Sashe 40
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
shi.. Amma kuwa yanda mutuminnan ke baku dukiyarsa kmr ba nemowa yakeyiba be kmata ku masa wannan mummunar sakayyarba,..kouda yke ba lefinku bne ai ba yau Aka fara mutum yy maka ranaba kai kyi masa dare..." Dukkaninsu suka saki baki suna mamakin klmin Annah, jummai tace "Hba Annah ai ba a murnar mutuwa sbda kou Anyi murnar bnzane tinda yna kn kowa.." Wata uwar tsawa Annah ta daka mata "Dallah rufemin baki!, shegiya yar iska mebin maza! se wani raftako zance kkeyi, yaaan! Yaan!! Yaan! Dan kan bura ubaki ni zakiyiwa wa'azi Tou tin kafin A haifa uwarki nake zuwa mkrntar Allow..in takai mikima mijina malamine izifinsa dari da hudu.." Duk suka zaro ido, dan liti me wankin mota yace "Dari da hudu kuma Annah.." Damnshi bakinshi be shiru.. Harara Annah ta gallara masa kna tace "Karya nkeyi dan ubanka, ka ajiye Katon kai kmr dan ruwa..kai Anyama kai ba dan ruwa bne..gaskia kwara uwarka ta maidaka bakin kogi nafi tunanin kai dan ruwane..sbda halittartaka ba irinta mutane bace..wannan halittar taka sede in a dunjar aljanu.." Ma'aikatan gidan suka kwasheda daria jin An kira dan liti da dan ruwa.. Annah ta daka musu tsawa, "yan iskan bnza da hofi kawai..ku ficemin a falo tin ban hadaku na rufeku da dukaba..." Sumimi-sumimi dukkanninsu suka fara qoqarin barin falon, suna daria ..."shegiya duba kafafuwanta kmr sauro, da duwawu a shafe...ke kamde lantana kou irin dirinnan baki dashi na mata, a hk ubanwa zaki samu ya Aureki.." Annah ta fadi hkn tna kallon lantana wadda take yar siririyace.. A dunia lantana ta tsani a mata gorin kiba, dan hk rai A baci ta karasa fita daga falon. Zuwa Lokacin KYAUTAR ALLAH harta kawo bargon ta lulkubeshi, Amma still be dena rawar Sanyiba, Wayarta ta dauko tyi dealing num din Doctor Ahamad, wanda shine family doctor dinsu. Bugu dya biyu ya dauka nan ta sanar dashi yaxo sbda daddynta bb lafia, doctor Ahamad yace subhanallahi! Gani nan zuwa...kna ya katse wayar, komawa tayi ta kwanta gabaki dynta a jikinsa, Shikam se maida numfashi ykeyi, se yji dadin kwanciarta A jikinsa, sbda dmn gaf jikinsa ciwo ykeyi masa.. Krsowa Annah tyi tna dogaro sandarta,.. "Amma wannan shegiyar yarinya bakida tausai..duba kiga yadda Yke qoqarin mutuwa, Amma a hk duk kikabi kika dora masa uban nauyinki gaki Daya ..duba kiganifa kou wadannan uban duwawukan naki Ai nauyine.." Dagowa,KYAUTAR ALLAH tayi ta gallarawa Annah harara zucia fal haushinta, "Ina ruwanki...gaskia Annah ki dena wannan rayuwar, kawai kn kma ihu, kina fadin daddyna ya mutu,..insha Allahu bashi ze mutuba.." KYAUTAR ALLAH ta fada cikeda haushi. "Sede ubanki ya mutu kou..shegiyar yarinya da ido sekace yar mayu..so kike kawai kice sede ni in mutu to sede shi uban nki ya mutu bade niba, Dan ubanki, ni nan naci dubu se ceto..yar bura uba kai, wai harni kike cewa indena irin wannan rayuwar, se inyi rayuwar ubanki kou.." Annah tahau mita. "Uhm,pls kirinka mgna a hnkli, bakiga daddyna bb lafia bne, kna damunsafa.." Tayi mgnr tna qara lafewa a jikinsa, wai incase in mutuwa taxo ta daukesu su duka ."Allah yasa mutuwa yy, se nyi mgnr da karfi..kawai Allah ya tsagamin bakin mgna a hana ni mgna..toukou ubansane zezo nan be isa ya hna ni mgnaba Ehhheeeh!.." Turo baki KYAUTAR Allah tyi cikeda takaici. "To ki zauna mna.." Kyautar Allah ta fadi hkn ganin ta tsaya tsaye a knsu qiqam "Bazan zaunaba dayake A knki nake tsayen kou.." Se kuma ta zaunadin domin ta gaji da tsayuwar.."Allah ya isa ihun da nyi A bnza Ashe shegenma be mutuba..tou ynzu ya jikin nka Babana.. Raslan dake lullube yna rawar sanyi yna jinta, Shima takaicin ya rufesa, Wai a hk se ace Akwai cikakken hnkli a tareda Annah ... Doctor Ahamad ne yayi sallahma falon tareda neman izinin shigowa, Annahce ta Amsa da karfi tace "Shigo mna.." Doctor Ahamad ya shigo sanyeda qana nan kya, gajereneshi kou ince wadane.sannan shi baki Wuluq se uban shekaru, a gaskia shidin mummuna ne sosai ga katon kai ga sanqo. , hannunshi rike da kyn Aikinsa. Krsowa yy ya rissina a gaban Annah yace "Ina wuni Hajiya. " Annah ta washe baki tna kallon sanqon Ahamad kna ta Amsa da "Lafia lau Dannan..gakade dan wada dakai.. Kai kam bkajin kunyar yadda Kake dinnan...." Doctor Ahamad yasabada Halin Annah dan ba yau suke tareba. Murmshi kawai yy ...KYAUTAR ALLAH ta gaidasa, ya Amsa ckin sakin fuska. "Yakike bby.." "Lafia lau doctor.. Murmushi ya sakar mta kna yace "Yame jikin?" "Alhmdllh doctor dan Allah ka dubashi bnaso ya mutu pls.." Ta marairaice masa.. Anbah ta tabe baki tace "Inya tashi mutuwa, seki hnashi koushi likitan ya hanashi ya mutu.." KYAUTAR ALLAH ta gallah mata harara.. "Kin harari wannan uban nki dan buzu.." Cewar Annah. Turo baki KYAUTAR ALLAH tyi cikeda shagwaba,..doctor Ahamad kam daria yy ciki ciki... " yar kan uban kai da baki kmr gidan tsutsa..zaki dagashi a dubashi kou kumade, yayane mayyar maza.." Cewar Annah. Turo baki tayi cikedajin haushin Annah ta kirata da mayyar maza..Dagashi Tayi Amma tana nan gaf dashi, har doctor din ya bude bargon dya rufa dashi ya taba jikinshi yji kmr wuta.. "Ai ba a lullubewa in ana zaxzabi..sbda lullubarma kra zazzabin takeyi...Kaci abnci.." doctor din, Ya krshe mgnr zuwa tambya. Girgizaasa kai Raslan yy Alamar ah'ah. "Okay..da ina da ina ke mka ciwo" Raslan yace "Kaina ke ciwo sosai..se zazzabi, Da ciwon ciki.." "Okay..Kou Abunne ze tashi.." Doctor din ya tambayi Raslan. "Aah bna tunanin hakan, but Ummihnarh tayimin treatment dinshi,.." Yana mgnr ne da kyar. Girgiza kai doctor din yy kna ya gwada masa BP nan da nan yaga jininsa ya hau.. Da matukar mamaki yake tambayrsa "dmn knada BP ne?" Gaban KYAUTAR ALLAH ne ya ynke ya fadi, jin Ance BP,cikeda tausayawa ta zubawa Daddyn nata ido.. Girgiza masa kai Raslan yy.. Shi knshi doctor din yy mamaki, sbda a iya saninsa da Raslan besan ynada hawan jininba.. "Okay . kna tunani ne sir.." Raslan ya girgiza masa kai hadi da fadin "nop.." Jinjina kai doctor din yy "in knayi pls ka dena. Kaga ynzu yahau kadanne, bamaso kuma yy gaba, sede ya Sauka pls.." Raslan yayi shiru yna kallon doctor din tare maimaita abinda yace masa wai BP.. A rnshi yace "Uhm koudan rashin gindi Ai dole in kamu da BP.." Yata allaqa ciwon nasa da hkn.. Annah data zubawa likitan ido taji yace hawan jini, nan tahau salallami, tana tafa hannu "hawan jini kuma..oh ni A'ee.tou ba dole ka kamu da hawan jiniba, koudan wannan shegiyar matar taka,,wlhy dmn sakinta kyi ka huta..kaima kaine kajawa knka, duk matan garinnan ka rasa wazaka Aura se karuwa..Allah ma ya qara, gashinan Ai tna neman kasheka kowa ya huta..su zainabu kuwa Aise Anyi hauka dmn d'ane daya kmr rai..Danma an samu ta haifadin, Allah yaso bata zubar da yayanba A titi..Wannan tsinnniarde matarka itace ta zubarda yayan a titi, dan wannan da ganinta ta zubar da ciki kafin tyi Aure yafi sau dari hudu.." Raslan ya dafe koshi cikeda takaici.. KYAUTAR ALLAH ma taji takaici tace "Annah waike bakya shirune.." "Bazanyiba dan ubanki..in ina mgnata badake nkeyiba bnaso kinasamin baki knajina kou.." Annah ta hayyaqo mata. "Allah ya baki hkri.." Cewar KYAUTAR ALLAH. Murguda baki Annah tayi tace "Ameen inda zucia daya kk fada, jikar mayu.." Doctor din ya jinjina kai yyndayaketa kallon Annah kmr comedy ji ykeyi a ranshi dmn A gidansu take da babu ruwansu da kallon t.v... Nan take doctor Ahamad ya fara dubashi, Allurori yy masa, KYAUTAR ALLAH kam se Runtse ido takeyi kai kacema ita akewa Allurar, ganin Anyi masa Allurori har hudu, a bom bom, Amma doctor din ya kakkare ta yadda ba wanda zega bom bom dinnasa.. KYAUTAR ALLAH kam Har kuka tayi, sbda Tausayinsa... Nan da nan Zazzabin jikinsa ya fara sauka... Drib doctor din yasa masa saboda yasamu karfin jikinsa, doctor din na masa treatment ammashi idonsa na kn KYAUTAR ALLAH cikedaso da kauna yke kallonta, Se ykejin sassauci A zuciarsa Amma inya tuna cewar zatayi Aurene ze dena ganinta se yji wani bakin ciki yazo masa kahon zuciarsa ya tokaresa.. Zancen zuci ya farayi "Ina Baze yuba!" Ya fadi hkn yna lumshe ido. Doctor din ya bawa KYAUTAR ALLAH magungunan da Raslan din ze sha, nan ya kwatanta mata duk yadda za ayi da maganin, kna yy masa fatan samun sauki, Sannan yace ynzu ze samu bacci Amma inya tashi A tabbatr yaci Abinci...doctor Ahamad ya kwashetarkacensa kna yyma Annah sallama ze wuce ...Annah ta kalli sankwansa ta kwasheda daria.. Doctors Ahamad ya rasa me takewa daria a jikinsa, seyahau dube dube,... "Amma wannan kan naka kwal kwabo kakeyi kou..rantalilis kenan..kai kaga kai tal sekace za a duba madubi.. " Annah tayi mgnr tana qara bushewa da daria.. Ba itaba hatta KYAUTAR ALLAH Abun ya bata daria shi knshi Raslan mara lafia Abun ya basa daria, girgiza kai yy a rnshi yace "kai wannan tsohuwa Akwai fitina.." Doctor kam murmushi yy yace "Aah ba Aski nkeyiba Sanqone, hk Allah yayini.." Annah ta qara kwashewa da daria tna gyara glashin idonta danshi da da kyau.. "Wai! Amma kou knada katon sanqo! Sekace dan matsafa..Ga muni sekace a ynka ka a boye wuqar.." Ta kra fashewa da daria.. KYAUTAR ALLAH kam bakinta ta rufeda hannunta, sbda itama ji takeyi kmrta kyakyata.. Doctor Ahamad kam dariar yy yace "Hajia kenan..ai hk Aka haifeni.." Annah ta riqe haba tace "Wai! Ammakou Allah yy halitta A nan, uwarka tasha whlr haihuwar wannan katon kan naka,..tabdijan! Allah me halittah.." Ta kara kwashewa da daria. Raslan ya girgiza kai cikeda uban takaici yace " sorry doctor pls...ngde semunyi waya. " Doctor ahamad yy yar daria kna yace "Bkm sir..Ai gobema zan dawo in mka injection.." "Okay tnks.." "No problem sir..Allah yasa kaffarace.." "Ameen.." Raslan ya Amsa yna lumshe ido, sbda baccin dayakeji. Doctor ya juya ze fice Annah ta kira sunansa. "ahamad.." Ya juyo tareda amsawa fuska sake "Na'am Hajia.." "Dafatanede bkji haushiba kou..uhm tou inma kji haushin yaza kyi, ngde Ai hkn kke..kirarka Abun daria..gaka dan wada dakai.." ta kara kyalkyalewa da daria.. Doctor yace "bkm Annah ngde.." Inda sabo ya saba inde yazo seta samu wata halitta tashi ta sokeshi da ita.juyawa yy yabar falon yabar Annah nata daria, gashi bb halin a mata