← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 164

Sashe 112

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

tayi tana fadin "Ina tak...." Idontane ya sauka a kan Anty Rukayya, wadda tayi ramar dole cikin lokaci kankani. bule baki Annah tayi tanabin Anty rukayya da kallo, itafa ga zatonta yanzu Tashigo. Ta yatsina fuska, hadi da tabule baki, tana kallon Anty Rukayya galalah, kmr tana kallon kashi, ta fara magana "Ka gani kou musalle! Duba kaga yadda taxo daga gida!" Tayi mgnr tana kallonta irin kallon tsaf dinnan, na kwakwaf. Kana tayi kwafa tace "Duba ka gani ko rigar mama babu ga jikinta, danma Allah yasota nunuwan nata a tsaye suke, da baza tayi kyaun ganiba, Allah kadai yasan irin mazan dasuka kalli kan nonuwanta, kafinta karaso, duba kagani musalle, kantama babu dankwali,kafarta babu takalma! Saboda tasan Mita shuka! '' tayi mgnr tana nuna kan Anty Rukayya da yatsanta manuniya na hagu, daddyM de se bin Anty Rukayya yakeyi da ido kmr yadda Annah ke nuna masa. "Uhm! Ka gani kou!" Annah ta karajan kwafa, kana taci gaba da magana. " ahhh'ahaahh! itamafa karuwa takeso ta zama karfi da yaji, to wallahi tin wuri ki natsu, danke da wuya kiyi kasuwa, saboda sam sam bakida siffar karuwan, Ammafa bazan boye mikiba, kina da siffar manya manyan mashahuran munafukai, ke wannanmade banga marabarki da matar shed'anba! Kiri kiri kikayimin munafurci, kikaci amanata, na barki da yarnan Amana, na yadda dake saboda Allah da manzonsa, Amma kika kaimin ita titin jirgi, jirgin sama yayi saukar Angulu a kanta, duba kiga yadda ta koma! Uwa tsohuwar mageh! to ba komi na barki da fitowar rana da faduwarta, kije Ai duniyace, Wanda bezo bama ta isheshi! Abinda kikayimin kema shi za ayi miki nacin Amanaba! Wallahi, Tallahi yau Dabadan keceba Rukayya haryau inasonki ga rayuwata, da babu Abinda ze hana ban sako buje da yar bes ba mu daku nidake, in karairayaki inga ubanki da uwarki, dan kan babbar jar babbar bura ubaki! Inban kamaki na karyakiba, nayi faca faca da wannan fuskar takiba kice bada jini aka haifeniba! Na rantse miki se in tube inyi tsirarama bari kiji in gaya miki, muci bura uban juna nidake! Ke karamar yar kwararoce! Billahillazi, banda mutumci! Kin ganni nan ni babbar yar tasha ce! Banda tarbiya, ni nan da kike ganina tantiriyar yar iskace! A bariki zina da shaye shayene kawai banyiba! Kin ganni nan banjin kunyar inji k'ashin bura ubaki yanzu yanzunnan!! Kin ganni nan kwallon shegiyace! " Annah ta karasa mgnr tana daka tsalle, ta bugi kirjinta, kamar zasu dambace da Anty Rukayya, itade Anty Rukayya knta na kasa zuciyarta nata bugun uku uku, a zuciya tace "Kadanma nagani.." "Shegiya jikar tasi'u me dattin hula! Uban waye besan ubankiba! Tasi'u nefa me dattin hula! Tinda uwarasa ladiyo me danwake, ta haifosa a tsiyace yazo duniyarnan, Haka ya tashi, tin yana shekaru goma, da hula daya haryakai shekaru saba'in da takwas da kwana biyar da awa hudu, zuwa lokacinma Ai ALLAH ya azurtasa sosai, Ammafa da satar agwagin mutane ya fara, da hk yy kudi sosai, bani mantawa a lokacin hadda jakima yake dashi,, amma ina maqo ya hanashi ya canza hula, ko wanketa be taba yiba, wanka kam ai bana tunanima, ya tabayinsa, tinde wankan haihuwa da Akayi masa, bakinsa kuwa shegen wari kamar an bud'a shaddar, shegen tsoho! ga munafurci babu wanda be sansaba, kullum da kaya daya, wani bakin yadi, saboda datti seda kalarsa ta koma ruwan kasa, sanadin rasuwarsa ne aka cire masa rigar, sanadiyar wankinta da Akajeyi a rafin, kauyenku, ruwan dake rafinku ya kare tas, rigar bata fitaba, hular kuwa sede aka kona saboda batama wankuwa, ranar da Aka kona hular kuwa saboda warinta shine silar mutuwar mutanen rabin kauyen naku,... Waye besan Asalinkiba, shegiya kinyi da ido kmr agolar nufawa, da baki kmr durin sah! Yar iska kawai! Nanma da kyar Aka cire hular a Kansa saboda ta manne da fatar kansa, ruwan kuwa da Akawa ubanki wankan gawa yafi baho dari shida da hamsin, mataiyacin, ga maqon tsiya! Ba sedama ya mutu bane mukasan ku masu arzikine! Nan wurin uwarki Fatiti waye besantaba se tasi'u me dattin hula yayi wata da watanni be bata ko ruwaba,...kullum kya ganta jeme-jeme da ita kamar gindin tsohuwar karuwa! ku nan da ya ya Aka haifeku, shegiya, shine zakiyimin iya shege kici Amanata, bnga lefinkiba rashin haihuwa ne da bakiyiba, bakisan zafin daukar cikiba ballan tana kisan zafin naquda,na barki dame samah!..." Annah na fadar hakan ta juya ta koma bakin gadon, Raslan kam se kallon Anty Rukayya yakeyi, komide shine yaja mata, bakinsa ya rufe ruf, duk zagin da Annah ke mata ji yakeyina kmr yafi Anty Rukayyar jin zafi. Anty Rukayya kam kanta na kasa, ji takeyi daman kasa ta bude ta shige ta rufe da ita kawai ta huta, saboda tashin hnklin datake hangowa nan gaba gareta, In Annah ta gano Raslan ne ya zuzzunguri KYAUTAR ALLAH,Ai tasan in ana shiga Darima seta shiga. "Wayyo Allah nah!" Ta fada tana dafe kirjinta. DaddyM ya bita da kallo tausanta fal ransa. Raslan kam da yaga Annahma bata lura da yana nanba, se yayi shiru yana jiran yaga ko zata gane aika Aikan da yayi. "Musalle kirawomin, wannan d'an da iyalinsa, sannan ka kirawonin Ummaruru, shima yazo da tasa iyalin, wannan tsohuwar ala kwan-kwan din, basusan jikata babu lafiya bane da bazasuba...Tsinanniyar uwar gidan nakama bazatazo bane...to duk kirawosu shaggun, ka sanar dasu suzo yanzu yanzunnan suga jikata,inba hkba Wallahi rayuka da dama zasu baci..." Annah ta fada idonta na kan DaddyM. Ciro wayarsa yy a aljihunsa jiki na rawa, ya fara qoqarin dealing number din Harun,. "Hajiya Annah ai dayake kunsan baze yuba su taho yau, kinga yaya harun yana kano ne, umar kuma a abuja yake, kwara mashi yafi kusa kusa da kaduna, sede ko zuwa gobe sa iso..." Annah ta gallara masa harara, se raftago zance yakeyi tace "kaji tsohon munafuki! Ni kake gaya ma yayi nisa, dan bura ubaka ni daga ina na dawo yanzunnan, ko nice bnsan Nisanba, Ko kana nufin bansan Ciwon kaina bane! ka gaya musu su biyo jirgi suzo yau dinnan, jikata babu lafia mazah!, ..." Harun da tini yayi picking call din yana jiyo komi Annah ke cewa nurmushi kawai yayi, dan musa ya sanar dasu komi kama daga kan rashin lafiyar KYAUTAR ALLAH har zuwa dawowanta nigeria duksun sani. "Assalamu alaikum..." Cewar harun, dake wayar a Speaker take, tsaf Annah tajiyo tayi carab tace "Yauwa, ka taho yanzunnan, nice Annah, jikata KYAUTAR ALLAH ce babu lafia, kuzo kaida iyalinka kaf, .." Annah ta fada ba taredata Amsa sallamar da yayi mataba. Harun yace toh, da kyar yasamu ya lallabata kan gobe zezo, ta Amince da kyar bayan yasha zagi iri iri. Hakama daddyM ya kira umar da knta ta sanar dashi shima tace yazo yau-yau,, Da kyar ya lallabata ta yadda kan se gobe zasuzo, ta kara jadda da masa suzo su duka kwai da kwar kwata, umaruru yace toh kna sukayi Sallahma, tinda Annah tazo bata zaunaba, kuma sam bata Ankare da Raslanba kunsan Ance hankali ke gani ba idoba. Kara sawa daddyM tayi ya kirawo mata Harun ta sanar dashi shima yaxo kwai da kwarkwata kadafa ya manta, yace mata toh. Ta kara sawa Aka kira Abdullahi mahaifin KYAUTAR ALLAH, aka sanar dashi, hnklinsa ya shi sosai, gashi shima ysna Abuja Amma yace zezo gobe.. Annah tace tou yazo din, yace tou. dawowa da hankalinta tayi kan KYAUTAR ALLAH wadda ke kwance, duk Abinda ke gudana bata saniba. Se yanzune idon Annah ya sauka a kan nonuwan KYAUTAR ALLAH, kallo daya ta musu ta gane A kumbure suke. "Ah'ah! Toh! Kumade! Duk hatsarin jirgin saman ne!," Ta fada tana kai hannu kan nonon ta taba, nan KYAUTAR ALLAH ta zabura, dukda a cikin bacci take, Annah ta dauke kanta ganin tana nema ta farka... Raslan da idonsa ke ganin Abinda ke faruwa yaji gabansa ya yanke ya fadi, dan yanada tabbacin babu Abinda ze hanata gane Abinda ya faru...Anty rukayya ma dago knta tayi jin abinda Annah ke cewa, irin kamar kaga Abun al'ajabinnan. "Ha'aahhh!! Touhhh!" Annah ta kara cewa tana daga wuyan KYAUTAR ALLAH nanma ta ganshi yayi ja jawur, harda tabo tabon kmr andan ciccijeta, (duk Aikin raslan ne da dadih yakai masa karo bemasan ya ciccije mata wuyanba, kmr yadda ta ciccije masa nasa. Cizon data masa bana wasa bane, kwara mashi nasa dadih ne ya debeshi, dande jikin hutune yasa aka gane tabon ) karasawa Annah tayi da hannunta kan lips din bakin kyautar Allah, nanma taga sunyi ja jawur, sun kumbura, har wani fashewa yayi,. "Kai! Haba! Meye haka kuma!!anya kuwa Wannan hatsarin jirgin saman ne kuwa! Kode uwar uban jirgin samane! Kai ah'ah! baride in duba, uwar gayyar in gani!! " Annah ta fada tana dawowa gun cinyoyinta, takai Hannu A hankali zata taba cinyar KYAUTAR ALLAH na bangaren, kafarta me lafiyar, A guje Anty Rukayya ta karaso ta riqe kafar, tana girgiza kata kai, bakinta na rawa tace "Annah...akwai...ciwo. .a kafarta...ko baki gani...bane..." Tayi mgnr tana nuna mata dayar kafar mara lafiya. Babban tashin hankalinta ace Annah tagano cin da Raslan yawa KYAUTAR ALLAH. Wani irin murmushi Annah ta saki , me cikeda ma'anoni daban daban. "Dayake kafar me ciwon kikaga na taba...dallah gafara min munafuka! Tin kan kizo dunia nazo duniya! Na gaya miki a bariki sigari da zina ne kawai banyiba!" Annah ta turewa Anty Rukayya hannu tana hankadata, dayake tashin hankali dukya kwace karfin Anty Rukayya tini ta koma gefe, jikinta babu alamar kuzari. Annah ta ware kafafuwan KYAUTAR ALLAH a hankali, ta leka kanta zuwa ga kallon ramin gindinta....... Raslan ya kara ware idonsa tar, yana kallon Reaction din Annah, already ya Riga ya sadaqar.... Kowa a dakin Annah yabi da ido, hatta DaddyM, da jummai. Anty rukayya kmr kwayar idonta zasu fado kasa, saboda tsabar tsananin razana. "Mezan gani!" Annah ta fada tana kara leqawa sosai, ta dan ware cinyoyinta a hnkli, kawai idonta yayi tozali da dinkin da Akayi mata, yayinda gabanta yayi fata-fata, kmr wadda ta haihu ga pad a jikinta, amma babu pant, pad din Annah ta gaudar nan ta kara ganin komi muraran! Taga inda Raslan yayiwa cin Allah ya tsine. "Innalillahi wai'inna Ilaihirraju'un! Subhanallahi! Salamun khaulan min rabbil rahim!" Annah ta fada tana rintse idanuwanta Saboda Abun yayi kuni
Chapter 112 · 0% Book details