Sashe 164
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 5 min read
twins din suzo garin kaduna ko suyi waya a kawosu 2 days kuma se anty Rukayya tazo da knta ta daukesu, ALLAH ya daura mata son yaran suma suna sonta sosai dan dasunje wani guri se su kagu su dawo gareta. Fatima ta haihu ya mace kyakyawa yarinya taci sunan zulaikha wato mahaifiyar fatima, ana kiranta da ilham. Sosai kyautar ke samun kulawa ta fanni daban daban hadda ihsan da ummih da mahaifiyar ihsanma dan ynzu dukta saduda. Cikin KYAUTAR ALLAH na cika 7 month aka kara mata scanning dan aga meke cikinta, nan aka samu nasarar ganin yaya hudu mata biyu maza biyu, kyautar Allah tayi murna sosai Amma tashiga damuwa Raslan yayita kwantar mata da hnkli , shikam ai dadih ya gama kasheshi haihuwa biyu yaya shida, lallai shida ubangiji sede godia, seda yy azumi uku na godia ga ALLAH....tini suka yima yan uwa da abokanayen arziki sallahma suka daga zuwa garin indian dan a can KYAUTAR ALLAH zata haihu, a wannan karon ma cs dinne, RASLAN harya sawa yaran suna tin kafin suzo dunia, maza biyun yasa musu harun da musa, se matan yasa musu sunan zainab (wato ummih) da Rukayya again (sunan Anty rukayya) ana saura 10days cs din Anty Rukayya ta iso indian dasu meead da hannaah, sunyi wayau ynzu dan kace yan shekara uku da rabi ne , ga girman jiki ALLAH ya basu, tini suka fara zuwa mkrnta sabosa sunada baki sosai. Akayi cs lafia aka ciro lafiyayyun yan hudu masu kyau mazan sak KYAUTAR ALLAH matan kuma Suka kara kwaso RASLAN kmrsu daya dasu meead. Washe gari ummih da ihsan suka iso garin sunata murna ihsan kmr ta sace yaran takeji, ummih km baki har kunne, kyautar Allah ma tayi farin ciki sosai se godewa Allah takeyi. Satinsu biyu a indian suka dawo nigeria KYAUTAR ALLAH ta gyare ba lefi kmr ba ita tasantalo yan huduba. Dasuka dawo da kwana biyu akayi shagalin suna inda yaran sukaci sunan da ubansu yasa musu. Musa shine hassan shi ake kiranshi da Nasar, se hussain shine harun ana kiranshi da nasim, se zainab itace ta uku ana kiranta d nasreen, se ta hudu rukayya ana kiranta da nimrah. Yara tubarkallah kowa yazo se yayi mgnr kyaunsu da girmansu kmr ba yaya huduba har zuwa akeyi kallonsu tini Anty Rukayya ta tofesu da adduarh mgnin baki. wannan karon sunan da akayi yafi nasu meead dan anyi barin dukia sannan kyaututtukan dasuka samu yafi nasu meead, RASLAN kam yayi barin kudi kmr besan zafinsuba. Alhaji musa ya bawa anty Rukayya kudin sadakin kyautar Allah ta bata taki amsa tace ta barwa anty rukayya har dunia ta nade, anty rukayya tace ai ba a hk, dole KYAUTAR ALLAH ta amsa raslan se tsiya yake musu wai sadaki bayan an haifa masa yara shida, ai tini anci uwar sadaki an cinye," duk falon suka kwashe da daria, na'im yace "mutumina aika iya zubi..." Suka kara kwashewa da daria RASLAN ya jawo KYAUTAR ALLAH jikinsa ya rungume, suka cigaba da hirarsu ta nishadi inda dangi da yan uwa duk suka hadu a ranar suna kenan, da daddare dan nan duk zasu kwana babu wanda bb a falon inba iyayensu maza ba. Jariran na hannun ihsan duk ta hadasu duka hudun ta rike . "Ammande babana baka da dabi'arh arziki, dan iska kawai tambadade, ina umaruru, kirawomin musalle.. Ina umaruru yake ina ka samo karuwai?" RASLAN ya hau kwaikwayon Annah cikin barkwanci, falon duk aka kwashe da daria suna mata fatan samun rahama a cikin kabarinta da duk al'ummar musulmi. Alhamdulillahi! A nan na kawo karshen wannan labari nawa, Allah ya karawa annani s.a.w daraja ameen. Ina fatan kurakurena ALLAH ya yafemin, yamin afuwa dani da dukkanin al'ummarmu, ngde real fans naji dadih kun nunamiin kauna, nima zan faranta muku ta hnyar kawo muku sabon littafina nan bada jimawaba. Allah ya kara mana soyayyar ma'aiki s.a.w. ubangiji ya warwarewa duk masu damuwa damuwarsu, marasa lafia Allah ya basu lafia, mu kuma ALLAH ya karemu da lafia da abinda lafiar zataci ameen, yammatah Allah ya kawo miji na gari sbda Annabi, s.a.w, matan Aure ALLAH ya kara muku zaman lafia da mazanku. *Munada ingantattun magungunan mata, akwai jigida ta mallaka karku manta da matsin gamd'is, akwai turaren tsugunno na mallaka ds rubutun mallaka, sannan akwai gumbar madara gumbar hatsi gumbar uku bala'i gumbar kankana e.t.c, munada matsi me matse mace wato virgin again, bononza 1k , muna hada yan shillah dade sauransu , akwai hakkin maye wannan hadi ne komi da komi za a hada miki ki koma kmr amarya dal a leda, kayanmu masu ingancine,akwai mgnin gyaran nono dana kara duwawuka, hajiya mace bb duwawu bb amfani. Sannan akwai mayukan gyaran gashi, da shamfo da turarukan wuta na daki, da man jiki mesa hasken fata, da marasa hasken fata, akwai soap me kyau, na gyaran jikine 3k babuce kawai babu sekun garzayo siyan na gari maida kudi 08136349646. In baki shiryaba karki dameni da kira dan ALLAH* *Se nun hade a next book dina, ina godia ga wadanda suka siya book dina ba masu jiran na sata barh...ngde Allah ya rabaku da bakin cikin dunia dana lahira baki daya, uban giji ya mana tsari daga bakin dunia* Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office 4b217c3f3a8848d8a6cee106fc413c90