← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 164

Sashe 71

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

din suka nufa.. Nan suka kara tuntubarsa a kn case din ko an samu wani lbri yace har ynzude suna nan suna iya bakin qoqarinsu... Basu dawo gidanba suma rnr dasu da securitys din sukayita yawon zagaye a gari dan nemnta ..... Sunkai cigiyarya gidan tv's da gidan redioyoyin daduke garin katsina bb inda basukai cigiyartaba.. Rnr basu dawo gidanba se around 12:am, koda suka iso Annah da fatima ne a falo duk suna zazzaune sunyi tagumi musammanma Annah wadda taci kuka ta gaji, har muryarta ta disashe.dukda darene Amma bb wanda ya rintsa a cikinsu.Annah na Ganin sun shigo ta taresu da tambayar An gnta sukace ta qara hkri zuwa gobe, ai nan ta fasa ihu tace batamasan meye hkriba a dunia... Rnr hk suma suk sukayi kwanan zaune, suna aikin rarrashinta... rnr hk yy kwanan zaune, se Aikin zirya yakeyi zuwa toilet. Ai da sassafe ya kira yusuf ya Aikesa ya siyo masa tablet dinsa na gado, yasha nan ya dan samu sassauci.. Kouda ta tashi ta ga idonshi duksun kumbura nan ta hau tambayrsa ko yy kukane yace mata nop.. Duk inda tayi idonshi na knta, a hk sukayi breakfast itace tadanci shikam sam be wani ciba sosai,,, wanka tayi tasashi a gaba ya kaita gun Annah nan ya marairaice mata sbda be gaji da ganintaba, ynaso su qara kwana sam be gajia da kallontaba, ganinta na sashi yasamu wani sassauci, a ranshi ta wani fannin kam kara masa sha'awa ganinta yakeyi musammanma in yna kallon wadannan kyn marmarin nata.. Da kyar ya samu ta haqura cewar gobe ze kaita gun Annahrtarh.. Washe gari da sassafe Anty rukayya ta iso garin katsina sbda hnklinta ya gaza kwancia ta kosa tazo taga meke faruwa duk cikin matan itace kadai tazo,.. a bngaren ummih Kam bataji ddhba har rnta na batan yarinyar, Amma sam batayi yunkurin zuwaba. Anty sadia kam dataji lbrin duk tabi ta daga hnklinta, rnr sede bacci barawo.. A bngaren ihsan kam adduarh tayi cewar Allah yasa kada a gnta inma za a ganta aga gawarta kawai... A hk yyta lallabata har suka kwashi kwanaki hudu a hotel din sam komi be shiga tsakaninsuba sbda shi Raslanma tausanta yakeyi, kullum dare sede ta kwanta taci baccinta kn bed shi ya kwana kan kujera, sbdama byason shedan yau knsa yacita.. sam be rintsawa kwana yake rarrashin gimbiyar burarsa, yadda ya kwana be rintsaba itama hk take kwana a tsaye qiqam... A bangaren farhan ynaji anata cigiyarta amma yana tsoron yace tana gun Raslan ya samu lbri ya zazzaga masa rashin Murumci gbaki daya ya shiga hayyacinsa da lmrin Raslan dan hk ya kma bakinsa yy shiru ynaji yna gani iyayensa suma suna cikin halin dmwar, sannan kullm suna ziryar zuwa gidan Annah. Shide nasa ido dukda ynada tabbacin tnagun Raslan. Abu kmr wasa Aka kwashi kwanaki hudu, bb ita bb lbrinta, anyi cigiyar ta ko ina bb lbri.. Se yau daddy ya tuna da Raslan ma yana kasar sbda tsabar shiga dimoutar da yayi yama mnta da Raslan ya dawo kasar kuma yana garin katsinar. Kebancewa daddy yy kna yy dealing number din Raslan.. Da safene A round 7:am yna kwance kn kujera idonsa se zafi sukeyi sbda rashin baccih.. KYAUTAR ALLAH kam ita time dinma tna cikin bargo tana baccinta cikin kwanciar hnkli setakai 12:pm tna baccin , nan da nan ta qara qiba tayi bul bul da ita sbda batada damuwa damuwarta dayace daman daddynta. Daga Wayar yy ya kara a kunne..."good morning daddy!" Ya taresa da gaiSuwa cikin ladabi sbda yasan kwanan zancan.. Yadda daddy yaji muryarsa yasan Akwai ayar tambaya a knsa. Ba tare daya Amsa gaisuwarsaba yace "where are you now..kasan me ake ciki kuwa?" Daddy ya jero masa tambayoyin Smiling yy yace "Ina katsina daddy ko ka mntane... Meke ake ciki?" Ya Bashi amsar mgnr ko a jikinsa. "Ubankane ake ciki!" Daddy ya dura masa ashar sbda yadda yajishi yasan, Inma bata gunsa to yasan inda take. "Am so sorry daddy..." Yayi saurin tuba yna sosa keya.. Jim daddy yy kna yace "sorry for what? Kmasan me kayi kenan ko? Dan ubanka ina yarinyar Annah.." "She is with me daddy.." Ya fadi hkn ko a jikinsa.. Dafe kai daddy yy hadi da ajiyar zucia.. "You are very Stupid! amma bakada hnkli bnsaniba se yau... Satr mutane ka komayi ashe, kna daya daga cikin kidnappers kenan kou..zan hadaka da police" daddy yayi mgnr bb alamar wasa a tare dashi "Kidnappers kuma daddy... " ya fadi hkn cikin mamakin klmn daddy shida matarsa, ace masa kidnapper. "Eh mna, inba sataba me kayi...ka dauke yarinya ka samu a tashin hnkli, gaskia ka dauki haqqi dayawa kaji na gaya mka, is better kazo ka roqemu gafara, and kana shirin kashemin tsohuwata, I swear da wani Abu ya sameta babu me rabani dakai a kasar nigeria.." Daddy yahau fad'a ta inda yake shiga batanan yake ficewaba. Kwantarsa murya ya karayi yace "Daddy kayi hkri pls..." "Ka riqe hkrinka bnaso!" Daddy ya daka masa tsawa.. "Haba daddy ninefa,, your only son in the world ..." Ya marairaice. "Short up your mouth son din gidanku..ynzu ina yarinyar take?"daddy ya tambaya. "Tana bacci daddy.." Ya bashi Amsa murya cikeda ladabi. "Kayi mata wani Abune?" Daddy ya tambayesa. Jim yy kna yace "Nop.." "Banason karya, in kasan kyi mata wani abu is better ka sanar dani, kaje ka Ajiye yarinya 4days you Just looking at her, ka barta haka nan, kace in yarda...." Cewar Daddy "Tomeka maidani daddy.. Mezanyi mata" ya fada a ransa amma a fili yace "Wlhy daddy ban mata komiba, kjina rantse.." Ajiyar zucia daddy ya karayi ynajin kwanciar hnkli, na shigarsa sbda jin da yy Raslan beyi mata komiba.. "Okay... Amma baka kyautaba wlhy kasamu a babban damuwa, ..kai hk akeyi a garinku ka dauki yarinya kawai babu sanin kowa ka boyeta.." "Daddy bafa boyeta nayiba..." Nan ya kwashe lbrin yadda akayi ya dauketa ya gayawa daddy. "Okay..ka dawo da ita salin alin ka gayawa Annah kai ka sacewa.. Wlhy da garinnan katsiina tayi muku kadan.." Cewar daddy. "Okay daddy, ko kada na,dawo da ita kawai.." Raslan ya fadi hkn Danjin ta bakin daddy yna murmushin mugunta.... "Kaci uwaka!" Daddy ya dura masa ashar... "Am sorry..." Ya bashi hkri yna dariar keta qasa qasa. "Ina gaya mka! Inka bari rana ta fito ta fadi baka dawo da yarinyarnanba wlhy senasa an kamoka.. Kajina gya mka.." Cewar daddy "Daddy sata nayi?" Raslan ya tambayi daddynsa ko a jikinsa.. ''Okay bakamasaniba kenan...dan ubanka kada ka dawo da ita din zaka gane sata kayi.." Yna gma fadar hkn ya katse wayar.. Raslan ko a jikinsa, yasan a kn Annah ne daddy keta matsifarnan..dabadan yana tausayintaba Wlhy da bb Abinda ze hanashi ya ciccinye mata gindi kafin ya maidata gidan, sede ya maidata da ciki yaga tsiya, Amma tausai take basa, sannan yasan batada girman gindin dazata iya dauke burarsa.. Kara gyara kwanciarsa yy domin yace baze tashetaba harse taga damar tashi sannan nema zeyi tunani ko ze iya maidata gidan but har ynzu be gaji da ganintaba.. suna gma wayar Alhaji unar yaje ya samu yan uwansa ya sanar dasu KYAUTAR ALLAH na gun Raslan.. Nan duk hnklinsu ya kwanta Abdullahi yace "Ai damunsan tana gun mijinta dama bamuzoba.." "Ai wannan satarta yy ..." Cewar umar. Abdullahi yace "sam wallah bb mgnr sata, iyalinsacefa.." "Zeci ubanshi!" Cewar Alhaji musa Harun yace ''ni kenan.." Daria sukayi irin tasu ta manya... Seda ta gama baccinta ta tashi 12;3pm tyi wanka , already dmn Raslan yasa Yusuf ya siyo mata gown da hijjabi, Gown din tasaka kna tayi breakfast shi yy feeding dinta, tanata masa shagwaba se kallonta yakeyi sbda bkramin shaquwa suka qarayiba a yan kwanakinnan, shaquwar ta musamman ba kmrta da ba.. "Daddy ka kaini gun Annah pls.."tahau masa magiya tana kan jikinsa, yatsanta daya taketa yawo dashi bisa lips dinsa.. "Zan kaiki yau.." Ya bata Amsa yna zuba mata ido..murna ta shigayi.. Tashi yy ya shiga bathroom yy wanka ya fito ya shirya cikin kana nan kaya wadanda suka Amsa jikinsa, hijjabi yasata ta saka har qasa.. Komi nasa yusuf ya tattara Akasa a car sbda baya tunanin ze dawo hotel din,.. Car dinsa suka shiga akaja sukabar hotel din idonshi kyar yna knta, itakam se mata shirme takeyi.. "Bnaso ki qara fita pls!" Ya fadi hkn idonshi na knta, ita kam gaf dinta ta dawo jikinsa da kadan kadan.. "Tom.." Tace hannunta ta saqalo ta wuyansa tace "zakaje gidan Annah ko?" Girgiza mata kai yy alamar ah'ah.. "Ni kadai zan shiga? Ta kara tambayarsa "Yeah.." Ya bata amsa idonshi na kn lips dinta me kyau da gani zeyi dadin tsotso.. "Annah zatayimin fada.?" Ta fada a tsorace "Bazata mikiba..ce mata zakiyi kina gurina.." Ya bata amsa Zaro ido tayi tace "innace mata hk wlhy zatayimin fada.." Lumshe ido yy ya bude a knta.. "I love you mah bby!" Ya kauda mgnr da nashi zancan dan shine damuwarsa. "Love you more daddy.. Yaushe zakazo gidan Annah, muyi bacci...." Ta tambayesa. "Se rnrda Amnah ta amince inzo in daukeki muje gidanmu ai kinaso ko?" Saurin daga kai tayiba alamar eh.. "Ai nidakaine kou? Zamu rinka bacci ko? Waze rinka dafa mna abinci?" Ta jero masa tambayoyi Idonsa na kn bakinta yadda take motsa labbanta yafi komi basa sha'awa.."Yeah nidakene..ni zan rinka mna komi..." Murnace ta rufeta.. A hk suka isa wani katoton gun siyayya ya shiga shi da yusuf suka shiga ita nan ya barta a car, taso binsa yaki zuwa da ita.. Kyn maqulashe da tand'e tand'e ya siyo mata ledoji manya biyu kna ya dawo motar suka shiga aka tada motar sukabar harabar gurin.... 3:1pm akayi packing car dinsa a dan nesa da get din gidan Allah yasani yaso zuwa gidan, daddyne ya hanashi zuwa cikim gidan dase ya shiga kodan yaga wani irin hauka Annah zatayi.. Time din harta fara bacci ta kwanto jikinsa, taba gefen kumatunta yy ta bude idonta tar a kansa.. Ido ya zuba mata "an kawo ko mu koma ne?" Ya tambayeta yna kaiwa kumatunta sumba. Tashi tayi zumbur ta kara tambayarsa "an kawo?" "Yeah..ko mu tafi Abuja?" Yy mgnr idonshi na knta.. Zaro ido tayi tace "Annah zatayimin fada, ...ynzuma zatayimin fada, pls daddy mezan gayawa Annah?" "Ki gaya mata abinda na
Chapter 71 · 0% Book details