← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 163 OF 164

Sashe 163

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya amince da wuri dan yana tsoron bala'i ballan tana ma da muke a dotsane nidashi. Washe gari muka nufa garin katsina nida yarana da nanny dinsu, dasu jummai da laraba, sosai RASLAN ya cikani da kudi yusuf nema ya kawomu. A gidan Annah muka sauka washe gari mukaje gidan biki dmn munyi ankon bikin duka. Ansha shagali sosai. RASLAN ma yazo ranar daurin aure a nan garin Katsinar aka daura auren. Nan gida abuja aka kawo amarya a gidanta madaidaici da saif ya gina mata, sosai aka mata natsiha kana kowa ya watse. KYAUTAR ALLAH ma da mijinta suka dawo gidansu byn sun kai amarya da ango. A gajiye suka shigo gidan wuraren 11:pm. kyautar Allah ta ajiye wayarta a nan falon ta shige bedroom din yaranta da meead a hannunta hannaah na hannun bahbah lantana. Wayarta dake gefen RASLAN tayi ringing ya jawo wayar yaga Anty Rukayya ce itama tazo bikin yau ta koma, picking call din yayi suka gaisa yace mata kyautar taje shimfidar dasu meead, anty Rukayya tace "Okay...daman inaso ne inji kun koma gida.." Raslan yace "Shigowar mu ynzu kenan..." Anty Rukayya tace "Okay, to A gaidata intazo, Allah ya huta gajiya .." Raslan ya amsa da "Ameen..." Daga hk sukayi sallah ma ta katse wayar, ya shiga gallery da niyar ya kalli picture din dasukayi yau a gun biki, hannunsa ya subuce ya danna videos kawai yaga wannan video din nasa, yayi Playing video din yaga tabbas shine kuma samha ce ta masa video din be saniba se ynzu yagano lefin dayasa KYAUTAR ALLAH ke fushi dashi kwanaki, be tabbatr da yarinyarnan tanada hnkli ba se yau shi knshi seda jikinsa yy sanyi , tabbas ta isa mace ta kai duk inda mace ke kaiwa ta zama sirrinsa, bako wacce mace bace zatayi abinda tayi dukda karancin shekarunta. "Zanci kutmar ubanki samha!" Ya fadi cikin bacin rai, kana ya maida wayar ya kashe ya ajiye a gefensa dai-dai- Ta karaso inda yake ta dauki wayar tata ta nufa bathroom dinta saboda tayi wanka ta kwanta ta huta. Ya biyota dakin dai-dai zata shiga bathroom din ya zauna bakin bed dinta ya bita da ido ta shige bathroom din, yana nan zaune har tayi wankan ta fito daure da bathrobe ya zuba mata ido, tazo zata giftashi yajawota jikinsa ta fado masa ya rungumeta sosai a jikinsa. "Ina sonki iyalina, ALLAH ya miki albarka, yasa ki gama da dunia lafia.." KYAUTAR ALLAH ta amsa da ameen. "Yau na gano dalilin fushinki, Lallai kin isa mace, kuma kin zama sirrina, ina me baki hakuri nasan nayi miki lefi babbah Dan Allah ki yafemin, Amma wlhy bn taba sanin wata diya maceba bayan ku matana na sunnah, Wallahi bnsan sadda na aikata abinda na aikata da wannan yarinyarba, Dan Allah ki yafemin..." Ya marairaice mata kmr zeyi kuka, jinjina Kai kawai tayi, zucia taf mamaki, tasan a wayarta yaga komi. A halin ynzu babu komi a zuciarta a dmn rayuwa ai ta gaji hk ko Allah muna masa lefi ya yafemu ballan tana mu yamu yamu. "Na yafe maka har abadan mijina.." Ta fadi cikin kissa, ya rungumeta jikinsa nan suka afka duniar dadih da annashuwa... Hk rayuwarsu taci gaba cikin aminci komi na RASLAN ya mallalawa KYAUTAR ALLAH da yaranta rayuwarsa rankatakaf ta koma a hannun KYAUTAR ALLAH ita kejan ragamar rayuwarsa, KYAUTAR ALLAH taci gaba da zuwa makarantarta masha ALLAH tana fahimta yadda ya dace. Ihsan fa dunia ta juya mata baya kudaden bleaching dinma ya fara karewa dan ba karamin mai take shafawa ba, na miliyoyin kudade take shafawa to ynzu bb hanyar kudi se fita Kawai kudin keyi, gashi maryam ma ta dena daukar wayarta saboda bata da abinda zata bata a halin ynzu, ashe se kanada ma mora mutane ke sonka. Se kwanan nan ne KYAUTAR ALLAH tasan RASLAN ya rabu da ihsan , shima saboda Ummih ne datazo har gidan ta samu RASLAN din a kan ya mayar da matarsa, yace ah'ah tayi hkri, to a nan kyauta taji mgnr. RASLAN yabi diddigin layin samha ya gano tana garin katsina har can yasa akaje aka kamo masa ita da duk yan kungiyarsu, sojoji suka sasu a kanta sukayita duka, musammanma samha RASLAN na tsaye anata dukanta seda aka mata jina jina, ba tare da an tambayetaba ta fadi cewar ai farhan matazo ne yasata ta turawa matarsa message dinnan da kuma video din da cewa ma yayi ta kashe RASLAN ita kuma tace baza ta iyaba saboda tana sonshi, sosai RASLAN zuciarsa ta cika da mamaki."ya akayi kikasan farhan mataxo?'' RASLAN ya jefo mata tambayar. Jiki na rawa samha ta amsa da cewa ai abokin tane, a dubai suka taba haduwa last 3 years ago, suka kulla aminan taka , basu kara haduwaba se kwanaki, shiya nemeta ya bata wannan aikin saboda yanason RASLAN ya rabu da KYAUTAR ALLAH shi kuma ya aureta dan kwanakima daya samu lbrin KYAUTAR ALLAH Nada ciki a gun fatima yaji zancen seda ya kwanta a asibiti saboda damuwa, .." Ba bata lokaci RASLAN yace a kamo farhan, ba bata time aka nufa katsina a ranar aka damqo farhan, nan shima aka hau dukansa , dayaji jiki ya fara fadin irin ta'adin daya rinkawa RASLAN wanda yasa yaronshi jan zaki yayi masa..." RASLAN yace a nemo jan zaki. washe gari kuwa aka nemoshi shida tawagarsa aka hau jibgarsu kmr jakai, karshema RASLAN seda ya hada da duk wani me kakin tsaro a nigerian. Sannan yayi record din komi ya Kai ma KYAUTAR ALLAH tana gani ta fashe da kuka musammanma dataga samha sannan taji bayanenta , tsaf ta gane samha. "Dunia kenan.." Ta fadi tana fadawa jikin mijinta. RASLAN ya azabtar dasu sosai se da kyar dasa baki yasa aka saki Samha da farhan daman tini aka saki sauran yammatan. Jan zaki da tawagarsa seda sukayi wata kana aka sakeshi, aiko duk yy laushi., farhan yayi nadama sosai ya runguma matarsa da yayansa guda biyu , ya dawo ya bawa Raslan hkri sannan ya nemi yafiyarsa, raslan nada tausai tini ya yafe masa kuma ya kaishi ga yan uwan wadanda ya kashewa rayuka ya nemesu gafara, wasu suka yafe wasu suka barshi da Allah. Samha da kawayenta duk jikinsu yy la'asar suka koma gidan iyayensu, samha ma ta dawo ta nemi gafarar RASLAN yace ya yafe mata, har gidansa taje ta nemi gafarar KYAUTAR ALLAH itama tace ta yafe mata. Yammata hutun duk suka samu mazan dasuka lalatasu suka auresu, sede babu wacce tayi bari ballan tana asa ran haihuwa, duksun gama zubda yayansu a titi. ALLAH ya shiryamu, mata a daure a kai mutumci dakin miji kyafi samun daraja a gun yara da miji, Allah ya mana mawafaqa, ameen. Ihsan ta dosa zuwa office din RASLAN tana nemansa gafara amma sam yakibi ta knta, karshema ya mata korar kare. Byn kwana biyu Ihsan taje gidan KYAUTAR ALLAH, KYAUTAR ALLAH na ganinta taji tausanta sosai, nan ihsan ta roketa kan dan ALLAH ta temaketa ta rokar mata mijinta ya maidata, KYAUTAR ALLAH tace insha ALLAH zata kokarta. Ihsan tayita daukar twins tana musu wasa, ALLAH ya jarabceta dason yaran, a halin ynzu ma se tafiya sukeyi, KYAUTAR ALLAH taji dadin yadda ihsan keta daukar mata yara, kunsan ance me yayah wawane. KYAUTAR ALLAH ta shiga bakin kokarinta kan RASLAN ya dawo da ihsan, a fari ce mata yy bata da hnkli,,amma bata bi ta tasaba ta nace masa har kuka ta masa saboda kusan kullum se ihsan ta kirata a waya dan sunyi canjen number. Da kyar RASLAN ya kara biyan sadaki aka kara daura musu aure shida ihsan dan harta gama iddarta, ynzu KYAUTAR ALLAH ce uwar gida. Ihsan taxo har gida ta mata godia, kyautar tace ba komi. Ummih kanta tayi mamaki da RASLAN yayi saurin sakkowa, seda ta tambayi ihsan ta gaya masa ai saboda rukayya ne, ummih de ta musu fatan zaman lafia kawai. Lokuta da dama ana kaima ummih jikokinta su wuni gunta, kana dawo dasu, ummih ta daurawa yaran son dunia hk ma ta daurawa uwarsu don dunia. RASLAN ya budewa KYAUTAR ALLAH business me karfi ya narka mata dukia se yadda taso takeyi. Ba lefi RASLAN na kwatantawa ihsan a fannin komi amma bnda fannin kwancia saboda yafijin dadin KYAUTAR ALLAH, ihsan kam bata damuba dmn ita raguwace. Dawowar ihsan da 2weeks RASLAN ya hadasu ya musu natsiha me ratsa zucia ita da kyautar, kan su zauba lafia, duk sunji kuma sun dauka. Yusuf guard din RASLAN ya auri jummai, shi kuma dan liti dreva ya auri laraba, suka zauna nan cikin gidan bngaren masu aiki cikin aminci. Anty sadia ta haihu lafia ta samu danta namiji wanda yaci sunan muhammaduraslan wato sunan RASLAN, Anty Sadia ce ta bukaci hkn kuma alhaji harun ya mata, ansha shagalin suna sosai anyi hidimar arziki dangi da yan uwa duk anzo, kyautar Allah tayi sha tara na arziki, dan ance dan haram ke manta halacci. se tuna Annah akeyi ana kuka kuma ana daria. Fatima ma tasamu ciki, Anty Rukayya cede ALLAH be bataba har yanzu, sede munata rokon Allah ya bata itama. Shekarar yaran kyautar ALLAH daya da rabi a halin ynzu ALLAH ya azuryata da samun wani cikin dole ta yayesu Anty Rukayya tazo ta daukesu ta tafi dasu gidanta a can zata yayesu, sam RASLAN beso hknba, ihsanma taso a bata yaran hk ummih ma amma duk basu samuba. Soyayya, shakuwa, kauba, tausai, duk sun ginu a tsakankanin ma'auratan wato RASLAN da KYAUTAR ALLAH, suna bawa junansu kulawa kwarai da aniya, musammanma datakeda cikinnan RASLAN ji yakeyi kmr ya maidata ciki saboda so.wannan cikin da sauki yazoma KYAUTAR ALLAH alhamdulillahi se san barka, RASLAN be barinta ta huta yamafi nace mata a halin ynzu saboda yace tafi masa dadih, sam kyauta ALLAH bata taba nuna masa gajiyawartaba koda ze nemeta ne sau goma a rana, ko bataso hk take daurewa. Cikin KYAUTAR ALLAH ya kai wata biyar amma kai kace yau zata haihu saboda tsabar girmansa. Meead da hannaah kam sunki dawowa sede suzo su musu yan kwanaki su koma gun Anty Rukayya hkri da kawaici kawai RASLAN keyi, shima dan KYAUTAR ta hanasa mgna ne, amma kullum cikin kewar yaranshi yakeyi, haka ummih ma sede in sunaso suha
Chapter 163 · 0% Book details