Sashe 36
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
beciba hk yauma kuma beciba har zuwa yammaci, Ai dole yy lalama kada a hanasa. "Gaskia ni bnsoma yy Aure, Bakinku dya kuda sadia, aure Ai bashine solution ba, halittace Allah yy masa se hkri.." Cewar zainab. Daddy yace "Touh shikenan ai..i miss you my love.." Ya krshe mgnr yna jawota jikinsa, ya hada bakinshi da nata yana tsotsar harshenta.. Kwace knta tyi daga nashi jin anata kiraye kirayen Sallarh magrib tace "Miss you more..Amma an kira sallahfah.." A matukar gigice yke sbda sha'awa yace "pls ki bni ..in bnyiba bazan iya Sallarhba pls.." UMMIH nada tausayi dan hk tausayinsa ya rufeta ta biye masa yadda yakeso ta bashi 100% dukda tnashan wlha Amma a hkn take daurewa, sbda ta biyawa Mijinta buqatarsa kada ya nemi wata. Bata fito daga side din daddyba se after isha'i ta fito byn tasha mgmin rage radadi.. da kyar take iya takawa sbda whlr datasha, tin 6:43pm aka fara abu daya se 8:pm aka sassauta mta wai a hknma ana jira dare yy aci gaba da gashi a rnta tace "ta yaya yaran ynzu zasu iya jurewa wannan azabar, ga Abu ba kadanba.." Direct falon ta nufa sanyeda zumbulelen hijjbi maroon color, abinda yasa takesa hijjb din sbda bb kyn arziki a jikinta. zaune yke a kn dining shida Anty sadia ita tyi serving dinsa da jelop din superghatti wadda taji kyn lambu, se fama dashi takeyi Amma ya gazaci. Krasowa kn dining din Ummih tyi tna fadin "young Alhaji, ka tashi ashe kyi Sallah de kou.." Anty sadia ta zuba mata ido, abinda ya bata takaici, yaronta beda lafia Amma a hk taje soyayyarta, itada mijinta, a hakanne kuma btason shi nata dan ya qaro aure ko ze dace shima ya samu natsuwa.. "Yy wanka yayi sallarh.." Cewar Anty sadia. "Okay..." Ummih tace hadi da zaunawa ta cire masa tagumin da yy shi kuma ya zuba mata ido. "Sweetheart, har ynzu jikinne...koude dan kna ganinane kake qara langwabewa.." Tyi mgnr tna kallon pleat din dake gabanshi kou alamar taba fake dinma beyiba...smiling ya sakarwa mom dinnasa...da knta tashiga feeding dinsa, tna feeding dinsa itama tnaci...sadia baki be shiru tace "wai kema yunwa kikejine?" Ummih ta gallara mata harara tace "Bansaniba.." Daria sadia ta kwashe dashi, harda kyakyatawa "ummih knajin dadin rayuwarki Amma ki hna danki yy Aure dan shima Yaji dadin tasa rayuwar.." Ummih tace "nga alamar har ynzu baki dena shaye-shayeba..kyaleta kaji Sweetheart kadama kasawa rnka mgnr Aure kji.." Ta krshe mgnr tana kai abincin bakinta. Sadia tace "ikon Allah ammande Ummih ke kike feeding knki, bashi kk feeding ba kou.." Ummih tace "wlhy yunwa nkeji sosai da sosai.." Raslan ya bisu da ido kna yace "Daddy ya dawo ne?" Anty sadia tace "bkji na gya mka ya dawoba..yazo yaga kna bacci ai.." Jinjina kai kawai Raslan yy kna yace "okay.." Daddynne ya shigo bakinshi dauke da sallama ya qaraso dining din idonsa na kn raslan, cikeda tausayawa yke kallon dannasa. "Ina wuni daddy..ya gajiyar hnya.."anty sadia ta gaidasa cikeda ladabi. "Lafia lau Anty sadia.."hkn yke kiranta dashi. "Son ya jikinnaka?" Ya tambayesa cikeda kulawa. "Alhmdllh dad..katsina kaje?" "A, can na kwanama jia.." "Lafia de kou dad.." Ya tmbya fuska da Alamar damuwa "Lafia lau Alhamdulillahi...inkaji karfin jikinka zuwa gobe zamuyi mgna.." Zuciarsace tayi wani irin mummunan harbawa yace "A kn me daddy.." Dan bubbuga bynsa yashigayi kna yace "Kada ka damu Son ba wani Abu bne.." Ajiyar zucia ya sauke kna yace "tou Dady..ya bbyna.." Smiling daddy yy yace "Tna nan lafia lau..harna kawo bakin car tazo da gudu tace in Tafi da ita in kawota gunka..Nace ah'ah sbda school dinta intayi hutude tazo mna.." Raslan yy smiling yace "Sobreen case.." "Aiko da kuka muka rabu..tace inta kiraka bta samunka.., da kyarfa muka rabu seda nyi alqawarin innazo zan gya mka ka kirata and kje ka ganta,,kna ta sassauta kukannta.." Dafe kai yy cike da dmwa "daddy daka tahomin da ita..Ynzu yau hk zata wuni tna kuka-kuka..ni bnason kukanta" Dukkaninsu suka zuba masa ido,.. "Kasan Annah bazata taba yardaba ta biyoni, dade yayah musane,.." Raslan ya jinjina kai. "Gobe ma zanje na gnta.." Ummih ta amshe dacewa "Abkada lafian.." Anty sadia tace "aiya samu sauki.." "Amma ai be samu karfin jikinsaba.." Cewar ummih. Daddy yace "zuwa gobende ka sameni muyi mgna.." Raslan yace "daddy yaufa pls.." Yy mgnr ynajin wani ynayi a zuciarsa, hk kawai ykejin khalbinsa na bugawa da karfi da karfi. "Nop gobende my son..Zainab ina jiranki" ya krshe mgnr yna kallon ummih kna ya juya ya bar falon. Rnr Raslan gidan ya kwana, Mommy kam tna gun mjninta yna gurzarta yadda yaso... raba dare sukayi suna hira da Anty sadia da yarta me 3yrs yarinyar nada kyau tubar kallah, masha Allah raslan nasonta Ainun, sam basa nuna mata tsana sbda kaddara bata wuce kn kowaba. Itakam sadiar tna nuna mata tsana sam batashan ruwa a gunta wai a hknma dan ummih na mata natsiha. Zaku jini da daddare insha Allahu. *in bki biyaba karki krnta...sannan bnyi Allah ya isaba.* *ga masu bukatar littafin 500 ne only, sesu tuntubi wannan number din 08136349646 ngde prvt grp 1 Allah ya bar kaunah.* Hajia maryam tawan ina gaisuwa. KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK...500 NAIRA ONLY.... 08136349646, vtu 09131330334* *YA GANIYYU..* Daren rnr sam be rintsaba, zucia fal tunani A kn mgnr da daddy yace ze sanar dashi...se adduarh ykeyi Allsh yasa yji Alheri.. washe gari da sassafe misalin 6:3:am Raslan ya kunna dya dga cikin wayoyinsa, message din Saif ya gani, Amma yaki dubawa sema yy tsuki..firstly abinda ya fara shine dealing number din KYAUTAR ALLAH... Dmn zaune tke tna jira, domin jikinta ya bata ze kirata a timedin, dan hk bugu daya tayi wuf ta cafke, yynda zuciarta ke mummunan bugu ji kake fat! Fat!! Fat!! Kai kace zuciar tata fili zata fito. Annah na bacci time din. Daga wayar keda wuya kawai ta fashe masa da kuka, yadda zuciarta ke bugun yasa taji sam bazata iya jurewaba dole se tyi kukan.. Harga kahon zuciarsa yke jiyo kukan nata lumshe ido yy yna juyi a kn bed dinsa, yyndayakejin jikinsa na masa tsami bb ddh. "Kinaso kukanki yy silar bugawar zuciata kou.." Ya fada muryarshi very low. "No..no..no..in zuciarka ta buga tabbas ni kuma rnr zatayi dai-dai da rnr mutuwana.." KYAUTAR ALLAH ta fadi hkn ba tare datamasan cewa zata iya wannan kalaminba, ita knta tba mamakin knta in tyi wani kalamin.. tsakaitawa tyi da kukanta yynda muryarsa ke samar mata da natsuwa ga zuciarta zuwa ga duk sassan jikinta... Ya rasa dalilin dayasa kalamnta ke masa dadih fiyeda tunaninsa.. Wani irin mummunan harbawa zuciarsa tyi, yayinda kaf tsigar jikinsa seda ta tashi, duk silar kalaman nata "ya rabbih!" Yayi gaggawan Ambato sunan Allah a ransa.. "Daddy i miss you...shine..shine..bka kiraniba jia kou? Nikuma jia na kiraka yafi sou a kirga..hba! Why! Sbda ka mnta dani ko.." Ta fada a shagwabe. Muryarta ta qara datse masa tunaninsa "Nop ba hk bne..bazan iya mntawa dakeba.inhar zan mnta dake to tabbas zan mnta zuciata...knsan meye?" Ya krshe mgnr da sigar tambaya Wani irin sanyin dadih da sugar da zuma, da kankana da pineapple kalaman nasa ke mata a rai... Yatsunta tasa a baki tna tsotso cikeda nishadi da farin ciki "Yeah nasan meye.." Tayi masa mgnr still yatsun na bakinta tna tsotso. Murmushi yy kna yace, "Okay gyamin meye.." Ya fada hkn yna lumshe ido. "Daddy bakada lafia kou?" Ta fadi mgnr kmr dirar aradu Zucia fal mamaki da dimouta yace "waya gaya miki?" Murmushi tayi tace "jia dana kwanta bacci nyi Mafarkin bkada lafia..da gaskene pls? Wlhy hnklina ya tashi.." Ajiar zucia ya sauke dabadan badan shine ya rainetaba dase yace koude yar Aljanuce, dan wani lokutan tna bashi mamaki, sometimes tna gane a wani ynayi yke ciki kouda basa tare... Jin yy shiru yasata saurin cewa "Daddy da gaskene bakada lafia.." Firgigit ya dawo daga duniar tunanin daya afka hadi da hadiyar miyaun dake bakinsa, nan makoshinsa ya motsa kut, yynda hannunsa ke kn mararsa. "nop lafiata lau.." Ya Boye matane sbda kada ta shiga dmwa.." "Daddy nafaji A zuciata.." Tyi mgnr da muryarta ta shagwababbu. "Ziciarki ta bki karya.." Turo baki tayi kna tace "zuciata bata taba bni karyaba daddy.." "Wannan karon ta baki Krya my bby.. karki kara yadda da ita knji kou.." Basar da mgnr tyi domin sam bta gane zancen nasaba, mgnr ta girma kwakwalwarta. fashe masa tayi da kukan shagwaba "Um..um...nide nide...tou ynzu yaushe zakazo plx..i miss you.idona nason ya gnka kji daddy, kuma nacema Daddyn abuja ya kawoni gunka yaki, ai mun bata da daddynma, bazan kara masa mgnaba.." Daria Raslan yy yace "Daddyn abujan kika bata dashi..sena gya masa.." "Sowie plx karka gya masa.." Tyi mgnr cikin magiya "Sena gayadin.." Cewar raslan Nan ta kra fashe masa da kukan shagwaba.. Shikam ya hau rarrashi...dmn itama tyine dan a rarrashetan."daddy yaushe zakazo ka ganni pls.." "Next week.." Zaro ido tyi kmr tna gabansa tace "next week kuma..dan Allah Ah'ah..kazo yau pls.." "Nakidin..kina nan lafia de kou? " "Ah'ah bna lafia.." "Why.." Ya tambayeta "Saboda kewanka mna..aini inde bna kusa dakai tou tabbas bna lafia.., pls kazo ka ganni don Allah na roqeka...." Ta marairaice. "Insha Allahi zanzo knji..nima inaso in gnki.." Farin cikine ya rufeta tace "yaushe zakaxo?" "Kn mnta inzanzo bana gya miki..ki kwantrmin da hnklinki zanzo insha Allah my bby.." "Tom daddy..pls muyi video call in gnka.." "Nop...ai zanzo ki ganni, Amma sena tabbatr da jia da baki sameni a wayaba bakiyi kukaba, sannan knyi bacci.. inkou knyi kuka jia bazanzoba.." Shagwabe masa tayi tace "Bnyi bafa.." "Tom nji..ina tsohuwa?" "Tna bacci.." "Okay inta tashi zan qara kiranki..i love you mah bahby.." "I love you 2 sugar na.." Nan sukayi Sallahma kouwannensu zucia bb dadih, sunajin kmr kada su rabu. 7:2am Alhaji harun ya kira alhaji musa yana nan tafe a kaduna zasuyi meeting. Sannan ya umurcesa daya kira Alhaji umar ya sanar dashe cewar su hadu a kaduna yau dinnan. Alhaji musa ya Amsa umarnin yayan nasa..suna gma wayar ya kira alhaji umar ya snr dashi. Cikin hnzari daddy ya Shirya cikin mnyan kya wanda suka Amshi Ainihin zatin jikinshi. A tare shida ummih suka nufo falo inda Raslan yke zaune shida Anty sadia Da bby khair suna breakfast, bby khair na