← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 116 OF 164

Sashe 116

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

zan samu in rinqa maqalqalewa dan Allah, kada kisa a rankhzuna na gaya miki.." Se karashen maganar tasa taso ta bawa dr hannatu dariya wai kada tasa a ranta be da kunya... Yar dariya tayi ta girgiza kai tace "Allah ya shiryaka M-Safana..." Raslan ya shafo sumar kansa hadi da murmushi, shifa bega komi a mgnr da yayiba yace "Ameen dr, Ammande kide temakamin din ki dan bud'amin gun please..." Dr hannatu tace "Already ai ka riga ka gama bud'a gun, kaf-kaf.." Ta karashe maganar tana murmushi yanzu tama dena ganin Rashin kunyarsa, ta fara tunanin Akwai abinda ke masa yawo a kwakwalwane, kuma be wuce dadin gindin da yaci bane ke haukatasa. "Nifa dr harna sauka gun be gama budewaba duka..." Dr hannatu ta girgiza kai da murmushi a kan fuskarta, tace "dukda uban Aika Aikan da Kayi, kace gun be gama budewaba..." Raslan yayi kyaf-kyaf da ido yace "Wallahi be budeba dr..." hannatu ta jinjina kai tace "To gaskia M-Safana kabar yarinyarnan, ta kara girma kafin ka kara kunsantarta please, yarinyar mafa tanada juriya tayi koqari data jureka, please kada ka kashe musu yarinya, " raslan yayi kasaqe yana sauraronta, kai kace dauka yakeke, nanko jinta kawai yakeyi harga ALLAH yana tausan KYAUTAR ALLAH amma gaskia tinda ya riga ya dandani, dadinta baze iya hakuri ba kuma, ko makamancin hakurima bayajin ze iya. "Gaskia bazan iya hakuriba dr, nide Dan Allah ki dan budemin, ko kadan ne please..." Ya karashe Maganar Yana wani marairaicewa, kmr marayar da beda uwa. Dr hannatu tace masa "Tou sir..." Shi kansa seda yy murmushi yadda tayi maganar. A tare suka shigo dakin, Da Raslan da dr hannatu, da sauran nurses din wadanda har lokacin se kallon Raslan din sukeyi. 6:10am ta tashi, se rarraba ido takeyi ko zataga Raslan, Amma se taga bata gansaba, tana tunanin tin fitarsa a dakin, datace batason ganinsa, annah ta koresa be kara dawowaba, se taji dadih, saboda harga Allah batason ganinsa. Annah da knta tayi mata brush tayi mata Alwala daga nan kwance tayi sallar saboda ta gazama taka kafar, dan tsoro takeji, fitsarima tanaso tayi Amma tsoro takeji saboda zafin da takeji a jikinta, gashi fitsarin ya cika mata mararta taf. Annah da Jummai suka kara gasa mata jikinta da towel da ruwan dumi, aka canza mata pad din jikinta, da pant ma, Annah da kanta ta wanke kayan Da KYAUTAR ALLAH ta cire, se nan nan takeyi da ita, KYAUTAR ALLAH abun nema ya samu se kara shagwabewa takeyi,time to Time se Annah tayima Raslan Allah ya isa, Anty Rukayya kuwa Ai Annah kwana tayi tana zaginta, tana kwashe mata Albarka. Hatta DaddyM ma bata barsaba, da asubahi yanaso yaje masallaci donyin Sallarh asubah amma Annah tace ba inda zece wai yabi jam'in a nan dakin, saboda ta leka taga Raslan A bakin kofa, dan haka gani takeyi in DaddyM ya fita zasu hadu da Raslan suyi gulmanta ne kilama Ace Raslan din ya gudu kamar yadda yayi a fari seda Akaga batanan sannan ya dawo ya kwaba aiki. Annah Akwai tsarguwa. Annah na bata tea da spoon tanasha saboda tanajin dadin tea din saboda duminsa, Anty Rukayya na zaune a kn kujera idanuwa sunyi luhu luhu, annah kuma, tana gefen bed din tana bata tea din, Jummai na zaune kan kujerar dake facing gadon da KYAUTAR ALLAH ke jingine, da kyarma take iya zama. Suna shigowa dakin idonsa ya sauka a kanta, se yaji wani sanyin dadih a ransa saboda soyayyarsa gareta, sam sam ya gaza dauke idonsa a kanta, kamar wani maye. A bangaren kyautar Allah kuwa tanayin tozali dashi taji tsanarsa ta kara ninkuwa a zuciyarta, kwata kwata bata kaunar ganinsa sam, bakinsa take gani sosai. Se yanzu idonta ya sauka a kan plaster din dake kansa, haka kawai ta tsinci kanta da tambayar meya samesa, se kuma wata zuciyar tace mata ina ruwanki mutumin da be tausanki...hanzarin dauke kwayar idonta tayi daga knsa, fuska hade kai kace ba KYAUTAR ALLAH bace masoyiyyar daddynta, yanzu kuwa ta koma makiyiyyar dadynta. Yum-yum yayi da sexy eyes dinsa dasuke knta , ganin ta dauke kanta daga gareta, bayan kallon data jefesa dashi me cike da Tsana, nan da nan yaji jikinsa yayi masa sanyi na tashin hankali, zuciyarsa ta tsinke. "Uban me ka shigo kayi? Nace ubanme ka shigo kayi? tantiri mashahuri gawurtacce shugaban yan iska..." Cewar Annah data juyo yanzu dominda ta bawa kofar baya, tana juyowar kuwa idonta ya fara sauka a kan Raslan kasancewar shine gaba gaba. Banza Raslan yayi da ita, gaf hankalinsa na kan KYAUTAR ALLAH, shifa inma za a kasheshi besanma me Annahr ke cewa ba... Annah ta kara hayaiyaqo masa murya cikeda tsiwa da matsifa, "Nace Uban me ya kawoka cikin dakin nan? Dan ubanka fita Daga dakin nan shege, dan bura uba kawai! azzalumi kawai, inka kara shigowa dakin nan senaci babbar bura uba ka, shege da ido kamar na karuwar namiji..." Raslan be bi ta kantaba, ya karaso bakin bed din, jikinsa na bari, KYAUTAR ALLAH ta juya fuskarta can gefe guda. "Sweetheart ya jikinki?" Ya tambaya hadi da marairaice muryarsa. Annah ce ta maimaita yadda yayi mgnr, "kaji dan bura uba! Amma lallai namiji beda kunya duk kankantarsa, dan kan ubanka kayi silar shigarta ciwon kazo kana tambayarta ya jikin nata,. Kaji watsatstsefa..." Raslan yayi bnza da ita sam be bi ta Kan Annah ba, dan bedama lokacinta, ga babban Aikinan a gabansa na ruwan daya debowa kansa. hannu yakai ze shafi kuncin KYAUTAR ALLAH wadda har yanzu fuskar tata ke kallon dayan gefen, da hanzari Annah ta kabe masa hannunsa hadi da daukar sallal,lami. "Kujimun dan iska! A gaban nawama iskancin zakayi da ita...ah lallai ta tabbata kai tabbataccen gawurtaccen dan iska ne...fice daga dakin nan dan ubanka umaruru, shege karuwar namiji, dan iska kawa, Anya yaronnan beshan maganin maza kuwa..." Ta karashe mgnr fuska da mamaki, ta zamo daga kan gadon ta ajiye cup din tea dib a kasa tana gyara hijjab dinta dataci dammara dashi kmr me shirin dambe, har zuwa lokacin babu dankwali ga kanta, se dumbin matsifa cike da kwakwalwar kanta, ji takeyi kmr ta tsire Raslan. Maka takai masa a kirji da hannunta na hagu, tana fadin "fita nace, mugu kawai la'anannan Allah, wanda beda d'igon imani ga zuciyarsa, inma maganin maza kakesha sede kaci kanka dan ubanka..." Ta hau turesa da karfi da yaji seya fita a dakin, Amma ko gezau beyiba. Seda DaddyM yasa baki yace ya fita. Kana ya nufa hanyar fita yana tafe yana waiwayen KYAUTAR ALLAH, shida matarsa an hanashi zama kusa da ita. Annah kam se sirfafo masa zagi takeyi iri iri, harya fice a dakin zuciyarshi babu dadih, ya dawo bakin kofar ta dan bulin dakin ya shiga lekenta, har dr ta gama mata Abinda zata mata, tazo fita shine ya matsa a kofar dakin, suka fito da nurses din se kallonsa sukeyi su burgesuma yayi., dr na daura kwayar idonta a kansa kawai setaji tausansa, saboda yadda Annah keta kyararsa, dr nada tabbacinma jiya Annah ce ta korosa ya kwana a kofar dakin. ga dumbin son Yarinyar a tattare dashi, kmrde yadda yace ba lefinsa bane, lefin sone da sha'awa. Dr hannatu keta tunani tunani, har suka haye Upstair din asibitin dan duba marasa lafia. Komawa kan kujerar karfen yayi ya zauna, ya rafka tagumi zuciyarsa babu dadih, da yasan ze jawowa kansa tsana a idon kyautar Allah da beyiba, kode dama kadan kawai yy ya hakura... Ya fada a ransa zucia fal nadama, se yanzune yake nadamar Abinda ya Aikata, saboda tsanar daya jawowa kansa a idon bebinsa, duksema ya shiga taitayinsa. 8:39am akayi packing wadansu tantsama tantsaman motoci guda biyu, se motar Securities guda daya. Dayar motar kalar ruwan tokace (ash color) se dayar kalar baka kirin take (black color) motocin motocine na Alfarma. Securties din ne suka fito daga tasu motar, a guje, suka bubbude musu handle din ko wacce motar. A bakar motar Alhaji umar ne da Abdullahi suka fito a tare, wadanda suka hadu a airport din Abuja dazasuzo garin kaduna, don daman shima Abdullahi yana Abujar, domin yin businesses dinsa. Alhaji musa ne ya tura musu da motocin dasukazo a ciki, hadda motar securities din. nan da nan harabar Asibitin ya cika da securities daman akwai wasu securities din masu gadin DaddyM. Alhaji Abdullahi Alhaji umar, dukkaninsu cikin shiga ta Alfarma suke, manyan kayane ga jikinsu, se daukar ido sukeyi, kallo daya zaka musu ka gane nera ta zauna, musammanma A bangaren Alhaji umar. Ash color din motar kuwa, hajiya zainab ce ta fara fitowa a gidan baya sanye da doguwar rigar lace wadda ta Amshi jikinta, se mayafi data yane dukkanin jikinta dashi tayi kyau Ainun hannunta riqeda Hand bag dinta, da wayarta kirar iPhone. Daga dayan side din da ummih ta fito, Ihsan ta fito se yatsine yatsine takeyi rannan nata baki kirin, saboda sam bataso zuwaba. UMMIH ce ta matsa mata kan dole ta shirya sukazo tare, nan ji takeyi kmr zata fashe se faman cika takeyi tana batsewa, tana tumbatsa, se kace tankin babbar mota, fuskar nan duk ta fara dabbare dabbaren bleaching, ta gefen idanuwantama ya fara qonewa, saboda taje ta shafa cream din bleaching din dayafi karfinta, se taunar ciwngom takeyi, na rashin mutumci ji kakeyi qaaasss! Qaaa qaaa qaaass, faaaassss, seta fasa kwai faaassss!. Already daman nan tafi Auki. Sanye take da After dressing kakar milk color cikin after dressing din daga pant se brezia, nonon nan se up up sukeyi sun cika fam, abunka da ragaja ragaja, gashi rigar ta matseta gam-gam yadda takeda bukata, kafarta sanyeda dogon takalmi a taimaki wada, hannunta riqeda mini hand Bag, se wannan far far takeyi da Chinese eyes dinta. A gidan gaba Wato set din kusa da driver Anty Sadiyace ta fito sanyeda hijjabi kalar coffee brown inside sanye take da atamfa dinkin riga da zani sun Amshi jikinta sosai, ta fito da kamalarta, hannunta riqe da Mini hand bag me kyau, gida tabar small khair. A matukar matse take taga KYAUTAR ALLAH tinda tasamu labarin rashin lafiyarta a bakin Daddy jiya ko baccin kirki batayiba ALLAH ALLAH takeyi gari ya waye su taho garin kaduna, tin daren take kiran lambar Raslan Amma sam be dagaba. Already musa
Chapter 116 · 0% Book details