← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 164

Sashe 37

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

jikin raslan, Raslan ke feeding dinta. Gaidasu sukayi cikin ladabi, da biyayyah.cikeda kulawa daddy ke tmbyr Raslan ya jikin yace da sauki.."daddy ina zaka againt.." Raslan ya tambaya dan ganinsa da shiri da safiyarnan yasan tafia zeyi. "Kaduna zanje wlhy..nima bnsanda tafiyarba se yanzu.." Cewar Daddy, wanda idonsa ke manne da farin glass. Raslan yace "Kaduna again?" "Yeah gidan musa zamuyi meeting ne.." Cewar daddy "Okay...daddy mgnrfa.."raslan ya tambay. Dan bubbuga bynsa daddy yy yace "karka damu my son, inna dawo zuwa gobe mayi mgnr..ya Mgnr zuwanka katsina?" "yau nkeso naje insha Allahu..ummih nke jira tyimin injection.." Cewar Raslan. Ummih ta tabe fuska, dan bta kaunar yje katsinarnan. Anty sadia na Ankareda ita. "Kayi hkri zuwa next tomorrow mna, mgnr daza muyi is very important..in kuma na samu dawowa da wuri se muyi mgnr, yau.." Ba hk rnshi yasoba dan yna cikeda kewarta "Okay daddy take care..Allah ya tsare" "Ameen my love, tbks Alot.." "Allah ya kiyaye hnya daddy.." Cewar Anty sadia.. "Ameen anty..ya bbyna.." "Lafia lau.." Ummih tace "ai gatanan tnata kallonka, Tinda kashigo taga kyi mta kyaune yau gashi kai kuma bka mta mgnaba.." daddyne yakai dubanshi kan khair dake zaune kn cinyar Raslan, ta zubawa daddy ido. Hannu daddy yakai ya dauketa yna cillata sama yna mata wasanni.. A dunia bb abinda Anty sadia zata biya daddy dashi sbda shima be taba nuna mata kyamaba.. Cikeda zolaya ummih tace "Sauketa kasa nurul Aini.. nga tana nema ta kwacemin mijinane, kuma gani A tsaye.." Ummih tayi mgnr tna kallon daddy daketa wasa da khair. Dukkanninsu daria suka kwashe dashi cikeda burgewa, sosai soyayyar Daddy da ummih ke mugun burge Raslan, wani lokutan se yayita rokon Allah shima ya bashi wadda zazuso juna kmr yadda Ummih da Daddy keson junansu... A tare dukkaninsu suka rakoshi har bakin car dinshi suna masa fatan dawowa lafia, ya shiga dreva yaja tareda motar guard dinsa a bya suka fice a gidan. Tsakanin abuja zuwa kd bb nisa dan hk beyi taking tine b ya isa garin kaduna garin govena. Direct gidan govenati daddy ya nufa bb wani bincike Aka barshi ya shiga gidan sbda bb wanda besan cewa shi qanin govena bane. Gidan gidane na ban mamaki, in takaice muku gidane gari guda dashi, aljannar dunia kenan, bb Abinda zaka nema ka rasa A gidan, hatta Asibiti Akwai a cikin gidan. Alhaji musa Da knshi yazo ya tarbi dan uwan nasa cikedaso da kauna. Suka nufa babban falo inda bakowa govena ke kaiwa nanba, fans tinda kujaji ance gidan govenati na tabbata tsayawa fada muku kyaun falon bata lokacine, sbda innace zan fadi kyaun falon se inyi sati ina fayyace muku kyaun falon, ba tare dna gamaba. Abinda nasani shine Komi yji acan acan, farfasu iyalan lansan, Wani tamfarin se A gidan sarki, in kaji jinia tabbas se a gidan govenati. Gaisawa suka shigayi cikeda mutunta juna kmr ba the same blood sukeba. Uwar gida hajia safiya itace a gidan govenati, sbda mace dya Ake kawowa gidan govenati. Ita da yarantane sukazo suka miqo gaisuwa ga Alhaji unar.. Suna cikin taba hira Alhaji harun ya iso, nan aka hau gaggaisawan dashi shima, se hirar zumunci ta farke A falon, yynda Aka gabatar musu Da abunci dasha iri daban-daban.seda suka dan taba hirar kna suka basu guri dansu tattauna, abinda ya kawosu. Byn sun bude filin da sunan Allah sukayi addu'ur'i nasamun Albarka da shiriya a zuri'arsu duk daukacin musulmai. Alhaji harun ne yayi gyaran murya, me tattare dajan hnkli, cikin natsuwa da dattako ya fara koro byani, kmr hk. "A kn mgnr Da Annah, tayine nayima Rukayya aure..dukkaninmu nan munsan cewa Aure ba Abun wasa bne.." Duk suka amsasa "kwarai kuwa.."_ Alhaji Harun yaci gbada mgna "Tou dalilin hknne yasa nace mu sake taruwa mu tattauna A kn mgnr.., dan wata mgnr bazeyuba muyita a gaban Annahba sbda gudun bacin rnta, Shiyasa yadda taso muka bita da hkn...Nyi tunani me tsawo daga bya kna na kira mahaifin yarinyarnan domin su sukeda Alhakin Aurar da ita bamuba..sbda dangin ubane ke Aurarwa ba dangin uwaba, sede kuma in bb dangin ubanne, kou kuma su suka bada izinin hkn.. Munyi mgna dashi Ta fahimta, a kn Auren da Annah tace Ayima KYAUTAR ALLAH, Be nuna komiba, sam hasalima cewa yayi shi mubarma sashi, dan komi ya bari A hannunmune sbda yasan bazamu cutar da KYAUTAR ALLAH ba, Alhmdulillahi nji dadin jin hkn daga garesa..hknne ya bani kwarin guiwa gurin yin dogon nazari A kn Aurennan dan ganin ba a cuci yarinyarnanba, sbda mahaifinta na mana kawaici iya kawaici, sam be taba nuna mana wata fuskaba A kn yarinyarsa, sbda shidin me hkrine..tou inasone ayi harkar ta mutumci kmr yadda Aka fara A mutumce, bnason Abinda qimarmu zata zube ga idanuwansa, shiyasa na kirashi A kn mgnr.." Alhaji musa yace "Wannan hk yke yayanmu, kyi tunani me kyau,..sannan kaga ita Annah ynzu dole se muna mata uzuri wani Abun dazatayi na kuskure tsufane ba komiba, sbda in zakuyi la akari da wani abun da takeyi, se kuga batada bam-bamci da yara.." Duk sukace "hkne kam.." Alhaji umar yace "Allah de yasa mu gma da ita lafia.." Suka Amsada "ameen..." "Umar kaine kasan iyayen yaronnan, inasone kyi bincike me tsanani A knsa shi uban da kuma shi knshi yaron,...in kuma kasan ynada wani Aibu ka snr damu tin ynzu.. ."cewar harun. Daddy yace "Tou yayah zande bincinadin..kasan mutum tara yke be cika gomaba..tinda da yaron zata, zauna meze hna muyi bincike a kn yaron kawai,. " "Tou duk yadda kyi, yayi.." Cewr harun. Alhaji musa yy jim kna ya fara mgna "Tou amma ni se nke ganin Anya yarinyarnan da yardarta a gameda mgnr yaronnan kuwa? Kadafa A mata dole..in akayi hkn ya zama daukar Alhaki.." Harun ya jinjina mgnr musa kna yace "Gaskia nima ina tantama .." Umar yace "gaskia bata saniba, sbda data sani kuma da yardarta da Annah bta hnamu kiranta aji ta bakintaba, a kn yaronba..kuma ma yarinyar nawa takedazatasan wani aure.." Harun yayi jim kna yace "bna tunanin Annah zatayi possing yarinyarnan a kn abinda bataso, duba da yadda Annah ke kaunar yarinyar fiyeda duk wani jika dake safana family.." Musa yy jim, tareda gaskata byanin nasa..shikam umar kawai yajishine Amma harga Allah yasan da wuya yarinyar tasan da mgnr. "Ynzu ya kuje gani zamuyi A kn amsarsu rnr jummarh kmr yadda Annah ta bukata? Domin kouda na dawo gida jia dayau da safe sedata rinka kirana A kn mgnr.." Cewar harun. Musa yace "Wannan hurumin kuma Aina Muhammadurraslan, kmr yadda mahaifin yarinyar yabar komi a hannunmu mukuma mun bar masa sbda shine ya cancanta ya zaba mata miji.." Harun yace "wannan hk yke..umar ka sanar dashi komi?" "Ah'ah yayah, bamu samu mun tattaunaba.."Cewar Umar. "Okay..ykmata ka snr dashi..ku tsara komi gami da zuwan nasu, nan abuja zasuzo kou katsinar zasu hadu.."Cewar harun. Umar yayi jim kna yace "Batun bincikenfa? Dazeyu dasun dakata mun bincika.." Harun yace "Ai ynzude kasan bb wanda ya isa ya daga mgnr nan a rnr jumma'arh sbda Annah..wai kunga yadda duk tabi ta damune A kn mgnr, ai kwara a fara mgna, se Ayi binciken A hnkli..inkou aka samu wani Aibu Ai dole a fasa sbda bazamu Aurarda yarinyarmuba gun matsala.. Sede kuma in Allah ya yanka mna kazar whla, kaga dole mu figeta, kouda muna qi.." "Hkne Ammande ba hkn mukasoba.. Yayah kaga gida be koshiba Ai bazeyuba A kaiwa waje.." Cewar musa. Harun yace "gaskia kouni ba hkn nasoba...Amma kasan bb wanda ya isa ya canza zancannan a gun Annah.. Sannan duk tsarinmu bashine tsariba, tsarin Allahne, shine tsari, hk Allah yaso damu." Musa yace "hkne, Allah yasa hknne Alheri.." Duk suka amsa Ameen... "In Auren yayu tarewar se zuwa yaushe kenan?" Cewar umar. Harun yace "gaskia, se in takai 17yrs kou 16yrs ..dannaga yarinyar tayi qarama sosai, gaskia, ta ina zata fara daukar namiji..ga yarannan na yanzu sam basuda hnkli ga rawar kai.." Musa yace "Hkne kam..duk yadda kce yy dai-dai yayanmu..Allah yasanya Albarka." Duk suka Amsa da "Ameen.." "Raslan dinnema babu lafia wlhy.." Cewar umar. Nan da nan duk hnkalinsu ya tashi, harun da musa har suna rige rigen mgna "Subhanallahi! Tin yaushe kenan?" Duk suka hada baki gun tmbyrsa. "Tin jia, har sedama uwar tasa masa drib.." Daddy ya fada fuska dauke d dmwa. Musa yace "toufah! Ashe ciwon yakai har hk..Ai inkaga ciwon da yaronnan ya kwantama har akasa masa drib to tabbas ba krmin ciwo bne..don yaron jarumine ga hkri, da juriya..." Harun yace "gaskia kam...se kuma bka fadaba tin jian Ai da Anzo an dubashi..meke damunshi?" Umar ya sosa keya kna yace "Ciwon gado.." Ba tareda bukatar qarin byaniba, suka gane meke damunsa. "Ash sha! Wayyo! Amma beji ddhba..Ai abunnan na damun yarannan, musammanmashi Raslan, gani nkeyi kmr yafimuma mu..dan duk family bb wanda yy wannan gadon harya zarce seshi... " cewar musa Harun yace "gaskia kam, hk nima nke ganin alama..ina iyalintasa take? "Tana nan..kasan Auren ne na zamani, sannan matanma na zamani bazasu iya jurewaba..." Cewar umar Harun yace "gaskia kuma hkne.." Musa yce "Ammafa ana samun masu juriar..ga sauran yaran nakunan dasukayi Aure Ai basa complain suna zaune lafia.." Harun yace "wannan dincede inajin ba a daceba..shiyasa naso a hadashi da yar uwarsa, ai ita dole ta jure da dan uwanta.." Musa yace "kwarai kuwa.." "Allah ya kawo mna mafita a lamurarranmu.." Harun ya fada zucia fal nazari a kn lmrin Raslan. Duk suka amsa da Ameen..nan suka cigana da hira A kn kasuwancinsu. Seda sukayi Sallarh la"asar kna sukayi Sallahma daddy yayi kd, Harun yy kno, suka rabu cikeda kewar junansu. Hk akeson family masu hadin kai, Allah ka hada mana kn namu family din. Byn daddy ya isa ya huta, yayi sallarh isha'i kna ummih tayi serving dinsa Abincin dare. wuraren 9:pm ya kira Raslan wanda nan gidan ya wuni Ummih nata bashi kulawa tna qara bashi agaji ta yadda ze samu sassauci nadan wani lokaci. Duk ya qagu yji wace mgnace daddy ze snr dashi, dan Hk be bata lokacinsaba gun zuwa kiran mahaifn nasa. Ummih na zaune gefensa a kn kujerar 3sttr, bb abinda ke tashi a falon se wani sihirtaccen kamshin turaren wuta irinna shuwa arab, me mugun dadih, duk yadda ka kaiga gulma karyane kaga datti ko kadan a falon,
Chapter 37 · 0% Book details