Sashe 17
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
shirya da ita zamuje .." "Yanzu yanzu za a gaya mata tafia, kuma ace ynzu ta shirya.." Cewar UMMIH. Alhaji umar yace "Yeah..pls ki qoqarta, knsande Halin Annah bnason abind a ze batawa mahaifiyata rai, pls ki tayani in samu in gma da uwata lafia...." Ummih tace "tou shikenan..." Nan ta lalubo wayarta ta danna num din ihsan, a lokacin Ihsan na gun aiki tna jira 10:am yy ta fara gabatar da shirinta a gidan tv. Ummih tace maza tazo da shirinta na zuwa katsina...tna fadar hkn ta kashe wyr, gaban fa'izane ya ynke ya fadi, duk tunaninta, koude Mijinnatane wani mummunan abu ya samesa, dmn tnata neman Numbers dinsa duk bata samu sede ace a kashe. Kou sallamah batayiwa kowaba, sbda tsabar tashin hnkli ta fice a guje da car dinta. Kou gida bata nufa ba ta nufa gidan sirikan nata, al ready time din data shiga ummih ta shirya cikin rantsetsiyar Atamfarta dinkin bubu, rigar ta Amshi jikinta, wuyanta sarkar gold ce hkma hannayenta duk gold ne, ta yafa mayafi, yynda wani irin sihirtaccen kamshi ke tashi a jikinta. Kallo dya Ihsan ta mata, taji wani irin ddh da Alfaharin kasancewarta sirika a gareta. "Ummih akwai ado ga kyau again..." Ihsan ta fada a rnta. Krsowa tyi ta zauna kan kujera, kou gaisuwa babu tace, "ummih lafia..kou wani abune ya samu mijina.." Karara sometimes ummih ke ganin rashin tarbiar ihsan, shiyasa take ganin hkrin Raslan dayake zaune da ita gashi sam bata shigar Arziki, ynzu hk riga da wandone matsatstse a jikinta, yynda wandon duk a farfarke yake wai crazy, cinyoyinta duk ana gani yynda rigarta kou cibia bata gma rufewaba, knta kam wani shara sharan dankwaline gashi tasha kitso attachment, har duwawu, uban nonuwanta kam duk ana hangosu ta sama. "Allah ya kyauta.." Ummih ta fada a rnta, a fili kam gyara watch din danyan gold din dake tsintsiyar hannunta tayi tace "Nop, KYAUTAR ALLAH ce babu lafia, tna asibiti..shine daddy yace a kiraki, muje dake," Wani irin kalolun bakin cikine ya tokarewa ihsan zucia har zuwa maqoshinta. A matukar kufle tace "Wacece kuma KYAUTAR ALLAH..." Tsaf ummih tasan ta ganeta kawai iskncine da rashin tarbia irinna ihsan shine yasa take kara tambayarta wacece KYAUTAR ALLAH. "Yarinyar autar su daddy mna wadda take gun Annah *RUKAYYAH SABREEN* " UMMIH tahau mata dogon lissafi. Wani irin arnen tsuki ihsan taja "mtwssssss....UMMIH wai tsinanniar yarinyarnan..dmn a kntane zakice inzo in baro aikina dake office 10:am fa za a nunani a television inada program..hba ummih wlhy dnasan itace bazanzoba..wlhy ba inda zanje." Ta fada kai tsaye, tna gyara zaman bag din dake cinyarta. UMMIH ta zubawa ihsan ido harta gma maganganunta kna UMMIH tace "pls kada kiyi gaggawan rantsuwa, daddy ne yace a kiraki aje dake pls, in kika zuwa daddy zega lefina, knga tin farkon aurenku ni nyi ruwa nyi tsaki, zega kmr nice na hnki zuwa, kuma gun Annah ma matsala za asamu.." Ihsan ta turo baki, "gaskia gaskia ummih.." UMMIH ta amshe dacewa "pls mna my In low hba mna.." Jin da takirata da in low seta danji sanyi a rnta knta yayi wani girma, irin ita in low din safana family ce, family masu tarin dukia. "Gaskia ummih saboda ke zanje amma dabadan hknba gaskia bazan jeba.." UMMIH tayi smiling din jin ddh tace, "yauwa my beautiful in low, kijedin sbda ni knji..." Ihsan tyi murmushi ta daga mata kai alamar tou. Kare mata kallo UMMIH ta karayi kna tace, "bade a hk zakijeba kou.." UMMIH ta kare mgnr tna nunata up and down, da yatsa. "Yeah a hk zanje me nyi.." Cewar ihsan tna qarewa knta kallo itama up and down. "Bakiga me kikayiba kenan.." UMMIH ta fada cikeda mamaki. "Yeah ummih normal normal ne ai hkn.." Cewar madan Ihsan "Tabdijn! Yoooh kika tafi a hkn aini kuma na shiga uku! " "Shiga uku kuma Ummih a gun wa?'' "A gun Annah mna, ai kika tafi a hk bakeba, harni sekin jamin zagi, a hknma ya aka kare, dan ALLAH ki temakeni a kawo miki abaya, kisaka" (Ummih na Business din abaya domin katon boutique gareta dukna abayoyi irin mnyannan daga dubu dari zuwa sama. ) "Kai nifa tsohuwarnanma ba son ganinta nkeyiba.." Ihsan ta fada tinawa da tyi da halin Annah. Ummih ta hau waige waige ganin kou daddy ya taho, kana ta kame baki, tace. "Wouh! Rufamin asiri ki fada a hnkli, kada daddy yaxo zuwa nan yaji me kike cewa in shiga uku...hmmm tsufane ai se hkri.." Cewar ummih tna miqewa, ta nufa wani daki, dakin cike yake after dresses iri daban daban, tana ajiyesune domin masu zuwa siya a gida. Wata irin rantsetsiya ta zabo mata, me mugun kyau, bakace, me aikin peach da dark pink a gefe da gefe na kafadar abayar, sannan tsakiyar ansa wani ratsin Peach a gaskia rigar ta hadu. Dawowa tyi falon hannunta riqe da abayar zuwa time dim wayrta nata ringing a gaggauce ta karaso ta dauki wayar jin ringintone din tassn daddyne. "Na'am, eh tazo.. Eh mun shirya, afuwan gamu nan fitowa yallabai..." Cewar UMMIH cikin kissa. Ihsan de ta tsaya kallon ikon ALLAH ita abunma kunya yake bata yadda ummih ke mgna da daddy a yngance, Cikeda kissa. "Uhm ina zan iya..." Ihsan ta fada a rnta. "Ungo jallabiar kisaka semu wuce knga daddyma tini yana can car yna jiranmu.." UMMIH ta fada tna miqowa ihsan after din. Amsa tyi tna yabawa da kyaunta, kuma tabbas tasan wannan zata iyakai dubu dari hudu, dan yadda taji material din kyaunshi bna wasa bne, ga aikin jikinma ya zauna daram. Amsa tyi nan ta dora a kn kyn jikinta, ta yane knta da dankwalin after din nan da nan ta fito das da ita. Ummih ta kare mata kallo tace. "Dan ALLAH a hk bakifi ganin kyaunkiba.." Ihsan tyi murmushi "ngde ummih..." "Ummih tace kinfi hkn my inlow...laraba! Laraba!!" UMMIH ta shiga kwalawa daya dga cikin masu aikinta kira. Ba jimawa wadda aka kira da laraban, ta karaso a guje, ta rissina tace . "Gani ummih." "Ina Innah.." Ummih ta tambayi laraba, wadda baxata wuce 35yr ba. "Tana kiching. ' cewar laraba "Maza kirawota..maza-maza, daddyne ke jiranmu knsan halinsa.." Laraba tace tou hadi da miqewa tna gaida ihsan. Aikou kallo bata isa ihsanba ballan tnama tasaran zata amsa mata gaisuwarta. "Shegia me mnyan nonuwa..zubinki zubin arna..kai! Wannan shegia, da ace kirar kalangu gareta, da an bani, da kou kasama bazata takaba.." Laraba ta fada a rnta, dn ta tsani ihsan haushinta takeji sosai. Ba jimawa suka dawo falon da wata dattijuwa wadda ta mnyanta. "Ha"ah hajia uwar dakina, kuma uwar gidan daddy. " cewar dattijuwar yyndatake karewa ummih kallo, wadda a kallah zata haifa UMMIH. UMMIH tyi murmushi tace, "kai innah baki rabo da wasa..laraba dauko min bag dina a gefen bed dina maza!" Laraba ta juya a guje ta nufa bedroom din ummih ba jimawa ta dawo da bag din, me jahilin kyau.qarasowa tyi ta miqawa UMMIH ta amsa bag din kalar plat shoe din dake kafarta kuma kalar kynta dan ummih akwai too match. "Inna kngade zamu tafi maybe mu dawo yau kou se gobe daddy be gayaminba..dan Allah a kula da komi da gidan baki daya pls, ga masu gadi da ALLAH a rinka basu abinci a kn kari.." Ummih ke fadawa innah yayinda suke takowa, zuwa harabar gidan inda car din dazasu shiga take. "An gma uwar dakina,,ALLAH yasa a dawo lafia uban giji ya tsare a gaida tsohuwar, dame jikin.." "Zataji insha ALLAH.." Cewar UMMIH. (Innah itace ke kula da komi daya shafi gidan, itama me aikin UMMIH ce, Tin kafin a haifa raslan suke tare har zuwa unzu, Inna taje hajji da umra yafi a kirga. Dan duk inda zasuje da Innah suke zuwa.Innah ce abokiyar shawarar Ummih) Har bakin car din sukarakosu suka shiga baya dan daddy yna gaba yynda dreva ne zeja car din sannan ga motar yan SAS a gabansu da bynsu. "Hba zainab me kika tsaya yine a cikin gidan.." Cewar daddy dya gji da jira kuma ya kirata bta daukaba. "Allah ya temakeka, muna shiryawane yi hkri. " ta fada tna gyara zamanta a seat din. "Ina kwana.." cewar ihsan da tyi gaisuwar kmr an tirsasata, ciki ciki ma tayi gaisuwar ta yadda daddynma baze jiba. Seda ummih tace "daddy ana gaisuwa..." Kna yace oh tou, bnji bne wlhy..Lafia lau..ya wajen iyayen naku. " "Lafia lau.." Cewar ihsan. Kallo dya daddy ya mata ta mirrow ya dauke knshi shi sam yarinyar batayi masaba, kwata kwata bata da ruwan masu tarbia ga idonta a tsaye. Dreva ya gaidasu, ummih ce kawai ta amsa. "Knga Yayah musama da iyalinsa suna tafe,,,wai jia ya dawo daga dubai, tin jian kuma dyr ilayin tasa da iyalenta sukazo.." Cewar daddy, dake mgnr yna kallon ummih ta mirrow. Ummih tace "Allah sarki..Yayah harun fa.." "Shima tin jia sunje sun dubota.." "Tou Masha ALLAH...semu kenan da Alhaji da anty rukayyah kou?" "Ina tunanin itace din, Ammande ni knsan ba gane iyalin nasa nakeyiba.." "Uhm ai matanne biyune.." Cewar ummih tna maida hnklinta kn hnya, yynda tuni suka hau titi suka fara sharara gudu, duk inda suka gifta se An kallesu, sbda kyaun motarsu, da kuma jinia datake tashi. Daddy yy murmushi yace, "Ai nima ina hnyar yin ta biyun.." Ummih uwar yn kishi nan tyi kicin kicin da rai. "Hmm, ALLAH ya temaka.." Ta fada shi knsa yasan a hasale tyi mgnr. "Allah yasa takai zucia.." Cewar daddy dake mgnr cikin zolaya. Ummih tyi masa wani kallo wanda shi kadai ya fahimci menene ma'anar kallon. Murmushi yy ya lalubo wayarsa yayi typing message ya tura mata. *Am sorry yammatarh, kada ki hanani abun dadih..wannan adon dole in bia tukuicinsa, in munje hotel zamu kwana kou..* Girgiza kai ummih tayi, byn ta gma krnta saqon.. Kna ta fara typing masa replyn *kafa manyanta..ykamata ka barwa danka..* ta tura masa hkn, yna krntawa yy murmushi, kna ya fara typing. *"Inna tsufa, Amma ai abuna be tsufa ba tinda har gobe inna cafkeki har kuka kikeyi.."* ya tura mata, tna gani tyi smiling a bayyane, yynda duk me sukeyi a kn idon ihsan ne, tasa musu ido, se leqawa takeyi tna krnta abinda suke tattaunawa, itakam ummih bata ankaraba saboda hnklinta na kn message