Sashe 19
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
bb ta fannin da kika gaji gashi..sannan ke kuwa hk aka koya miki tarbia a gidanku bakisa kaya kike yawo tsirara.." Nan ihsan ta shiga bin jikinta da kallo. "Tsirara kuma! Ga kaya a jikina kna cewa tsirara.." Ihsan tyi mgnr cikeda tsiwa, Raslan ya zubawa kyn nata ido dmn tin shigowarta ya lura da kyn dake jikinta, ashe itama annah ta lura da hkn. Dakuwa Annah ta wurga mta kna ta fara mgna, "Dan duduwar uwarki wannan ba tsirara kikeba..shegia da idonki kmr na dujal, ga uban nonuwa kmr nonon akuya..wlhy in kika kara zuwa nan tsirara, sena miki dukan tsia shegia yar gidan marasa tarbia, in gidanku bb tarbia, mu nan akwai, kuma ni nan a'ee nice zan koya miki tarbiar...." Nan ihsan ta shiga kunkunai tna zagin Annah. Raslan dake kusa da ita ynajin me tke cewa hk itama KYAUTAR ALLAH. Tasowa Annah tyi a hasale ganin ihsan na mata kunkunai tace, "kika sake kimayimin rashin kunya, wlhy sena miki dukan tsia..nida kike ganina dinnan se inyi tsirara, in miki dukan mutuwa.." Daddy da Alhaji musa suka taso suka kamata suka zaunar da ita. A hnkli Raslan yace, "in baki shiga hnklinkiba, wlhy zan ballaki, Sannan in bia kudi a dauraki.." Ihsan najin hkn ai nan da nan ta shiga hnklinta, dan tasan tsaf raslan ze iya sharfata a bainan nasi. zucia fal haushi, ta kame bakinta tyi shiru. Annah da tini ta koma ta zauna tna haki ta cigaba da mita. "Shegia tsinannia yar kan babbar bura uba kawai..Shegiya yayan talaka, wadanda baku iya cin arzikiba..Angaya miki bansan cewa saboda kudin jikana kke zaune dashiba..ke inbndama kaddara me zaiyi dake, gakinan kmr kashin safe babu kyaun gani.." Daddy ya dauko bottle water a frij me sanyi ya bude yace "Annah ga ruwa kusha.." Amsa tayi don dmn tnajin kishin. Seda ta shanye ruwan tass kna ta wurgar da robar, kna taja dogon tsuki. "Kaga shegiyar yarinyarnan Jummai, taki kawo mna abinci, kila kouso takeyi mu mutu oho.." "Bakuci abinci bne?" Cewar daddy. "Eh tou! Naci mna ai zuwanku na gma karin kumallona na biyu kenan na shiga wanka..shegen bayin nasuma tsantsine dashi..waishin ke KYAUTAR ALLAH har ynzu jikinne? Nifa na gaji da zaman asibiti kwara mu koma gida, kawai.." Alhaji musa yace, "A koma gida kuma bayan ba a sallamekuba..Annah da kunyi hkri har a sallamekunde, nga jikinnata har ynzu, da dama damade.." Annah ta tabe fuska kna ta cigaba da mgna. "Hmm, Ai bari yarinyarnan ta kusan mutuwa wlhy..Amma kaga wancan shegen dan zainabun shine duk silar komi..shegiyar yarinyace ta kwallafawa knta, son yaronnam, in har benan tou sam bata iya ci bata iyasha... Dmn nace se in an hadu kowa da kowa kna zan tayarda mgnr..tinda shi wannan dan, na gya masa be dauki mgnr da muhimmanciba..aure kawai nakeso a mata.." Gaf yan dakin seda gabansu ya fadi musammanma, Ummih da ihsan, saboda a tunaninsu mgnr zata shafi Raslsn ne. Alhaji musa da daddy suka hada baki gun cewa "Aure kuma!wani jrin aure!" Annah tace "cas ma kuwa, aure Irin wanda aka haifeku tashi.." Daddy yace "tyi qarama Ai Annah.." Annah tace "Hmm kwara tyi Auren, wannan yarinyar kou yau Aka haifeta se tyi Aure kawai in huta kada ta jawomin Abin kunya..kwara a hadata da dan wana, dan liti.." Daddy yace "wani Abun takeyi.." Annah tce "Eh sosaima kuwa..." Nan KYAUTAR ALLAH ta fashe da kuka tna fadin. "Daddy kaga Annah kou..ni gaskia." Se kuma kukan ya kwace mata ta kara lafewa a jikin daddyn nata. Nan hnklin raslan ya tashi. "Meye na kukan kuma, knsanfa bakida lafia hba my fineness.." Annah tace "kukan me kikeyi? Dannace za a miki aure..tou yi hkri, ni wlhy wasama nkeyi..nide fatana ki samu lafia kawai mu koma gida.." Cewar Annah, da hnklinta ya tashi. KYAUTAR ALLAH ta sassauta da kukanta. "Ni bazan koma gidankiba, gidan Mommyna zanje.." Annah tace "Mommynki wacce kenan rukayya?" KYAUTAR ALLAH tace, "eh..." Aifa nan hnklin Annah ya tashi ta taso daga kujerar da take tana dogara sanda ta karaso kn gadon ta dakawa Ihsan tsawa. "Dallah tashi a nan shegia, tsinannia, knzo kn wani manne da miji, sekace wadda takeda bukatarsa..in kna bukatarsa Aikya bari ku koma gida, nan de ba gun isknci bne.." Jiki na rawa Ihsan ta tashi ta koma kujera kusa da UMMIH. "Yi hkri pls.." Ummih ta fadawa ihsan cikin rada. Ihsan de bata tnka mataba, sbda zuciarta gaf ta baci. Zaunawa Annah tayi, gefen gadon ta kamo kafafuwan KYAUTAR ALLAH. "Hba mamana..yi hkri knji, dan ALLAH kiyi hkri mamana, inkika tafi kika barni wazan gani inji dadih..uhm hba yarinyar kirki.." Ina ai nan KYAUTAR ALLAH ta daka tsalle tace, ita wlhy daga nan gidan mommy zata wuce wato kaduna... Pls share. *KYAUTAR ALLAH* *Paid book* SAADATU BINTU ABDULLAHI (Marubuciyar boyeyyen al'amari) *wannn book din na kudine game bukata 300 ne kacal trnsper 0542703718 SAADATU ABDULLAHI GT BANK. Vtu 08136349646. kou mtn card ta wannan sim din 08136349646, sannan kofa a bude take ga masu bukatar book dina INSO CUTA NE shima a kn 300 complete. Ga masu siyan guda biyu an bar muku 500 ngde masu nunamin kauna* *Wannan shafin nakine, HAUWA'U saudia mmn little.ngde Allah ya bar mu tare ni nake gaya miki Insha Allahu nidake mutuwace zata rabamu. Wlhy ina mugun yinki sbda Allah, nidake kou shedan be isa ya shigo tsakaninmuba, insha ALLAH I love you lodi lodi my best friend, and my best blood sis* Free page10 Annah dataga tyi rarrashin Amma KYAUTAR ALLAH ta tubure, turo baki Tyi tace, "Uhmn kin dade baki tafinba, Ai daman kema na fara ganoki yarinyarnan ynzu ba kaunata kikeyiba, inyaso in na mutu kyazo kiga gawata..ke kuma rukayya inkin isa ki tafi da itadin ki gani..in fitsari bnzane kazama tayi mna.." Girgiza kai Anty rukayya tayi, wato gorin haihuwa Annah tyi mata, inda sabo ta saba. Jummai da lantana ne suka turo kofar suka shigo , jummai zata iyakai 35yrs se lantana batafi 12yrs ba, se dreva mlm salihu dayake biye a bynsu yynda dukkaninsu hannayensu riqe yake da manya manyan basket kou wanne dauke da kuloli kala hudu hudu, da sallahma suka shigo, suka ajiye basket din kna suka rissina suna miqa musu gaisuwa, tareda tambyr yame jiki. Dukkanninsu sun Amsa Amma bnda Annah, data keji kmr zata taso ta dallah musu mari. "Sannu Annah.." Cewar jummai. "Kinci kan kutmar babakeren bura ubaki keda sannun..dan ubanki, naira dubu talatin din da kike dauka a wata a bnza kike daukarsa, daza kije kiyi zamanki a gida ki barni nan da yunwa nida mara lafia..kouso kikeyi ki kashemin jika, gata nan dukta yamutse sbda yunwa.." KYAUTAR ALLAH tace, "ni na gaya miki inajin yunwa..kajimin tsohuwa da bala"i." Annah ta dawo kn KYAUTAR ALLAH. "Tou dan ubanki karyatani zakiyi, shegia da kyau kmr yar aljanu..ubanme ya kawoki Asibitin inba yunwarba, ga kinnan dukkin molake kmr kayan rafta..." "Uhm jummai, mun gode kinji.." Cewar KYAUTAR ALLAH. "Tou hajia qarama bkm..ya jikin naki.."Jummai ta fada kou a jikinta danta saba da jarabar Annah. "Alhmdllh...jummai ngde..ngde kema lantana.." Cewar KYAUTAR ALLAH Datake jikin Raslan har zuwa lokacin, Shikan gogan Hannunsa riqe ykeda daya daga cikin wayoyinsa, kirar Iphone, kunna wayar Kenan, shine yahau yanar gizo yyn da yake duba wasu abubuwa.. Ihsan na can kusa da ummih amma hnklinta na kn Raslan, ganin yadda KYAUTAR Allah keta kara balance a kn kirjin mijinta hkn ba qaramin kunawa Ihsan rai yakeyiba, ji takeyi kmr ta hadiye zucia ta mace, ta tabbatr inhar za a gwada VP dinta a wannan ynayin tabbas se Anga ya hau Fiyeda tunanin likita. Annah nata mita tna jaraba, Jummai ta zuba mata Abincin ta Amsa still tna matsifa.. Dambun kuskusne wanda yaji kyn lambu, da hanta..se farfesun naman sa, dana naman kaji, dana kan shanu, da kn rago..da farfesun kyn ciki. Abincine iri iri kusan kala takwas. Jummai da Lantana sukayi serving kowa dake dakin, dayake akwai plates. Raslan shike feeding KYAUTAR ALLAH tnaci ynata wani lallabata, hadi da tarairayarta.. Hkn da ihsan ke gani shiya hanata cin abincin se juya spoon kawai takeyi a hannu Amma ta gazaci tsabar kunar rai. Annah na kiransu da karuwai Alhalin ga mnyan karuwainan a gabanta..cewar ihsan ammafa a rai ta fada. Ummih ma kncin abincin tyi dan ita batada yawan cin Abinci, sannan a halin ynzu btjin yunwa, dan tasha drnks ba jumawa... Aikou Annah ta duba taga kowa nacin Abinci Amma bnda Ummih. "Tou zainabu ke baza kici Abincin bne!.." Cewar princess Annah Ummih tace "eh na qoshi ne Annah. " Tabe baki Annah tyi. "Uhm ke kika sani, kou mutuwa kikayi bnda asara.." Cewar Annah. Ummih kam ta kra balance a kn kujera kou a jikinta, taci gbada aikin latsa wayarta. Idontane ya sauka a kn Ihsan data keta Aikin juya cokali idonta na kn mijinta. "Ke bakida lafiane? kiketa wasa da cokali. " " Annah ta tambaya ihsan. Kasa da kai kawai ihsan tyi zucia na tafarfasa. Tabe baki Annah tayi, "Ohon muku..insha ALLAH se Mugun abunku ya qare muku..musammanmake, zainabu sam bakida hali wlhy, inhar zakizo gidana ko ruwa bakisha sbda gudun kada insa miki mgnin asiri ko...tou ni nan A'ee yar malam muhammad , nafi karfin in miki asiri wlhy...Wannam tsafe tsafen sede ke..ni kam ubana mlm ne kuma ya bani tarbia.." Mitar ta isa ummih dole yasa tace a zubo mata farfesun kyn ciki Ammaba badan tasoba hk ta fara ci kadan kadan,.. Nanma bata tsiraba, Annah tace "Ashe gulmace da munahurci..shegia yar matsiyata ..." Ummih ta girgiza kai.."Allah ya rabamu da tsufa irinna Annah, sam babu kamun kai.." Ummih ta fada a rnta. Dasuka gama cin abincin tsaf, jummai ta fara tattara plates din Annah tace ta bari, ta kalli UMMIH tace "Maza zainabu, uwar yanson jiki tattare wadannan kwanonin maza..ngade Ai a gidankuma a wahalce kk taso.." Nan ummih ta cire gyalen dake jikinta ta fara tattara plates din hadi da kimtsa dakin..Anty rukayya ta taso da sunan ta tayata, Amma Annah tayi carab tace, "Koma ki zauna me sunan auta ke bndake, bnsakiba, bar ita wannan data saba whla tin a kauyensu garkida ( wani garine a meduguri) batta tyi ita kadai. " Aikou tsaf Ummih ta kintsa kou ina,...Abunda Annah keyi yna kona zuciar Raslan Amma ina aise