← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 164

Sashe 23

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta gyalesa badan ta yadda da hknba..taso gya masa, cewar tna yawan aman jini, Dan abun na damunta, kou tunani tayi tashiga dmwa tou datayi tari, se taga jini, Abun na damunta Amma bata gya masaba sbda gudun jada ya shiga dmwa, bnda Fatima bb wanda yasani, kawaide ta fauwalawa Allah. annah tyi tambayar duniarnan KYAUTAR ALLAH tace mta bkm...itade bata yaddaba sbda yadda take ganinta yna tada mata hnkli. Fatima Km ta kawo mta mgnin iskokai wanda tasa mommynta ta amso mata ta fara Amfani dashi kawai, Amma ita tasan ba iska bne yake dmnta Amma bazata iya fassara meke damuntaba. A yau kwananshi uku yna gida be fita ko inaba Saif yaje office dinsa be gnshiba sannan aka tabbatr masa da kwanansa uku bezo office ba, ya kirash bugu daya biyu i ya dauka yace masa "kna inane aboki...'' Raslan dke zaune a falinsa, hannunsa na cikin sumarsa yace " Ina gida..." Sauf yace "okay gani nan zuwa.." yna fadar hkn ya kashe wayar. direct saif ya nufa gidannashi, a falo ya sameshi kallo dya ya masa ya gane wani Abu na damunsa. "Kai abokina meyayi zafi hk...koude duk dadin gindin Ihsan ne, ya hanaka zuwa office.." Cewar saif.,ya karasa ya zauna kn seat din dake facing Raslan. Tsaki raslan yy yna qara rlzn a kn kujerarsa ta hutawa. "Durun kakan gindintane ba gindintaba..Kai wai ka mntane! nifa na gaya mka in gndin yarinyarnan ne ya rage a dunia, bazan qara zunduma gindinaba a nata wlhy, Kwara in mutu.." Saif yace "bkade matsu bne aboki.." Tsuki raslan yy yace "Sekace ka mntani ne.." "Nasan zaka iya, Ammande bnsha fushin nka harda gindi zaka iyayi dashiba.." "Gndin dashi aka haifeni da bazanyi fushi dashiba..."ya fada a hassle "Aiko zka azabtu, dan gashinanma kna azabtuwa..inbawai zaka fara cin durin yaran mutane bne a waje.." Cewar saif Yatsina fuska yy kmr zeyi Amai yace "Allah ya kyauta, in ci gindin karuwai...zina tir!" Saif yace, "karuwai kuma.." "Yeah inba karuwaiba wake bada gindinsu ga mazan daba nasuba aise karuwai tsinannu...kuma nifa nafison insa sperm dina a inda zeyi Amfani ba a durin karuwaba.." Saif yace "okay, a gindin ihsan din da kake sawa Amfani yy mka?" "Nop tinda bta bani yaraba..ammande yafimin kwanciar hnkli, tinda na biya sadaki..hnklina kwance nke gurzarta.." Yy mgnr yna dafe mararsa don mgnrma kra tayar masa da fllng takeyi dmn a hannu yake. Saif yace "Af, shekara kusan hudu bata taba cikiba ballan tna bari..nidama nkeda 2 yrs dayin auren tyi bari last year, Allah de yasa ihsan ba mgnin hna haihuwa take shaba.." Raslan yy shiru hadi da zuba masa ido, yna nazartar mgnrsa kna yace "Hbade!Allah ya kyauta, yaushema zata iya Ai wayewar tata batakai nanba.." Saif yace "Uhm kaide bar matannan, ynzu kna ganin matata zakace za asa mata yatsa a baki ta ciza. " Raslan yace "oho nifa so dya na taba ganinta a gun dinner...au sau biyu, se kuma da kukazo siyan mata car.." "Tsakaninka da Allah yaka ganta a time din..." Cewar saif yna daura kafa daya kn daya Raslan yy jim kna yace "Eh tou normal normal...ba kmr dujal dinaba.." Saif yy daria yace "wato ihsan dince dujal!" Raslan yace "Eh mna babbar dujal ma kuwa.." Saif ya kra daria kna yace "Kasan Allah jia na kma yarinyarnan Tanashan tablet din hna daukar ciki.." Raslan ya zaro ido, nan da nN ranshi yayi mugun baci "kutmar durun uwa!" Besan sanda ya zundumo zaginba Saif yace "seriously..." Raslan yace "Me kayi mata?" "Bn mata komiba Ai knta takeyimawa..." Cewar saif. Raslan yace "Tab! Wlhy kaima ta mka asara sperm dinka da kaketa dirka mataba, ka jima kna gwatso a bnza..." Cewar Raslan. Saif yace "Ina ruwana ai Kntafa tyi mawa..." Raslan yace "Lallai bkada hnkli aboki...kga da nine ba zancen zugaba, Wlhy rnr se an kwasheta ranga ranga, danse na mata dukan cutana data jima tnyi, nifa inadason yara, kou duk sati matata zata rinka haihuwar yan hudu hudu, wlhy inaso kuma bazan yarda tasha mgnin planning ba sam..tou inma na yrda Ai na zama babban butulu...kanade ganin yadda muke bamuda yawa a family dinmu.." Saif yace "Tab, haihuwa suk sati, Aise gindin ya tsufe.." Raslan yace "Tou meye Amfaninsa? Inace ayi shuka kuma a samu albarka kou?" Saif yace "kwarai kuwa mgnrka dutse.." Raslan yaci gbada mgna"kai abokina in gya mka shifa gindifa kou ba a haihuba inde ana zungurinsa seya tsufa kwarama a haihun, insan an haihun...duba kaga duk sa"annin aurena sun haihu, Amma kallah ni shirune...ksn hknma na damuna...sannan Daddyna yna mugunsin yga jikansa..Ummih cema bta cika dmwaba,Amma nsn tnaso wlhy, kawai kawaicine, sbda yar qawarta nke aure.. " Saif yayi yar daria yace "Wlhy da nine A matsayinka bazan iya jurewaba...nifa ina ganin hkrinka dan da nine da tini na qara Aure.." Raslan yayi jim yna nazari a kn maganganun abokin nasa kna yace "Frnd nifa dmn so nke ka bni shawara, kaga nace bazan kra cin durin shegiyarnanba, kumani bnson neman matan bnza ynzu yaza ayi..." Saif yace "kyi aure abokina...tinda kaga kanada rufin asirin da in anayin mata dubu zaka iyayin sama da hkn.." Raslan yy jim zucia fal tunani tunani kna yace. "Inyi aure? " "Yeah...shine mafitarka," cewar saif. Raslan yace " tou wazan aura? Sanin kankane ni bnda budurwa, bna kula yammata, in takaice mka mani basa gabana...nide kawaifa in samu gindin ci...Kai aboki kade bni wata shawarar ammma bnda ta kara aure sbda bnsan wazan auraba..Infact mni bnda burin wani kra Aure in karowa kaina ciwon kai...wannan shegiyarma ta isheni.." Ya krashe mgnr da takaicin ihsan kmr ze kasheshi. Pls sharing. *KYAUTAR ALLAH* SAADATU BINTU ABDULLAHI (Marubuciyar boyeyyen al'amari) Free page 12 Saif yy shiru yna naxarin kalamansa, kna yace ''kna mgnr bakada budurwa...you mean bkada me sonka?" Raslan yace "Yeah bni dashi..." Saif yace "Wlhy kayi karya..ga yammatanan na binka kmr jamfa a jos., watama har tna neman kashe knta..." Raslan yace "wannan ba yam matar bne jakaine.." Saif ya kyalkyale da daria kna yace "kai aboki kai bala'i ne.." Ya fada cikin sigar wasa. Raslan yace "Allah nke gya mka..Ana maka maganar matar AAure kamila, me durin dadih..bawai me durin zurfiba..kai dyake dakikene kna mgnr karuwai.." Saif ya kra kyalkyalewa da daria harda riqe ciki .."okay ita karuwa ba matar Aure bace.." "Gaskia A gunaba..Me zanci da ita byn durinta dukya wawuke..babban abin haushin bb halin in jero da ita ina takama, Wani ya kalleni a bnza sbda ya riganisanin ramin..nifa kasanni rainine bnaso.." Ya krashe mgnr yna tsare gida. Saif yy murmushi kna yace "Aboki nawa kna bura uba a abuja.." Raslan yadan fara kulewa sbda ganin saif na neman maida mgnr wasa yce, "kaifa bakada hnkli anaga gabas kna ga yamma..ni ynzu ya zanyi.." "A kn mefa?" Saif ya tambayeshi. Haushine ya kra kule raslan yace "wato bakama gane me nke fadaba tin farko kenan.." "Nop ba hk bne aboki..wai kn mgnr Kra Auren.." "Yeah kuma bnda karuwai... " Saif yace " Kuma gashi bkada mashinshine kou.." Raslan ya daga masa kai yna murmushi, danya sabada iskncin Saif, sede wani lokacin suna babewa, sabda Raslan ba kouyaushe yakeson wasanniba, shikam Saif ma"abocin wasane, da raha. Saif yace "kainene keda me sonka kuma kaima knasonta bil haqqi da gaskia.." cikeda mamaki da daure kai Raslan ya tabe fuska kna yace "Wa kenan.." Saif yace "bbynka mna KYAUTAR ALLAH.." Kallon mara hnkli dan shayeshaye Raslan yywa, saif. "Mtwss waikai meyasa bkada hnkline....wannan mgnrfa bada wasa nke mkaba..Pls ka bni solution tin bn fara cin durin wasuba.." Saif ya kwasheda daria. "Nima serious nke mka mgna ai...Wlhy ina hngo sonka a idon yarinyarnan.." Raslan dake masa kallon mra hnkli, yace "Ai dole ka hngo sona a idonta..in bata soniba wazataso?" "Ashema kasani.." Raslan yace "kaima ka sani ballan tna ni.." Saif yace, "tou tinda ka sani ka Aureta mna,,ka gurji sabon gindi...." Mgnrma setaso ta kashe Raslan da haushi, wani kololun bakin ciki ya taso masa, cikin hauahi ya fara mgna "Knashan kwayar mayene kou! inbnda kai dan shaye-shayene, ta ina zan aureta.. in aureta in kaita ina? Kou a mafarki me irin age dinta ina zata kaini...mtwsss, da allah be serious pls, bnason rashin M..." Saif yace "Hmmm, kaine zancewa be serious, wlhy ni mgnr gaskia nke mka..." Da fada-fada yace "wannan ba gaskia bne haukane, kou ince shaye shaye kyi yau.." Saif yace "ni bnsha komiba .." "Tou lallaibka samu matsalar kwakwalwa.." Cewar raslan dyke a kufle. Saif dyaga alamar yakai wuya yace "a huce haka abokina.. sarkin zafin rai.." Raslan yaci gabada mita, cikeda haushin an dangantashi da ya cikinsa. "Kai ba a shawara dakai seka kawo mgnr hauka..inba haukaba ina yar 12yrs zata kaini, yarda a hsife na isa haihuwarta...tsaf inda nyi Aure da wuri zan haifi yarinyarnan,.." Saif yace, "tinda bakaika haifetaba aida sauki...nide ina rokon Allah yasa wata rna in maimaita mka mgnr nan..inde da rai aida rabo.." Raslan yy masa kallon mara lissafi, kna ya fra mgna "Ka dade bka maimaitaba...inkasan bakin ciki zaka karamin kawai tashi ka barmin gidana malam.." Saif ya miqe tsayeda car key dinsa a hannunsa, yace "Shikenan tinda ka koreni..a huce hk.." Raslan yace "anki a hucedin..and na koreka din..tinda bkada hnkli yau.." Saif yace "ba lefinka bne nasan still kna jinkane a kn network, inka sauko ma zanta.." Raslan yy bnza dashi har ya juya ya fice daga falon, Raslan yy tsuki hadi dayin rlxn a kn kujera hannunsa na kn jarumarsa, yna mata rarrashi, dsnhar timedin A miqe take, Taki masa hkri tadan rissina.... Bkramin mamaki ihsan tyiba ganin yadda Raslan yayi taking time, be Nemetaba, kwata kwata ya fita a hanyarta, ihsan kam kou a jikinta, har murmurewa tyi, ta mulka uwar kiba, sam batada fargabar komi a rnta, bata tunanin komi, zucia fara sol se uban kudi datake samu, danko be nemetaba yna tura mata makudan kudi ta account dinta sbda bukatun yauda kullum, shi kullum burinsa kada ya shiga haqqibta na aure, dan hk duk sati seyasa mata makudan kudi ta Account dinta. Dan hk kou a jikinta, itafa ynzu ta damra damarar zaman dunia, ynzu nema take cewa dunia salamu alaykum, sede tasha uban wanka ta tafi Aikinta, intaga dma, kou ince inta bushi kskarta, don a ynzuma a libaty take Aiki, sannan
Chapter 23 · 0% Book details