← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 164

Sashe 67

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

bb komi sema tahau isa, wai ita a ganinta isartace tasa ya bata.. "Tinda ba bani komi zakiyiba, fitarmin a car..'' Tabe baki tayi tace "nida in baka komi aiseka saki yarinyarnan.." Smiling yy yace "okay fine..get out of my car.." Ya canza mata Ainihin color dinsa. Ficewa tayi daga motar tna tabe baki.. Dreva da yusuf suka shigo cikin hnzari ya fara qoqarin saita knsa,.. Tada motar sukayi, nan suka fice a gidan sukahau hnyar zuwa katsina, bakaramin sharara gudu sukeyi a kn titinba.. Shikam gogan duk a birkice yake, sha'awarsa ta motsa, indama yadan samu ya lallatsa nonon nata ne seya rage zafi Amma ba daya kanwar biyu...Allah Allah ya shigayi su isa katsina da wuri yasawa rnshi inde suka isa 9:pm to sede da safe ze fara qoqarin yadda zeyi ya ganta. Kouda suka isa gidan bikin nan akahau kallon Annah, sbda tasa kaya abaibai itakam ko a jikinta batamasan anayiba,...zuwanta da awa biyu ta zagi mutane sunfi goma, sede su kalleta su kyaleta saboda sunga tsohuwace, wasu kam ramawa sukeyi, sede su kacame se an rabasu. Gashi duk inda KYAUTAR ALLAH tayi tna biyeda ita,ta rasa yaza tayi da ita, taje ta zauna cikin yara qanana ta zauna rad'e rad'e da ita.. Farhan kam tinda yazo zeyiwa fatima mgna yaga kyautar Allah ya kara gigicewa harda lashe baki, sbda yadda yaga komi ya nuna ci kawai suke jira, a nan take yaji kmr yaje yayi reaping dinta.. Ba a fara kauye day dinba se around 7:pm sbda gwanja suka gayyata be samu isowa da wuriba se 6;pm .. Wani Tamfatsetsen hall suka kama a cikin babban hotel din Da ake ji dashi a garin katsina dama Nigeria baki daya (katsinafa garice gud'a sede in baka shigetaba) An kayata gun ya kayatu ya hadu iya haduwa tako ina akwai haske fayau kai kacema ranace, Amarya tasha ado, Ango farhan beso zuwaba sbda kyautar Allah yazo duk inda tayi idonshi na knta.. Na'ima dataga KYAUTAR ALLAH ta yaba da kyaunta lallai dole, Farhan ya rude, nan da nan jininsu ya hadu da Na'ima da KYAUTAR ALLAH, suka kulla qawance.. Duk hidimar da Akeyi Jariri mu"azu na gun me rainonsa. Seat aka bawa Annah ta zauna ta zuba ido tna kallon yammata nata raye raye kowacce taci adonta na yan kauye, gwanja nata wakarsa yna wasasu. KYAUTAR ALLAH duk soyayyarta da rawa Amma bata shigaba, tana nan zaune gefen Annah, ita kadaice tsohuwa a gun ko yar 40yrs bb inba Annah ba ta zauna ta kure ido ta saki baki tanata girgiza kai sbda kid'a yy dadih, Annah ji takeyi kmr ta tashi tahau tika rawa amma babu kafa... KYAUTAR ALLAH de ta zuba mata ido, .. Hk mutane da dama suka zubo mata ido suna kallon ikon Allah.. Shagalifa Aka shigayi kai kace ranace.. Se liki akewa gwanja, fatma tazo tajawo KYAUTAR ALLAH cikin filin, jakarta ta bude ta shiga liqama gwanja yan dari biyar biyar, ba tare datayi rawaba, nan tna gama masa likin ta koma ta zauna... 9:11 pm suka isa katsina direct hotel aka nufa dashi. Tin daga harabar hotel din yke jiyo hayania... Yusuf ne ya fita ya kama masa daki kna ya dawo hannunshi riqeda key din dakin "lafia nake jiyo hayania?" Raslan ya tambayesa. "Wlhy sir na tambaya aka cemin biki Akeyi.." "Okay.." Raslan yace, kana ya fito yusuf na biye dashi zuwa cikin hotel din,babban daki Aka kma masa, a hawa na biyu, yusuf ya bude masa dakin suka shigo tare. hannun yusuf riqe da wayoyinsa... Ajiye masa wayoyin yy a side drower... "Jeka car ka daukomin kyn dazan chanza in nyi wanka.." Raslan yaceda yusuf. "Okay sir.." Yusuf ya fada hadi da ficewa daga dakin. Bathroom ya fada yy wanka ya fito daureda Alwala, yaga kyn da Yusuf ya kawo masa kala hudune, biyu kyn bacci se daya jallabia se riga da wando kana nan kya.. Riga da wando yasa kayan bacci, kalar milk sun Amshi jikinsa sosai. Dmn sun tsaya sunyi sallar magrib dan hk Sallar isha'i yayi ya zauna yna lazimi a kn ya dadduma, kna ya shafa' adduarh.. Wayarahi ya jawo ya kira yy yace a kawo masa abinda zesa a bakin salati, nan aka cika masa dining da abinci iri iri beef shawarma yaci ya kora da hollondia juice... Tunawa yy da system dinsa dake cikin car, silifas dinsa ya saka na yan hutu, ya fice daga dakin.. Kanwar hajiya zilai hajiya zuwairat tazo wucewa batasan da kafar Annah ba ta dan taka mata dan yatsa nan Annah ta fasa ihu kai kacema kasheta Akayi, tahau zazzagawa zuwaira matsifa, da zagi iri daban daban.. Jiki na rawa zuwaira tahau bawa Annah hkri Amma Annah taki hkra ta inda take shiga batanan take fitaba harda cewa zuwairar karuwace sbda tasa matsatstsen kya.. Zuwairat bata kulataba sbda tasan irin wannan tsoffin se a hnkli.. KYAUTAR ALLAH ta gajida matsalar Annah.. Da kyar ta lallabata dansu wuce gida, nan tace ba inda zata, se an tashi,, da kyar KYAUTAR ALLAH ta samu ta yarda suka iso inda car dinsu take dmn dan liti na nan shima yana kallon shagali. Har dan liti ya tada motar KYAUTAR ALLAH ta manta tabar bag dinta a kan table din da suka tashi hnklintane ya tashi, tacewa dan liti ya tsaya taje ta dauko bag dinta, Nan Annah ta rufeta da fada "Ai gashinan garin hauka kin baro jakar taki can, sbda rashin sanin ciwonkai.." "To bake kika jaminba na barota can, garin rigimarki.." Cewar KYAUTAR ALLAH, dake qoqarin bude handle din motar. Annah tace "Karya kikeyi, kinadecan kna tsotson yatsa, kekam knji kunya, har kya haihu baki dena tsotson hannuba.." Batabi ta kntaba ta fice daga motar cikin sassarfa ta qarasa inda suka tashi bataga bag dintaba, nan hnklinta ya tashi sbda wayarta dake ciki.. Fatimace ta qaraso tna tmbyrta "baku tafiba.." "Eh wlhy na bar bag dita a nan ne kuma bngntaba.." "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Garin yaya Qawah? Allah de yasa a gani,knsan abu na jama"arh" Fatima ta fada hadi da dafe kirji ... Nan suka hau dudduba ko ina basuga bag dinba.. A karshe KYAUTAR ALLAH tace ta hkra in an gani fatima ta kawo mata.. Fatima tazo rakata anty sajida knwar mamansuce itama tazo ta jata, zuwa wani guri,.. Tayi rabin zuwa bakin car dinsu sbda Akwai yar nisa Farhan yazo yasha gabanta, da bag dinta a hannunsa Amma ya boye ta baya ta yadda bata ganiba, dmn tin tashinta yaga bag din yaje ya dauke ynzu hk ya labe yna kallonta tnata nema. Ido ya zuba mata, "Beautiful girl.." Ya fadi hkn yana bin duk sassan jikinta da kallo.. Dai-dai Raslan ya kusan krasawa bakin car dinsa idonshi ya sauka a knsu...runtse idonshi yy ya kara budewa a knsu,..gani ykeyi kmr KYAUTAR ALLAH Amma kuma ta qara kyau,.. Tunawa yy da tace masa zata fita, "Amma ai nace kada ta fita.." Ya fada a ranshi.. kara matsawa yy dan tabbatr abinda idonshi ke gani, tabbas itace, sbda yadda zuciarsa ke beating da karfi da karfi.. "Lafia zaka taremin gaba.." KYAUTAR ALLAH ta fadi hkn rai a bace sbda ta tsaneshi. Murmushi yy yace "lafia lau kaunace kawai kyakyawata, kin qara kyau." Ya fado hkn yana lasar baki. KYAUTAR ALLAH ta galla masa harara, tace "Jayemin a hanya in wucewata.." Ta fadi hkn rai baci bb alamar wasa a tareda ita. Murmushi yy yace "Ga bag dinki da kika mnta da ita.." Ya miqa mata fisgewa tayi rai a bace.. "Meya hadaka da jakata.." Ta fadi hkn rai a bace. ''Nima tsinta nayi a inda kk manta da ita.." Yy mgnr ynabin hannunta da kallo lallen ya daukar masa hnkli.. Guntun tsuki KYAUTAR ALLAH tayi,..murmushi yy yace "Kunshinki yy kyau,dmnde ke me kyauce.." Dai-dai raslan ya qaraso inda suke rai a matukar bace sbda ya gama tabbatrwa KYAUTAR ALLAH ce kuma da Farhan, watoma tad'i takeyi.. Juyowa Farhan yy dan ganin Ana tinkarosa, idonshine ya sauka kn Raslan, be bata lokaciba ya sa gudu, but be mnta Abinda yy masaba.. KYAUTAR ALLAH bata kula dame ke faruwaba, sede taga mutum na gudu, kmr daga sama taji an figo mata hannu,.. Juyowa tayi taga daddyntane, amma ranshi a matukar bace yake, runtse ido tayi ta bude dan tabbatrdashi dinne.."Daddy dmn ka dawone?" Shine tambayr dataketa masa,.. Sbda bacin rai ko Abinda take cewa bejiba direct room dinsa ya nufa da ita, yna shiga dakin ya juyota ya sharara mata mari, ya kara juyo dayan side dinta ya sharara mata wani uban marin, ta fadi kasan dakin dafe da kuncinta kawai seta fasheda kuka, hadi da fasa ihu.. "da Aurena kike tsayuwa da wani..sbda ke bakida hnkli bakisan inda ke miki ciwoba.." Ya fadi hkn yana huci, kmr Namijin zaki. *Group 2 inasonku nidaku mutuka raba ana tare, Love you Alls my guys...* KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..* *Masu fitarmin da book ngde Allah ya qara lafia, sam bazan muku Allah ya isaba, kunfi karfin hkn..masu karantawa aji tausayin typing din da nkeyi a biya pls..* *ARRAHAMANIRRAHIM!* Cikin bacin rai yaci gabada mgna "wallahi dana samu dan iskan naki dase na kasheshi yau! daya gane cewar matar waye ya tsaya da ita.." Kara fashewa tayi da kuka tna fadin "wallahi daddy ba Komi muke cewaba..bag dina na manta das..." "Ki rufe min baki! Kou inyi boll dake.." Ya daka mata tsawa, hadi da dafe knsa zuciarsa na tafarfasa sbda tsabar jarabar kishi, daya tuna yadda yaga Farhan na kallonta se yaji bakin ciki ya turniqesa harma yna barazanar kashesa, sam besan ynada kishi hkba se a knta.. tsawar daya daka mata ta qara firgitata, nan ta kara fashewa da wani uban Kukan tana shushura kafa a kasa, gani takeyi tinda ya gane tana sonshi shikenan yasamu dmr dora yatsunsa a kn fuskarta. Zuba mata ido yy se ynzu ya lura da matsatstsun kayan datasa a jikinta, ana ganin komi da komi, "lalle yarinyarnan batada hnkli.."ya fadi hkn a ranshi..Ga zafin kishi ga zafin kukanta se Abun ya zamar masa biyu, nan da nan yaji zuciarsa na masa barazanar tarwatsewa... A daddafe ya karasa ya zauna gefen gadon ya tura hannunshi na dama cikin sumarsa, kamo lips dinsa na qasa yayi ya ciza,ko ze samu sassauci sbda azabar da zuciarsa
Chapter 67 · 0% Book details