← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 164

Sashe 41

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

mgna.. Kunya kmr ta kashe Raslan...KYAUTAR ALLAH ta kwanta jikinsa, tna masa Sannu har bacci ya kwasheshi, me matukar nauyi.. Annah kam data kallesu setayi uban tsuki "Tou Ande kusa dena wannan iskncin..kwana nawane maye yy Amarya ya lashe.." Annah ke fadar hkn itakam KYAUTAR ALLAH tanajiintane kawai Amma btsan me mgnr tata take nufiba. Kwanansa biyu yasamu sauki ba lefi, KYAUTAR ALLAH na basa kulawa ta musamman, mkrntarma dena zuwa tayi, kullum suna maqaleda juna,..Raslan ya bugawa Annah wani jahilin Gargadi, kan kadata kuskura ta kira wani a kn bashi da lafia,...Annah ta haushi da zagi, ta uwa ta uba..Amma kuwa tji gargadi sbda tasan halin Raslan.. Packing car dinta tyi kirar corollah, red color, cikin isa da kasaita ta ziro kafafuwanta wadanda suke sanyeda red din shoe kasancewar less din dake jikinta red and mint color ne.., dinkin doguwar rigace A jikinta, dinkin ya matseta gam-gam, fans babbar mace cefa domin takai 50yrs, Hajiya Hadiza kenan.. fuskarnan tayi ja jawur saboda tsabar bleaching, gabobin hannunta kam kmr kyi Amai,yayi baki kirin dashi, bleaching kawai ke mgna a fatar jikinta wai a hknma da Akwai hutu da kwanciar hnkli a tareda ita. Hannunta riqeda hand bag red sbda red dinne beda yawa sosai a jikin lace din. Handle din car din ta mayar ta rufe kna tyiwa motar key tna tafe da kyar sbda ga tsawon takalmin again kuma ga kyn sun matseta. Nanko gani takeyi bb wani shege a garin Abuja se ita. Ma'aikatan gidan se koro mata gaisuwa sukeyi tna Amsawa a yatsine kai kace gidan na ubantane, ko kuma itace matar gidan. Direct ta nufa falon gidan da sallahma tasa kai cikin falon. Ummih na gishin gide tna kallon tv ta tashigo, da sallama. Jin sallamarta yasa ummih tashi zaune cikeda murna da farin ciki ta Amsa sallamarh.. "Ah'ah aminiyars kece ke tafe kenan lallai yau za ayi ruwa da qamqara.." Guri ta samu ta zauna hadi da washe baki haqorin makan dake bakinta har guda hudu biyu sama biyu qasa suka bayyana. "Aida nyi fushi dake nace bazan qara zuwa gidankiba..hba hajia ace kullum niketa zirya a hnyr zuwa gidanki Amke kam sam bakison zuwa, se inzo gidanki so hudu , sannan ke zakizo so dya..ai mutumcinmu ya wuce hk Hajia munfa zama kmr jini daya.." Ummih ta marairaice kna tace "Yi hkri hajia hadiza kemade knsan ba lefina bne wlhy..Alhajine uban yan kishi sam beson ina fita sekace ni kadaice mace a dunia..ko ince sekace wata yar sha bakwai.." Hajia hadiza tayi yar daria kna tace "Bnga lefinsaba ta wani fannin..Ammande Ai alhaji yasan yadda nke dake, uhm an rigafa An zama dya.." Ummih tace "hkne kam..ai Danma gidankine yke barina na fita..ya iyalin naki?" "Alhamdulillahi, ya Nki iyalin.." Cewar hajia hadiza "Alhmdllh.." Ummih ta kira laraba tace a kawo mta abun motsa baki, Aiba jimawa Aka cika mata canter table din dke gabanta da kayan dadih. Nan ta fara tabawa sannan suna taba hira. "Hajia yaya yaran nkine knsan kjn fimu kusa dasu.."hadiza ke tambayar Ummih. Ummih tace "suna nan lafia lau, hajia...dmn inaso in sameki muyi wata mgna.." .hadiza ta kara gyara zama kna tace "tou ina jnki qawata.." "Kan yaran nan ne namu..nace wai yan magun gunan nan baki batane?" Ummih ta tmbya Aminiyar tata, ta gugar jigida.. Hadiza ta tabe fuska kna tace " wlhy ina iya qoqarina, Amma sam batasha, se isknci iri iri, mijinne yy complain kou?" Hadiza tyi mgnr cikin kissa. Ummih tace "Ah'ah wlhy, ni sam be taba kawomin karartaba.." Hadiza tace "Allah sarki, yaronne ba ruwanshi wlhy..matsalarde dyace Wannan Abun nashi knsn yaranmu na yanzu sam basuda juria.." Ummih tace "Ai tnama qoqari wlhy..sede a kara mata natsihade knsan yaranmu na yanzu se hkri.." cikin kissa da kisisina hadiza tace "hkne kam hajia..Amma gyaran Ai kou kece kikayi bkm,ai duk Anzama daya.." Sosai ummih taji dadin magar tata tace "Tou shinenan hajia..ngde da karamci Allah ya kara hada kn yaran namu kada su lalata mna zumuncinmu.." Hadiza tayi carab tace "Hba hajja Aikou bb yara muna tare, Insha Allahu yara bazasu lalata mna zumunciba..Allah na tubama ga yaron nga ba ruwanshi, sam beda yan hange hange.." Ummih tace "gaskia kam..Allahde ya shirya mna zuri'arh.." Ummih ta Amsa da "Ameen ya rabbih.." Nan suka cigaba da hira irin tasu ta manyan mata. Se yammaci ta wuce byn ummih ta cikata da kayan arziki, Hadiza ta Amshe tnata koro godia, dmn hknne ya kawota, don hadiza tanada kwadayi ba lefi dukda mijinta nada rufin Asiri. Byn kwana biyu Ummih da knta ta kira Gimbiya Ihsan gidanta, aikou ba jimawa tazo sanyeda doguwar riga me hannun best irin me kwancia a jikinnan bb inda Ba a gani a jikinta, seta sako wani gyale wanda dashi da babu bambamcinsu kadanne, ta ratayo bag dinta irinta yammatar, wannan karon plat shoe tasaka, ta zauna a falon Ummih ta hakimce tna cin Cake din da ummih tyi me mugun dadih tna korawa da exotic drink, me mugun sanyi, ,. Ummih dake zaune kn kujerar dake facing dinta ta zuba mata ido,cikeda mamaki take kallonta, irin wannan shigar nata na firgita Ummih, kyaun wannan shigar Ai kayiwa mijinka shi kaidai a daki.. "Waini shin bakijin kunyar yawo da wannan kyn na jikinki ne inlow.." Ummih ta tambayi ihsan knta daure. Tsagaitawa ihsan tyi dacin cake din ta tsaya karewa knta kallo,kna tace "Me shigata tyi ummih? Sbdafa knayimin fadane shiyasa nasa wannan kyn masu mutumci dazanzo nan, bnso ki gni kiyimin fada.." Wani mamakinne ya kara baibaye Ummih tace "ai hkn masu mutumcine? .." "Eh ummih.." Ihsan ta fada tna qarewa knta kallo. "To wai bakida Atanfofine da lace, nadesan kinada dogayen riguna .." Sbda tna aika mata da kusan kla goma sha a lokaci dya. Ihan tace "inadasu sosai Ummih.." "Metasa bakya sawa?" Ummih ta tambayeta. Dan guntun tsuki ihsan tyi kna tace "mtws! Ina zan iya da wannan kyn zafin, nifa na riga na saba da wadannan kyn Ummih sunfimin dadih wlhy... " Ummih tji jim hadi dayin murmushi tace "kai yarinta na damunki inlow..tou ynzude ba wannanba na kirakine inaso muyi mgna bnaso ki daukeni a matsayin sirikarki, aah ki daukeni kmr qawarkice ko yayarki.. " Ihsan tace "tou UMMIH.." "Inaso ki gyamin yaushe rabonki da mijinki tsakaninki da Allah.." Ummih ta jefo mata tambayarnan. Jim ihsan tyi tna naxarin tmbyrta gareta "wato ya kawo karata kou..shi uban yanson gindi.." Ta fada a rnta amma a fili se tace "An dade gaskia.." ta fada idonta tsaye "Meyasa an dade.." "Ummih sbda be nemeniba..kullumma yna ziryar zuwa katsina ina ma yga lokacin daze nemeni.."ta karashe mgnr cikeda kishi. Seta bawa Ummih tausai sbda da zafi ace mijinka be kulaka "okay yi hkri kinji kou my doter karki damu time na zuwa ze dena..Abindama yarinyar ta kusa Aure kowa ya huta.." "Dan Allah fa ummih? Da gaske ta kusan Aure? Amma kuwa da nafi kiwa farin ciki da murna.." Ihsan ta fada cikin murna. Ummih tace "Kwanan nan ma kuwa zaki huta doter..Amma ykmata ki rinka neman mijinki base ya nemekiba, sbda hkn na qara miki qima a gun miji.." Zaro ido ihsan tayi tace "wai! Ummih wlhy bazan iyaba, wai! Bnma nemeshiba ya aka kare ina mgna na nemeshi,..ummih kullumfa inya kusanceni se Anyimin dinki..gaskia ni yafi karfina.." Ta fadi hkn gatsal. Se ummih tji tausayinta domin tasan tnada juria a hknma "Ina magungunan da nake baki?" Ihsan tace "inasha ummih..amma wlhy indeze kusanceni seya kureni koumi nasha ...nifa tsorinshima nkeji gaskia Ummih dade kawai inasonshine nke zaune dashi. " Ummih tayi shiru tnajin klmn Ihsan "Kishiya kikeso a miki?" Cikeda firgice tace "Allah ya kiyaye! Nida kishiya Aikou a lahira! Hba UMMIH meyasa kkemin fatannan, wlhy har knsa gabana ya fadi.." Ta karashe mgnr tna dafe kirji. Ummih tyi shiru tna nazarinta, ga azabar kishin tsiya Amma kuma ba asan me za awa miji yaji ddhb. "Aiba fata nke mikiba my doter..nima nan bazanso A miki kishiyaba,..." Ajiyar zucia ta sauke se ynzu taji sanyi sanyi A ranta.. "Ki kama kanki kinji my doter ki kula da mijinki, sbda mazan ynzu ba irin nada bne,..."UMMIH ta fara mata natsiha. Yatsina fuska ihsan tyi kna tace "Ummih inafayi masa komi...nifa UMMIH kawai, dande Abun nasane yayimin girma,..Kuma ina iya qoqarina dashi.." Ummih tace "nasani wlhy doter..Inade miki natsihace kan ki qara kaimi..sannan ki qara Kaimi gunsha magungunan da nake baki. " Ihsan ta yatsina fuska kna tace "wai ummih qarata ya kawo mikine?" Ummih tace "Ko daya my doter, sam mijinki bashi ya sameni da mgnrba, nice nga ynayin zaman naku, shine na kirawoki in kra doraki a hnya.." "Sede ni in doraki a hnya.." Ihsan ta fada A rnta, yyndatake kallon ummih sheqeqe... Sadia ce ta fito daga dakinta, wayarta kirar iPhone na hannunta, sanye takeda riga da zani na Atamfa.. "Ummih baki fadi me za a dafa ba da rana..Kuma daddy na nan, se time ya quri ki fara uzurawa mutane A kn ayi sauri mijinki najin yunwa...." Sadia ke fadar hkn yyndata qaraso tsakiyar falon..., Ummih tace "Tin dazu nke dubaki nga kina bacci Ai uwata , shine daga tashinki zaki hau min fada.." idonta anty sadia ne ya sauka a kn ihsan, kallon up and down ta fara bin ihsan dashi, tna yatsina fuska.. "Allah wadaran naka ya lalace.." Anty sadia ta fadi A fili. Ihsan ta gallarama Anty sadia harara hadi da binta da kallon up and down... UMMIH ta girgiza kai dmn tasan halin Anty sadia da ihsan ba shiri sukeyiba.. "Da Aurenka kke shigar yn iska sbda rashin mafadi..." Sadia ta fadi hkn hadi da tabe fuska.. Ummih tayi gaggawar dakatarda ita "Dan Allah wuce kije ki dora Abincin pls, bnason ki qara mgna A falonnan .." Anty Sadia ta yatsina fuska tna kallon ihsan wadda keta harararta itama. Sadia tace "uhm dmn Aike Anty zee bason gaskia kkeyiba... Ni Mezan dafa..." "Ki dafa duk Abinda rnki keso.." Ummih ta fadi hknne sbda ta qosa Sadia tabar falon. Anty sadia na maganganu ta fice a falon ta nufa kiching.. Ummih ta juyo ga ihsan da itama ta fara zagin Anty sadia, Amma seda ta tabbatr bazatajiba, dan Anty sadia tafita bala'i. "Dan Allah kiyi hkri knji..sadia se hkri hk take, wlhy .."cewar ummih
Chapter 41 · 0% Book details