← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 164

Sashe 22

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

ALLAH ta sauke tnajin wani ynayi a gameda rayuwarta da dukkanin sassan jikinta baki dya, sam baze misaltuba dankou za a kasheta bazata iya misalta Abinda ke damuntaba inside ."pls karki gyawa Annah..." cike da mamaki Fatima tace "why.." "Knga hnklinta ze tashi..zta gyawa daddyna ni kuma bnason Abinda ze tayar masa da hnkli .." KYAUTAR ALLAH ta fada da kyar. Fatima tace, "Okay..amma zan gayawa Mom dina sbda ta amso miki mgnin aljanun kou..Allah yasama ba aurenki sukayiba, Dan Ance suna Auren mutane.." KYAUTAR ALLAH datake cikin azaba inside tace "Tou kna ganin aljanun ne ke damuna..." Tayi mgnr cikeda dmwa. "Eh mna, Ai mommy tace bb Abinda basa sawa, sune suke damunki,,,bari zn gya mta ta amso miki mgni.." Cewar fatima. "Touh A amsomin din tnks frnd..." Ta fada cikefa tausayi, da karyar da zucia. Rnr basuma koma glass ba, nan suka zauna har time din tashi yy dreva yazo ya dauki kou wannensu suka nufa gida. Yynda KYAUTAR ALLAH ke qoqarin karfafa jikinta sbda gudun kada Annah ta gane ta tsareta da tambayoyi. Kouda suka isa gidan a harabar gidan nan taga car din datakeda tabbacin abbantane, wani irin sanyine ya ziyarci zuciarta,yynda wani sassauci ya mamaye khalbinta, sosai take kewarsa, dnyi taking time wannan karon bezo ya gntaba. da gudu ta fada falon gidan suna xaune a falon, yynda Annah ke kan kujera, shikam dan dattijon fari sol yna zaune a kn carpet, sanye ykeda kya na alfarma, akwai dan kamanni shida KYAUTAR ALLAH ammafa a fisge yatsun kafarta sak nashine. "Abbanarh..." Ta fada cikeda murna, dagowa yy jin muryarta zucia cikeda murna ta fada jikinshi, tna murnar ganinsa. Annah tace, "Yi a hnkli beda lafia ne Bawon Allahn.." Tyi mgnr cikeda karayar zucia. Dagowa KYAUTAR ALLAH tyi ta zuba masa ido, se lokacin tga ramarsa, ya fada sosai, gashi ya danyi duhu. Tausayinsane ya ratsa zuciarta "Abbanarh meke damunka dukka rame.." Annah tayi carab tace "Wlhy ashe beda lafia bayama kasar shiyasa naketa nemansa bnsameshiba a waya, sanda bakida lafia..ashe beda lafia, ciwon zucia har ya kaiga barin kasarma, yna india, kuma ya hna a sanar mana , ynzu daka mutufa..." Alhaji Abdullahi yace "Annah bnso hnklinkune ya tashi..ga tsufa...ita kuma mahmah na bata isa shiga dmwaba, kada ta kamu da wani ciwon.." Annah tace "tashin hnkli ai yazama dolene Abdullahi...uhm kaki kasawa knka haquri tin rashin yarinyarnan, kou nida na haifeta nasawa raina dangana, yauda lafia gobe babu lafia hba abdullahi, a sanadin rashin yarinyarnan da tunani daka sawa rnka gashinan ka gamu da wannan mugun ciwon na zucia..hba Abdullahi asawa rai salama wata rna se lbri..Rywa hkri akeyi..." Annah ke masa natsiha kmr Ba itaba, domin a dunia tnason abdullahi sbda drjr marigayiya KYAUTAR ALLAH. "Insha Allahu Annah ngde..." Abdullahi ya fada zucia bb ddh... "Mahmah (hkn yke kiranta) ya jikin naki ashe bakiji dadihba.." Yayi mgnr yna maida hnklinshi kn yar tasa da dukta rame,Ta lalace kmr ba itaba, dabadan batasan meye dmwaba dase yace dmwace ke dmbta, Amma bya tunanin a karancin shekarunta tasanma meye dmwa. "Alhmdllh Abbanarh...kaine kk min text da num din china.." KYAUTAR ALLAH ta tambayeshi. "Eh nine..mahmah ina yawan mafarkinkine lokuta da dama.." "Hba Abbanarh wai meyasa tinda na girma bkason zuwa ka ganni ba kmr da ina karamaba why Abbanarh? Kasan kai nke gni inajin dadih..." Dan bubbuga bynta yy yace, "Am sorry mahmahnarh in ina ganinki yna tadamin wani tsohon ciwone dyake zuciata.." Ya fada yynda zuciarsa ke suya (wlhy so ba karya bne,...nima ina sonki bestyna hauwa'u saudia mmn little, sonki a blood dina yake) "Why Abbanarh? Ni nazama ciwoce a gareka.." Ta fada cikefa dmwa. "Ba hk nke nufiba mahmah, inna gnki ina tunawa da mahaifiyarki, saboda kmrki da ita ta baci, se inga kmr kece ita, mahmah ina sonki fiyeda yadda nkeson rywata, kuma fiyeda yadda duk wani uba ykeson dnsa,"ya fada cikeda so da kauna. "Nsni Abbanarh i love you more..dan Allah karinka zuwa kna ganina nima in ina ganinka zan rage jin wani radadi dayake zuciata.." "Insha Allahu mahmah na..Jikinde da sauki kou?" Ya fada yna dan tattabawa. "Alhmdllh Abbanarh.." Ta amsa cikedajin dadin kulawarsa gareta, se wani kra lafewa jikinsa takeyi, tnajin dumin uba. "Masha allah..Anty fahima tace a gaidaki, batasan knyi ciwoba amma zan gya mata.." (kanwarsace tna aurene a kd su biyu kawaibiyayensu suka haifa, tna zuwa duba KYAUTAR ALLAH amma itama ba lafiyayya bace Taxo ta hadu da wata larura na ciwone) "Ina Amsawa ina kewarta, da bbynta bby noor.." Annah tace "Abinda yasa bn kirata na gya mata ciwonba wlhy bnso hnklinta ya tashine gashi itama ba lafiace da itaba kwanaki take gyamin kada inga batazo ta duba KYAUTAR ALLAH ba ashe ciwon hantane ke damunta...Harma na amsa mgni nakai mata, Wuni dya na dawo.. Allah de ya bata lafia, Amma ciwonnan beda dadih.." Ta fada cikeda jimami. Abdullahi ya jinjina kai yace "Knga mani bta gyaminba wlhy bnsaniba.." Annah tace, "Tou kna cikin wannan hali ina za a gya mka abun tashin hnkli hk...uhm dan Allah kyi Aure kou zaka samu sawaba..." Girgiza kai yy yce "Annah bazan iya Aureba...Gani nkeyi kmr nci Amanar soyayyata da Rukayyah..." Nan Annah ta shiga matsar kwallah tna fyatar majina da gefen zaninta "Kaide bari Abdullahi ashe dmn akwai na Allah irinku har ynzu, wlhy na jima bnga na Allah ba kmr kai abdullahi...Amma ba hk Allah yace Ayiba Abdullahi soyayyar dazaka nuna mata itace adduarh.." "Inayi mata sosa Annah, wlhy bazan tba denawa rukayyah adduarhba harse nima qasa ta rufeni..Annah Inde Aljannar rukayya a tafin kafata yke Wlhy na daga tashiga kawai..rukayya macece ta arziki ta kyautatamin, Insha Allahu se alherinta gareni ya bita kabarinta.. " Ya fadi hkn yynda hawaye ke wanke kuncin fuskarshi, shiyasa ynason zuwa gidan,Amma sbda lafiyarsa yasa baya zuwa gidan, don in yana zuwa gidan, hkn na barazana ne ga ranshi. "Ka dena kukan dan Allah, Allah ya fimu sonta, duk yadda muka kaiga sonta Allah ya fimu sonta, ubangiji yasa mutuwa ta zama hutun wannan auta tawa.." Ta qarashe mgnr tna hawaye cikin kunar zucia. KYAUTAR ALLAH ma tini ta fara hawayen sannan bakin cikin ya shiga nuqurqusarta can kasan zuciarta, yynda maraici ke taba zuciarta. Gnin hkn yasa Abdullahi ya haqura da nashi hawayen ya shiga rarrashin gudaliar tasa cikedaso da kauna. "Pls yi shiru mahmah knji...ba ganiba Bnaso kina kuka in kna kuka hnklina ze kara tashi.." Nan itama tayi shiru ta shiga rarrashin baban nata da Annah. Be bar gidanba se after isha'i byn sunyi dinner, sannan yasa an shigo da uban tsarabar da ya ciko but dinsa dadashi, duk dan bbynshi KYAUTAR ALLAH tin daga china kyne na alfarma da Teddy's dade sauran kyn bukatunta na yau da kullum, har Annah ma da nata tsarabar a ciki, itama kayane na alfarma. nan Annah tashiga masa godia. "Mun gode Allah ya saka da Alheri ubangiji ya qara budi..kaida kaje nemo lafia kuma harda tsaraba Tou ALLAH ya rufa asiri. " "Bkm Annah, ai kou a ina nke kuna raina.." Ya fada zucia fal kaunarsu. "Allah sarki dan Albarka, Allah yasa ka gama da dunia lafia..Halinka na gari ya bika har zuwa makwancinka na alheri.." Annah ta fada kai ka rantse me hnkli Ce 100%. "Ameen Annarhtarh..." Ya fada zucia fal kuncin dya jima dashi shekara da shekaru, tin mutuwar matarsa, rukayyah wato mmn rukayyah. Har bakin car Annah da KYAUTAR ALLAH suka rakoshi, ya shiga cikeda kewar yar tasa da kaunarta, matsawa tyi ta manna masa kiss a kumatu, hadi da masa fatan sauka lafia. a daren rnr ya nufa kd dan a can yake zaune ynzu hk. Gabaki dya yau ba knta anwa uwar barawo sata! Anmafa a bangarensa, gogannaku, jinshi kawai yakeyi yna yawo a sararin samaniya, ya rasa ina zesa rayuwarsa, yasha tablet dinsa har kwara hudu amma ji yakeyi kmr yna qarama abun karfi....tin daga office ya farajin hkn, dan hk kulle kansa yy kawai a officedin, nan ya shiga safa da marwa zuwa toilet yynda mararsa ta daure masa da kyar yake iya tafia..be bar office dinba se wuraren 6:30pm a daddafe yy wankan don ya samu karfin jikinshi. Byn yy wnkan yy alwala ya yy sallar magrib, da kyar yke gudanar da komi nasa, a gaskia ynajin sha"awar tasa ta yau tyi yawa, dan abar ta miqe sambal taki rankwafawa. Tinda yaga ma"aikaciyarsa Godia tayi wata shiga gata da manya-manyan bom-bom ga nonuwa manya manya, se tasa riga sharara, me bayyana komi gashi batasa pant ba bra dinma bata saba, in Raslan ya gnta a hakan se yji kmr ya qarasa yaje ya jawota tazo ta buga masa goho yyta zunduma mata bura.. Abun haushin shine takai kusan 3days tna wannan shigar,yasa anyi mata mgna Amma taki denawa, kmr ana zugata, (tnayin hkn ne dantaja hnklinsa) Aikou raslan yaja mata Allah ya isa yafi a kirga, tsinuwa kuwa, tashata kmr me... Wuraren 2:am juyi kawai ykeyi a makeken bed dinsa. sanye ykeda kyn bacci wadanda suka amsa kirar jikinsa, kalar kyn milk color ne danshi bya gajia da milk. Hannunsa na saman jarumarsa Yna rarrashinta.yynda tunani tunani ke zuwa zuciarsa, iri daban daban, ji ykeyi kmr ya daga waya ya kira godia tazo ta bashi duri, yyta zungura, amma se wata zuciar ta kwabesa domin zunubine babba,... Be samu bacciba se byn da yy sallarh asubahi, itama a daddafe yy sallarh...baccin na daukanshi yy mafarkin dya sabayi inhar ynajin sha'awa wato ynacin wata kyakyawar yarinya bkramin dadin durinta yakejiba....tashin da zeyi kawai yga ya kawo ruwa, nan ya samu sassauci, yayi wankan tsarki, yayi breakfast yasha tables dinsa kna ya koma ya kwanta dan rama bashin baccin da yaci...hkn ya kasance kusan 2days bya zuwa ko ina kullum yna daki kmr me takaba, Tabbas yasan zesha whla inhar yace ze sauke Alqawarin cewa baze kusanci ihsanba harya mutu, inkou ynaso alqawarin ya zauna daram sede inze samu durin daze rinkaci a waje..."kai da sake bazan iya zinaba..." Ya fada a bayyane yyndayaketa nemarwa knsa mafita... A yn kwanikan a daddafe yke iya waya da bbynsa, sannan yna qoqarin boye damuwarsa sbda byaso ta fahimci dmwarsa, Amma dukda hkn seda ta fahimci akwai abinda ke dmnsa domin tga yadan rame, ta tambayesa meke damunsa yace mta bkm kawai aikine yy masa yawa.... Hkde
Chapter 22 · 0% Book details