Sashe 21
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
car Raslan ya rakoshi. "Aboki ka rame...kou duk jinyar bbyn nkane.." Saif ya fadi hkn Byn sun iso bakin car dinshi. Shafo sumar knshi yy hadi da dan lumshe ido ya bude. "Nop...da wannan ne and da wani Abun ." Saif ya gano me yke nufi.. "Fllng kou?" Raslan ya kai masa duka a kafada. "Shege! kaifa dan iskane! Ba fllng ba gindi.." Saif yace "Ai dmn gindin mna..ka rantse ba sha'awa bace..kouda yake jia bbynka tabar garinnan, maybe itace ta motsaka gashi bb dmr ci.." Wani dogon tsuki Raslan yaja, jin ya ambato ihsan, shegia duk ita tasashi a wannan mummunan halin. "Mtwss, dallah denamin mgnr shegiyar nan.." Cewar raslan. Saif ya saki baki kna yace "A huce haka nawan.." Raslan yace "Nifa bazan kara kusantar shegiyar yarinyarnznba, wlhy kouda gindintane kawai ya rahe a dunia..kwara kn mutu da insa gindina a nata.." "Wasa kkeyi.." Cewar saif. Raslan yace, "Wallahi kaji na rantse.." Saif ya danyi jim yna nazartarsa, nan ya hango gaskia a cikin mgnr tasa, tsaf yasan raslan inya rantse a abu tou wlhy be qara bi takan abun. "hba abokina, har kna rantsuwafa kyi, hba mna! Halal dinkacefa.." meyasa pls...bnsanka da saurin rantsuwaba pls karka fara.." Raslan yaja tsuki. "Ai kaji nace Wlhy.. pls shiga car ka tafi bye..." Saif ya kara gyara tsayuwarsa. "Bkada hnkli Wani abu na damun brain dinka..ammade inka dawo Abuja mayi mgna.." Raslan yace "Yeah uban brain dina yake dmu ina ruwanka shege kawai.." Saif ya nuna knsa yna fadin. "Au ni kk cewa ina ruwana? Ninefa aboki saif.." Raslan yaja tsuki. "Mtwsss, Aallah yasa kakan saif ne ba saif ba..." Bude car saif yy ya shiga yna fadin. "Okay bkm in tyi tsami zamuji..inde nine zakazo ka nemeni har inda nake..sede inba kai bne Aboki mayen duri.." Raslan be Basa amsaba illa kawai yace "Allah ya rka taki gona..ka gaida humairah.." "Okay zatji...yaushe zaka dawo?" Raslan ya tabe bki. "Babu rna.." "Okay...kayita zama, Ai nasan kou komi be dawo dakaiba sha'awarka zata dawo dakai.." Raslan na qoqarin kai masa duka ya tayarda motar yabar gun yna daria. Satinsu daya a asibitin aka sallamesu, Suka koma gida washe gari hajia rukayya ta tafi, KYAUTAR ALLAH taso ta bita Amma ganin raslan ya hnata ta bita. Sosai so da shakuwa mara misaltuwa ya kara shiga tsakanin KYAUTAR ALLAH da raslan. A hnkli a hnkli soyayyar raslan ta fara canza salo a zuciar KYAUTAR ALLAH. Tabbas ta kamu, a sonshi ta zautu.. Satinshi uku a katsina ya fara tunanin komawa gida...nan ya shiga lallaminta, da kyar ta sawa rnta salama, byn tyi masa alqawarin zata rinka cin abinci..danyace inhar batacin abinci baze qara dawowaba.. Dole tasa salama, ya bar katsina yynda zuciyoyi biyun suke cikeda kewar junansu. Byn tafiarsane KYAUTAR ALLAH ta fara kuka..Annah tace zata kirashi ta gaya masa, Jin hkn yasata ta kame bakinta tyi shiru, dan yace inde tyi kuka Annah ta kirasa ta gaya masa, kuma yace inde aka gaya masa tyi kuka, baze kara zuwaba.. Byn tafiyarsa da sati daya KYAUTAR ALLAH ta koma makarantar, duk tabi ta rame kou karatunma bata ganewa sosai, kullum tunaninta da hnklinta na kn daddynta, dukda kullum suna makale a waya, Amma kullum suna cikeneda kewar juna. A bangaren Raslan kouda ya koma abuja be kula Ihsanba, Dukda iskncin datayi masa, danta bude dakinsa ta dauki key din car din datakeso ya bata, harma tyi shagalinta ba tareda sanin saba, kuma gashi taci uban motar saboda batasan drjr kudiba.. A bngaren ihsan itama bata kulashiba dn tasawa rnta da knshi ze nemeta, dan hk kou a jikinta hidimar gabanta kawai takeyi, tnajira sha'awarsa ta motsosa ya nemeta, ita kuma ta tafka masa rashin M. Tinda ya tafi sam bata iya bacci, sede kullum tunaninshi na can cikin rnta yna yawo, ta rasa yazatayida rayuwarta yynda tunaninsa ya addabi ruhinta, tareda gangar jikinta.. A cikin lokaci knkani ta lalace.. Kou taje mkrnta bata iya tabuka komi. Yauma kmr kullum sanye take da kyn mkrntar rigace se dan skeet wanda be rufe cibyartaba, knta sanyeda hula, ta uniform din Army green. Kyn sun amsheta ainun, sunyi mata kyau, abunka da danye blood, me tashe. zaune take a garden din school dinsu byn sun fito break, bb abinda take tunani, se daddynta. Fatimace ta qaraso ta zauna kujerar dake facing dinta, Ganin qawarta a damuwa a wadannan yan rnakun yna daga mata hnkli dan hk itama duk bta hayyacinta, gashi ta tambayeta yafi a kirga amma amsar dyace bkm... Kusan minti Bakwai ta kwashe a zaune ba tareda KYAUTAR ALLAH tasan da zuwantaba. Ajiar zucia fatima ta sauke hnkli a tashe..ta bubbuga table din dake gabansu na glass, da zobenta... Firgigit KYAUTAR ALLAH ta juyo da kallonta kn Fatima, nan da nan ta fara qoqarin qaqaro murmushin dole. "Frnd yane?" Ta fada cikin sexy voice dinta me jahilin dadih. Fatima ta sauke ajiar zucia. "Hba qawatarh wai meye yake damunkine? Dan Allah na roqeki ki gyamin meke damunki pls..dan Allah.." KYAUTAR ALLAH tyi murmushi tace "Bkm wlhy.." Fatima tace "see your face,,, kin koyi karya kiri kiri, wlhy in kina rantsewa zakici wutar Allah is bttr kiyi gaggawan tuba dannasan wlhy akwai abinda ke damunki.." KYAUTAR ALLAH tace "Astagfurillahi!'' Fatima taci gbada mgna cikeda dmwa. "Ki gyamin meke damunki pls..." "Nce miki bkm.." KYAUTAR ALLAH ta fada a takaice. "Karya kikeyi wlhy..kngani yadda na daukeki ba hkn kika daukenkba, wlhy daga yau bazan qara tambayarki meke damunkiba tinda bazaki gyaminba..." Tna fadar hkn ta miqe rai a matukar bace tna shirin barin gurin KYAUTAR ALLAH ta miqe ta biyo bynta ta riqo mata hijjb tna hawaye, "pls karki tafi ki barni a halin da nake ciki..Wallahi zuciata fashewa ztyi qawa..." KYAUTAR ALLAH ta fada Yynda hawaye ke zirya a kn kuncinta, bb kakkautawa, nan da nan ta hau shashaqa, yynda hancinta ke fitar da wata yar siririyar majina. "Pls gayamij meke damunki..." Fatima ta tambayeta yynda itama hawaye ke taruwa a kwayar idonuwanta... Zaunawa zaman dirshen KYAUTAR ALLAH tyi a garden din, still tna cigaba da kuka me ratsa zuciar me saurare.. "Frnd wlhy zuciata zata fashe.." Ta fada tna kamo hannun fatima ta dora a kn kirjinta.. Nan fatima tji yadda zuciar KYAUTAR ALLAH ke bugu kmr zata fashe, dabadan tnada krncij shekaruba da fatima tayi zargin koude ta fada son wanine. Fashewa da kuka fatima tayi me tsanani... "Pls ki gaggauta gyamin meke damunku pls, and pls na rokeki da ubangijinki...pls ki gyamin dan Allah da annabin rhma (s,a,w).." Kwantawa KYAUTAR ALLAH tayi riris rufda ciki tna cigaba da kukan yynda zuciarta ke tsananta bugu, wani irin abu takeji me sarke numfashi yna yawo a saitin zuciarta, cikin hanzari takai hannunta kn zuciarta datake mata barazanar tarwatsewa... Dafa bynta fatima tayi tace, "Ki gyamin meke damunki dan Allah...ki dena kuka kinga nima kn sani kukan.." Fatima ta krashe mgnr tna fashewa da matsanancin kuka, me kuna. "Bnsaniba! Bansan meke damunaba!!" KYAUTAR ALLAH ta fadi hkn da karfi cikin muryar kuka, yynda tari ya taso mata kawai tnayin tarin taji wani Abu me kullutu ya bito ta maqogaronta ya fado kasa daura idonta da zatayi mezata gani, jini tagani...yynda wani ke digowa Daga bakinta yna sauka a kasan green din carpet din dake shimfide a gun ...... *Fans akwai kurafah...* Naso in tsaya da free page a page 10 amm bkm na qara yawan free page din, Ana tare fans ngde. Masu siyan books dina ina godia Allah yabar kauna.. *Pls share* yeah Saadatu bintu abdullahi ce (writer of boyeyyen Al'amari..inso cutane...e.t.c and now KYAUTAR ALLAH.... Typing KYAUTAR ALLAH. *KYAUTAR ALLAH* *PAID BOOK* 08136349646 SAADATU BINTU ABDULLAHI (Marubuciyar boyeyyen al'amari) Free page 11 Hnklin Fatima ya kara tashi ganin yadda KYAUTAR ALLAH ke kukan kmr rnta ze fita..itama kra fashewa tyi da kukan, cikin dimauta ta fara mgna . "tinda knce bakisan meke dmnkiba qawa..Wlhy ni ina ganin iskokaine suka shafeki qawatarh...dansunka knada kyau, kuma bakison sa dankwali...inada tabbacin iskane suka shafeki..kawai zan gayawa mommy ta amso miki mgni a inda take Amso mgninta na islamic kiyi hkri dan Allah knji qawatarh..." Fatima tahau rarrashin KYAUTAR ALLAH yynda hnklinta gaf seda ya tashi, nan da nan itama ta tsinci knta a mummunan hali. Hannu takai zata dago KYAUTAR ALLAH daga kasan wadda har lokacin bata tsagaita da kukan nataba...A hnkli ta dagota zuwa jikinta... Ainan tyi tozali da mummunan abu.. Jini ta gani a kn carpet din kuma daga bakinta yke fita. "innalillahi wa'inna ilaihirraju"un...mezan gani qawatarh ina kika samu jini!..." Fatima ta fada a matukar gigice, still Idonta na kn KYAUTAR ALLAH kou kiftawa btyi sbda tsabar firgici, KYAUTAR ALLAH kam har lokacin kukan takeyi, kmr ranta ze fita kou ince kmr an aiko kta da saqon mutuwa.. nan itama fadima kukanta ya tsananta, hnkalinta y tsananta tashi, Inka gnsu a wannan ynayin kai kace bushara ska musu da shoga jahannama. a "Pls Frnd karki mutu ki barni pls... tashi muje in kaiki asibiti pls.." Girgiza mata kai KYAUTAR ALLAH tayi, alamar "ah'ah. "Pls dan Allah hba qawah Why? Duba kiga yadda jini ke zubowa a bakinki..nifa bnaso ki mutu dan Allah tashi in kaiki asibiti, pls"fatima ta fada yynda hnklinta ke kra tashi, idanuwanta duk sun firfito waje tsabar firgici. KYAUTAR ALLAH tace cikin muryar kuka. "Ah"ah bazanjeba...wlhy ciwona bna asibiti bne..." Hnklin fatima ya qara tashi, ta tsananta da matsar hawaye yynda hawayen nata wani nabin wani a bisa kuncinta. "Dmn nace miki iskokaine ke damunki wlhy...ki yawaita adduarh, dukda nasankk da askar ki qara kaimi dan Allah qawatarh..." Daga mata kai kawai KYAUTAR ALLAH tyi Still tna cigaba da hawaye. Allah kadai yasan meke damunta danko ita batasan meke damuntaba, in za a kasheta bazata iya fadar meke damuntaba, kawaide gani takeyi mutuwa zatayi sbda abinda takeji a zuciarta baki baze iya misaltasaba. Fatima ta goge masa bakinta da sabon hankacif dinta, sannan ta goge inda jinin ya zuba ta bawa KYAUTAR ALLAH ruwa ta kuskure bakinta, kna ta bude sabon bottle wata, ta bata ta kafa kai seda tasha rabi kna ta ajiye robar ruwan. "Kiyi hkri dan Allah frnd, Allah ze baki lafia dan Allah kada ki damu cuta daga Allah ne, kuma Akwai waraka insha Allahu.." Cewar fatima dataketa kwantarwa da Kyautar Allah hnkli. Ajiyar zucia KYAUTAR