← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 136 OF 164

Sashe 136

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

kika rame har haka a yan kwanakin nan? Ko bakida lafia ne baki gayaminba, dubafa yadda duk kikabi kika, rame kamar me kanjamou, gashi kullum a firgice kike kmr munafuka..." Ajiyar zuciya KYAUTAR ALLAH ta sauke zucia cike da fargaba jikinta ya kara daukar rawa, rasa wacce Amsa zata bawa Annah tayi, dan haka tayi shiru kanta kasa, gabanta se dukan uku uku yakeyi gani takeyi kmr Annah ta gane komi...shirun datayi yasa Annah tunanin tabbas bata cikin koshin lafia ne, sannan akwai abinda take boye mata. "Meke damunki KYAUTAR,,,," ta kara jefo mata tambayar. Firgigit KYAUTAR ALLAH tayi a razane tace "Ba..ko..mi..." " karya kikeyi... Ko angaya miki ni makauniyace bana gani, ina ankare dake tsaf a yan kwanakinnan ko natsuwar arziki baki da ita, da nasha ko dankinga Babana ne , Amma na lura sam ba haka bane na fara tunanin akwai wani abu dake damunki, ko ince kike kissimawa a zuciyarki...ki gaggauta gayamin tin muna mu biyu,.." Shagwabe fuskarta tayi kmr me shirin fasa kuka jikinta se kara daukar rawa yakeyi ta dake tace "Allah Bakomi Annah,.." Jim Annah tayi still kwayar idonta na kanta tace "Ba komi shine kike a firgice haka.." Dagowa tayi ta zubawa Annah nata kwayar idon dake cikeda tsantsar fargaba da tashin hankali, kawai seta fashe mata da kukan shagwaba. "Dena kallo na please.." Ta fada still tana kukan shagwaba. Annah ta miqa mata daquwa kana tace "kinci ubanki! Ni kike cewa in dena kallonki! Munafuka kawai!" KYAUTAR ALLAH ta miqe tana fadin, "to se kiyita kallona, kina sani ina firgita.." Annah ta amshe dacewa "baki da gaskia ne ai, Akwai muna furcin da kike boyemin, kumani ba a haka dani,..." Seda gaban KYAUTAR ALLAH ya fadi dajin kalaman nata, se jikinta ke bata Annah ta gano komi kawai tana kallon tane, waya sanima ko tanajin iface ifacen da Raslan keyi in yana cinta. "Annah ce zata san wannan babban zancen tayi shiru da bakinta! Tabdijan!" Dayan bangaren zuciyarta ya sanar da ita hakan, tanada tabbacin Annah bata gano komiba. Kara Dakewa tayi tasha mur tace "Uhm ni inkin gama mgnrki zanje in kwanta..." Annah ta zuba mata ido, kana tace "ni kike gayawa inna gama maganata? Saboda baki da kunya bakida tarbiya,..to ta yayama zakiyi kunya da tarbiya bayan anciki kinji me akeji, dannaga take takenki tinda yaronnan yaciki shikenan kika fetsare..." Yatsina fuska kyautar Allah tayi tace "uhm naji..." Tana fadar hkn ta juya ta nufa upstairs tanaji Annah nata lafto mata zagi Amma sam batabi ta kantaba. Annah ta bita da ido ne kawai Amma sam jikinta be bataba da yarinyarnan, kawai ta zuba mata idone tana adduarh Allah ya bayyaba mata abinda take boye mata. A dar dar KYAUTAR ALLAH ta gama hayewa upstairs din jikinta se rawa yakeyi, tsoronta Allah tsoronta kada Annah Ta gano wani Abu a tattare da ita. "Dana shiga uku!" Ta fada tana daura hannu a kai, dai dai tana bude handle din bedroom dinta ta shiga, tana sako kai dakin ta farajin ringing din phone dinta Dake side drower karasawa tayi ta dauki wayar tana dubawa taga daddyntane, Dagawa tayi ta kara a kunnenta hadi da fadawa bed din ta rintse idanuwanta dake cike da bacci had'i da zazzafar kasala, gashi gindinta se zugi yake mata, saboda ba karamin ci yayi mataba jiya. Daga bangarensa yace "Sweetheart....ya kike? Ya kayan dadi? Nasan zanyi missn dinki..." Shiru tayi ba tare data bata amsaba, dan ita ba wani missn dinshi dazatayi dadihma taji. "wannan bakar izaya...." Ta fada a ranta. Sautin saukar Numfashinta kadai yake iya jiyowa ta wayar, se kashe masa jiki takeyi. "Bakice komiba..." Ya fadi hakan hadi da marairaicewa. "Tom daddy mezance?" Tayi mgnr cikin sexy voice dinta. Kara kasheshi tayi da dadin muryarta ya lumshe ido, kana ya bude idonsa tar ya maisa rabin hnklinsa kan driving din da yakeyi rabi kuma na gareta. ""Bakice zakiyi missn dinaba.." Jim tayi kana tace "zanyi missn dinka..." Farin cikine ya rufesa dukda yasan mgnr tata bata isa har cikintaba, yasan ya takura mata a 2 weeks dinnan sosai. "Thanks matar M-Safana...wlhy zan azabtu da rashinki tin yanzu na fara azabtuwa da rashin gindinki, dan ALLAH ko in tsaya a hotel ne kizo yanzu se indan ci please..." Zaro idanuwa tayi dukda ba a gabansa takeba, ta turo baki tace "Aah gaskia, bacci nakeji..." Murmushi RASLAN yayi yace "Okay me dadin daddynta, shikenan na hakura nan da 2days zan dawo, kiyimin tanadin gindinki da kyau knji,..." "Uhm..." Tace kawai ba tare daya kai cikiba, kiss ya manno mata ta wayar. "Inajin nan da 10 days fa zamu tashi da axumi..." KYAUTAR ALLAH tace "Azumi kuma?" RASLAN yace "Eah wlhy nima, ban Ankareba se yau nasha da saura sosaine .." tace "okay Allah ya kaimu.." RASLAN yace "Ameen..." Daga haka sukayi sallamarh, ajiye wayar tayi ta juya ta kwanta, ko mintuna biyu batayiba bacci me azabar nauyi ya kwasheta. 6:30pm ya isa garin Abuja, direct gidansa ya nufa,...Tinda ya shiga gidan be fitoba se washe gari, 5:30pm ya shirya cikin manyan kaya wadanda suka amsheshi ainun, se zuba kamshi yakeyi, yayi qiba abinsa yayi bul-bul ga uban tumbi ya ajiye, mota ya shiga driva da yusuf suka shiga, ba jimawa suka fice a gidan. Ma'aikatarsa ta saida motoci ya nufa, sam said besanma ya dawoba. Office dinsa ya nufa ya fara duba uban ayyuka da dumbin sa hannu da dole shi zeyi, tsuki ya farayi kafin ya fara aikin da bismilllah, ko minti goma beyi da fara aikinba, ya lalubo waya ya kirata ta daga, suka shiga fira rabin firar duk batsane,kuma daga bakinsa take fitowa. Saif ne ya shigo office din bakinsa daukeda Sallahma, ya zubawa RASLAN ido shi seyasoma ya bashi tsoro saboda irin kibar daya narka, yayi fresh abunshi se haskakawa fatar jikinsa takeyi. "Bura ubannan! Tashin hankali! Wai tsoho yaga gindi yace Abun dadih na wando!!" Saif ya fada fuskarsa dauke da dumbin mamaki, ya lalubo kujera ya zauna, idonsa na kan RASLAN. RASLAN dake waya da KYAUTAR ALLAH har lokacin katse wayar yayi jin uban ashariyar da da babbar batsa da Saif yayi, ya dago ya zuba masa red eyes dinsa saboda ya riga ya gama kamuwa a matukar buqace yakeda ita jin muryarta ba karamin tayar masa da hankali yakeyiba. "Kai aboki!" Cewar saif da bakinsa ke sake. Dauke kwayar idonsa yayi daga garesa yana sauke ajiyar zuciya ya tura hannunsa cikin sumar kanshi hadi da lumshe idanuwansa na wasu yan dak'iku, ya budesu tar a kan Saif. Saif da bakinsa ya gaza rufuwa yace "Abokina! Kaine haka?" Kallon mara hankali RASLAN ya shiga binshi dashi,ya wani basar irin na miskilan maza. " abokina dan Allah kaine ko ba kai bane?" A matukar hasale RASLAN yace "Bura ubanka ne!" Saif ya kwashe da wata uwar daria yace "nagode da wannan zagin....ai nasaba sha inde zagin kane... Wai yaushe ka dawo ne frnd?" RASLAN yace "Jiya..." Saif yace "okay...ummih tacemin kaje wani aiki kou? " shiru RASLAN yayi ba tare daya bashi Amsaba... Saif yayi Murmushi yace "Amma kano ne ko lagos kou ina ne kaje oho...Wallahi ya mugun Amsheka abokina, kaga yadda kaketa wani glowing kamar zarah a cikin farin wata, kai! Sekace wata mace!...meye sirrin ne?" RASLAN ya saki wani shu'umin murmushi, hadi da shafo sajen fuskarsa. Saif ya tintsire da dariya yace "wannqn qibar taka da walakin Abokina... Anya ba gindin wata karuwar ka samu ka tasashi gababa kayita ci..." Hade rai RASLAN yayi yace "sekace wani kai..." Saif yace "abu a duhu waya sani ko ka zama ni dinne maybe ma ka zarceni...gaskia Cin gindi ya amsheka..." Ya karashe mgnr yana kwashewa da dariya. "Tashi ka fitarmin a office..." RASLAN ya fada a matukar hasale. Saif yace " bazan fitaba seka gayamin sirrin dayasa ka narka wannan uwar kibar.....kadafa ka maida karuwa yar iska malam kawai gayamin wacce me sa'arh ce kayita laftawa bura...dan Wallahi nayi rantsuwa ko kaffara bazanyiba ka samu gindin da kayitaci, tinda gashinan ka dawo hayyacinka.." RASLAN yace "Aiko ka shirya azumin kaffara..."saif ya kara kwashewa da wata uwar dariya yace "To ko shakafashe, mgnin qibarnan da mata sirara kesha kasha ne?'' RASLAN yace " shaka bule nasha..." Saif ya kara tintsirewa da daria yace "Ai naga Alama,..." Daga haka suka koma hirar aiyukansu. Kwananshi uku da dawowa yasa aka kai Motar Abinci iri iri na azumin daxa a fara, tini ya fara rabo ga miskinai. a kwana ukunnan da yy a garin abuja harya fara shiga wani mummunan hali na rashin cin tsuliyar ,kullum seya samu sunyi video call kana yake iya samu ya rintsawa ko yasata ta turo masa picture din durinta dana nonuwanta. Da yammaci bayan ya dawo daga office 6:pm, yayi wanka ya shirya cikin kana nan kaya after yayi sallarh magrib ya nufa gidan ummih tinda ya dawo beje gidanba saboda Aiyuka dasuka sashi a gaba bashinan bashi can, dukda yana da managers amma wani abun dole seshi ze yishi da kanshi. Bayan ya isa gidan yayi Packing car dinsa a packing space kana ya fito ma'aikatan gidan suka shiga miqa masa gsisuwa yayi musu ihsani kana ya nufa side din Ummih. Da sallama ya shigo falon nata... tana zaune a kan kushin ta hakimce tayi irin zaman nan na manyan mata, zubo masa idonuwan dake cike da kewarsa tayi, Kallo daya ta masa taga yayi kyau yayi kiba masha Allahu, gabanta ne ya yanke ya fadi, ganin natsuwa ta zauna sosai a tattare dashi nan ta shiga zargin anya ba zina ya farayiba, dan tasan inde ba gindi ya samu naciba baze tabayin wannan qibar ba uwace ita wadda tasan danta ciki da bai. "uban giji ka tsaremin!" Ta fada a zuciyarta, me cikeda fargaba. Amsa sallamar tasa tayi babu yabo babu Fallasa se binsa takeyi da ido, harya karaso ya zauna a kasan kafafuwanta. "Ina wuni Ummih..." Ya gaidata cikin ladabi. "Lafia lau darling..." Ta amsa zucia fal fargaba da zullumi, tinda ta haifeshi bata taba ganinsa a kwanciyar hnkliba irin wanda ta ganshi a ciki yau, ga kiba ya narka abun sha'awa kibar ta masa kyau sosai. "Se yau ne ka dawo?'' Ta tambayesa idonta na knsa. Dagowa yayi da idonsa suka hada ido kana ya sauke idanuwansa kasa ya sosa keya yace
Chapter 136 · 0% Book details