Sashe 26
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
ace yarinya knyi kode kode dake kmr tsohuwar guzuma...tinda kika sawa ranki whla Wlhy kema kn shiga uku.." Annah ta fada cikeda takaici. "Allah ya rabata da whla.."cewar raslan. "Kai zanci kundun uwaka..in ina mgna kou ubanka besamin baki ballan tna kai..inma ta shiga ukun Ai kaine sila ba uban waniba.. Shegen yaro me fala falan kunnuwa kmr yayan turawa.." "Annah wai bakya gajiane." Cewar KYAUTAR ALLAH. "Bn gajia da ubanki dan buzunnan kou..kedama kika sawa knki whla baki gajiba seni..shegia mara kunya, inde kanaso ka ganta tna yake baki uwa gonar auduga tou wannan dan barnon na kusane..tin wuri ki nemawa knki hnya me billewa don wannan bame bullewa bace.." KYAUTAR ALLAH de batabi ta kntaba, hk shima raslan miqewama yy yna shafa tumbinsa hadi da hamma. "Tsohuwa Akwai abinci kou..dan bnyi break ba.." "Uban wanine ya hanaka kaci Abinci a gidanka dazaka taho..kouda yke kila iyalin taka bata iya girki bne kou...yoooh! Wannan shegiyar dmn mita iya inba tasa kyn isknciba, taje karuwanci, shiyasa kmrta bata baceba da karuwan..irinsune sam ba asa ran su kawo mutumcinsu gidan mijinsu don sun gama balbalar dashi a titi, sun gma rabawa mazan bnza.." "Madam ni ba wannan na tambayekiba, ynzu Akwai abincinne.." Raslsn ya katseta. KYAUTAR ALLAH tace "Akwai irrish daddy, da farfesun naman kai..da yam bolls, and kunun gyada.. muje dining din inyi serving dinka kou.." "okay mah pickin.." Rabin jikinta na jingine a nasa suka isa dining,,ita da knta tyi serving dinsa sannan sukayi feeding juna dmn tnajin yunwa Sosai,,aikou taci sosai harma ta fishi ci., shi rabin cin abincin nasa ita Yaketa kallo kmr yasamu t.v, Tabbas yasan zuciarsa na kaunarta kuma tna muradinta. Rnr hk suka wuni suna tarairayar junansu Annah kam bakinta da mgna. "Lafia zaki kirani da yammacinnan.." Cewar maryam aminiar ihsan. "Hmm inafa lafia..nifa abunnan ya fara damuna.." Cewar ihsan. "Meke damunki..yau baki mazo office ba, duk kinyi kode kode meke damunki? Kou manne ya qare?" Cewar maryam Ihsan taja wani uban dogon tsuki. "Mtwsss ke tinda kike kin taba ganin maina ya qare? Toukou kafin in zama inlow a safana family, maina be qarewa ballan tna ynzu daban maida dubu dari a bakin komiba.." Maryam tace, "uhm shine nima ngni..tou lafia kiketa kirana, kin hnani sakat kumafa mijina na nan, ina nan inata kaf kaf dashi, sbda so nakeyi yayimin mugun ci. Yau nasamo wani mgni shi zan bashi..kuma kina nema ki batamin yau dina.." Wani irin uban tsuki ihsan ta karaja, dan ita bta gajia da tsuki, kou tsaka albarka. "Ke bakida mgna se ci ci ci..sekace Ayu.." "Uhm barni a cini inada lafiata dari bisa dari.meye Amfanin ramin gindina in bava ciniba..." Ihsan ta yatsina fuska tace "ke wannan ya dama.." "Dole kice hkn, tinda kinashan tablet kina cutar bawon Allah.."cewar maryam "Mtwss ni bama wannanba ...inada matsala qawata.." "Matsalar me?'' "Hmmm knsan mutuminnan ya koma katsina.." Maryam tace "Wannan ne first time dya fara zuwa dazaki damu.." "Wlhy wannan ya tsayamin a raine qawatarh na rasa yazanyida rywata.kinde sanni da kishin masifa, knganni nan na gaza cin abinci yau kwata-kwata..." Maryam ta tabe baki "kishinki Ai kishin bnzane qawatarh..tinda bazaki iya hanashi zuwaba tin tini, ai kmr abinda bahaushe ke cewane tin ran gini tin ran zane..tin ynzu qaramar yarinya na uzura miki, ina maga nan gaba, ke! kifa kra godewa Allah don mijinki be neman mata wlhy da yna neman mata dakin shiga uku dansekin raina kanki.." Ihsan ta tabe baki "Nifa bnson irin wannan kalaman nki qawatarh..To inma ya nema ai babu wacce zata iya da wannan burar tasa, inba nib,.." Maryam tace "hmm kede bar karuwannan na waje sun san me suka taka, shiyasa ynzu inde mijinka be neman mata kin godewa Allah, ga namu mazan can sede Adduarh kawa,.." Ihsan tace "Ai kuma din se adduarh.." "Kuma din, kou muma din.." .ihsan tace " uhm qawa abar tone tone, ynzude ki kawomin solution.." Yar daria maryam tayi kna tace "Tou qawatar ynzude ya kikeso ayi?" "Ya dena zuwa katsinar nan gun tsinanniarnan..wai bn baki lbrin wulakncin da tsohuwarnan tayi mna bne nida UMMIH.." "Wannan zuwan da kukayi?" Cewar maryam dake kara bude gyalen jikinta yadda sanyun ac ze rinka ratsata takou ina. "Eh mna..wai matarnan ta dubeni nida UMMIH tace mana karuwai..ni kngama cin mutumcin da tayimin, hmmm abun yacimin rai wlhy se Abun ya qara batamin rai na kara tsanar Tsohuwar da tsinanniarnan..." Maryam ta kwasheda daria. "Karuwai kuma?" "Wlhy qawatar, tsabar wulakncima seda ta kallemu one by one, ga mazajenmu a kusa damu, Amna tsohuwarnan take kuranmu da karuwai.." Maryam ta kara tintsirewa da daria "wannan shine karfin hali barawo da sallahma..Qawa koude knsa kayan karuwanne.." Cikeda kunar rai kmr yanzu abunya faru ihsan tace "ah'ah wlhy, kawai wulakncine da daurin gindi da tsohuwarnan ke samu tako ina..nifa after dressing ummih ta bni nasaka, ummih kuma tasa gown shigade na mutumci..to inma wai knce ni nasa kyn bnza ummih fah.." Maryam ta jin jina kai kna tace "wulakanci koude kiyayyah..tab lallai tsohuwarnan yar bidirice.." Ihsan tace "hmm ji nyi kmr inbita in danne in kashe kowa ya huta..hmm qawa knji yadda zucia taxomin nan" ta krashe mgnr tna nuna wuyanta. Maryam tace "gaskia da haushi qawa,,Ammafa nyi mamaki dakika daga mata kafa.." Ihsan tace "ba doleba..kakar mijifa ga uwar miji ga sirikina kuma a kusa, e.t.c,,sannan Ummih tanata dannarmin zucia..Abun karin bakin cikin shi gogan nawafa ynaji anamin wannan cin fuskar ko a jikinshi.." Maryam ta tabe baki, "Gaskia da haushi.." "Hmm kede bari maryam, wlhy tin rnr na qara tsanar yarinyarnan shegia, baki ganiba se wani qara mammanne min miji takeyi..ke yarinyarnan wlhy ashawoce..intafi hkn auremin miji zatayi wlhy. " Maryam tace "Allah ya kiyaye,Allah ya tsare qawalli, Aimu ba jinin da akewa kishiya bne da raina a miki kishia qawatah..aikou babbar mace bata isa ta iya damuba ballan tna qaramar bera..wai tin tini meyasa bki sanar daniba.." "Uhm ina muka samu muka gana..ke lokacinma koumun gana bakin ciki baze barniba in gya mikiba qawatarh.." Maryam tace "gaskia qawata knyi sanyi.." Ihsan ta cokalo baki kna tace "Hmm ba sanyi nyiba qawatarh kawaibina daga musu kafane sbda Ummih, da kuma mommyna, knsande kullum setayimin natsiha kn kada in nuna bakin hali..Ammande kema knsan Aiko mommyna inde tnada rai wlhy tlhy ni nasan ni kadai zan qaraci rayuwata a gidannan, inyita shawagi, ina filfilo kmr yar tantabara.." Maryam tyi daria kna tace "insha Allahu ma kuwa..no kishiya in this house qawatarh, kwantarda hnkalinki ,,wai inama shi ya isa ya auri wannn yarinyar, Ai sede a qarata a hkn kawai.." Ihsan tace "Aini ganinsu da nakeyima a hkn yna qonamin zicciya qawatarh.." "Uhm kwantarda hnkalinki ihsan, Nifa nike tabbatr miki kishia sede kiji a makwabta..ke kishiya kou takai shekara dari intazo gidannan seta barshi tinda bna ubanta bane..kuma ma ke! Tinda kukayi 4yrs be miki kishiaba bna tunanin zeyi miki gaski.." Ihsan tace "ah'ah qawah bnsoma tazo wlhy, ai Allah ya rabamu da kishia nifa kwara a qare a hkn.." "Ke qawa kwantarda hnklinki mijinki shifa mutumne ba ruwanshi da mata, harkar gabanshi kawai yakeyi, ta kna ze miki kishi knga babu..uhm kibar daga hnkalinki akn wannan mgnr pls..ni ynzu ya mgnr farfasun daza mujeyi a dubai.." Ihsan tayi murmushi cikin farin ciki dajin dadih tace "kede bari, ai dole mu shiryawa Tafiyarnan, qawatarh zamuyi barin kudi, dmn na jima bnbar kasarnanba..". Maryam tace. "Kede bari..aini na fara nawa shirin, sauran kuma nabar miki don kune keda manyan harka a hannunku.." Daria ihsan tayi cikin isa, irin ita ta isannan. "Hmm kede bari, ai za ayi farfasu a tafiarnan..Aini tini na shirya.." "Shiyasa nke sonki qawallihtah..Ynzu Abinda ya rage ki fitar mna da rana." Cewar maryam "Aah kide fitar ni a shirye nke bnda matsala.." "Tou shikenan, insha Allahu zuwa next month kou?" "Beyi nisaba? Nifa duk kasarnan ta isheni, dmn hkri nkeyi.." Cewar Ihsan "Ai wannan month din nga ya kusan qarewa.." Cewar maryam dake duba phone dinta don duba date "Yeah yau 26. .tou bb dmwa Allah ya kaimu..."cewar ihsan "Ameen..cewar Maryam. "Uhm bari in tashi insa me Aiki ta kawo miki drinks tin dazu na cikaki da surutu.."tyi mgnr hadi da miqewa tna miqa. Daria maryam tyi tace "keda na sameki bakya hayyacinki.." "Ai ynzu na dawo hayyacin nawa qawatarh kn kwantarmin da hnkli, shiyasa nke sonki wlhy.." Cewar ihsan.duk daria sukayi hadi da tafawa. Kwananshi biyu a katsina yna bata kulawa, har wata kiba tayi saboda batada damuwa kwata kwata, bata tunanin komi, abin tunanin nata gashi a gefenta su kwana tare su tashi tare, sekace ciwngum, shima gogan beda tunanin komi inhar kaga yy picking call tou call din ummih ne kou daddy, se kuma saif shima se inyaga dama. yna gnin call din ihsan Amma sam be dagawa dan mugun haushi take bashi. Shike kaita school kuma ya dawo da ita sannan ya kaita isilamiyyah, kuma ya dawo da ita dawainia inde a kn KYAUTAR ALLAH ne sam Raslan baya gajiyawa, Hknne ke karasa KYAUTAR ALLAH sonshi a zuciarta, Fatima ta kula da wani Abu daya, shine yadda KYAUTAR ALLAH, taketa walwala kmr ansata a aljannarh ciwonma dukta warke, se itama Fatimah ta shiga murna ganin kawarta ta warke. Ammafa bta gajida cusa kntaba a gun raslan, a wannan karon data gayawa KYAUTAR ALLAH kn mgnr tnason Raslan, fadane kawai basuyiba, Amma nan take yanke ynayinta ya sauya sabanin da, Se abun ya bawa fatima mamaki, abunda yafi dore mata rai shine yadda KYAUTAR ALLAH ta dauke mata kwana biyu. Se abun ya addabi ruhin fatima, sannan knta ya kulle Amma batasa komiba a ranta, tindata fahimci KYAUTAR ALLAH ta canza mata a kn lamarin Raslan, seta fawwalawa Allah lamarinta saboda gudun kadata bata tsakaninta da kawarta, dan hk seta dannewa ranta son Raslan din, ta shiryada qawarta. Yauma kmr kullum Raslan yazo daukarta yynda ita kuma fatima yayanta Farhan shi yaxo daukarta. Wannan rnr itace rnr farko daya fara ganin kyautar allah, har suka gaisa. danshi bayama zama a kasar, Sannan in yaxo bya jimawa yke komawa sbda karatu ykeyi kuma yna business dinsa cikin natsuwa. Yauce rnr dayaga KYAUTAR ALLAH tashin farko tayi nasarar siye masa zucia, Nan da nan yaji ya mutu A knta, domin kyaunta me gigita duk wani cikakken dana mijine. Byn sun hau