← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 164

Sashe 31

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidan ubanwa? Touni da akayimin Aure ai ina shekara bakwai a dunia aini kasan ba mutum bace .. Yarinya me shegen mnyancen tsia zakacema Qarama.."nanfa Tahau fada. Musa yace "Annah mgnr bawai ta fada bace, Gaskiade a aurefa yarinyarnan tyi qarama, dubafa kigani ko mkrantar gaba da primary bata gma ba.." Annah tace "Kada Allah yasa ta gama din..ni auren nkeso ayi mata in huta da fargaba, kada tsautsayi Ya afka mata.. Aure za Ayi mata Kawai kuma jibinnan nkeso iyayenta suzo ku gana.." Harun cikeda mamaki yace "Annah ita yarinyarce taga dacewarkawoshi tace tnason Aurensa kou yayane? ? In ita tace se Ayi mata Ai.." "Ba ita ta kawoshiba..shiya gnta ya ya turo ummansa tazo ta bukaci danta na sonta..wanda yace yna sonka Ai ya gama mka komi sabida Allah fah! Ni kuma nga dacewarsu nace lmri yy Dmn so nkeyi tayi Aure kowa ya huta.." Annah ta krshe mgnr tna buga hannu a cinya. Cikeda mamaki musa yace "Yaron yazo kin ganshine? Kou Anyi bincikene A knshi?" "Yooh! Wani bincike byn nasansu nasan uwarsa da ubansa da yan uwanshi..itafa diyar tata qarama itace qawar KYAUTAR ALLAH, ko ina suna tare isilamiyyah da boko, Sannan ba ayin kwana biyu batazo gidannanba..harma kwana tanayi a gidannan, wata rna ma kwana biyu.."cewar Annah Musa yace "ynzu yan uwantane zasu zaunada ita Annah kou kuma shi yaron.." "Kai! Ni koma menene ni inason yaron, tyi Auren kawai inta kra girma se a tare, dan ba bashi ita zanyiba yaje yyta cutarda ita a hknba seta girma tayi hnkli..mutumcin ya mace Aure.." Umar de yy shiru yna nazarin duk kalaman nasu..a zuciarsa beji ddhba, sbda yasan dansa ya rasa, kenan, kuma tintini yke sawa dansa ran samun yarinyar. "Bari A kirawota muji ta bakinta.." Cewar harun dyake qoqarin dealing num din KYAUTAR ALLAH. Musa yace "Gaskia kam.." Annah ta hade girar sama data qasa tace "Kada ka sake ka kirata ita ynzu meta sani a kn aure,," "Shine kuma za ayi mta Annah.." Cewar musa. "Eh mna..Ai ance a musuluncima auren Farko iyaye ke zaba mka..shiyasa na zaba mata.." Harun jin jina kai kna yace "Annah Ai ynzu an dena irin wannan.. yaran ynzu ba irin nada bne..ynzu da Amincewarsuma ya aka kare...." Duk cikin tafshin murya suke mta mgna. Annah ta tabe baki. "Uhm, ni koumade menene zakuce kuce, ni ba neman yardarku nakeyiba umarnine nayi muku. Aure nede se Anyi mataShi in huta nima.." Harun ya jinjina kai tabbas basuda zabi dole subi umarnin uwarsu, dansunga alamar da fada A tareda ita. "Tinda kuna ganin ba matsala, tou Allah ya tabbatr da Alheri.." Wangale baki Annah tayi tace "Ameen danan...ummaruru kai anata mgna sam bka tankaba..Kouda wani Abunne ke dmnka?" Alhaji umar yaja dogon numfashi yace " bkm hajia..nga su yaya harun sunyi mgna ne , duk hukuncin da kuka zartar dai-dai ne.." Annah ta kra shiga nishadi. "Aikai dmn nasan bkada matsala Dan Albarka..tou aishikenan..ynzu yaushene iyayen yaron zasuzo?" Harun yy jim kna yace " zuwa next week friday.." Annah ta watsa hannu kna tace "menene hkn? D'annan, kasande bajin yarennan nkeyiba kyimin hausa mna..ina gya muku in zakuyi mgna dani kurinkaymin hausa Amma sekurinkayimin wannan yaren bnaso gaskia bnajin dadih hba!" Ta krshe mgnr da fada-fada Harun yace "kuyi hkri nace zuwa mako na sama ranar jumma'arh.." Annah ta wangale baki kna tce "yauwa kou kaifa, tou! Tou! Kaga se in kirata in gya mata, yadda mukayi daku..bari se a gayama yaronma yazo ya gaidaku.." Musa yace "tou shikenan Allah ya shige mna gaba.." Duk suka Amsa da Ameen...rnr nan suka wuni suna hirar zumunci domin nandin zau kwana.. Annah ta kira mommy ta sanar da ita sun amince da mgnr, sannan zuwa jumma'arh zasuzo ayi mgnr aure, kuma tace shi ango yazo su gaisa da iyayen nasa in anyi isha'i. Farin ciki fal rn mommy nan ta Rasa ina zatasa knta dan murna.... Da hnzari ta sanar da daddy da kuma farhan...hmm wayyo farin ciki ina farhan zesa ransa, Ai bakinsa yaki rufuwa. shima Alhaji mu'azu yaji dadih dajin dansa ze Auri yar babban gida, domin byason Auren yar talaka, shi a ganinsama Auren jari dannasa zeyi domin yasan shi knshi seya qaru.. Alhaji mu'azu mataxo mutumnr me mugun son kudi, sometimes a kn hkn suke batawa da iyalinsa, sbda ita sam btada son abun dunia. A bngaren Fatima inka cire uban gayyan to sauran duk ta fisu murna da farin ciku. Harta fara cewa Rukayyah Anty, itakam KYAUTAR ALLAH batayi mamakin jin ta kirata Antynba, tasha wasane dasuka saba. Mommyce ta hna fatima sanarda KYAUTAR ALLAH komi domin Annah tace kada a sanar mata A bari se in Komi ya kankama. Misalin 8;20pm Sukayi packing motoci guda uku a harabar gidan, wanda yakeda yalwar haske kai kacema ranace domin takou ina inka gilma ido, kwan lantarkine fari sol dashi, yawan kwan dake gidan baze kirguba dan takou ina Akwai haske, in takaice muku ko allurace ta fadi tabbas za a ganta. Dayar motar ta guard dinsune se daya motar *Alhaji mu'azu matazo* safana, cikakken dan siyasane, sosai da sosai. Dayar motar kuma ta Farhan ce, farhan kyakyawane Ajin farko shidin kalar chocolate ne ynada matsakaicin tsawo, ga gayu, sannan ynada jiki normal norml Ga shiga ta Alfarma handsome neshi na qarshe. Dmn ansan da zuwan nasu, dan hk dya dga cikin securitys din dake Aiki a gidan , shi yy musu zagora zuwa babban falon gidan. Da sallahma suka shigo Farhan knshi kasa..duk suna zaune a falon da Annah, dake tsakiyarasu suna hira. KYAUTAR Allah dmn badon mutane takeba dan hk tna dyn falon Annah ta rafka uban tagumi sbda dad dinta be kirataba. Amsa sallahmar tasu sukayi cikin karamci suka amshesu, kundesan katsinawa akwai karamci. Zaunawa sukayi Alhaji mu'axu ya zauna kn kushin, shi kam Farhan A kasa ya zauna. Alhaji umar ya zubawa Alhaji mu'azu ido, dukkanninsu kallon kallo sukeyi..tin shigowar mu'azu yaga Umar kuma ya ganeshi tar nan yasha jinin jikinsa ya fara komi a hnkli a hnkli sbds kunya. Umar ne yayi jim kna yace fuske sake "Alhaji matazo, sannu da zuwa..ashe dan na wajenkane.." Cikeda kunya yace "Eh Wlhy Ranka ya dade..ina wuni ya harkokin.." "Alhamdulillahi Alhaji..ya byn saduwa.." Cewar umar yynda duk yn falon suka zubo musu ido, Farhan se murna ykeyi sbda jin Alhaji umat yasan dad dinsa. "Alhamdulillahi Alhaji..ya business"cewar mu'azu da duk ya gza natsuwa, wai danma shidin dan siyasane Akwai iya boye borin kunya. "Alhmdllh Se Alheri Alhaji.." cewar umar " Ashe zamu sake haduwa.." Cewar mu'azu "Aikuwade, gashi arziki ya hadamu.." Cewar umar shi sam bb komi a rnshi. Sun tabayin wani business ne, Alhajin matazo yy alqush dalilin hkn yasa suka rabu baram-baram dominshi umar, byason me zalinci kuma shima bya zalinci.. Shikam matazk zalincine fal rnshi. Annah farin ciki ne ya rufeta tace "Kunsan juna kenan.." Umar yace "Eh wlhy shekaru biyu dasuka wuce mukayi business ai kafin ya fara siyasa abokin business dinane.." Annah ta kara wangale 32 tace "Masha Allahu..shikenan ta kwana gidan sauki.." Umar yace "gaskia kam.." Mu"azu kam tini jikinshi ya kra sanyi guiwowinsa suka karaya dukda yasan umar mutumne beyi tunanin ze tona masa asirinsaba. Nande Aka gaggaisa, tareda nuna ango shima ya gaidasu cikin ladabi da biyayyah,..ba bata time Aka cika musu gbnsu da kyn motsa baki.. A fannin iyayen kam hk kawai sukaji yaron be kwanta musuba musammanma umar da harun shikam musa ta fanninsa da sauki sauki. Annah kam tini ta ta kaunacesu har bangon zuciarta. Se 10 :pm sukabar gidan suka nufa nasu gidan, tareda Alqawarin za a turo waliyinsa susa rnr biki rnr jummarh me zuwa, matazone ya roki Alfarmar hkn Annah tayi musu..dantaki Matsawa ko nan da nan..Farhan kam baki yaki rufuwa. Byn tafiyarsu Annah ta juyo ga yyn nata suka cigaba da tattaunawa. "Bnaso asa rnr Aurennan da nisa.." Cewar Annah daketa zumudi Harun yace "Tom Annah.. Amma anyi tuyafa An mnta da Albasa.." Annah tace "kmr yaya kenan?" Harun yace "zamu shiga lamarin daba namuba a kn KYAUTAR ALLAH,..bamu ya cancanta mu bada auren kyautar Allah ba Raslan ya cancanta, domin Wannan huruminsane, mun bar masa mu namu Adduarh ne.." Musa yayi charab ya amshe dacewa "Wlhy Abinda nkeso ince kenan tin tini..waishin shi Anma sanar dashi kuwa?" Annah tyi jim kna tace "Af kaga nama mnta,,Ai ynzu seshi ummaruru ya sanar da shi, tou bb dmwa dmnde na fara gaya mukune, Tou ynzu kenan su waliyan na yaron gun babana zasuje kou?" Harun yace "eh.." Annah tace "Tou babu damuwa..Burinade Allah ya tabbatr mna da Alheri.." Duk suka amsa da Ameen..nan suka cigaba da dan taba hira zuwa 10:30pm Annah ta nufa dyn falon nata don zuwa bedroom dinta, danta farajin bacci, harma ta fara gyangyadawa. Alhaji umar yasan Aibun Alhaji matazo Amma be fadaba, sbda A ganinsa, Ai be zama lallai dan nada Halin ubanba, Ammande yasawa rnshi insha ALLAH zeyi bincike a kn dan, inhar yaji da matsala da knshi ze dauki mataki, koda zeyi bakin jini a gun Annah. A falonta ta tadda KYAUTAR ALLAH a zaune ta rafka uban tagumi, hannunta riqe da wayarta ta zuba mata ido tyi dealing number dinsa harta gaji Amsar dyace Akece mata wyr A kashe take..nan ta dasa aikin kukan nata, kai kace mutuwa Akace uban nata yy.. Nan idanuwanta sunka kumbura sukayi suntuma suntuma dasu hatta fuskarta ta kumbura. Ido Annah ta zuba mata, "meye kika rafka uban tagumi kou mutuwa Akayi miki...ga uban kuka kuma knsha..tin safe kike kukannan kmr wadda Akayiwa wahayin mutuwa..waishin lafiyarki kuwa.."Annah ta krshe mgnr hnkli tashe. "Annah daddy be kiraniba yau..wlhy be kiraniba.." Ta fasheda kuka. Uban tsuki Annah taja kna tace "mtwwwssssss!Aise ki mutu tinda be kirakiba.." Nan ta qara fashewa da kuka harda ta wurgar da wayarta qasa, nan ta fashe Abunka da Iphone sannan bb screen guad aJiki, nan ta hau bubbuga kafa tna kuka.. Annah ta kalleta cikeda bakin ciki da haushi.. "Iska na whlr dame kyn kara.."se kuma ta maida dubanta kn dining are, dan ganin kou taci abinci tin safe btaci komiba. Kallo dya Annah taYima gun ta fahimci bata ta isa kn dining dinba ballan tna tasa rn taci Abinci...qarasawa dining din tyi danta tabbatrda tunaninta, bubbudesu tashigayi taga komi yadda yke ba aciba. "Abincinma bakiciba...so
Chapter 31 · 0% Book details