Sashe 62
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
to tabbas ita zatazo goben kuma intazo goben tace ranta zeyi mummunan baci, daga ita har rukayyarh..dole ta fara hada shirgenta, sbda btaso tajawa Anty rukayya Wulakancin Annah.. 6:am Anty rukayya ta kira hasana me lalle tazo har gida tace tayi ma KYAUTAR ALLAH lallen salataf, hknande badan tasoba ta bada qafarta aka hau jera mata salatap din irinna zamani, da aka fara mata taga yy kyau, nan tahau jin ddh sbda ita a fadin rayuwartama bata tabayin lalleba kona dayis se yau... Ana cikin jera salatap din me kitso tazo.. ai nan KYAUTAR ALLAH ta tubure tace Wlhy bame mata kitaso, Aiko Anty Rukayya tace tayi qarya, nan ta zauna tasata a gaba sole aka fara mata kitson anayi tna kuka.. Anty rukayya ta zuba mata ido tace "Amma knji kunya.." Kra fashewa tayida kukan harda hawaye, tna fadin "Ynzu da wanne zanji pls..ga lalle ga kitso tako ina An damreni..gaskia mommy baki sona.." "Naji din ..." Cewar Anty rukayyah. "Kuma sena gayawa daddyna.." Ta fadi hkn tna kuka. Anty rukayya tace "Duk naji din.." "Kuma bazanma qara zuwa gidankiba.." Ta kwace knta daga me kitson dake mata wasu qananun kitso masu kyau,... "Duk nji din..ki tsaya da knki fah.." Tsayawa tayi Amma tna kuka... "anty kitson da zafi." Ta fadi hkn tna kuka. Se taji ta bada tausai sbda yadda idonta yy red da gaske batason kitson bawai isknci bne. "sorry, Ai an kusan gamawa..kafarma gashi an gamasa lallen ki tsaya asa salatap din hannun mna hba Takwarata.." Makale kafada tayi tace "Nagaji Anty kawai a barshi.." "Ayi lalle a kafa bb a hannu ai bazeyuba..maza ki tsaya ayi miki dan Allah.." "Tom.." Tace tna kuka ta miqa hannun dama nan Aka hau mata Decoration da salatap din har a bayan hannu, Da yatsun ta..zuwa lokacin An gama kitson, shukune se shade biyu, abinkadame gashi yy kyau sosai, sumar har bata ta kwanto mata.. tin 6:am take zaune har zuwa 1:pm kna aka gama mata lallen, se gyangyadi takeyi.. "Zakici Abinci?'' Anty rukayya ta tambayeta. Makale kafada tayi Alamar "Ah'ah, bakin bani Abinciba dazu...." "Okay bari a kawo kunu kisha kou.." "Na koshi da daddare plss..Anty kiramin daddyna pls.." Ta marairaice.. "Okay..bari in sallami masu Kitso da kunshin se in kira mikishi tinda bakida hannu.." "Tom.." Ficewa Anty rukayya tyi daga falon ta nufa bedroom dinta.. Masu lalle da kitso kam se kallon KYAUTAR ALLAH sukeyi, ta burgesu ta basu sha"awa yadda qaramar yarinya keda dire hk shine yafi basu mamaki, ga kyau kmr ita tayi knta dukda chocolate colorce Amma hkn be hana kyaunta ya bayganuba,skin dinta se wani sheki yakeyi, sosai ta burgesu, ga uwa uba gashi. Fitowa Tayi da kudi a a hannunta masu dan yawa, ko wannensu ta miqa musu.. tsugunna suka Amsa suna godia sukahau nata tace musu bakomi,, hasana ta bada mahallabiardaxa ashafa mata in an cire lallen sannan tace in an cire an shafa mahallabiyan, kada a wanke se yy awa daya.. Kyautar Allah tace "Again... Ni ynzuto yaushe za a ciremin lallen.." Anty rukayya tace "Se wuraren magrib.." Zaro ido kyautar Allah tayi tace "pls Anty, fitsarin da nkejifa. " "Zan daukeki in kaiki toilet..dan Allah kuyi tafiyarku kunji hasana ngde muku sosai, in nawa ya gma ficewa zan kiraku kuyimi .." Sukace to suka qara mata godia kna suka fice a falon suna tafe suna waiwayon KYAUTAR ALLAH ji sukeyi kmr su saceta. "Gaskia yarinyarnan kmr ita tayi knta..ga gashi har gadom baya, ni wlhy tinda nke kitso ban taba ganin me gashi sosaiba kmr ita sekace india..gashi ko ina a jikinta se kamshi ykeyi hatta da knta kamshi yakeyi, jikinta luwuit luwuit.." Cewar saratu me kitso. Hasana tace "Hmm kede bari nima nan se santinta nkeyi, ga diri tna dashi ke bakyace bama qaramar yarinyace gaskia Allah yy halitta.." Ta krshe mgnr da mamaki Saratu me kitso tace "gaskia kam, ni irin wadannan Ai a tv nasaba ganinsu a tashar india, wannan made ko a Indian da wuya samun me kyaunta..Amma yar Hajiyarce kou?" Hasana tace "Ah'ah gaskia batada yara kusan shekarunmu hudu da ita bn taba ganin yaroba a gidanta, bata haihuwane sbda ta taba bani dubu dari tace inkai masallaci Atayata da Addu'ah Allah ya bata haihuwa.." Saratu me kitso ta zaro ido tace "Kice Wallahi.." "Wallahi kuwa.." Cewar Hasana Saratu ta bude baki tace "Kuma kinkai dubu darib Masallacin.." Hasana me lalle tace "Meze hana, Wlhy tas nakai masallacin, bn cire ko sisiba, Ai kmr Amanace ta bni..." Saratu ta taba baki tace "hum'um, nikam gaskia bazan iya ganin dubu dari a hannunaba, inkai masallaci Ai nima inada buqata.." Hasana tace "Kn zama maciyiya Amana kena ..aiko knada buqata Allah bece ka cuci waniba.." "Naji, irin wadannan seda hk.." Cewar saratu ido a nera. Hasana tace "Hmm Allah ya kyauta.." "Na gaba.." Cewar saratu, zuwa lokacin suka karaso bakin get polices din dake gadin gidan suka bude kusu tamfatsetsen get kusan hudu kna suka fice daga gidan, daga nan Anguwar rimi suka nufa abakwatotal. "Tashi muje in kaiki kiyi fitsarin.." Cewar Anty rukayya Maqale kafada tayi tace "Sede in taka kafana.." "Ashema ba fitsarin kkejiba.." "Inaji mna Mommy..pls kiramin daddyna, ko kuma in kirashi da kaina.." "Karki fara.." Tyi mgnr tana miqewa ta dauko wayar tata dake kusa da ita. Dubawa tayo taga tayi saven da Sweet dad, bb tambaya tasan shine, dealing number din tayi bugu daya biyu ya danna line busy fitowarshi daga wanka kenan kugunshi daureda towel Dealing number tata yayi, bugu daya biyu Anty rukayya ta Daga mata tasa mata a kn kunne.. "Ni ni ni ni..." Kawai fashe mata da kukan shagwabarta . Lumshe ido yy sbda yadda yakejin dadin shagwabarta tana matukar burgeshi, nan ya hau mata waqar Da annah keyi mata sanda tana qarama.. "Wayah taba mini yar budurwa kallon bnza ko harara ynzu natashi mu fara dambe.." Nan ta kwashe da da ria ..har tsakiyar knshi yji dariar tata.. "Daddy nifa ynzu ba bby bace..knamin waqar bbys.." Daria yy yace "oya tell me meye marabarki da small khair.." Ta zaro ido tace "Nidin.." Yace "yeah..you are still a baby, Amma a gurina kou .." Tayi murmushi tace "Eh Amma bnda gurin Annah da mommyR da Anty sadiana da Anty fahimana da Abbana da daddyU da daddyH da daddyM..." Daria ya fashe dashi yace "Baki gajia da shirme ko..ynzude gyamin waya saminke kuka sbda nji a jikina knyi kuka ga hawayenkinan ina gani a kn kumatunki.." Shafo kuncinta tayi da gaske Akwaj bushewar hawaye bisa kuncinta tace "Ba.. ba.. ba..mommyR ce ta kira me khunshin salatap tyimin, dame kitso ,tayimin kuma da zafi, kuma tace inbn tsayaba wai zata batamin rai..nace bazan qara zuwa gidantaba, gobe zan koma gidan Annah na.." "Wow! Wow! Wow!..amma na godewa mommyR dinnan, yau ta gyaramin yarinyata, inyeh, ta fansheni.." Kra fashewa tayi da kukan shagwaba tace "Na kawo mka kararta kuma kace ka gode mta...mun bata.." Kame bki yy yace "am showie my jewel, na mntane..zan mata fada knji kou.." "Tom..kaima kace ka batada ita.." "Mun bata zankai kararta gun daddyM.." Murmushi tyi tna kallon face din Anty rukayya wadda ke jinsu amma idonta na kn phone dinta, hnklintanede ke knsu.."yauwa daddyna ka KYAUTAR,...yaushe zaka dawo?" Fadawa yayi bisa gadon kn lallausar mattress dinsa, ya zubawa silin ido yna murmushi shikadai, sbda yadda dadin muryarta ke ratsashi yace "Very soon.." "Kullum kullum hk kk cewa..ko bazaka dawo bne..nasan me kake tsoro.." "Me nke tsoro.." "Fadan Annah ko daddy?" Murmushi yy yace "Tsohuwata case, ina kewarta.. Turo baki tayi tace "Ni baka kewata.." "More ..more...more...fiyeda tunanin duk wani me tunani.." Yar siririyar daria tayi tace "Mee 2.." "Nyi missn open teeth dinnan naki..gashi ko video call ma kndenayi dani ko? Shikenan bkm.." "Shekenan bakomai.." Ta kwaikwayesa. Daria duk sukayi su biyun a tare.. "Daddy ni zanzo inda kake.." Zaro ido yy hadi dayin yar daria kna yace "Ta ina.." "Ta fly mna, tinda.. tinda..Kaki dawowa.."ta bashi Amsa tana turo baki kai kace tana gabanshine. "Insha Allah na kusan dawowa kinji jewel dina...wlhy ina cikeda yubwar ganinki..ki kwantarda hnklinki..kin yarda?." "Uhm..." Ta bashi Amsa. "Yauwa yammatarhna Allah yy Albarka,.." Cikeda murna tace "Ameen.." "Zaki turomin kitsonko da lallen ko.." "Ah'ah..." Ta maqale kafada. "Pls..pls..to muyi video call.." "Naki wayon seka dawo.." Murmushi yy yace "tom kiyimin snapping ki ajiyemin a wayarki innazo se in gani.." ''Tom sweet daddy..'' "Yauwa bbyna me kukan kitso dannasan knyi kuka.." ''Eh mna sbda abun da zafi.." Daria yy yace "sarkin raki.." Daria tayi itama.. ''When aka gma lallen.." "Ba jimawa bama a cireba.." ''Okay..in an cire zamuyi waya.." "Okay swry..i love you daddyna'' "Love you more my jewel...'' Ya katse wayar hadi da lalubo picture dinta a gallery dinsa yahau kallo, a yan kwanakinnan soyayyarta se canxa salo yakeyi a zuciarsa, tabbas idonsa na cikeda yunwar ganinta, ko tanan yna azabtuwa.. "Mommy a ciremin.." Ta fadi hkn byn ta ajiye phone dinta a gefenta da hannunta na hagu me lalle.. Duba time anty rukayya tayi taga 4:pm... "Kinada sauran zama aise 8:pm Saboda in lallen ya kma ze juma be fitaba.." Fashewa tayida kuka tace "anty sallarh fah...kumafa kncemin se 7:pm ya kuma ya koma 8:pm..hba pls.." "Sbda sallarh za a cire 7:pm amma dase 8:pm inga yaza kiyi sarkin raki kawai..is bttr ma ki koyi dauria sbda Aure kike dashi dakin miji za a kaiki,in mijinki yace ynason lalle da kitso yazakiyi, knga dole kirinkayi..." Turo Bki tayi tace "inane dakin miji kuma Anty.." "Gidan Aure mna..'' "Ah'ah ni ba jnda zanje ina tareda Annah tarh.." "Eh hkne kam.." Ta fadi hkn da zolaya. Turo baki kyautar Allah tayi tace "aide gobe zan tadi.." Anty rukayya tace "zanyi missn dinki.." Daria kyautar Allah tayi tace ''nima hk Amma dan kadan sbda knsa anyimin kitso.." Daria sosai Anty rukayya tayi...ba a cire lallenba se 7;pm shima seda tayi kuma, ana gma cirewa ta nufa Toilet dmn a matse take da fitsari, fitsarin tayi ta dawo, damn Anty Rukayya ta cire mta lallen. Goge mata tayi da Tissue ta Shafa mata mahallabiyar nan kafa ta fito masha Allahu, lallen Ya Amsheta sannan ya kama sosai tashin farko ya zama marokn, ita knta Anty rukayya tayita santin kunshin yy kyau abunka dame yar kubul-kubul din kafa kmr aci, nan da