← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 164

Sashe 25

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

albarka. Ihsan tana ta saman side dinta ta hangosa, sanye takeda gown din material me bayyana kirar jiki, yynda duk motsinta dya se nonuwanta sunyi girgiza goma, a hknfa shirin zuwa office ne tayi, ta hangosa, "wow my hand some miji.." Ta fada yaynda kyaunshi ya tafi da imaninta, bakin cikine ya rufeta dan da ganin wankan nan nasa katsina zeje domin in office zeje baya fita 8: sede 10:am kou 11:am. "Allah ya nunamin karshen shegiyarnan.." Tyi mgnr tna qoqarin saukowa daga saman cikin hanzari domin tazo ta samesa. Aikou da gudu ta krso inda yke knta bb dankwali yynda uban attachment har gadon baya, yna shirin shiga car kenan ta qaraso inda yake. Ido ta zuba masa kmr mayya se wani wow wow takeyi kmr motar ambulance. Shikam gogan idonsa ya daura kn nonuwanta, Ammanfa a fisge yake satar kallon na shanun nata, se yji ta qsra motsashi. "Bby ina zakajene hk..wlhy kyi kyau.." Ta fada yynda kyausa ke kokarin zautarda ita. Wani irin kallon bnza ya watsa mata, hadi da kallon hopi, shiga car dinsa kawai yy domin batama isa ya bata amsaba, guard dinsa ya maida murfin motar ya rufe, gashi glass dinsa a rufe yake. Rai a matukar bace ta fara tsinewa garin katsina, hatta govenan katsina seda ta tsine masa rnr...guads dinsa suka shiga motarsu, ba jimawa sukaja sukabar gidan. Sukabar ihsan da takaici da bakin ciki."Allah ya isa tsakanina da tsinaniarnan data matsawa mijina, Shegiya yar iska me bin mazan mutane...Insha Allahu a dandi zata kare...kai! allah ya tsinewa wannan tsinanniar katsinar..ubangiji kayi wadaran shegen garinnan, Da tsinaniar nan...inba jaraba ba, ace kullum bawa yna hnyar zuwa katsina! Aikou acan uwarsa take yasawa knshi zalama..Amma ba uwa ba uba se wannan shegiar da tsohuwarnan me kmada tsumman goge goge.. " Ihsan ta fada a bayyane kmr zautaccia, hk tyita sambatu zucia fal kishi tabbas ta fara gajia da zuwawannan dayakeyi katsina. Rnr aikou aikinma gaza zuwa tyi, tsabar takaici. sede ta zauna tanata tsine tsine, yynds ma'aikatanta, ke mta kallon mara hnkli. Itakam haushi fal rnta, ji tkeyi rnr kmr ta hadiye zucia ta mutu, musammanma dataje gaida KYAUTAR ALLAH ta gnta, Allah yasani seda gabanta ya fadi..dan hk dukse ta kara firgecewa, ta tsorata da lamarin, jikinta na bata wasu abubuwa mara kyau.. "Allah ka tsareni mugunji da mugun gani.." Ta fada a bayyane, yynda tazama kmr zararria a kn kishi, musammanma dataga hadewar mijin nata aise taji ta kara haukacewa a kn kishins. Dayake ba karamin gudu suke shararawaba dan hk tafiar awa uku ta kaisa garin katsina cikin safana local government, direct ya zarce safana House, Har Allah Allah yakeyi ya gnta, ji ykeyi kmr yy shekara da shekaru be gntaba. Tabbas taji cewa zezo a cikin jininta. Yynda zuciarta tayi na"am da hkn. Dan hk tinda suka gma waya ta fito tsakiyar gidan ta dasa kujera ta zauna ta rafka uban tagumi,...hmm dai dai lokacin wata kwalleliyar rana ta fara fitowa me mugun zafi da radadi...Annah tazo tayi juyin dunia kn ta dawo falo, Amma fir taki kmrma bada ita Annah ke mgnrba. Annah tayi-tayi a karshe da abun ya kona mata rai nan ta tasata a gaba tahau zazzaga mata mita da matsifa "Wannan wacce iriyar jarabawace ni a"ee yarinya tna hnkli tna kara haukacewa kuma. ...wannan ai mummunan jarabawace, duba kiga yadda yarinya ta koma kmr ana dibanta Ana miya duk tabi ta rame ta qare ta lalace, sekace me cutar S,...Amma kuwa wlhy kina gab da asara, sekace ke kika rako mata dunia...kn kwallafawa ranki namiji.." "Annah daddyn nawane namiji..." "Inba namiji ubankine.kou macece." "Ubanane mna.." Ta fada idonta tsaye, dan wani lokacin itace dai-dai da Annah. "Aikoh se kije kiyita fama...gakinan se karewa kikeyi se uban ido kmr na mayu fuska yar kuwait kmr ta mage.." KYAUTAR ALLAH bata karabi ta kntaba, harta gji ta koma cikin falon tna mita "Aise kiyita zama kya gasu kmr naman balangu...ni nan bazan iya zma a ranaba, keda kk sawa rnki kiyi tyi inkin gaji kya kirani, inzo inga in gashin yayi.." KYAUTAR ALLAH batabi ta kntaba harta shige cikin falon,tna dogara sanda. "Ni barni inji da abinda nkeji..." Shine abinda kawai KYAUTAR ALLAH ta fada. Tna nan zaune da wayarta a hanunta yyn data zurawa wayar tata ido, bb abinda take kallo se kyakyawan picture dinsa, yayi kyau iya kyau, a hoton yna zaune ne a office dinsa, Aka masa hoton sanye ykeda kananan kaya, wanda suka amshi kirar jikinta, sosai ta kura masa ido ji takeyi kmr ta shige wayar ta manna masa kiss a kn lallausan kumatunsa. "I love you daddyna..." Ta fada cikin shaukin so, kai kacema tna ganinsane. Packing din car dinsa akayi a packing space din gidan tin shigowarsa ya hangota zaune yynda rana ke haska fatar jikinta se wani glowing takeyi kmr star, kallo dya ya mata ya hango dmwa a tattareda ita, sannsn tyi rma Amma yafi zargin ramar ta ciwon datayine. Ta riga ta shagala da kallon picture dinsa, yynda murmushi ke bayyane a kn kyakyawar fuskarta. Fitkwa yy daga car yynda aka shiga jero masa gaisuwa, ina! ai time din bb abinda idonsa ke kallo inba kyakyawar tasaba. "My fineness..." Ya fada cikin sexy voice dinsa, yynda yke kokarin krsawa inda take cikin sanda...idonsane ya sauka a kn wayar tata Data kurawa ido,.... A firgice ta juyo ta kalleshi domin kamshin turarensane ya bayyanar mata da cewar yana kusa da ita. "Daddy..." Ta fada cikin murna, da doki masu gigita mutum, da hnzari ta fada jikinsa kmr zararrria nanko duk murnar ganinsane. Raslan yaso yaga abinda take kallah Amma sam be samu damar ganin abinda take kallonba, dan tyi sauri tasa wayar a key. "Me kk kallo..." "Bkm..." Kawai ta tsinci knta dason gya masa hkn. "Dmn kna tafe..aina gya mka naji kamshinka a zuciata..i miss you daddyna" Ta fada cikeda zumudi, ta jawo hannunsa ta kankame cikin nata. "Missn you more..me kkeyi a ranar nan so kikeyi ki kara dark ne?" Ya fada cikeda zolaya danta tsani ace tyi dark. Cikin shagwaba tace "Ah"ah inaso inyi white kmr kai..." Daria yy yace "lefinkine dakin sani dani kika biyo..." Itama dariyar tyi tana kanga face dinta a nashi, ta shiga camera ta wayarta tyi musu hoto sunata daria kmr gonar auduga. "Kagani kou kmr mu daya.." Ta fada byn sun gma picture din suna kallo, yna zaune a seat dinta, ita kuma tna zaune a kn cinyarsa. "Ammande na fiki kyau.." "Eh mna,,kaifa me kyaune daddy, kmr mazan aljannarh..." Daria yy sosai harda riqe ciki. "Hbade mazan Aljannarh.." "Allah kuwa...anty ihsan nada lucky..." "Lucky din me?" "Lucky mna data aureka..nima insha Allahu, me kma dakai zan aura.." Ralan yy daria yace. "Ai bb kmr ni..ni ni kadaine..tou se yaya kenan.." Murmushi kawai tyi yynda shiga duniar nazarin kalamansa...shikam Raslan Be Lura da ynayin data shigaba, gaf ya maida hnklinshi kanta,a hnkli ya fara naxarinta, tareda kare mata kallo se ynzu ya kara hango ramarta domin da dokin ganinta ya hanashi hango dmwaR tata takai hkn Sannan ramar da tayi ta wuce tunaninsa. "Fineness.."ya kirata murya cikeda dmwa. Hnkalinta kaf ta mayar knsa. "Naam daddy.." Ta amsa cikeda kauna a tattareda voice dinta. "Meyasa kika rame..see me kike tunani hknewai...kinada damuwa kou.."at one time ya jero mata tambayoyinnan. "Bakomi daddy.." "Karyane!..gashinan fuskarki tna tabbatrmin da karya kikeyimin..yynda zuciarki ke gayawa zuciata karya kikeyi mata.. Pls talk truth pls." "Kaine kake damuna...kuma ka addabeni,..dan Allah ka barni na huta.." Ta fada a rnta Amma a fili batace komiba, sema ta shiga wasa da zoben gold din dake yatsanta na kusada auta. "Badake nke mgnaba!" Ya kra tmbyrta cikin dmwa,yynda mgnr ta fito cikin sassarfa. "Ba..ko...mi..." Ta fada cikin in ina. "Bakomi dinNe kika rame hk..knganki kuwa knyi kmadame tunani...kou kn fara soyayyhne..." "Eh wlhy tin tini na jima a soyayyar. Soyayyar ma me azabar zafi, da radadi.." Ta fada a zucia amma a fili tace, "Soyayya kuma dadi?" "Eh mna...soyayyah mna inba hkba mezesa ki rinka rama haka? Ko akwai abinda muka rageki dashine.." Ta girgiza kai alamar ah'ah.. "Okay tou tell me mike damunki..." "Bakomi.." "wlhy bazanyi kaffaraba akwai Abinda ke damunki..ki gayamin pls kada ki azabtarda zuciata dan Allah..already ma kin riga kn azabtardani.. " Ya fada cikeda dmwa. Ganin yadda duk yabi ya damu dan hk tace. "Zamu fara exam ne a school shiyasa.." Natsuwa yy yna nazarinta. "Karyane.." "Daddy dena karyatani pls.." Ta fada cikin shagwaba "Dolene in karyataki mna..sbda knyimin karyarne..ai wannan bashine first time da kika fara exam a school ba,.." "Daddy zamuje next glass ne,,kuma ynzu suna mna krtun dayafi karfinmu.." Jim yy yna kallonta yyndatake kra lafewa a jikinsa. "Bnson karyafa.." "Da gaske..trusted me pls.." Ta fada cikeda tabbatrwa. "Okay i trusted you darling.." "Thank you sir.." Buge mata baki yy ta sigar wasa. "Nine sir.." "Um um um..."ta fara kukan shagwabar buge mata bakin da yy dukdade btji zafiba. Cikeda burgewa ya shiga kallonta ji ykeyi kmr ze lasheta danso, A dunia ynason shagwaba, beson mace kmr namiji. "Bnaso karki kracemin sir.." "Sede daddy kou?" Yy smiling yace "Yeah yarinyata..." Daria ta kwashe dashi cikedaso da kaunah inde tna tare dashi hk kawaima daria takeyi kmr zautacci. "Ina tsohuwarnan..."cewar Raslan "Tna falo.." Raslan yayi yar daria.. ''tsohuwata case.." Itama dariar tayi...daukota, Yayi kmr jaririya Suka shigo cikin gidan basu yada zango a kou inaba se a falon. Annah na ganinshi ta wani runtse ido ta bude a knshi kna ta tabula baki. "Oh dmnde knsan yna tafene kou..Aidakunci gbada zama a ranar karshen soyayyahne..hmm iska na whlr dame kyn kara.." Raslan yace "tsohuwa me ran karfe,,kina nan da halinkide.." Annah ta cuno dankwali, gaba. "Eh ina nan da halin nawa, dan neman sababin bala'i, Da sauki tinda niba yar barno bace..waye besan yan barno da mugun abuba ga asirin tsiya, lungu da saqo babu inda basu saniba inde zuwa gun bokane. Allahde wadaran nka ya lalace.." Raslan yayi mata gwalo, kna yace "Mugun Abu ya wuce na katsinawa..." Nan Annah ta haqilo masa, "Aimu in gya mka kunya garemu bade karaba..karyane kaga dan bakatsine tsinanne, sede inba nonon katsinawan akashawa.." Raslan yace "Uhm, zaki fara damun mutane kou.." "Su mutanen ne sukaso a damesu, dan ubansu...Amma nikuwa wannan rayuwa batayimin dadihba,
Chapter 25 · 0% Book details