← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 158 OF 164

Sashe 158

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

bakaji muryar Annah ba?" Ta karashe mgnr rai a bace, yau ya bata haushi da jarabar son gindinsa, binta yayi da sumammun idanuwansa se yanzu ya fara jiyo abinda ke gudana sama-sama. Ta karasa ta dauki rigarta ta saka jikinta na rawa ta kosa taje ta amshesu ya kara biyota ta baya ya rungumeta yana fadin "Ban kawo bafa? In kika barni haka zaki barni a wahala,gindina namin zafih..." Yayi mgnr hawaye suna zarya a kan kuncinta. Kobi ta knshima batayiba ta kwace jikinta ta gama sa rigar ta nufo kofar dakin ta bude ta fice yazo yayima dakin key ya koma ya kwanta yanata faman jijjiga burarsa ko ze samu ya kawo. A kunyace ta fito kanta na kasa, Annah ta zuba mata ido ta tabe baki "Amma kinyi asara wallahi, kede baki da kyakyawar tabi'arh, kin bani mamaki daman ashe a bukace kike da mijinki dankinga bani nan shine kika kirashi kika biye masa kika hau bashi gabah? Kikabar yaranki nata kuke, Amma ko kinyi asarah...." KYAUTAR ALLAH ta kara kasa da kanta kmr kasa ta bude ta shiga takeji, ta karasa ga Anty Rukayya zata amshi hannaah Annah ta daka mata tsawa, "Da najasar zaki amsheta!!" Seda jikin KYAUTAR ALLAH ya hau rawa daman a firgice take, kowa duk ya zuba mata ido, musammanma anty Rukayya wadda haushi da takaicinta ya cika mata zucia..." kije kiyi wankan tsarki, sannan ki amshesu.." Cewar anty Rukayya cikin hanzari ta nufa bedroom din Annah tanaji Annarh nata mita "Ai gashinan kn jawa janki, namijide beda abin kunya, sede ke ya barki da abin kunya, gashinanma ya barki dashi..." Ta karasa shigewa dakin tana gaskata mgnr Annah. duk suka nufo dakin dai-dai ta shige bathroom din ta sakarwa kanta ruwan dumi. Suma dakin suka nufo "Dauko ruwa a basu, bayin ALLAH..." Cewar Annah, da idonta ke kan meead wadda zuwa lokacin tamayi shiru, itama Hannaah tayi shiru, baccima ya dauketa meead cede idonta biyu se binsu takeyi da ido, dansun kara wayau matuka. Anty Rukayya ta kwantar da hannaah kana ta dauko ruwansu ta bawa Annah wadda ke zaune bakin gado, ta amsa ta bawa meead ruwan ta kama ta fara zuqa tana makwat makwat. KYAUTAR ALLAH ta fito daga wankan kirjinta daure da bathrobe ta karaso ta zauna bakin bed din dukta kagu ta amshi meead dake hannun Annah dantaga hannaah na baccih, Annah ta mika mata meead ta amsa da bismillah ta manna mata nonon a baki, Annah se mita takeyi tasa aka dauko Hannaah dake baccihma ta manna mata dayan nonon a baki ta karbe tahau sosa dukda tana baccih Amma taketa zuqar nono, Still Annah se mita takeyi danta kula nonon babu wani ruwa ba kmr daba , har suna zuba, tasan aikin RASLAN ne ya shanyesu tas, Aiko KYAUTAR ALLAH tasha mgna gun Annah,sede ta gaza hada ido da kowa a dakin. Duk yanda RASLAN yaso ya kawo be kawoba, yayi yan dabaru amma ina be kawoba, nan mararshi ta kulle masa da ciwo ya hau nuqurqusu jikinsa na kyarma, ko kadan be samu ya kawoba sedama baqar wuya dayake ciki ..seda ya dauki 30mnt a wannan halin, a daddafe ya miqe yana bin bango ya nufa bathroom danyin wanka, da kyar ya iyayin wankan ya dawo ya kwanta zazzabi ya rufeshi ya lulluba da katon bargo still rawar sanyi yakeyi, seda ya dauki mintina talatin a haka baccin wahala ya sureshi....daya tashi yy wanka yayi sallarh yasha magani ya nufo falon jikinsa a sassake kmr wanda yayi ciwo, coffee yasha kana ya nufa dakin Dan ganin yaranshi, yana shiga Annah ta taso masa da tsiya da zagi, sede yayi shiru kawai be tanka mataba, Anty Rukayya kam kunyama ta rufeta hk kyautar Allah ma ta gaza hada ido dashi, shi kam idonshi na kanta.... Tin daga rnr nan KYAUTAR ALLAH bata kara bari sun kebanceba zaman falonma ta dena gaba daya, kullum cikin kiranta yake a waya bata Amsawa saboda Annah amma Tana ganin sak'onninsa na bukatuwa dayake dashi da ita, wasu lokutan inya bata tausayi sede ta masa message din yayi hkri kawai dan tasan yana azabtuwa.... Duk yadda yaketa mata magiya na tsawon kwanaki batabi ta knsaba ba karamin bata masa rai hkn yayiba, ya fita a harkarta gabaki dayama yabar garin ya koma garin abuja, ranar ya dira a kan ihsan yacita Amma da kyar ya samu ya kawo seda ya jima yana gwatso, kana ya kawo a wahalce bawai wani dadih yaciba sema yajawa kanshi wahala,...tin daga ranar nan be kara kusantartaba saboda ba karamin whla yasa kansaba.... Samha bata dena zuwa office dinsaba dan kusan kullum se tazo koma ya koreta be hana ta dawo gobe...sosai RASLAN ya shiga cuku cukun yadda KYAUTAR ALLAH zata tare a gidansa, dan harya zaba mata danqareren gida a abuja cikin gidajensa, ya zuba komi na bukatuwa a cikin gidan tsarin gidan yayi matuka fadar kyaunsa bata lokacine. Duk ta inda RASLAN yabi ya kasa samun mafita saboda babu wanda ze iya samun Annah da wannan mgnr, RASLAN ya rasa ina zesa rayuwarsa yaji dadih.... Yau da gobe samha na zuwa office dinsa kullum har taja hnklinsa ya fada tarkonta, samha makirace ta fitina sannan bata tsaya a bangaren daya daceba, ta zagaya ta bayan fage shiyasa ta shawo kansa ya fara kulata duk ta tafi da hnklinsa har romances sukeyi amma sam beyi yunkurin kusantartaba, koda yana rom ances da samha KYAUTAR ALLAH kawai yake tunawa a ransa, ta hakan ne yake samu ya kawo a wahalce.... Sam RASLAN be bar yunkurin yadda za ayi matarsa ta tare a gidansaba zuwa ynzu tini tayi arba'in Anty Rukayya ta koma gidanta bayan ta cika kyautar Allah da wasu sabbin magungunan gyaran jiki hadi da yan dabaru na yadda zata gyara jikinta, da shawarwari yadda zata kula da diyanta zuwa ynzu ma an sama mata Nanny dazata rinka kula mata da yaran nata Annah ma kullum cikin kulawa take da Yaran da KYAUTAR ALLAH ma, sosai take daurata a kan dabadu irin nasu na tsoffih. Kwanan nan ciwon kafar Annah ya matsa mata dr dinta yazo ya dubata ya bata magunguna. Kwana biyu jikin na Annah yaki dadih, hnklin KYAUTAR ALLAH ya tashi, ta kira Alhaji musa ta sanar dashi dan da Annah tace kada a gaya musu. Washe gari Alhaji musa da Anty Rukayya da harun da umar da Abdullahi suka iso garin katsina, dan ganin jikin uwarsu. Nan sukaga jikin ya rikice matuka hnklinsu ya tashi tini suka nemi visa zuwa kasar saudia daman a can dr dinta yake. RASLAN ma ya iso garin kallo daya kyautar Allah ta masa ta gane akwai wani abu a tattare dashi, dukda bata samu dmr masa kallon kwakwaf ba saboda hnkli be kwance. Dangi da yan uwa duk sun hallara hadda ummih da Anty sadia dasu na'im Wannan karon Annah sa musu albarka ta rinkayi tana neman gafararsu hkn yasa kowa kuka a family musammanma KYAUTAR ALLAH kmr hawayenta zasu kare saboda jikinta ya fara sarewa, Anty Rukayya da RASLAN ne suka shiga bata hkri... Hnklin KYAUTAR ALLAH yafi na kowa tashi da kyarma take samun damar shayar da yaranta saboda hnklinta baya kwance, abincima se an matsa mata takeci duk tabi ta fara karewa. Koda Annah ke ciwoh kullum tana manne dasu Meead da hannaah tanasa musu albarka, zuwa ynzu babu hannu babu kafa sede kallo da baki da Allah ya batta dashi. Kwana biyu suka kara suka daga zuwa saudia Da RASLAN se Alhaji umar da alhaji abdullahi da musa da harun da na'im, Sosai KYAUTAR ALLAH taso ta bisu Amma aka bata hkri da zumar nan da 2 days se suzo suda anty Rukayya. Anty Rukayya se kuka kuka takeyi KYAUTAR ALLAH ta rasa dalilin hakan (dalilin dayasata kuka har Annah tabar kasar tana jadda da amanar KYAUTAR ALLAH a hannun anty Rukayya,) Ko a jirginm Annah ta rinka jadda da amanar KYAUTAR ALLAH a hannun RASLAN, gaf yaran nata duk jikinsu ya sare, saboda bata taba ciwo me matukar zafi har haka ba. Suna isa kasar kafinma su kaiga karasawa asibitin Allah yayima Annah cikawa, mutuwar data girgizasu matukar girgiza, duk seda suka zubda hawaye, suka juyo nigeria dan ayima Annah sallah a kaita makwancinta na asalih. Tin kafin su iso suka shiga kiran yan uwa da abokanayen arziki suna sanar dasu. Suna isowa gidan da gawar Annah tin kafin KYAUTAR ALLAH taji mutuwar Annah a bakinsu jikinta ya bata daman kwana tayi bata rintsaba, dan haka ta zube kasa sumammiya, RASLAN yayo kanta shida Anty Rukayya dasu anty Sadia da ummih, aka shiga yayyafa mata ruwa seta farfado seta kara sumewa, RASLAN ya cincibeta suka nufa asibiti.... Aka yima marigayiya Annah wanka aka kaita makwancinta na gaskia, Allah yasa mu cika da kyau da imani. Nan dangi da yan uwa suka shiga amsar gaisuwarta har lokacin Anty Rukayya bata bar kuka ba danma anata bata baki, babu wanda beji rasuwar Annah ba hatta wanda be santaba yaji rasuwarta sede fatan ALLAH yasa can yafiye mata nan salama, ihsan ma tazo tin rnr da akayi rasuwar sosai jikinta yayi sanyi ta kara tabbatr dacewa dunia ba komi bace, bace gidan kashe ahu. Fatima ma da mamanta duk sunzo suma sunci kuka, da Anty fahima itama taci kuka. (Nima nayi kuka) har rana irin ta yau ma'aikatan gidan basu dena kukaba rashin Annah ba, musammanma jummai da laraba. Haka suma yaranta na cikinta basu dena kukan rashintaba farin cikinsu daya bata gusheba seda ta rinka sa musu albarka sannan tace ta yafesu kome sukayi mata dunia da lahira, aiko Insha Allah sunasa ran zasu gama da dunia lafia. Har akayi sadakar uku KYAUTAR ALLAH batasan inda takeba data farfado ta tambayi RASLAN ina Annah tin kafin ya bata amsa seta koma ta kara sumewa, ba karmin tashin hnkli RASLAN ya shigaba, yaranshi kuwa dole aka shiga basu madara saboda uwarsu batama hayyacin ballan tana ta basu nono, bama ruwan nonon gabaki daya ya kafe. Yaran na gun ummih ita ke kulawa dasu ta goya waccan ta sauke waccan ta dauki waccan ji takeyi kmr ta maidasu ciki saboda soyayya duk son data kewa danta ya dawo knsu, bata bari nanny dinsu ta daukesu se ita daya keta jigilarsu se Anty Sadia. Hatta ihsan
Chapter 158 · 0% Book details