Sashe 113
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
sam bata iya gani!, ta saki kafafuwan KYAUTAR ALLAH wadda seda ta motsa, harma saura kiris ta farka. directly Annah takai dubanta ga MommyR, wadda tini jikinta ya hau rawar darin tashin hankali. Kallon tuhuma Annah ta bita dashi. Raslan ya harde hannaye biyu A kirji, ya jingina bayansa da bango, ya daura kafarsa daya kan daya. "Ta faru ....saura kiris ta kare!" Ya fada a cikin ransa, yayinda duk wani tsoro da firgicinsa ya gushe gabaki daya a zuciyarsa, beda fargaba, zuciyarsa fes! "Rukayya! Meya samu jikata? Gabantane haka! Haka na bar miki ita?" Shine tambayar da Annah tayi mata, cikin tsananin tashin hankali, da matukar firgici, nan takema ta fara tunanin kawai kyautar Allah mutuwa zatayi. Anty Rukayya tayi shiru, Babu Abinda jikinta keyi se rawa, se girgiza takeyi, kai kace shocking aka jona mata, ko ince bura aka sak mata (guys kunsan in aka sawa mace bura zakuga tanata girgiza ita kadai). "Badake nake maganaba!!! Yar iska!! tsinania! Yadda kikayi silar lalacewar jikata insha Allahu hk kema taki rayuwar zata dai-daice,! Ashe haka zakiyimin, na bar miki budurwa na dawo na samu bazawara!" Annah tayi mgnr tana shirin fashewa da kuka. Anty Rukayya kam se hawaye sharr ya fara bin kuncinta cikin tsananin firgice still jikinta be bar rawaba. "Nace ubanme ya samu jikata! Ko mijinkine yaci mata gindi! Ai bama wani tantama shine yacinye mata gindi! Dan iska kai! Allah ya isa tsakanina daku! Uban giji yayi min sakayya, ko ynzu na mutu da bakin cikinku zan mutu keda musalle! Ko a kiyama bana fatan na hadu daku! Daga bada Amana, kawai se kibawa mijinki ya yayitaci! Wannan yar tahaliqar!" Kawai se hawaye sharr a kuncin Annah itama still idonta na kan KYAUTAR ALLAH, zullumi fal ranta, Tama rasa yaza tayi da tashin hankalin dake zuciyarta na Abinda ta gani. Zuciyace ta tunzura Annah kawai ta cire hijjabin jikinta ta wullar, ta cire dankwalin kanta ta wullar kasa, tayo kan Anty Rukayya tana kuka, rai a matukar bace yynda hayyacinta ke neman fita "Allah ya tsine miki Rukayyah! Ubangiji ya balbaltar dake! Uwar uwarda ta haifa uwar uwarkima Allah ya tsine mata! Ubangiji yasa kada Ayi tashin kiyama da ita....uban ubankima na hada na kwashi kashin kankwatson tsakiyar bayan babbar bura ubasu! shaggu babbaqun mutane, jikokin fir'aunah! Dangin shedan! Uban giji ya kwashe muku Albarka dan kashin bura ubaki!!!Shegiya me siffar yan wuta! Annamimiya! Munahiqar Allah ta'alah! Kiyi gaggawan gayamin wani dan tsinanniyar ne ya fasa budulcin jikata! Ko kuma mijin nakine!" Ta karashe maganar tana daga sandar hannunta zata kaiwa Anty rukayya duka da ita a guje Raslan, ya rugu ya rige sandar, yana fadin "karki buga mata Annah! Wallahi ba ruwanta, bata masan Anyiba, haka DaddM ma ba ruwansa Wallahi...." Lumshe ido Annah tayi, ta kara budesu a kan Raslan Gani takeyi kamar mafarki take jiyo murya kmr ta Raslan, ko ince take ganinsa, to inba mafarki bane yaushe Raslan ya shigo dakin. Kara rufe ido tayi ta bude a knsa tabbas shine ba mafarki takeyiba "Ka barni kawai in karta! Zuwanka kenan bakasan mike faruwaba! Wallahi tsakanina da Rukayya, Allah ya isane ban yafeba!" Annah ta fada tana kuka, se kici kicin kwatar santar takeyi daga riqon da Raslan yayima sandar tata. Anty Rukayya kam nan ta durkushe tana kuka, ta dafe knta. DaddyM ma dafe knsa yayi, tin sanda Annah takai sanda zata daki Anty Rukayya, sam beda katafus, beda halin ya rike sandar annah zatace danyaga matarsace, seya godema Allah da Raslan yayi gaggawar riqe sandar. "Am sorry, Annah nine na Aikatah....Ni na citarh, ..." Raslan ya fada knsa tsaye, babu kunya babu tsoron me samah. Annah ta zaro ido waje, wani firgicin ya shegeta, tinima ta sakar masa sandar gabaki daya ta tsaya daram da kafafuwanta, akatsin d'a dako tsayuwa bata iyayi da kafafuwanta, sandar nan itace kafarta.amma yau tashin hnkli yasata ta tsaya tsaye sambal ba tare datamasan ta tsayanba. "Me kace Muhammadu?" Annah ta tambayesa hankali a tashe,baki na kakkarwa, this is the first time data taba kiran sunansa direct babu sakayawa. "Ni nacita Wallahi, Anty Rukayya batamasan Anyiba, dan saceta nayi, kumafa bnyi niyar yi mata hakaba kawai, akasi aka samu, da kuma de dadih......" Raslan ya fada idonsa tar-tar a kan Annah. Ba Annah ba duk wanda ke dakin seda ya kalli Raslan. Baki Sake Annah ke kallonsa Ji takeyi kmr a mafarki take, kawai takai kasa tayi zaman dabaro, ta rafka tagumi, kukanma nemarsa tayi ta rasa sabods tashin hnkli, kawai ta zubawa Raslan Ido, ita tama Rasa wani irin mummunan jahilin zagi zata mulmulo ta mulmula ma tsinannan, gashi gabanta, ji takeyi kmr ta cacumesa da duka, ta tabbatr in duk zagin bakinta zata karar a kansa yau bazata huce haushiba. "Dadihne..." Mgnrsa ta karshe keta mata yawo a tsakiyar kwakwalwa. DaddyM kam karshema dena mamakin Raslan yayi, danyasan hali. Jummai kam juyayi tashiga, "wato daddy de yaci uwar Gindin yarsa...jar uban nan! Yaya zata kaya!" Jummai ta fada a ranta tana kallon Annah, wadda tayi shiru, kallo daya zaka mata ka gane tana shirya manya manyan rashin mutumcin daza tawa Raslan ne, domin kuwa se An shirya, saboda zunubin nasa babbane gareta. "Muhammadu kacemin kai kaci yarinyarnan!" Annah ta fada idonta na kan Raslan. "Nine Wallahi Annah, Nagade Ai munada Aure, to da inyi zinaf....." Ai kafinya karasa fadar Abinda zece Annah ta miqe ta dauko sandarta, da tini Raslan ya Ajiye a kasa. Ta dogaro kawai ta iso saitin fuskar Raslan din, cikin zafin zuciya Ta samu gefen damansa a kuncinsa, ta tsinka masa mari, ba tareda yayi Auneba ta kara aunawa dayan gefen hagun na kuncinsa marin, bata barshi hakaba ta kara aunawa gefen daman mari, ta dawo na hagun ta kara Auna masa mari, ta dad'a auna masa mari ranta A matukar bace, ji takeyi kamar ta rufe dan iskan da duka, ta farfasa masa jiki ko tasanu sassauci ga zuviyarta . "shege dan iska tsinanne kawai! Dan kan tsakiyar tsinin uwarka Ni kake gayawa, dakayi zinafa! Kwara Ai kayi zinar! Nace da zinar kayi ai dan kutmar ubanka da babu ruwana...ban taba tunanin kai babban dan iska bane se yau! Ashe ina tafiya nabar kasar kazo ka tasamin jika da ci! Dan iska kawai! La'anan nan Allah, insha Allahu baza Ayi tashin Alqiyama dakaiba! Dakai da duk me hannu a lamarin nan! Musammanma kai! Bi izinillahi baza kaji kamshi mala'ikun rahamaba! Dan jar babbar kan bura ubaka aka gaya maka ita yar iskace kamar kai! Shege dan iska dan gaba da fatiha kawai! Tsinanne dan wutar jahar nama, insha Allahu in Aka leka kwatar jahan namah kai za a fara hangowa sede in ba ayi yanka bane a kwata ranar! Dan bura uba kawai! ! Tsinanne matsiyaci! Allah de ya tambad'e maka! Ya d'aid'aice maka' banyi tsammanin rashin imanin naka harya kai hakaba, ashe! ka tasa yarinya gaba kayita zabga mata bura! Yarinya ba yar shekara Talatinba! Yanzu kai bakaji kunyar cin yarinyarnanba.... Kaje kaci matarka mana! Ko karuwai! Naga aiga karuwai nan dayawa a gari! " Raslan dake tsaye ya zuba mata ido, duk marukan data masa ko ga ransa be sasuba, infect ma ko zafinsu bejiba, marurrukan data masa sunfi shida, Amma be damuba, Abunka da farar fata, shadin yatsunta ya kwanta A kan kuncinsa, saboda marin ba karamin shigarsa yayiba, abunka da hannun tsofaffi, zafi garesa sosai. "Allah ya kwashe maka Mutumci yaronnan...." Annah ta fada a kufle, tama rasa mi zata masa ta huce haushi da bakin cikin dake zuciyarta, Daga sanda tayi da niyar ta rada masa saitin manhood dinsa, daddyM dake tsaye ya karaso a guje, ya rike sandar, saboda ganin tana neman kasheshi. "ka barni in kashe shegiyar burar tasa kowa ya huta! Ka barni kawai musalle! Annah ta fada a hasale, idonta a rufe, baki cikeda matsifa da tsiwa, Sam-sam bata hayyacinta, an taba jika gud'aliya a miya, zata iya cewa ba a taba bata mata raiba kamar yau, koda taji bikin Raslan da KYAUTAR ALLAH ashe bacin ranta kadan ne A kan wanda Raslan yasata a ciki yau, abun ba karamin ci masa tuwo a kwarya yayiba. Kawai seta fashe da wani matsiyacin kuka me cikeda kunci da bacin rai, "Allah ya isa tsakanina dakai Mahammadu, wallahi tin a duniya zan biwa yarnan haqqinta, Seka sakarmin jika, tinda ba tare uwarka ta haifominku duniyarnanba,...tsinanne shege dan tsinanniya , matsiyaci dan matsiyaciya! Shege me zuciyar fir'auna, jikan qaruna! Wallahi duk yada akayi uwarka nada dangantaka da babban shedanun duniya! yau seka sakarmin jikata!'' Annah ke fada tana kuka, tana qoqarin kwace sandarta dake hannun daddyM burinta kawai ta buga ma Raslan din ko zata huce takaici. "Ka barni kawai in kace yaronnan! Ka barni kawai in kasheshi musa kmr yadda ya kashemin jika da ranta! Yasa tayi mutuwar tsaye! Insha Allahu nima nice ajalinsa!" Raslan kam na tsaye, yana kallon Annah wadda ke neman zarewa, ba karamin hauka ya mannawa tsohuwarba, har muryarta na tsarkewa saboda bacin rai, se koqarin ture DaddyM takeyi, wanda ya shiga tsakaninsu itada Raslan din. Burinta ta karasa ta masa lahani. Raslan fa ko a jikinsa, shifa tinda ya riga yaci ta fanjama fanjam, sakih nede yana hannunsa kuma bazeyiba, in duk dunia zasu taru, wallahi baze saketaba, tab ya dandana ramin tsuliyarta ace ya saketa wasama kenan. "Dan Allah Annah, Kuyi hakuri, tinda ya riga ya Afku, se hakuri, na rok"eki dan darajar Iyayenki Annah, kiyi hakuri..." DaddyM ya hau bata hkri murya a sanyaye. Annah ta daka tsalle ta sauke sauran azabarta a kansa "karka kara hadani da darajar iyayena bayan an cuceni! Wallahi ka kara hadani da darajar iyayena sena debe maka Albarka! Ka ganni nan ina iya zazzabga maka mari! Dan jar ubankai, ba kana ganiba kaida matarka hakan ya Afku! Ubanme kuka tsinana saboda ku maciya Amana ne, shaggu kawai, insha Allahu baza Ayi tashin Alqiyama dakuba! Aljannarh kuwa ko kamshinta baza kujiba, sede ku tsaya a baki baki,...shaggu kawai! Yan gidan lantana me dattin dankwali! " Jummai ta karaso itama tana bawa Annah baki, kan tayi hkri please saboda kada a tashi mara lafia. Nanma Annah ta wanke jummai da zagi, hatta da kakannin jummai dake kabari seda Annah ta kira sunayensu, ta zagesu tas, zagi hadda wanda bata taba