Sashe 160
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
nono sunsha sun koshi, kana ta nufa nata dakin inda zata kwana da yaran a hannunta se yabawa da kyaun gidan anty rukayya keyi ita kanta tayi santin gidan sosai komi na gidan abin burgewane, sannan ya tsaru, dakin yaranma da banne a gidan. Wanka sukayi suka gabatar da Sallah kana sukaci sukasha, RASLAN dukya kagu ya matsu, ya fara aika mata da saqonninta, ya tsunduma a gindinta me dadih ya fara mata iyo se ihu yakeyi ita kuma tana sambatu, ranarr ya mata kuka sosai, hawayensa kmr ze kare saboda ba karamin dadih ta kara ba gindinta yasha gyara kmr ba gobe, shiko yacita kmr ba jiya. Seda asubah ya barsu sukayi sallarh suka karasa cinye abinda suka rage jia saboda yunwar dasukeji, suna gamawa ya dasa daga inda ya tsaya itakam duk hnklinta na kan yaranta ta kagu taje taga a wani hali suke ciki ta basu nono susha ko zataji sanyi a ranta. RASLAN kam abin nema ya samu hnkli kwance babu fargaba ya hau haqarta kmr yana yashe rijiya duk yabi ya gajiyar da ita ga yunwa na cinta saboda cikin jego, be bartaba se after 12:pm. Sukayi wanka ta shirya cikin riga da skeet din atamfa RASLAN akwati dozing biyu ya mata daxata tare a gidan cuteness ma ya musu akwatina na gani na fada, daman tini komi nasa ya koma na yaran. Tare dashi suka fito kmr wasu taurari a falo ta tadda anty Rukayya rike da yaran wanda ta gama basu madara ynzunnan sunata kalllonta suna dariya, saboda sun kara wani irin natsifaffen wayau, KYAUTAR ALLAH meead ta dauka, RASLAN ya dauki hannaah,kana suka gaisa da Anty Rukayya, suka nufa dinning inda anty Rukayya ta shirya musu abinci iri daban daban. Anty Rukayya ta karaso ta amshi yaran saboda su samu dmr karyawa ta nufa bedroom din data kwana dasu a hannu,nanny dinsu ta shigo ta amshi hannaah tana mata wasa se daria takeyi... Raslan da knshi yy serving dinsu sannan yy feeding din babynshi se sa mata albarka yakeyi yana maimaita mata irin sambatun data rinka masa jiya da yaudataji burah, Fashe masa da kukan shagwaba tayi, ya shiga sumbatarta cikin so da kaunah, da kyar ta samu ta zame daga hannunsa ta nufa dakin dasu Anty Rukayya suke, tana shigowa ta samu guri ta zauna Nanny ta miko mata hannaah dake hannunta, ta fice a dakin. Anty rukayya ta miko mata meead ta amsheta ta fito da nono ta sa musu a baki suka hau tsotso, ta zuba musu ido cike da so da kauna, musammanma meead wato ta kwarar Annah. Anty rukayya ta rufeta da fada kan meyasa bata dawo da wuriba tazo ta dauki yaranta ta basu nono, hkri KYAUTAR ALLAH ta shiga bata. Anty Rukayya ta mata natsiha kan koda tana tareda mijinta inya daga mata kafa tayi wanka ta rinka bawa yaranta nono KYAUTAR ALLAH tace to... Washe gari Anty Rukayya ta koma nata gidan Auren... Su fatima sukazo a washe garin ita da mahaifiyarta, suma sunyi santin gidan sosai. Haka rayuwa taci gaba sosai KYAUTAR ALLAH ta dauki natsihar Anty Rukayya, ta daura damara sosai gun farantawa mijinta da kulawa ga yaranta, a kullum sallar dare bata wuceta ita dame gidanta kuma angonta na har abadan RASLAN. Ihsan ta natsu matuka yawonta ta dena yanzu sallah bata wuceta, mahaifiyartama ta saduda tini, ta gane cewa life is nothing. RASLAN ya raba musu kwana kowa kwana biyu biyu , a kullum in ze koma dakin ihsan seya lallabo yaci gindi dan a nan yake samun dadih, wani lokaci harya gama kwanakinsa be nemi ihsan ba itama bata damuba, domin raguwa ce. Hkn be hana RASLAN ya kyauta mataba, saboda ihsan na sonshi sosai dukda bata kai kyautar Allah ba, Amma yana tausanta matuka.... A fannin kyautar Allah kam hkri kawai takeyi tana danne zuciarta amma inhar RASLAN ta koma dakin ihsan se sunyi fada saboda kishi sam RASLAN baya biye mata danya kula kishinta yanada yawa. A kullum intasa goshinta a kasa seta roki Allah ya sassauta mata kishinta a Kansa. Kullum cikin waya suke da Anty Rukayya kuma tana bata shawarwari masu kyau. Kullum KYAUTAR ALLAH cikin kulawa take da jikinta a Koda yaushe sabuwa dal mijinta yake jinta.... Yau kimanin watanta hudu a gidanta na Aure, taje gaida ummih yafi sau goma haka Ummih ma tana yawan zuwa taganta da jikokinta , wadanda zuwa ynzu sunyi wayau sosai kowa sonsu yakeyi musammanma ubansu ihsan ma datake ganinsu a wayarsa tana sonsu sosai sede ita da KYAUTAR ALLAH basu taba ganin junaba, kuma ihsan dince batason hakan dan RASLAN yaso ya kawota su gaisa amma tace ah'ah. KYAUTAR ALLAH kam tace tafi takadda fari. Gabaki daya ragamar rayuwar RASLAN KYAUTAR ALLAH ke janye da ita, kullum cikin sex yake da ita ko yana office seya dawo ya cita wasu lokutanma se yayi dawowa hudu , a kullum KYAUTAR ALLAH bata taba nuna masa gajiyawartaba. RASLAN ya sama mata mkrnta isilamiyyar da boko taci gaba da zuwa, tini ta zana takaddar fita a secondary school, sakamonta ya fito da kyau ba bata lokaci RASLAN ya sama mata makarantar gaba da secondary taci gaba da zuwa inda take karantar chemistry, kullum da yaranta take tafiya da nanny dinsu , inta shiga tayi krtu seta fito ta duba yaranta ta basu nono, A dunia KYAUTAR ALLAH nason yaranta fiye da kowa a rayuwarta, tunanin Annah be gushe ba a rayuwarta, duk inda zataje ita ke Kai kanta saboda zuwa ynzu ta iya mota sosai ... Alhaji harun da anty sadia sun dai-dai harma sun tsayar da ranar aurensu nan da watanni biyu, daman harun ya jima yana dakon son Anty Sadia,...mahaifin khairy kam ALLAH ya masa rasuwa watanni biyu dasuka shude basu samu labari ba se a wannan datsin... Time to time KYAUTAR ALLAH na shiryawa taje katsina gidan Annah, ta kwana, Amma fa kwanan kuka takeyi gidan ya zaman mata kmr gidan tarihi, wasu lokutan tayi daria inta tuna da halin Annah, in sukaje da RASLAN tafi yin daria saboda shike kwaikwayon mgnr Annah ...duk yaranta suna zagayowa gidan ya zamar musu gidan tarihi, time to time suna tara malamai a ma Annah addu'arh da dukkanin musulmi Samha ta gaza gane kan RASLAN sam be kulata a yanzu asirinma ya dena cinsa, dan haka ta bullu masa da sabon salo, tace tanaso RASLAN ya aureta, ya kalleta up and down ya watsar kawai ya fashe da dariya dan yafi tunanin ta zare ne. "Ni RASLAN zan Aureki, kina hauka kina shaye shaye kou, to yau giyar da kikasha bata gaya miki dai-dai ba , in aureki insaki a ina, inada matata da nakeso duk duniarnan bnson bacin ranta, ta yaya ma zan aureki...look karki kara zuwar min office danna kula hkn ba krmin raini ya jawo min tsakanina dakeba, tashi ki fita ko in karyaki in karya banza da hofi..." Ya fadi mgnr yana miqewa tsaye a hasale. Mikewa samha tayi da bag dinta a hannunta ta lumshe idanuwanta ta budesu a kamsa. "Ni kake kora? " samha ta fada a hasale. "An koreki who are you...waye ubanki a 9ja...tashi ki fitarmin a office bnza jaka kawai. ." ya fada yanayo knta gadan gadan, a hasale samha tace "ni ba jaka bace, jaka na can ka bari a gida wannan matar takan dakafiso..." Ta fadi cikin bacin rai daman kalmar tasa ta sosa masa rai na cewar da yayi yafison matarshi fiyeda kowa, daman tanada labarinsa a tafin hannunta yake kawai tana kallonsa ne. Mgnr datace wai matarsace jaka ba karamin tsaya masa yayi a raiba ya dagula masa lissafi zuciarsa ta hasala, kawai ya daga hannu ya kifa mata marirruka guda biyar, ta zube nan kasa ta kurma ihu saboda stars din data gani sunfi guda dari uku ta gigice. "Tashi ki fitar min a office shashasha kawai..." Ya fada a hasale, Yana kai mata duka da kafa, ai tini ta mike da kumburarriyar fuska ta fice a office din da ciwonsa a zuciyarta. Komawa yayi ya zauna yana huci yaso ace ta tsaya dasede a fita da buzunta. Akayi bikin Anty Sadiya da Alhaji harun a nan abuja akayi shagalin komi, KYAUTAR ALLAH itace gaba gaba,ita da yaranta se shiga ta alfarma iri iri suketa canzawa, amaryama ta hadu iya haduwa a nan suka hadu da ihsan, kallo daya tama KYAUTAR ALLAH taji kishinta ya turniqeta saboda ta fita komi, anyi walima da safe, se akayi dinner da dadare, Nan gidanshi na abuja anty sadia ta tare, ranarfa alhaji harun ya gane bam-bamcin zuma da madaci dan seda ya gaxa tantancewa wai anya ita ta haifa Khairi kuwa, (duri yasha gyara) aiko ya kwashi dadih, dan seda kaciyarsa taso komawa sabuwa, ummih aka barwa khairi dan hk amarya da ango suka shiga gurzar amarcinsu. 12:pm Zaune take a kayataccen falonta wanda yaji kayan alatu, tana sanye da danqareriyar atamfarta dinkin doguwar riga ta narka kiba abin sha'awah se sanyin a.c da kamshin turarruka irin na chard ke ratsata ga yaranta zaune kan carpet din tsakiyar falon gabansu cike da manya manyan kayan wasannin kullum ubansu kullum cikin siyo musu kayan wasa yake, zuwa ynzu watanninsu takwas sunyi girma kmr yan shekara Gashi Allah ya azurtasu da suma dan haka tini aka fara kama musu kansu da Ban din yara, komi za ayi musu kala daya ake musu. Ido kawai KYAUTAR ALLAH ta zubawa yaran nata se wasanninsu sukeyi suna gwarancinsu. "Sannu da hutawa hajiya..." Cewar bahbah lantana me kula dasu meead. Washe baki KYAUTAR ALLAH tayi wushiryarta ta bayyana "sannu bahbah..ya hutu? Yaude muna hutu babu school,.." Bahbah lantana tace "wallahi kuwa hajiya... Isilamiyya ma naga bakije ba?" KYAUTAR ALLAH tace "Eah! Isilamiyyar ma yau bamu da lecture ne, Se gobe inda rai da lafia.." Bahbah lantana tace "ALLAH yasa mukai.." Kyautar Allah ta amsa da "Ameen..." Bahbah lantana ta washe baki tana fadin "Gafa mutanen nawa nan anata wasa..." KYAUTAR ALLAH tayi murmushi tace "Aikuwa de bahbah yau babu rigima ai.." Bahbah lantana ta karasa ta zauna gun yaran tana fadin "Ah'ah hajia daman de basu da rigima wallahi diyannan na arziki ne, uwarsu suka biyo a kyakyawan hali.." Kyautar Allah ta kwashe da daria tace "Ah'ah bahbah bade uwarsuba sede bahbah kakarsu.." Bahbah lantai