← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 164

Sashe 76

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amfani takeyiminba,se mu jima bata bani haqainaba.." Direct yy mgnr dominshi sam Raslan beda tsoro. A hasale ummih tace "ni kake gayawa bata baka haqqinka dan ubanka.. Wato wuyanka ya isa ynka kou.." "Am sorry.." Shine Abinda ya fada, hadi da miqewa yace "Ummih bnda lafia pls...ina iya tafia.." Yy mgnr idonshi na knta,itama idon ta zuba masa, batasan raini ya shiga tsakaninsuba se yau. Shiru UMMIH tayi, dayaga tayi shirun kawai ya juya abinsa yabar gidan ynata Adduarh kada yaga ihsan din yaji yna sha'awarta ba qaramin haushinta yakejiba, sliced mistake yasan inya gnta idonshi ya sauka a knta wannan nonuwan nata, dole burarshi zataji tna buqatuwa da gindinta, shi kuma beson hkn dan yasan ba bashi zatayiba... Ummih na gani ya karasa ficewa daga falon, baki hangame tabishi da ido, yna ficewa ta dora hannunta a kn bakinta tana ambatar "Bura uban nan!" Bama tasan sanda tace hknba,ta rafka uban tagumi. Asibiti aka kai KYAUTAR ALLAH aka dubata, aka bata magungunan paracetamol ne se mgnin maleria, abinkade da private hospital ko lafia lau kaje se ansan me Aka baka,...Alhaji abdullahi se nan nan yakeyi da ita, dmn gbn Annah ne yake nuna kunya..rnr alhaji umar da Harun da Musa Abdullahi, sukabar garin, da duk sauran fam din..ma'aikatan gidan mata suma duk an basu hutu in Annah ta dawo sa dawo se murna sukeyi kowaccensu ta tafi kauye, da muqudan kudin da suka samu a gidan... Su Anty rukayya da KYAUTAR ALLAH basu tafiba sun bari se washe gari, sbda ynayin hnya.. Rnr Annah wuni tayi tna kiran kyautar Allah, tnajin yaya jikin, sam hnklin Annah yaki kwancia, har suka isa kasa me tsarki Annah na hawayen Rashin kyautar Allah..se washe gari Anty Rukayya da kyautar Allah suka nufa garin katsina, byn Fatima ta kara zuwa sunyi Sallahma... Kwanansu biyu a garin kaduna Anty Rukayya ta dasa gyarata fiye da Ada, ta dorata a kn wasu magungunan data siya a gun SaadatubintuAbdullahi, me inganci... Kullum cikin waya suke da Annah da KYAUTAR Allah,..Raslan kam yy fushi sam be kirataba, so yake ya nuna mata kuskurenta, duk yadda KYAUTAR ALLAH takejin kewarsa na rashin kiranta da beyiba Amma sam taki kiransa sbda matsifar dayakeyi mata tana bata haushi gashi qiri qiri yaki barinta su tafi da Annah, Abunnan naci mata rai.... Kwanansu hudu a garin Anty Rukayya taga bezoba, tanada tabbacin yna can yna azabtuwa da tunanin KYAUTAR ALLAH, dukta dagosa... Da sallahma tashigo dakn KYAUTAR ALLAH, misalin tara da rabi na dare byn sun gma cin Abincin dare. Yau daddym ba gidanta yakeba, dmn duk irin ranar nan suna jimawa suna hira..Kwance take kan faffadan bed din dakin da Anty rukayya ta mayar dashi na KYAUTAR ALLAH, Akwai komi na more rayuwa kma daga kn wanda nasani dama wanda bnsaniba.. tako Ina teddys ne masu kyau, musammanma kan makeken royar bed din.. Kwance take tana sanyeda kyn bacci kalar red color, rigar me bayyana saman nonoce,. rungume tekeda teddy dinta kalarta kalar milk ce daga katsina tazo da ita Daddy ne yase mata ita.. Yatsunta na gado na bakinta tana tsotsa, idonta biyu bawai bacci takeyiba, amma tana kwance ta lullube rabin jikinta da blanked, sbda sanyin acn dame ratsata, zuciyarta taf take cikeda tunanin daddynta, hadi da dumbin kewarsa.. Sallarmar da Anty rukayya tayine yasata bude idonta ta sauke a kn Anty Rukayyan, tareda Amsa sallamar tata. "Bbyn daddy knyi baccine?" Anty rukayya ta fadi hkn hadi da krsowa ta zauna gefen bed din hannunta riqeda tsumin kankana wanda aka hada da rubutun suratul shams. "Bnyi bacciba Anty..." Cewar KYAUTAR ALLAH,tna mgnr tana wani lumshe ido hadi da qara matse teddynta ga kirjinta... "Tashi kisha maganinki.." "Tom.." Tace hadi da tashi zaune ta jingina bynta da fuskar gadon, still teddynta na rungume a kirjinta. Miqa mata gorar Anty Rukayya tayi, Amsa tayi ta tabe baki kna tace "Anty nifa gaskia bnson wannan maganin da kk bni gaskia, suna sani jin wani Abu.." Murmushi Anty Rukayya tayi tace "Hknan zakisha, Ai dmn so Ake kiji wani Abun.." Cikin shagwaba KYAUTAR ALLAH tace "Gaskia Anty dande bakisan me nakeji bne..gaskia gun fitsarina namin wani kala, se yytamin motsi.." Ta krshe mgnr tana turo baki. "Ai dmn hk zakiji, maza kisha knji...in daddy yazo ki gaya masa gun fitsarinki na miki wani kala, ynada mgni.." Cewar Anty Rukayya. Zaro ido KYAUTAR ALLAH tayi kna tace "gaskia kunya nkeji cemin zeyima bnda kunya " "Aiko baze denaba..ynzu maza kisha mgnin ki bani Bottle dina.." Cewar Anty rukayya... Zaro ido KYAUTAR ALLAH tyi tna ganinshi da dan yawa a gunta yakai half litter ta marairaice tace "Anty duka wannan me yawan zanshanye.." "Yeah, maza ki shanye kina batamin lokaci.." Cewar Anty rukayya Turo baki KYAUTAR ALLAH tayi tace "Gaskia Anty na Gaji wallahi, wannan in duk ciwon dunia gareni ai ya isa ace na warke, abu safe dare rana harda Asubah ma bani Akeyi.." "Zakisha ynzu ko zakiyita complain ne, complainer.." Cewar Anty rukayya Turo baki KYAUTAR ALLAH tayi ta bude murfin bottle din ta kafa kai ta shanye, ta ajiye robar tna fadin "anty wannan, ansa sugar din sosai kou?" Harara Anty Rukayya ta gallara mata tace "Bansaniba...dyke An gya miki abasa sugar ne.." "Allah ya baki hkri.." KYAUTAR Allah tace tna turo baki.. "Anki ayi hkrin, da hkrin ya mutu sadaqar nawa kk baya.. .."ta fadi hkn tana kwaikwayon mgnr Annah..daria sukayi kyautar Allah tace "Allah sarki tsohuwata cases, tna can tana tsokalar fadan larabawa,nyi missn dinta..danma zuwa next week qawarta innah duduwa zataje suyita neman fadansu tare.." Anty rukayya tayi daria tace "Tsohuwa kenan..Naji Ance jummai ma zataje next offer week kou?" KYAUTAR ALLAH tace "Eh, wannan shekarar Allah Ya dorata a kn Annah, ita tasa DaddyM ya biya mata.." "Allah sarki, Ai jummai nada hkri da Annah, inba itaba , ai bnga wanda ze jima da Annah ba.." "Gaskia,masu Aikin da mukayi sunkai talatin suna guduwa Amma jummai da laraba sunada hkri da halin Annah...har wata tsohuwa mukayi baba lantai me kirki, Amma Annah ta shinfidama baiwar Allahn nan mari, a kn ta zuba mata ruwan shayi a cup din toilet, ta kawo mata wani soap dina na wanka wai tasha shine bread itama ta rikicenefa kmr Annah.." Duk suka kwasheda daria, Anty rukayya, hadda riqe ciki.. "Annah, tamu.." Cewar Anty rukayya dake daria sosai.. Tsakaitawa tayida daria kna tace "wai ya lbrin mijinkine? Mgnr ta kawoni dakinki danyau bacci nkeji..Kn gya masa kina gidana?" .turo baki KYAUTAR ALLAH tayi tace "ban gaya masaba, mommy, ai bma muyi wayaba, wai yna fushi dani.." "Ke baki kirashiba?" Anty rukayya ta tambayeta. Daga mata kai tayi tace "Ai shima be kiraniba.." "In be kirakiba ke bazaki kirashiba, wai wani irin shashancine ke damunki? A memakon ki kara daukarsa da mutumci tinda ya zama mijinki kuma se isknci iri daban daban..maza dauki waya ki kirashi ynzunnan!" Ta krashe mgnr Tana bata izini. Turo baki tayi ta dauko wayarta dake side drower din bed din ta danna num dinsa se kuma tayi sauri ta katse, tayi jim.. Anty rukayya data zuba mata ido taga ta katse kiran tace "Nace ki kirashi kou!" Ta daka mata tsawa, seda tadan firgita ta shagwabe face kna tace "Hba Anty! small small pls.." "Tom nji..kirashi.." Ta fada da lalama. Dealing number dinsa tayi bugu daya biyu ya danna mata line busy kna ya kirata dagawa tayi ta kara a kunnenta se kuma tayi shiru.. "Baki iya sallamaba yau ballan tana gaisuwa kou?" Shine abinda ya fito daga bakinsa jin tayi shiru, dayaga call dinta seda yaji ddh, shi a zatonsa tabi Annah ne, daya jita shiru harya gma shirya irin Rashin M din daze mata inta dawo.. Turo baki tayi knatace "Assalamu Alayka..." Sanyi yaji a ranshi dmn ya azabtu da rashinjinta.. "Wa'alaykissalam jewel dina..i miss you,.." "Shine..shine..bka kiraniba kou.." Ta fada cikin muryar shagwaba. "Nasha kinbi Annah ne, se kuma Allah ya soki baki bitaba,.." "Ai kaine kace kada na tafi..ko inje?" Ya hade rai yace "Ina wasa dakene?'' Tabe baki tayi tace "Ah'ah.." "Se your mouth, kmr gidan tsutsa..." Yayi mgnr yana yar dariar daya jima beyiba. Fashewa tayi da kukan shagwaba tace Daddy bakina ne kmr gidan tsutsa.. eh mna, ai kema yar qaramace, shiyasa bakinkima dan qaramine..yaushe zakizo abuja ki ganni? Zaro ido tyi kai kace a gabanshi take tace "ah'ah, bazan zoba inga Anty ihsan ina tsoronta..." Daria Raslan yy yace "Matsoraccia kawai..muyi video call pls inaso in ganki.." .makale kafada tayi tace "Ah'ah..." Marairaicewa yy yace "Pls...tou yi snapping kanki ki turamin in gani pls..idona na yunwarki knji jewel din daddy.." Kallon jinkinta tayi rigar dake jikinta duk rabin breast dinta a bude yake.. Kafin tace komi yace "pls...ina jirnki pls,..ki turomin you know i miss you kou? Bna bacci sbda kewarki, kn samu lada wlhy da kk kirani ...ki turamin ynzu dan Allah, ina jira pls!.." Be jira Amsartaba ya katse wayar, ya jawo babbar wayarsa ya kunna data yahau online ya shiga WhatsApp , directly contact dinta ya shiga, ta WhatsApp din, nan yy kasake hadda tashi zaune yy tagumi yna jiran ta turo masa,ya gnta but yy kewarta ji yakeyi kmr yy shekaru be gntaba.. Anty rukayya ta zuba mata ido taga batada shirin tura masa picture din tace "Kiyi hoton mna ki tura masa.." "Gaskia bnason in tura masa picture dina.." Cewar KYAUTAR ALLAH "Mtws.." Anty rukayya tayi guntun tsuki.."in baki tura masaba, wazaki turawa? Dallah tura masa, mara wayau! Ke kou hnklin kinada kishiyama baki dashi, miji nasonka kna wawanci...." Turo baki tayi kna ta gyara rigarta ta gurin nononta ta rufe nonon..anty rukayya tayi tsuki againt tace "Da kika rufe nonon me zakiyi dashi? Yan nonuwanne bakiso ya gani" Daga mata kai KYAUTAR ALLAH tayi.."kai! Allah wadaran naka ya lalace! Da Allah maida rigarki yadda take kiyi picture ki tura masa maza!" Tyi mgnr bb Alamar wasa Hknan badan tasoba ta maida rigar yadda take duk nonuwanta a bude suke ga cinyoyinta dasuke a bayyane, sbda rigar jikin nata yar guntuwace, dan hk duk ana ganin rabin cinyoyinta..Hk tayi hoton guda daya ta tura masa,nan da nan ya shige, zuwa wayarasa, ba wani bata time.. KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..* SAADATU BINTU ABDULLAHI Saurin kai hannu yy ya,bude picture din, bb inda idonsa
Chapter 76 · 0% Book details