← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 164

Sashe 27

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

titi shida fatima, yynda karar kidan turawa ke tashi a motar hadi da sanyin ac, se kamshin turere daya gaurayeda sanyin acn. Dan rage sautin kidan yy cikin sasssanyar muryarsa yace "Bloody inaso muyi mgna.." .fatima ta tattaro hnklinsa ta miqa masa. "Mgnr me bloody.." "Ngni inasofa. " ya fada bb kunya. Cikin rashin fahimta fatima tace "Mekenan.." Nan ya shiga fayyace mata, "Ya kike hknewa..Nga qawarki inaso nake nufi.." Fatima tyi murmushi cikeda murna tace "Dan Allah kna sonta bloody.."dmn ta jima tanaso ta hadasu sbda tnadon yayanta yasamu iri me kyaun danya shiryu. Farhan yy daria yace "Wlhy sosai.. Wai dmn akwai mata masu kyau hk a kasarnan.." Fatima tace "da meka maidamu.." Yamutsa fuska yy yace, "Ke in ana mgnr masu kyau ki dena sawa rnki ke me kyauce.." Hade rai tayi, "nji din Amma ai na fika kyau..." Daria yy yace "dna fada rijiyar,side din me gadi.." Daria duk sukayi. Farhan ya katse dariar tasu dacewa "Wlhy da gaskefa inasonta bloody..kuma sona gaske dannifa Aurenta zanyi Wlhy.." *KYAUTAR ALLAH* SAADATU BINTU ABDULLAHI (Marubuciyar boyeyyen al'amari) Free Page13 Fatima ta zaro ido cikeda mamaki tace "wow! Bross kaine kake cewa zakayi aure? Tab lallai ka kamu..." Ta krshe mgnr still mamaki be fita a kn fuskartaba, don a iya tunaninta da farhan beson aure, yade fison sharholia. "Hmm sis Ai yarinyarnan ta nunawa sa'arh ce, ke knga yarinya kmr ita tyi knta..hmm sema in munyi aure byn 3month...hmm Ai fimfata zanyi, inasa kayata, A gaban mota muna yawon zagaye kasa-kasa.." Cewar Farhan dake mgnr cikin nishadi. Fatima data saki baki tana kallonsa zucia fal mamakin daya kasa boyuwa, a kn fuskarta daria tyi harda kyakyatawa kna tace . "Kai bross..bkada dama wlhy..Ai Rukayya macece ,bross tin ynzufa itadin me gigita mazace,danma ka gnta a hijjabine.." Farhan yace "hmmm wai danma bakiga Abinda nagani bne, yarinyar kafarta akwai shape.." Yayi mgnr Wadda shi kadai yasan ma'anar mgnr. Fatima kam shekarunta sunyi kadan ta gane me yake nufi, sede tyi daria tace "Bross ynzu har kaga kafarta.." "Ba doleba.." Daria fatima ta karayi tace "Lallai kyi mata kallon daya fita a musulunci.." Farhanma dariar yayi yace "Ai nine zan Aureta knga ba komi..kai da ace banzo daukarkiba yau da nyi asara..kumafa knsan mom da kyar ta lallabani nazo dauknki wai drevan gida yaje kauyensu..Niko zuwa kauyennan nasu yayimin amfani, inma ya dawo sena masa kyauta.." Fatima tace "ka farayimin KYAUTAR ni mna bross,tindade ai nice silah.." Farhan yace "insha Allahu blood ai kyautarki da bance..hba kefa zakiyita saitamin ita.." Cikeda murna fatima tace "Insha Allahu ma kuwa bross..Ai nima zanso mu samu Kyawawan iri.." Farhan yace "kede bari..Ai yau zan samu daddy da mgnr nan.." Fatima ta saki baki tace "tin ynzu.." "Sa wasa..ai tsarin musulunci zanbi, sbda in samu yara masu tsaftar.." Fatima tyi daria farin ciki ya cikata ganin shiriya ta samu yayanta tinda ya fara tunanin Aure.."Allah y tabbatr mna da alheri bross..rnr Akwai kwaso shoki.." "Ameen sweetheart..ai ki bari kawai za a rabashe..uhm kouda yke walima ma za ayi kawai ..bb bid'arh.." Cewar Farhan da tini yy nitso A kaunar KYAUTAR ALLAH. Fatima ta kwasheda wata mahaukaciar daria cikeda nishadi.. "kai bross, yau kaine kake mgnr walima.." "Hmm kede..na kamune 100% sis.." "Allah ya cika mna burinmu.." "Ameen dearie.." Da tunaninta fal rnshi suka isa gidan, sannan har suka kai firarta kawai sukeyi. ** ** ** Tinda suka hau titi ta zuba masa ido kmr yau ta fara ganinshi, shikou hnklinshi na kn driving jefi jefi kuma yna janta da hira, shi kadai ke kidansa yana rawarsa ita kam sam hnklinta be kn mgnr da ykeyi, ta riga ta shagala da kallonshi, sannan ta tafi a tunani-tunani iri daban-daban a kansa, da kaunarsa. "Fineness zakisha ice cream kou?" Ya tambayeta yyndayake qoqarin juya stiyarin motar zuwa wata hnya. Shiru bata bashi Amsaba dan hk ya juyo ya kalleta, nan yga yadda ta zuba masa dara-daran idanuwanta farare sol,yynda bakin dake kwayar idonnata yy dark. Ji yy gabanshi ya fadi tinda yy tozali da cikin kwayar idonta, wasu rubutu ya hango masu wuyar karantawa..Harga Allah ya hango wasu abubuwa masu wuyar misal tuwa. Ajiar zucia ya sauke me karfin gaske kana ya kira sunanta da dan daga murya "Sobreen! Sobreen!!" Ya kra kira A karo na biyu. Firgigit ta dawo daga duniar tunaninsa tayi kasa da knta, tna tmbyr knta why?.., ajiar zucia ta sauke a hnkli, kna ta dago, ta zuba masa idonta a natse, ba tare data Amsa ba. "Fineness..." Ya kirata da dadin murya. "Na'am mine.." Ta amsa murya cikeda raunin da batasan dalilinsaba. "Inata mgna knyi shiru.." "Banjibane mine.." "Dmn yaza ayi kiji tinda kin kureni da ido ...kuma kina tunani..se nace me kike tunani kicemin ba komi kou.." Girgiza kai tayi alamar ah'ah.. "Oya tou gayamin me kike tunani?" Ya tmbyeta. "Bnsaniba daddy. " ta fada zucia cikeda kuncin rashin sanin meke damunta. Ido ya zuba mata hadi da nazartarta, "kina tunani kuma bakisaniba? Meyasa? Ko kina tunanin saurayinkine?" Ya krshe mgnr da zolaya. Zaro ido tyi tace "Saurayi kuma!" Se kuma ta Girgiza kai tyi, alamar ah'ah.. "Better dan wlhy kika kuskura na kamaki kina soyayyah se rnki ya baci..inbade knaso bne ki kashe kanki da knkiba...ke ynzu inbnda haukama me kika sani a kn soyayyah.." "Daddy Wallahi nasani..so ynada zafi a cikin zucia.." Tayi mgnr ba tare datamasan mgnr ta fito daga bakintaba, ita knta tyi mamakin mgnr data fito daga bakinta, unexpected mgnr ta bayyana,. Shikam gogan suman zaune yy jin kalamn dake fitowa daga bakin yar 12yrs, wani irin kallo yke mata me cikeda mamaki da rudani. "A ina kikasan so.."ya tambayeta cikeda sarewa, Anya ba wanine ke koya mata soyayyaba, tabbas kuwa ze lalata masa diya. "A knka..." Ta bashi amsa kai tsaye zuciarta bb fargaba, se dumbin kaunarsa. (Wai ance shi masoyi majinyacine akoda yaushe kuma bb rnr warkewa...wannan hk yake) Murmushi yy ba tare dya kawo komiba a rnshi yace. "Nima ai ina sonki my..Ammande ke har ynzu bakisan soba but ke bbyce.." Murmushi kawai tyi Yynda wani abu ke yawo a kahon zuciarta, inhar tna tare dashi se taji zuciarta na Beating kmr zata fito fili, saboda bugu."Allah ka sassautamin.." Tyi mgnr a zucia yynda batamasan ta fito filiba, againt. Raslan da har zuwa lokacin idonshi na knta, yna nazarinta. "Meye Allah ze sassauta miki.." "Abinda ke damun zuciata.." Ta fada da muryar tausai. Kamo hannunta Raslan yy cikin nasa, Se taji wani irin sanyi a rnta, yynda fatar hannunsa ke gogar fatar hannunta, laushi da laushi ya hadu ya hade ya bada laushiss. "Abinda rai keso.." Ta fadi hkn tna sauke ajiar zucia,yynda sanyi ke ratsata a hnkli a hnkli. Raslan mamaki ya cikashi, qaramar yarinya da shegen manyance. "Meye abinda rai keso again?" da sauri ta zare hannunta daya daga nashi ta dafe goshi.. "Badake nke mgnaba!" "Bnsanfa na fadaba.." Tyi mgnr cikin muryarta ta shagwaba. "Kinaso ki faramin qarya kou?" "Bn taba mka karyaba kuma bazan taba farawaba.." Smiling yy hadi da matse hannunta cikin nashi. "Bbyna knada mnyance da wayau kou.." Murmushi kawai tyi, yynda idonta be dauke a knshiba.. "Muje musha ice cream kou?" "Yeah...zanyi feeding dinka, dana bakina.." (Shine ya koya mata bashi Abun bakinta..shima kuma yna bata na bakinshi) "Bnaso..bna hnaki, bni Abun bakinkiba..sanda kina bbyne ynzu Ai kin fara girma.."ya mkle kafada kmr bby boy. Ta tabe fuska cikeda shagwaba Tace "nimeyasa? Me nyi mka..kumani bazan taba denashan Abun bakinkaba, But yafimin komi ddh a dunia.." Farin cikine ya rufeshi, basar da mgnr yy kna yace. "Kina boyemin wani Abu kou..." Yy mgnr cikeda tuhuma. "Bna boye mka komi daddy..nifa bnsan komiba a rayuwata daddy abinda nasani shine ina sonka, zan iya bada rayuwata a knka.." Tayi mgnr ba tare dtamasan ta iyataba. Mamaki ya rufeshi, se kuma yy Murmushi ya subuce masa, "inasonki nima darling bbyna..more and more and more.." Murmushi itama tyi tnjin dadih yace ynasonta, sam bta gajia dajin kalmar daga bakinshi, sannan tafi mata dadih fiyeda daga bakin wani, "ina sonka kmr raina..da rayuwata.." Ta fada a rnta hadi da lumshe ido yynda radadi da azabar so ku nukurkusarta inside. Tayarda car din yy suka nufa wani hadadden gunshan ice cream, me kyau da tsaruwa, irinde na masu hannu da shuni. Ice cream din sukasha kna sukayi guzurin na Annah.. Hira sukayi tayi cikin nishadi har suka isa gidan. Kouda suka shiga gidan Anata kiraye kirayen sallarh magrib dan hk shi bema shiga gidanba, A famfon compound yy alwala KYAUTAR ALLAH na tsaye tna kallonsa itacema ta riqe masa watch dunda da phones dinsa guda biyu dayar kirar Iphone se dyar karama, harya gama alwalar ya juyo ya kalleta murmushi ya sakar mata me narkar da zucia,Aikou nan da nan zuciar tata tayi mugun narkewa. "Insa maka watch dinka.." Cewar KYAUTAR ALLAH Girgiza kai yy hadi da cewa ''nop, bar watch dinnan jeki ciki bbyna,..kingam anata shirin tada sallarh.." Ya fada yana qoqarin barin gun, bin bynsa tyi da kallo. "Kayimin adduarh! " Ta fada da karfi yynda har yayi nisa, ya kusa get. Dakatawa yy hadi da juyowa yna murmushi yace "Me kikeso in roka miki?" "Allah ya kawomin sauki a lamarina.." Tayi mgnr kai dji kasan wani abu na damunta inside. "Okay swry.." Ya fada zucia fal tausayinta da besan daliliba.cikin sassarfa yabar gida . Seda ya karasa ficewa a gidan kna ta zauna zmn dirshen a kasa, zuciarta na mata suya, hadi da zafaffen bugu. Ajiye phones dinsa dake hannunta tayi a kn cinyarta hadi da car key dinsa da watch dinsa se bag dinta ta isilamiyya da ledar ice cream din, a takaicede kynma sunyi mata yawa, A hannubta. Hannu ta daga sama tna hawaye idonta ta juya zuwa kallon sararin samania "ya ubangijina idan na maka lefine ka jarabceni..ya allah ka yafemin..wannan jarabawar tyimin tsauri ALLAH ka sassautamin..inba hkba wlhy mutuwa znyi..bnsan meke damunaba!" Ta krshe mgnr hadi da fashewa da kuka. "Ai bazaki san meke damunkiba tinda knsawa rnki whla.." Cewar Annah datazo gun tin faduwarta kasan, tana hangota ta window shine ta fito a guje dan ganin meke frwa. Ido kawai ta zuba mata zucia bb ddh, still kwallah na zirya a kn kuncinta. "Annah bnda lafia.." Zuciar Annah ce tyi sanyi jin yadda
Chapter 27 · 0% Book details