← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 164

Sashe 74

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

da itaba frnd, se uban zunufi ko muda mukeyi muna rokon Allah ya yaye mna, kuma inajinma nadena insha Allahu.." "Allah yasa.." Cewar Raslan dake kara jingina byansa da fuskar gadon ya runtse idonsa ya kra budewa a kn saif wanda ya Amsa da "ameen de frnd.. To ynzu wai ina ita Ihsan take? Ko har ynzu kna nan a kn bakarka na bka qara cinta.." Nan ran Raslan ya baci yace "Ai tini alqawarinnan ya rushe, na hkra ,wlhy dazata bani zanci.." "To bazata bada bane kaida kynka.." Cewar Saif. Raslan ta furzar da iskar takaici yace " Kasande waye ihsan tin ada, bawani bani takeyiba ballantana ynzu Datake cikeda haushina sbda KYAUTAR ALLAH.." "Ihsan kenan sarkin kishi.. To ynzu frnd meye solution ni wlhy duk kaina ya daure, ihsan da damuwarta KYAUTAR ALLAH kuma dmwar ta gunka take..." Cewar saif "Frnd i swear bazan iya Danne yarinyarnanba...aiseta mutu..ta ina zata fara daukata..." Cewar Raslan.. Saif yy murmushi yace "To har zuwa yaushe kenan, zaka nemetan?" "Nan da 5yrs ..." Raslan ya bashi Amsa.. Saif ya zaro ido yace "tab! To Allah ya temaka..se kyita lallaba ihsan tna baka knaci, harnan da 5yrs din.." Bnza dashi Raslan yy sbda bemasan wace Amsa ze bashiba... Rnr nan saif ya wuni tin 10:am dayazo be tafiba se after isha'i seda yasa Raslan yy wanka yaci Abinci dmn kusan tinda ya dawo garin beci Abinciba, zuwan saif seya dan rage masa wabi zafin sunsha fira duk a kn matsalar Raslan dinne, harde Saif ya tafi bb wani solution daya bawa Raslan... Saif ya barshine sbda besan wacce shawara ze bashi, tinda tako ina ya bullo masa da problem... Byn dawowar KYAUTAR ALLAH da sati daya suka fara shirye shiryen zuwa umrah dmn duk zuwa tare sukeyi tinma KYAUTAR ALLAH batakai hknba... KYAUTAR ALLAH kam se murna takeyi zasuje kasa me tsarki danyin Umrah dmn duk zaman gidan ya isheta, sede in Fatima tazo suke samu suyita hirar rayuwarsu ta school,fatima nason tambayarta lbrin Mijinta Raslan Amma tana tsoro.. A bangaren Raslan sam bata canza zaniba na halin dayake ciki, ynzu ko mafarkin wadda yakeci dinma yadenayi, se Abun ya kara masa yawa sha'awa kn sha'awa.. Ihsan taki dawowa gidan wai acewarta se Raslan ya saki KYAUTAR ALLAH kna zata koma gidansa, inba hkba tace bata komawa...tna nan zaune se cinma UMMIH kudi takeyi dan bata sati seta kawo buqatar milion daya, sam UMMIH bata taba gajiyawaba, sede anty sadia ce kejin kmr zata mutu dan haushi... Kullum ihsan bata nan kafarta na kn hanyar zuwa yawo,wai dasunan Aiki takeyi, aikin da tini ta ajiyesa a gefe,se yawonta kawai tasa a gaba, a hkma dan qawayen shashancin nata basu dawoba.. Hajiya hadiza duk byn kwana biyu tna hanyar zuwa gidan UMMIH duk dan taji ko anyi sakin, amma shiru takeji dan hk taja da baya ta fara damararta tabin bokaye kan Raslan ya sakibl kyautar Allah ya dawo da hankalinsa kan Yarta suci gbada yashesa.. Ana saura kwana biyu jirginsu ze daga zuwa kasa me tsarki, Duk zuri'ar Annah suka hallara duka kwai da kwarkwata da duk matansu duk sunzo ihsance kawai batazoba itama cewa tayi bta zuwa, sbda bataso tazo taga KYAUTAR ALLAH dan tna iya caka mata wuqa..tinda ta samu lbrin an gnta shikenan ranta ya qara harzuq akan kishi.. Annah da kyallara ido taga bb Raslan nan tahau mita da bala'i kn bazama su tafiba se Daddy ya rubutawa KYAUTAR ALLAH takaddar saki, tindashi gogan sunce byanan Duk shagalin da Akeyi Raslan besaniba, se ana gobe zasu tafi kna sukayi waya da bbynsa KYAUTAR ALLAH take sanar dashi Ai tana nan tnata shirye shiryene gobe jirginsu ze daga zuwa kasa me tsarki...anyi musu bizer da komi da komi.. Jin zancen nata yy kmr saukar Aradu bisa zuciarsa ta yaya ze bari tayi nisa dashi byn a knta yake azabtuwa..."me kikace?" Ya kra tambayrta dan tabbtrda Abinda take fada masa.. "Gobe zamu tafi makka umra nida Annah...daddy ya gaya mka kou? Ko zaka bimu muje tare?" Ta kara maimaita masa ko a jikinta. Raslan ya daka mata wata uwar tsawa daseda wayar tayi barazanar faduwa, daga hannunta amma ta rigeta gam... "da izinin waye zaku tafi umrah!!" Jikintane yahau rawa bkaramin firgice ta shigaba sbda tsabar tasa ta firgitata, nan da nan se kuka.. Cikin kukan ta fara mgna,"ba Annah bace tace zamuje..kuma Ai tare muke zuwa koda yaushe.." Tyi mgnr tana shasheqar kuka, sbda tsawar dayake mata a ynzu tna bata haushi tinda sam bata sababa ada sam ba yayi mata.. Ranshine ya qara harzuqa ya baci wato yarinyarnanma ta rainasa, da tafia zatayima Abinta ba tareda saninsaba, kuma sunyi waya da daddy yace masa zasuje katsina Amma be gaya masa cewar Gobe su Annah zasu daga zuwa katsa me tsarkiba, shi kuma daddy a zatonsa ko yasani ne. A matuqar hasale ya fara magana "To wannan karon Bazakijeba...kuma inkin isa kije kiga yadda zanyi dake...wallahi knji na rantse miki kika sake kika bita zuwa kasa me tsarkinnan sena mugun bata miki rayuwarki knji na gaya miki...Ko kofar gida kk fita zaki sani..in kuma knason kiga Ainihin wayeni ki kuskure ki bita,zan nuna miki ko wayeni! " yna gama fadar hkn ya katse wayar rai a matukar bace... Wurgar da wayar tayi ta fasheda wani irin kuka me tsuma zucia,to ta ina zata fara,..." Shine tambayar datakewa knta tna kuka....a hk Anty rukayya tazo ta sameta zaune tsakiyar gado tanata rusa uban kuka, kai kace ubantane ya mace... Akwai magungunan harkafa A rinkayi ana sayan magungunan shagalin dadih.... KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..* *IYAKA NA'ABUDU WA'IYAKA NASTA'IN!* "Kukan meye?" Anty rukayya, ta tambayeta kana ta karaso ta zauna gefen bed din ta zuba mata ido,se kuka take kmr yar 2yrs... "Nace kukan meye kikeyi keda bakya gajiya da koke koke? " Ta kara bare baki tana fadin "mommy ba daddy bane kullum se yytamin matsifa...Rannan mafa ya mareni kullum se yyta marina.." Ta kara fashewa da kuka. "Bakyajine shiyasa yake marinki Ai..Ayi.mutum besan ciwon kansaba, aike inba shi bama bame iya miki.." Cewar Anty rukayyah Kara fashewa tayida da kuka "Mommy shine zeyita marina.." Ta fadi hkn tana goge idonta, sannan still tna kukan.. "Lefi kikayi masa..ynzu zaki gayamin meye ko kukan zakiyi tayi?" Cewar Anty Rukayyah.. Tsagaitawa tayi da kukan tace "Anty wai inji daddy kada nabi Annab,,,," tayi mgnr kmr me shirin fasa ihu. "Meyasa? Yaushi ya gaya miki?" Anty Rukayya ta tambayeta "Ynzu, da mukayi waya..wai dan bngaya masa tafiyarba, se ynzu, ni kuma na mntane.." Tayi mgnr tana share kwallan dake zubo mata. Da mamaki a kwance bisa fuskar Anty rukayya tace "au ke tin tini baki gaya masaba se yau..bakida hnkline? Da tafiyama kikasoyi be saniba kou? Wannan ai haukane? Aiko dakin tafi bb izininsa Aikin hajjinma da wuya ki samu ladarsa.." "Anty touh yace kada naje...me zancewa Annah..Wlhy daddy ya zama case.." Tayi mgnr stll kwalla na zirya a kuncinta dan ita akwai Arhar hawaye. Jim Anty Rukayya tayi kna tace "shine matsalar ai...bari in kirashi.." Ta lalubo wayarta tayi dealing number din Raslan, har call din ya shiga ya tsinke ta kara dealing bugu daya biyu kna ya daga "hello Anty ina wuni.." Yy mgnr muryarsa very low,dom har time din ranshi a bace yake... "Lafia lau Alhajin Allah, ashe ka dawo?'' Tayi mgnr tana dan murmusawa A bngarensa yace "Eh wallahi Anty, ya fam?" "Alhamdulillahi my Son ,," cewar Anty rukayyah "Naga kunshi na gode Anty da kitsonma, ina nan zuwa gida in miki godia.." Yy mgnr yna qoqarin saita knsa. Smiling Anty Rukayya tayi kna tace "hba bkm Ai yuwa kaine..wai meye ya hadaka da bbynkane nazo .a sameta tnata koke koken nata...." Rai a bace ya fara mgna,"Ki barta Anty ta rainanine, Ace zatabar kasarnan ba tareda saninaba ballan tana izinina , ta raini anty..."yayi mgnr kai daji kasan a hasale yake. "Yi hkri pls...kaga ynzu bata yuwwa Ace bazata tafiba kasan halin Annah.." Anty rukayya ta kwantarda murya cikin lalama. KYAUTAR ALLAH dake zaune ta zuba mata ido, duk tnajin me suke tattaunawa.. Hasala ya karayi yace "Wallahi Anty ba Annah ba koma waye.. ta kuskura tabar kasarnan, zata gane koni waye, zan nuna mata wayeni,tinda nga har ynzu batasan wayeniba! Ki barta kawai Anty! " yana gma fadar hkn ya katse wayar bema jira ta bakin Anty Rukayya ba.. KYAUTAR ALLAH Datayi kasaqe tnajin me yke cewa Jin ya kashe wayar kawai seta kara fashewa da wani sabon kukan, "Kngani kou Anty? Wlhy innaje nadawo dukana zeyi.." Ta fadi hkn tna kuka irinna shakwababbun yara. Anty Rukayya data shiga duniar tunanin ta ina za a bulluwa lmrin tace "Ai komi yy miki ke kk jawa knki, tinda bakida kirki.." "Nide senaje...." Ta fadi hkn tna kuka.. Anty rukayya tyi mta kallon mara hkli tace "Inkin isa kije...ai kunfi kusa.." Ta fasheda kuka tinawa da tayi da uban marurrukan da yayi mata a hotel ... "Anty na fasa kada naje na dawo yyta marina.." Anty rukayya tace "Ai koni zan bashi shawarar ya dukekima ba mariba.." Ta kara fashewa da kuka tana goge kwallar dake bin kuncin tace "Tinda ma daddy ya zama me duka...2 times kenan yana marina..." "Ai yymin dai dai...kece bakyaji,bakisan wayeshi a gunkiba kou? Shine mmnki da babanki da mijinki yanzu,.." Cewar Anty Rukayyah "Anty to Annah zata yadda kada naje din?" KYAUTAR ALLAH ta tambaya Anty Rukayyah. "Kwancia zakiyi ciwon karya...." Anty rukayya ta bata Amsar hkn. KYAUTAR ALLAH tayi jim tna kallon Anty Rukayya kna tace "Tom..." Dan shawarar Anty rukayya ta tafi dai-dai. Washe gari tin asubah KYAUTAR ALLAH keta tarin karya tahau masassarar karya duk Anty rukayya ta dorata a hnya...hnklin Annah ya tashi tace ita tama fasa tafiyar, Anty rukayya ta fara tsarata "Ai baze yuba ki fasa Tafia Annah, kin riga kn saba zuwa ko wacce shekara, itade KYAUTAR ALLAH ki barta inta samu sauki in Alhaji zezo se suzu tare,.." Annah tayi jim idonta na kn KYAUTAR ALLAH dake kwance tna rawar sanyi gashi saura 30mnt jirginsu ze tashi.. "Rukayya bn iya tafia, in barta a wannan halin, wlhy bakijiba yadda rayuwata keson diyarnan, .." Annah tayi mgnr kmr me shirin fashewa da kuka. Anty rukayyah tace "Kada ku damu Annah ni zan kula da ita
Chapter 74 · 0% Book details