ALLAH dake saman suka dawo dasu dakin Annah dan Annah tace bata kara kwana a samanma harta haihu, a gaban RASLAN ta fadi maganar yasan danshi tayi hakan, saboda daza a sallamesu daga asibitin dr zilai ta sanar da Annah banda kusanta (banda cin gindi) yana tunanin shiyasa Annah tasa aka dawo da komi na KYAUTAR ALLAH dakinta Saboda tasan inhar tana saman kota halin yayane seya dan kai ziyara, ko beci gindiba tasha masa burarsa, ai ya rage zafi. Matukar kulawa Annah da Anty Rukayya ke bawa KYAUTAR ALLAH datace tanason abu! Har suna rige rige gun yi mata, wani taci wani ta gaza ci. RASLAN ma kullum cikin siyayya yake , shida KYAUTAR ALLAH de se gani se hange. Dawowarsu gida da sati daya Anty Rukayya ta koma garin kaduna zucia fal kewar KYAUTAR ALLAH, haka itama ta barta dakewar. Bayan sati daya RASLAN ma ya bar garin zuwa abuja saboda ayyukan dake gabansa dayawa suke... Yana isowa garin ya nufa side din ihsan saboda yana cikin tsananin bukatuwa, a falo ya sameta, be jira wata wata ba ya hau romancing dinta, duk yadda yaso ya kawo ruwan maniyinsa abu yaci tura, ya tunkari yin sex da ita har ya kai burarsa saitin gindinta yaji sha'awarta ta fita kwata-kwata a knsa, ta koma kan KYAUTAR ALLAH. Janye jikinshi yayi rai a bace ya maida kayan jikinsa yanajin kansa ya dauki matukar chargi ya nufa side dinsa kawai rai a matukar bace,... Tin daga wannan ranar be kuma kusantarma inda takeba, kullum cikin shan tablet yake yana bawa burarsa dake a miqe kullum hakuri... Haka yaci gaba da zuwa office dinsa, suka hadu da saif ya shafa masa abin farin cikin daya samesa, sosai shima ya tayashi farin ciki, ya shiga tsokalarsa se wani babbasarwa yakeyi wai shima a dole ya kusa zama baban wasu....kwananshi biyu da dawowa garin abuja yaje gidan Ummih suka gaisa cikin Aminci sam batayi masa mgnr cikin KYAUTAR ALLAH ba tade tambayeshi yame jiki ya amsa da dasauki, tace in ze koma ya gaya mata zata bashi sako ya kaima KYAUTAR ALLAH sosai yaji dadih yace to, cikin murna da farin yabar gidan.... Satinshi daya a garin abuja yaji duk hankalinsa ya koma kan yaje katsina ya ganta da babynsa, ko waya basa samunyi yasan saboda Annah ne. 7:am ya shirya cikin shirinsa na zuwa katsina, ya shiga car dreva da yusuf suka shiga, sukabar gidan, direct gidan ummih suka nufa, ta bashi manyan ledoji masu kyau farare sol masu tambarin compan dinta guda uku masu dauke da kayan makulashe irin wanda me ciki zata bukata, ya amsa cikin jin dadih ya shiga jero mata godiya, anty sadia ma ta basa nata ledar babba me cike da kayan ciye ciye tace a kaima KYAUTAR ALLAH sannan a gaidata, sosai RASLAN yaji dadih ya amsa ya shiga jero musu albarka. Sukayi masa fatan dawowa lafia ya fice a gidan zucia fal farin ciki tinda yake a rayuwarsa ummih bata taba faranta masaba irin na yau... Ya shiga car dinsa zucia fal farin ciki dreva yaja suka hau hanyar zuwa katsina ta dikko dakin kara.... *PAID BOOK....500 ONLY.... 08136349656* SAADATU BINTU ABDULLAHI Sosai sukayita shiga hadararriya da dama, suna kaucewa , dagani kasan hari ake kawo musu, karshede RASLAN ya dakatar da dreva yace ya fito ya bashi motar shi yaja, yadda ya bukata din hakan akayi, shi ya amshi motar da addu'ur'i da temakon ubangiji suka isa garin katsina around 6:3pm yayi packing motarshi a harabar gidan, cikin hanzari yusuf ya fita ya bude masa fannin dreva ya fito, ya mikama yusuf din key din motar, imran ya dauko masa ledojin a gidan baya, ya amsa yayi masa godia. Kan kace kwabo ma'aikatan gidan duk suka karaso garesa a guje, suka fara jero masa gaisuwa, amsawa yayi a mutumce yasa yusuf ya dauko masa kudi a motar ya miqa musu yace su raba, har suna rige rigen amsa suka shiga jero masa godiya cike da jin dadih da farin ciki. Da ledojin hannunsa ya nufa falon Annah fuskarsa dauke da farin ciki zega annurin rayuwarsa. Da sallamah ya shigo falon idanuwanshi suka sauka a kanta, ji yayi kamar yaje ya rungumeta saboda tsabar tsananin son da yake mata, idanuwanshi ya shiga yawo dasu a duk sassan jikinta, zaune take a kan kujerar 2sttr ta mikar da kafafuwanta a kan center table, se plt a kan cinyarta wanda ke dauke da magarya (jujube) idanuwanta na kan t.v jefi jefi ta kan dauki magaryar ta jefa a baki, gefenta kuma akwai wani dan karamin bowl datake zuba kwallon magaryar a ciki. Ta kara cika sosai kirjinnan nata kmr ze faso riga ya fito fili daman ita ba gwanar sa brezia bace, ta kara haske ainun sanye take da riga da wando marasa nauyi tini tayi hannun riga da kaya masu nauyi saboda jin zafi gareta, yanzu haka rigar dake jikinta ma hannun shimi gareta, sosai riga da wandon suka amshi jikinta ainun, ita kadaice a falon Annah ta shiga bedroom yanzu ba jimawa,...kyar ya tsayar da kwayar idonsa a kan nononta . Jin sallahmarshi yasata juyowa ta zuba masa ido kmr yadda shima ya zubo mata ido kmr ze lasheta, sanye yake da kananan kaya wadanda suka amshi kirar jikinsa ainun, se taga yadan mata rama tasan abinda ya ramar dashi baya wuce rashin cin gindinta da beyiba, yanzu ta riga ta gama karantarshi tas! A wssu lokutanma ta kan tambayi kanta wai haka yake matsawa ihsan kamar yadda yake matsa mata! Ta rasa wacce amsa zata bawa kanta. Karasowa yayi ya zauna gefenta still yum-yum eyes dinsa na kanta. Ita kam tini ta dauke kwayar idonta a Kansa. "Sannu me dad'ih narh, yaya jikinki? Ya babynarh?" Ya karashe mgnr yana kai hannu saman cikinta wanda yake a shafe kamar babu komi a ciki, ko alamar tasawa ma beyiba. "Da sauki..." Ta bashi amsa. Kissn dan karamin bakinta yayi yana sauke ajiyar zuciya. "Sweetheart ko na miki lefi ne?" Yayi maganar hadi da marairaicewa. ido ta zuba masa kamar yadda shima ya gaza dauke idonshi a kanta. "ni bakamin komi ba.." Ta bashi amsa. Ajiyar zucia ya sauke hadi da lumshe ido ya kara budesu a kanta kmr wani mayen dake shirin lasheta. "Nasha nayi miki lefi ne...tinda naga ko kula nima bakyayi, gashi bakijin tausai nah ma yanzu kwata-kwata, kin sakeni inata yawp a gari sakakah..." Idanuwanta dake kansa ta dauke ta maidasu kofar dakin Annah kana tace "Me nayi maka daddy na rashin tausayi?" Ajiyar zucia ya kara saukewa a wahalce but se kara kunnashi takeyi. "Kin sani a kwandon sharah! Kwata-kwata ma baki kulani yanzu, saboda Annah kou? Kin sani a wahala! Dan ALLAH ki tausayamin! Kinga burana kullum a miqe yake..." Ya kamo hannunta ya daura a kan burarsa dake a miqe ya fara goga hannunta a gun yana sauke ajiyar zucia, Hadi da miqa, KYAUTAR ALLAH ta zuba masa ido tana kallon ikon me samah, gaskia RASLAN jarababbe ne na karshe, tanajin sha'awarsa amma bawai wani canba saboda ma fama takeyi da kanta ita a halin yanzu. Kamo bakinta yayi ya shiga tsotso kmr wani zautacce, still se goga hannunta yakeyi a kan burarsa, yana gurnani, ya gangara da hannunshi kan nononta ya hau matsarsu cikin fitar Hayyaci, ganin dukya gigice ne yasata barinshi yadan samu sassauci saboda ya bata tausayi sosai, ita da kanta tasan yana azabtuwa..."wayyoh! Sssshhh!! Aaaarrssshhh!! sweet!! Miss u!! Miss u!!" Ya cire bakinshi a cikin nata ya hau sambatu a matukar gigice duk ya gama fita a hayyacinsa kmr wanda yayi shekara da shekaru beciba, burarsa ta miqe sambal kmr zata faso wandon dake jikinsa ta fito fili...a matukar gigice ya gangara da hannunsa kasan wandonta, duk yabi ya sukurkuce idanuwansa sun koma red sosai,...Dai-dai Annah tayi gyaran murya, alamar tana gab da