← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 164

Sashe 63

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

nan tahau walwali ta qara kyau duk inda ta motsa lallen Ake kallo, na hannun yy kyau, yafi daukar hnkli, dmn abunka dame yatsu masu kyau abun sha'awa bul-bul dasu, decoration din har a yatsun akayi boxe-boxe yayi kyau fiyeda tunanin duk wani me hnkli. Ana gma shafa mahallabiyan ta nemo zobenta tasaka, zoben alqawari kenan wanda dad dinta yase mata kissn zoben tayi cikeda kewar daddynta. Anty rukaya tayi mata hoton lallen da kitson, se murna takeyi saboda lallen yy mata kyau, musammanma na hannun se kallo takeyi. ..Washe gari lallen ya koma baki kirin, ya kara kyau kmr a saceta, nanma anty rukayya ta qara mata hotunan kunshin, saboda ya Amsheta sosai.. Tin 6:am Annah ke kiranta, dole ta fara shiri Anty rukayya ta hada mata magungunanta dayawa da sabulu da tsumin baure (zamuyi byaninsa) tasa mata a bag, tace intaje gida tasa tsumin a cikin frij ba frizerba, ta hada mata magungunan karin ni'ima na gari wasu na ruwa tace tasa a frij. sannan tace ta rinkasha Amma kada ta bari Annah tasani KYAUTAR ALLAH tace "tom.." Sosai Anty rukayya tayi mata sabbin dinkuna kusan kala ashirin tayima Annah kala goma, da turarruka da hijjabs da de sauran abubuwa na tsoffi. KYAUTAR ALLAH tyita godia tabbas taji dadin karamcin Anty rukayya dmn hk take. DaddyM ma yy mata shatara na Arziki Abunde se wanda yagani, kudi ya bada 2000k ta amsa tnata godia.. Taso zuwa gidan Anty fahima Amma Annah ta hnata dole ta haqura gashima yau zatabar garin kadunar. 10:am anty rukayya da daddyM suka rakota har bakin motar sunata mata Addu'ur'i, seda sukayi kukan rabuwa da juna, itada anty rukayha, drevan Anty rukayyah yajata sukabar gidan suna dagawa juna hannu. Nan tabar Anty R da kewarta.. A motar sukayita waya da daddynta har suka isa garin katsina..1:pm auka isa garin katsina 1:30pm dreva yy packing a harabar gidan safana house. Annah dake tsaye tin tini a compound din tna jiran isowarta sbda sunyi waya tace ta kusan isowa. Karasowa tayi ta bude handle din motar tna murna da farin cikin zataga jikarta.. "Oyo yo ga jikata ta dawo.." Ta fadi hkn tna zuba ma kyautar ALLAH ido.. Da sauri ta maida murfin motar tayi ta rufe a firgice sbda yadda taga KYAUTAR ALLAH ta koma, kmr yar larabawa, ga kunshi tasha abun sha"awa.. "innalillaji! Nashiga uku! Bakin Aljanu mukayi kuma... Kai dumus!" Ta kwalowa dreva din Anty rukayya kira, dai-dai ya fito daga mazaunin dreva kenan ya amsa yace "naam Annah gani.." "Dumus...ina jijata.." Ta tambayesa cikeda rudani. "Gatanan a ciki Ai Annah.." Cewar dumus, dake cikeda mamakin tambayrta.. Dai dai Annah ta bude baki zatayi mgna KYAUTAR ALLAH ta bude handle din ta fito dmn ta tsaya duba kyn dake bag dintane daya dasuka zube...a guje ta qaraso zata fada jikin Annah Annah ta matsa.. Tna fadin "innahu sulemani wa innahu bismillahirrahamanirrahim..." Ta matsa can gefe daya..nan ma'aikatan gida suka taro taf suka rufeta sunatayi mta brkada dawowa, dmn sunyi kewarta sosai sbda ita ke basu Abinci lafiyayye kmr yadda duk sukaci..Amma tinda batanan se wanda jummai taga dama take basu..kallo dya duk ma'aikatan sukayi mata suka gane ta qara kyau da cika se rubarkallah sukecewa, nansuka hau miqa mata gaisuwa..Annah de tinda ta maqale a bakin kofar dazata sadata da falonta, ta zubowa KYAUTAR ALLAH ido, ita gani takeyi kmr ba ita bace , waiko jinnu ne sukayi mata musaya.. Turo baki KYAUTAR ALLAH tayi yayinda jama"arh gidan suka rufeta itakan hnklinta na kn Annah.. Tsarabarzu ta dauko ta basu tace suje su raba kna suka rabu da ita..ta qarasa inda Annah take tsaye sakeda baki "Annah nice Aljana ko..inban koma kadunaba.." Tayi mgnr tna qarasowa ta fada jikin Annah..rungume juna sukayi Annah tace "Kece hk KYAUTAR ALLAH knga yadda kk zama kuwa..ga kunshi yy kyau..ni wlhy inbadan kin matso knyimin mgna kusa kusaba, da nasha ko yar sarkin Aljanuce.." Daria KYAUTAR ALLAH ta kwashe dashi tace "Wallahi nice Annah nyi kewarki.." Dagota annah tyi daga jikinta ta zuba mata ido, gaf jikinta ya canza a kwana goma kawai tace "nima hk jikata, ..Amma meye rukayya ke baki kikayi wannan uban kyau da jiki bul bul hk komi da komi ya bayyana masha Allahu.." Kamo hannunta KYAUTAR ALLAH tyi suka shiga falon, suka zauna kn 3sttr nan Dumus yasamu hnyar shigo mata da bags dinta. Annah ta kasa dena kallonta da mamakin yadda ta zama hkn .. "masha Allahu Gaskia na godewa Allah na godewa rukayya, itace Zan barwa ke kona mutu zanbar watsiya a barki a gunta, na yabada halinta gashima ta qara tabbatrmin dako ita wacece, gaskia nji ddh dna gnki hk KYAUTAR, knyi kyau dagwas dagwas dake..menene wai take bakine gayamin jikalleta.." Yar daria KYAUTAR ALLAH tayi ta lafe a jikin Annah dmn tyi missn jikinta ta hau tsotson yatsanta na gado tace "Bkm Annah kawai kwanciar hnkline, a hknma dan ina kewarkine Annatarh.." Annah ta kame baki tace "Kiceda kinfi hk ko.." "Eh mna.."tayi mgnr tna murmusawa. Annah tayi murmushi tace "Ashe hk kikeda kyau KYAUTAR, tubar kallah, gaskia kwara yaronnan yazo ya sakeki, ki samu mijinki na mutumci da arziki kiyi Aure kou? " KYAUTAR ALLAH tayi jim ba taredatace komiba... Miqewa tayi ta nufa bedroom din Annah sbda So takeyi tayi wanka..ido Annah ta bita dashi cikeda mamakin yadda ta koma, cikin lokaci kankani, "ina zakije?" "Annah wanka zanyi..ko zakiyimin pls..." Hartakai bakin kofa ta juyo. "Sangamemiyar katuwa dake zan miki wanka.." Shagwabe fuska tayi tace "nice sangamemiya? Dafa da kikeyimin?" "Bakiga ynzu kin qara girmaba..maza jekiyi wankan kizo in baki Abinci.." "Tom, dmn nyi kewar Abincinki..." Tna gma fadin hkn ta shige bedroom din dai-dai kiran wayar daddynta ya shigo, ..komawa tayi tasawa dakin key kna tayi picking call din... "Daddyna.." Ta fadi hkn dai-dai ta daga wayar. Daga nashi bngaren yace "Na'am jewel dina, kin isa lafia?" "Lafia lau Daddyna..ynzuma wanka zanyi.." "Okay ayi lafia.." "Tom,Daddy ka kusan dawowa karinka yimin wanka ko?" Lumshe ido yy yace "insha Allahu mah jewel, kiyi wankan kiyi sallah and kici Abinci dayawa.." "Tom..." Tace katse wayar yayi Dai-dai wayar Anty rukayya ya shigo. Dagawa tayi tambayrta tayi ta isa lafia, tace lafia lau Anty.. "Ya gajiyar hnya? Kin samu Annah lafia?" "Lafia lau Anty..." Cewar kyautar ALLAH. "Kuna kusane?" "Ah'ah bama kusa ni wanka zanyi ynzu..." "Okay, inkin gma ki hadamu muyi waya DaddyM na miki ya hnya.." "Ngde Anty...yauwa anty yazanyi inyi amfani da Abubuwannan ba tareda Annah ta saniba..'' ''Ba kinada kiching a samaba?" Jim tyi kna tace "eh inadashi Anty, akwai komi a ciki.." "To kirinkayi a can knga bata wani cika hayowa upstairs dinba,..kiyi komi yadda na baki, and karki sake ki bari ta gani, ki fara yau.." "Tom Anty ngde ki gaida daddyM.." "Zeji.." Nan suka katse wayar. Wankan tayi ta fito daure da Alwala, sallah tayi kna tasaka yar riga iya guiwa, me kyau, ta nufo falon, Annah dake zaune ta qara zubo mata ido, se ynzuma taga yadda ta koma komi ya fito masha Allahu, ga kunshi seya qara mata kyau, knta bb dankwali ga kitson dake knta shina yy kyau. "Tubarkallah..ashe garda kitso" "Eh Annah.." "Yayi kyau masha Allahu.." Dining suka nufa ta fara gabatr matada Abincin data dafa mata kusan kala hudu, dukna gargajiya, da drinks kaloli daban daban,..damn tayi kewar Abincin gargajiyar sbda can basayi, Ta koyo wasu girke girken But tare suke shiga kiching itada Anty rukayyah. danwake tace tnaso Annah ta shiga bata , tnaci suna hira nan Annah ke bata labarin Su fatima da mahaifiyarta sunxo, byn hkn ta kawo mata card din bikin danta kuma , nan itama KYAUTAR ALLAH tace zataje, dmn ita kafa a yawo... Kyautar Allah ta bawa Annah tsarabarta nan Annah tahau murna tana sawa Anty rukayya Albarka sannan ta nuna mata nata kyn data siya mata da wanda daddyM ya siya mata, da maqudan kudin daya bata.. Nanma Annah tahau godia tasa KYAUTAR ALLAH ta kirata nan ta hau sanya mata Albarka.. KYAUTAR ALLAH ta kwashi nata kayan ta nufa upstairs dasu. Washe gari sega fatima ta kirata a waya dagawa tayi nan suka gaisa kmr d'a dan ynzu tadenajin haushinta sam,nan ta snrda ita ta dawo.. Dawowarta da kwana biyu fatima tazo ta kawo mata nata invited din, na bikin ni'ima da Farhan, da kayanta na anko data dinka mata kusan kala hudu sbda tin ana biki saura kwana hudu za a fara programs zuwa jibi kenan. KYAUTAR ALLAH ta nunawa Annah, nan Annah tahau godia..Nan fatima ta bita da kallo itama tna mamakin yadda ta koma a lokaci kankani. Seda ta gaza daurewa tayi mgna.."kai qawatar knga yadda kika zama masha Allahi, gaskia kaduna ta Amsheki, ga kunshinki kmr a lashe wallahi yymin kyau, da ace nan ne se tayimin wadda tayi mikin..tubar kallah, knga yadda kikayi fresh kuwa..." Fatima keta santinta. Yar daria KYAUTAR ALLAH tayi tace, "Ngde qawatar..garinne Akwai dadih .." Fatima tayi yar daria tace "masha Allahu aiko gashinan knyi zar sha'awa wlhy, Koude akwai wani sirrin ne qawata.." "Ba wani sirri qawarh.." Dan Anty rukayya tace kada ta taba gayawa kowa...nan suka hau hira itada Fatima, kmr yadda suka saba ada, ynzu sam Kyautar Allah batajin haushinta. "qawata ashe keda dad dinki aka dora Aure...Allah yasa Alheri ya bada zaman lafia..'' KYAUTAR ALLAH tyi shiru sbda kunya takeji acewai da daddynta Aka dora musu Aure..ganin hkn yasa fatima ta canza hirar tasu zuwa ta isilamiyya "qawa ya kmata ki dawo isilamiyya,knga munata nisa..da school ma.." "Nima inaso in koma..Amma Annah ce case din Insha Allahu zan koma.." "Allah yasa...." Nan suka wuni se byn magrib kna fatima ta nufa gida dmn dreva ne ya kawota, KYAUTAR ALLAH ta bata tsarabarta sosai, dana Mommynsu. Washe gari fatima ta kara kiranta a kn programs din gobe ze fara, kyautar Allah tace insha Allahu zatazo.." 6;11am dai-dai agogon bangon falonshi ya buga , dai-dai ya fito sanyeda qana nan kaya wandon blue black se rigar me ratsin red and white and blue black. Sosai kyn suka Amsheshi, se cober shoe din dake kafarsa kalar blue black dinne yayi masa kyau..ya kara haske fatarshi ta kwanta luf, abin sha'awa. Fuskarshi tayi fayau da ita. Tsintsiyar Hannunshi daure da watch dinsa me kyau da tsada, hannunsa riqe da
Chapter 63 · 0% Book details