← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 164

Sashe 48

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta rame, Annah tyi masa byni kn cewa Aurenne bataso Amma da Anyi mata zata gaji ta hkri, Alhaji Abdullahi ya jinjina kai zuciarshi babu ddh, dande bedatacewane. Farhan ynaso yaje yaganta Mommy ta hanashi, sbda Annahce tace ya hkra da zuwa harse An daura musu Auren.. Ba hk farhan yasoba Amma dole yy hkri..Fatima ma nata hidimarta tayi programs iri iri itada qawayenta,.. Ta dan dakata da zuwa gidansu KYAUTAR Allah sbda haushinta takeyi kou taje bata mata mgna, shine mommy ta umurceta data dkta.. Rnr talata Ihsan ta dawo, laraba suka nufa garin katsina, ita da ummih, da Anty sadia da small khair, suna isa Annah ta kyallara ido tagada Anty sadia, Nan tahau habaici kn masu dan shege, ga uban jama'a a falon nata Amma sam btaji kunyar mutane, sadia ta dan daga mata kafa Amma abun na cinta inside.. "Ke zainabu se yau kikaga dmr zuwa,dake da wannan me siffar karuwan, Da karuwar kuma.." Annah ta dawo da mgnr tata kn ummih da ihsan byn ta gmada sadia. Ihsance me siffar karuwai sadiace karuwar.. Ummih tyi shiru batare da tyi mgnaba,..ihsan kam yatsina fusks tyi, rai a bace, sadia ta tabe baki, tna girgiza kafa.... "Uhm Ai da kinyi zmnki sbda nasan Akwai hassada A zuciyoyinku..musamman ma ke zainabu..nasan bakin ciki na nan yna cinki a zucia sbda jikata tasamu mijin Aure batayi cikin shege a wajeba, .." Tayi mgnr tna qare musu kallo, duk bb wanda yy shigar bnza cikinsu se ihsan datasa skeet da rigar Atamfa, ta yafa gyale, ummih de hijjb ne A jikinta hk Anty sadiama, small khair ma hijjb ne a jikinta. Anty sadia datazo wuya ta amshe dacewa "suma wadanda sukayi cikin shegen Ai qaddarace, sannan bata wuce kn kowaba komin tsufanka.." Annah ta harziqo tace "Sede a kn tsoguwarku dan ubanki..shegiya mara kunya, mara tarbia, yar iska krwa kawau," "Kada ki qara zagarmin uwa inajin kunyarki, badan kowaba sedan daddyn Raslan, sbdake indan halinkine bb wanda zezo gidannan...kou ynzuma dan kyautar Allah nazo, badan keba.." Cewar Anty sadia ihsan dake zaune taji ddh sbda yadda Anty sadia keta gogewa Annah hadda.. "Shegiyar tsohuwa ta hadu da dai-dai ita.." Ihsan ta fada a rnta.. Annah ta tabe baki tace "Kuma a hk nafi uwarku da ubanku,mutumci, tinda ni duk zuri'arhta bb wanda yyma wata cikin shege ko kuma wata tazomin dashi..shegu yayan talakawa, kawai, keda yar uwar taki Ai badan Allah kuke zauneda danaba, dan kudinsane.." Anty sadia ta bude baki zatayi mgna Ummih ta kalleta rai a bace tace tace "in kika kara mgna se rayuwarki ta bace...kou ba komi Annah aiTa haifemu.." "Ni bn haifekuba, Allah ya tsareni da haihuwar shegu irinku..dakin Barta ta zageni dan kutmar ubanta..tazo har gidana ta zageni, har falona, wlhy zan nuna miki ke karamar yar iskace, ni nan uwar uwarkice a isknci,.." Cewar Annah dake qoqarin miqews. Anty rukayyah da Anty fahima dasuke gefe zaune gefen kusa da Annah, sukavtashi suka riqota suka zaunar da ita suna bata hki.. Duduwa qawar Annah itama tace "yi hkri a'ee yaran yanzune bb tarbia.." "Aiko na fita rashin tarbia..zanci kan bura ubanta ynzunnan, ku barni Da ita dan Allah kuga yadda zan yagalgalata.. Tinsa iyayenta badu koya mata tarbiaba ni nan Aisha matar jibril yar malam mammam zan koya mata tarbia,Dan kan babbar bura ubaki.." Annah keta jarabar tba tofe na kusa da ita da yawu.. Hajia asiya matar harun dake zaune qasan carpet duk Annah ta tofeta da miyau ta goge kna tace "Ayi hkri dan Allah Annah.." Annah ta gallara mata harara tace "Ke uban waya tsomo bakinki, sekace kedin wankakkace, kedinma aiba tarbiar bace dake, kin ajiya fuska kmr tsohon goro, wanda yy yaushi, wai danma kina shafe shafe, inbnda hk ai sam bkida kyaun gani, kuma a hk harun ya kasa miki kishia koda yke kila kn Asirceshine, domin biri yy kmads mutum.." Anty asia tayi nadamar mgnrma da tayi, sbds tajawa knya zagi.. Jan bakinta tayi tayi tsit.. Miqewa Annah tyi tace "uhm ni barima inje in dora sanwar dare..shegiyar yarinyarnan jummai bata iya komiba se kwaba, gashi kou wanka btayi,..." Duduwa ta miqe da kyar itama tace "Bari muje in tayaki qawata.." "To ngde Aminiata.." "Bari inzo in tayaku.." Cewar anty rukayyah da anty fahima Dan juyowa Annah tyi tace "Ah'ah ngde yarannkirki kuyi zamanku cikin yan uwanku kuyi hira, ni bari inje inyi Aikina, ngde hknma, kunfi wasu.. Kije ki bawa yarinyarnaki Abinci, tinda nga inba kece kika matsa mata bata iyacin komi.." Tyi mgnr da Anty rukayyah "Tou Annah.." Cewar Anty rukayyah, da tasu tafi zuwa dya Da Annah.. Dogara sandarta tayi ta nufa kiching Din, duduwa na biyeda ita, hk Anty fahima ma ta bisu danta tayasu.... Anty sadia tabi byn Annah da kallo hadi da yin tsuki, "Jarababbiar tsohuwa kawai.." Ummih dake kusa da ita ta bige mata baki tace "Meyasa bakya jine wai.." Anty sadia tace "kinafaji tana zagarmana uwa..ni wlhy dna sanima dabnzoba.." Anty rukayyah tace "yi hkri karki zobe ladarki, knsan tsoffi se hkri, knji halima.." Anty sadia tace "tou Anty Rukayyah..wai ina Amaryarne.." "Tna upstairs, Rigimarmar ba..ynzuma zanje nayi feeding dinta Tinda ta zama small bby seda lallami, da rarrashi takecin Abincin" cewar Anty rukayyah Ihsan taja wani uban tsuki..seda kowa na falon ya kalleta.. Anty sadiya tayi murmushi tace "Allah sarki kyautar Allah..muje tare upstairs din inasobna gnta..." Miqewa sukayi a tare , suka nufa dining Shinkafa da miya ta zuba mata a plat se farfesun naman kaza tasa mata, da lemun kwakwa ta hada komi a babban trea anty sadia ta dauka suka nufa upstairs din, Khair na hannun Anty Rukayyah , don tnason yara in taga yara kmr ta dauke, but ita bta haihuba. Kwance take Byn ta gma kukan, harta gaji Yatsunta na baki tna aikin tsotso, ta lumshe ido bb abinda take tunani se daddynta, hasken zuciarta..fuskarta na facing kofar dakin,.. Shigowa sukayi da Sallahma, idontane ya sauka a kn Anty Sadia zumbur ta tashi zaune tana tsotson yatsunta.. "Anty sadia Tareda daddyna kukazo.." Shine Abinda KYAUTAR ALLAH ta tari anty sadia dashi. "Bby kece kk zma hk..meke damunki.." Anty sadia ta fadi hkn tna kurawa KYAUTAR ALLAH ido zucia fal tausayinta. "Ai hkma ta marmaro, da Ai btada kyaun gani...." Cewar Anty rukayyah, krsawa sukayi bakin gadon suka zauna, anty sadia ta ajiye trea din a kn cinyarta, tna qarewa KYAUTAR ALLAH kallo.."Ikon Allah.."sadia ta fada a rnta.. "Anty daddynafa, pls.." KYAUTAR ALLAH ta qara tambayar Anty sadia. "Ai bezoba bby ba tare mukazoba..shi se rnr friday zezo..." "Nyi kewarshi sosai wlhy Anty sadia.." Ta wani marairaice, kmr zatayi kuka. Anty sadia tace "shima yy kewarki swry..ai kuna waya kou?" "Wayoyinshi a kashe, Anty bya kirana sam.." Ta krshe mgnr wani siririn hawaye na digo mata a kuncinta,. Hannu anty sadia takai ta share mata kwallan tace "Yi shiru knji bby, ze kiraki Abubuwane sukayi masa yawa karki dmu pls, kou knasone ki kara ramewa a kaiki gidan miji a rame.." KYAUTAR ALLAH ta fasheda kuka tace "Ni bnason Aurennan da Annah zatayimin..ni daddyna nkeso na kasance dadhi har Abadan...." Ba anty sadiaba hatta anty rukayyah seda gabanta ya yanke ya fadi.. "Wanan shine mummunan qaddara.." Sadia ta fada a rnta "Yi shiru kada Annah taji.." Cewar Anty rukayyah.. "Zanma gya mata ni wlhy bnason kowa inba daddynaba, wlhy Anty da sonshi na girma.." Ta fadi hkn kmr zautacciya.. Bakaramin tausai ta basuba, Anty sadia tace "Yi hkri knji bby, shima ynasonki wlhy, karki dmu knji.." Cewar Anty sadia "Zan kasance dashi har Abadan kou anty sadia" cewar KYAUTAR Allah. Sbda Anty sadia ta kwantr mta da hnkli tace "Ze Kasance dake mna mna my bby..insha Allahu, ki kwantrda hnklinki pls.." "Tou Anty Allah yasa..wlhy inasonshi..ammashi yadena sona.." Tayi mgnr idonta na kn small khair, nan ta shiga mata wasa, Amma sam zuciarta bb ddh.. "Sam be dena sonkiba my bby love.. ..ynzude ci Abinci, knji ki fita kiyi walwala knji yarinyata.."cewar Anty rukayyah, "Ni na koshi..ki bari se daddy yazo ze bani inci, nyi missn feeding dinshi, ynzu bnjin dadin Komi sbda rashinshi..."ta fadi hkn cikin dmwa. "Inko baza kici abinciba, to daddynkima bazezoba..kici Abincin se in kirashi ince yazo.."cewar Anty sadia...da kyar suka lallabata taci Abincin, anty rukayyah ta hada mata ruwan wanka, tayi wankan ta fito dai-dai Ana kiran sallarh la'asar da Alwala ta fito tasa gown din Atamfa ko cream ma bata shafawa, sam. Dadduma ta shimfida ta fara sallarh la"asar din.. Tana tada sallarh suka fice daga dakin, Anty rukayyah da bby khair suka nufa kiching gun Annah. itakam, Anty sadia masaukinsu ta nufa tayi wanka tyi sallah, ta kwanta Tana krnta book a online.. Tinda rnr bikin ya matso ciwon nasa ya dawo sabo fil, dukya kra ramewa ya lalace, kai daka ganshi kasan ba a hayyacinsa yakeba..Kullum cikin kra masa drib Akeyi.. Kwance yke a kn bed dinsa yayi wani rashe rashe, fuskarnan fayau, yy rama seya kra haske, yayi kyau ba lefi.. wayarshi kirar iphone dake gefenshi ya jawo ya kunna, wayar na gma loading kiran nata ya shigo, ido ya zubawa Wayar sam baze iya dagawaba, zuciarsa bazata jure masaba,, katsewa wayar tayi dai-dai kiran daddy yashigo wayar, ..dagawa yy ya kra A kunne, daga dyn bngaren Akayi masa Sallahma Amsawa yy kna ya gaishe dashi,.. Amsawa daddy yy kna ya fara mgna "Wai son mike damunkane? Ngane sam bka shirye shirye a kn bikin yar taka why? " "Bkm dad, abubuwanne sukayimin yawa, shiyasa..sannan nji Ance bazata tareba, kaga ba wani shirye shirye,.."cewar Raslan "Okay bb dmwa, Rnr friday duk mazan family zasu hadu, so ka tabbatr kaima kaje.." "Insha Allahu daddy.." "allah ya yarda.." Daga hk sukayi sallahma ya duba miss call din da Akayi masa da yna wayar miss call hudu, kashe wayar yy gabaki,daya ya dafe knshi saboda yadda yji yna sara masa, ajiyar zucia yy a hnkli... A bngaren Ango se shirye shirye ykeyi bb kama hannun yaro, hk a bngaren Hajia zilai duk yan uwa sun cika gida tam, anata shagali wan dina.... A bngaren Raslan kam Saif ya dinka musu kyn dazasusa rnr daurin Auren, Danshi gogan ko yunkurin hkn beyiba..rnr friday din shida saif da Humaira matar saif suka nufa katsina a motar Raslan din dreva ne yy
Chapter 48 · 0% Book details