Sashe 124
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
rana se labari..." Raslan ya jinjina mata kai kawai, hadi da kara kwanciya a bayan kujerar. Yau ta kasance weekend ne 6:am ya shirya cikin kananan kaya masu kyau da tsari, sosai kayan suka amsheshi, fitowa yayi harabar gidan, se zuba kamshi yakeyi, hannunsa riqe da car key din Ummih daya dauko a falonta, direct ya nufa packing space ya dannah key din motar dake hannunsa dan gane key din wace mota ce ciki. Wata katotuwar jeep tayi kara, karasawa yayi ya shiga mazaunin dreva kawai yayima motar key ya fice daga gidan, ya hau babban titi ba wani bata lokaci ya saita motar zuwa titin daze kaisa garin katsina. Sharara gudu kawai yakeyi a kan titin muradinsa kawai ya ganta yau kota halin yayane, idanuwansa sun rufe sam beda control... Tafiyar awa shida ta kaisa garin katsina saboda gudun da yaketa shararawa a kan titi. 12:30pm yayi hon a bakin get din gidan zuciya ko d'ar, ma'aikatan gidan na leqowa sukaga lambar motar suka bude masa gets din gidan ya danna hancin motarsa cikin gidan, packing yayi a packing space ya fito cikin takunsa na kasaita, a gurguje ma'aikatan gidan suka shiga karasowa suna miqo masa gaisuwa tare da tambayarsa ya jiki, sun samu lbrin rashin lafiyarsane a bakin daddyU dayazo duba jikin KYAUTAR ALLAH shine suka tambayesa RASLAN yace musu beda lafia. Sosai ma'aikatan gidan sukaji dadin ganinsa saboda yana kyautata musu zuciya kuwa a kullum muradi da kaunar me kyautata mata takeyi. Ba yabo ba fallasa ya tsaya sunata gaggaisawa dukda yana cikin hanzarin ya karasa domin yaga wadda yazo dan ita... Yau tinda ta tashi takejin farin ciki mara misaltuwa ta rasa dalilin hakan, kawaide tanaji a jikinta yau wani abu na farin ciki ze sameta. Dukda sunada isilamiyyar amma taki zuwa tin tashinta ta tsinci kanta da rashin son fita yau kwata-kwata annah tayi juyin duniyar nan kan taje isilamiyyar amma tace ah'ah bazatajeba saboda yau kwata-kwata batajin fita ko ina. Dole tasa Annah ta barta danta kula da farin cikin datake ciki yau itama seta tsinci kanta da tayata farin cikin, dukda batasan dalilin farin cikin nataba. kwance take a falon a kn kujerar 3sttr, tayi matashin kai da cinyar Annah, sanye take da doguwar riga me kyau kalar maron, da hoton bebih a gaban rigar anyima bebin ado da milk color , rigar ta amshi jikinta sosai, ta kwanta luf a kan skin dinta, yayindata bada shad'in kan nononta da baya boyuwa saboda girmansa, kanta babu dankwali sumarnan tata tasha gyara, yanzu base ance mata gyaran kankiba, da knta take gyara kanta, sannan bata bar hada sirrirrukan da Anty Rukayya ta daurata a kaiba, kullum cikin gyaran kanta takeyi, dukda batasan ina ta dosaba. Da kyar ya samu suka barshi ya karaso bakin kofar dazata sadashi da falon Annah, da sallahmah dauk a bakinsa ya danna Kai cikin falon,..... A matukar razane ta dago kanta jin muryarsa ta karade dodon kunnenta, sauke masa dara daran idanuwanta tayi, kallo daya ta masa ta gano ramar da yayi bata wasa bace, ya rame sosai duk se taga yayi mata wani kala duk ya kode yayi tas-tas dashi hatta a fuskama yayi rama, in bazata mantaba yau kusan kimanin 20days kenan rabonsu dasuga juna a ido, tinda ta barsa a sume bemasan inda knsa yakeba, sam ta gaza dauke kwayar idonta daga kansa, zuciya na sonsa da muradinsa, tabbas tasan tanason daddynta fiyeda lissafinta, abinda ya faru tsakaninsu a garin kaduna ne ya fado ranta na cin da yayi mata, hannu takai kasanta wanda ya warke garau, kullum cikin lema yake a rana seta canza pant sau shida... Kallo daya yayi mata yaji tsigar jikinsa ta tashi kawai ya dauke kansa daga kallonsa ya wani basar, ya nemi kujerar dake facin dinsu ya zauna... Annah datin shigowarsa ta zuba masa ido itama ta hango ramar da yayi haka kawai taji ya bata tausai, Ta kuresa da ido ganin ya kalli kyautar Allah ya basar se taji dadin hakan, tana tunanin ya hakura da itane har Abadan. "Lale sannu da zuwa dan kukah....ashe jiki ya warware!" Cewar Annah dake mgnr da fara'arh ta. RASLAN ya wani basar cikin kissa irin ta rikakken dan bariki ya fara mgna, "Ai tini na samu sauki Annah, dafatan kina lafia, yaufa ranar takice takanas na taso daga abuja dan inzo in gaidaki, dabadan keba Ai bazan mazoba..." Yayi mgnr yana satar kallon KYAUTAR ALLAH da gefen ido, jin abinda yace ya sosa mata zuciya wato bama dan ita yazoba, dauke knta tayi daga kallonsa cikin bacin rai, haushin kantama taji data kallesa farkon shigowarsa. Annah kam washe baki tayi nan hira ta balle tsakaninsu, karshede kyautar Allah miqewa tayi ta fice a falon ta haye upstairs zuciya babu dadih, direct dakinta ta nufa ta yada zango a kan faffadan gadonta kawai seta fashe da kuka wato daddynta ya tsaneta ashema itace ya bari da dakon sansa, shi tini yama manta da ita a jerin rayuwarsa, nan ta yaki zuciyarta kn itama ta manta dashi a zuciyarta Amma sam hakan baze taba yuwwaba gani takeyima da sonshi Allah ya halicceta, tanada tabbacin inhar ta dena sonshi to tabbas sede in an turmutsata a cikin kasa wato inta mutu. Kin fitowa tayi kwata kwata yinin ranar a daki tayishi tana kuka karshede ta bawa kanta hkrin dole saboda bame bata hakurin. Wuni sukayi suna hira da Annah se wani basarwa yakeyi.... Annah ta cika masa cikinsa da dambum shinkafa wanda yaji kayan lambu, yaci yayi nak yama mnta rabonshi daya koshi inba yauba. Annah ta aika a kira KYAUTAR ALLAH tazo taci Abincin Amma tace bazataciba ta koshi, annah da knta ta kai mata dambun har daki Amsa tayi taci saboda bataso Annah ta gane A kan Raslan ta shiga damuwa. Da daddare bayan sunci abincin dare tuwon semo miyar danyar kuka, KYAUTAR ALLAH kam bata fitoba sama aka kai mata nata. Hira suka dan taba da Annah kana ta miqe ta nufa bedroom dinta dan bacci takeji. Shima miqewa yayi ya nufa nasa bedroom din kawai ya fada bathroom ya sillah wanka se wani murmushi yake saki cikin shu'umanci, "yeaahhh! Yadda nayi tsarina ya tafi dai-dai, wato gara zan zama me barna a bayan kasa,.." Ya fadi hkn bayan ya fito daga bathroom kugunsa daure da towel din wanka, se karami a hannunsa yana goge suman kansa dashi. Kayan bacci ya saka masu laushi da tsantsi kalarsu milk color ne, ya feshe jikinsa da perfume dinsa dake kan dressing mirror. Wayarsace tayi ringing dai-dai yana feshe jikinsa da perfume ajiye kwalbar perfume din yayi, ya nufa wayar tasa domin ringin dayaji yafi karfin yaki dauka, picking call din yayi bayan ya dauki wayar tasa dake side drower ya kara a kunne. "Ummih narh..."_ shine abinda ya fito daga bakinsa cikin so da kauna. Murmushi tayi tace "Na"am my son...kana ina ne wai,?tin asubah akacemin ka fita, ina kaje?" Dafe goshi yayi kmr yana gabanta yace "Am sorry ummih, tafiyace ta kamani zuwa kano, wani dan Aiki zanyi...kuma knga da asubah na tafi ba damar in miki sallahma but baki fito daga bedroom dinkiba..." Daga bangaren Ummih tace "okay, To shikenan Allah ya tsareka kakah,ALLAH ya dawo dakai lafiya, uban giji yasa ka gama da duniya lafia, Allah ya maka albarka..." Sosai yaji dadin addu'ur'inta garesa, ya amsa da "Ameen ummih na...kin manta bakice Allah yasa inci nasarar abinda najeyiba..." Ummih tayi murmushi tace "To Allah yasa kayi nasara me albarka, mugunji da mugun gani Allah ya rabamu dashi..." Raslan ya amsa da "Ameen ummih nar, tnks..." Ummih tace "yauwa, take care of your safe dan Allah ka tsare kanka, Allah ya tsareka.." Raslan yace "Insha Allahu ummih ..." "Ka gayawa matarka zakayi tafiya..." Cewar ummih. Raslan yace "Aush! Na mnta ban gaya mataba, but zan kirata insha Allahu..." Ummih tace " okay yakamata..." Da haka sukayi sallama kowa ya ajiye waya. murmushi yayi bayan ya ajiye wayar, kawai ya juya ya fice a dakin a hankali yaja kofar ya rufe ya kashe wutar falon kana ya nufa upstairs din jikinsa har yana kakkarwa ya kagu yajita jikinsa ko dazu dabadan yakai zuciyarsa nesaba da nan gaban Annah ze danneta yayita luguiguita saboda ba karamin kunnasa tayiba daya shigo ya gnta a kwance, ga kayansa na masa oyoyo. A hnkli ya bude handle din Bedroom dinta ya danna kai cikin takunsa a hnkli kafarsa sanye da slifas Me mugun laushi.. Kwance take a kan tamfatsetsen bed dinta idanuwanta na facing kofar dakin sam ba bacci takeyiba hasalima idanuwanta a bude suke, sede dakin babu yalwar haske ta rage hasken zuwa na bacci. Idanuwanta na kan kofar dakin taga ya turo kofar dakin ya shigo kamshin turarensa ya cika dakin, seda ta dan firgita ganinsa a dakin, ido ta Zuba masa, shima idon ya zuba mata, tar yake kallonta dukda babu haske sosai a dakin, hannu yakai gun makunnin wutar dakin ya kunna, ya kara hasken dakin ta yadda ze samu damar ganinta sosai, tar ya tsayarda kwayar idonsa a kanta, itama kyar ta kuresa da nata kwayar idon. Murmushi ya sakar mata ita kuma ta hade rai kmr bata taba dariyaba ta kawar da knta gefe. Karasowa yayi bakin bed din yashiga bin jikinta da kallo, sanye take da yar qaramar riga ta bacci ko cinyarta rigar bata gama rufewaba, Amma rigar ta amshi jikinta sosai .. idanuwansa ya sauke a kan nipple din kirjinta, nan yaji burarsa tayi zumbur ta miqe, ta turo saman wandon jikinsa,... Bude idanuwanta tayi dasuke rufe, kawai idonsa da nasa suka tsarke dana juna, kanne mata ido daya yayi, ya kamo lips dinsa na kasa ya ciza yana kallonta cikeda maita, a ido kawai ya isa ta gane me yake buqata... KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK...500 ONLY...08136349646* SAADATU BINTU ABDULLAHI Hade girar sama da kasa tayi, kamarma bata taba ganinsaba se yau, sam babu Alamar dariyana a kan fuskarsa, tasha mur... Murmushi yayi kana ya Zauna gefen bed din ta kasan kafaduwanta, ya zurawa kafafuwannata ido sosai yatsun kafarta nada kyau ainun zara xara dasu, tako ina de kyau take masa gashi can cikin tsuliyarma kyau gareta da dadih. Hannu ya kai ya fara wasa da fingers din kafarta masu shegen laushi. Saurin janye kafarta tayi ta maidasu