← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 164

Sashe 55

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

tyi cikin hnzari tna fadin "Kai! Kai! Kai! Karki sake karki fara..." Ta fadi hkn ita knta jikinta seda yahau rawa sbda firgicin ganin ihsan na neman kirawo ruwan da duk nigeria bb me lemar taresa.. Dakatawa Ihsan tayi ta maida hannunta rai bace.. Annah tace "Dakin barta ta mareni, Wlhy data mari Aurenta da naki gabaki daya...shegiya yar iska wadda iyayenta suka tsine mata, mijin nkima Ai ba qaunarki ykeyiba kwashi kwaraf kawak sauran maza...." Takai hannu ta dungurewa ihsan kai..gungunai ihsan ta hauyi, nan Annah ta qara harzuqa tahau durawa ihsan zagi"Kinci durun ubarki wannan gun ja ja ja din..ubanki ya kwana dubu yana dirkawa uwarki Kwandon wahala, shigiya diyar arna..yau sena koya miki hnkli, da gindin uwarki...." Annah tacire hijjb dinta taci damara tnada niyar ta cacimu Ihsan wadda ke tsaye kikam, kmr an dasata ranta a bace yke ji takeyi kmrta kashe Annah da duka.. Da sauri ummih ta krso ta shiga tsakani tana bawa Annah hkri "Dan Allah Annah kuyi hkri pls..yarintace ke damunta, inbadan yarintaba ai bazata zagekiba.." Cewar Ummih. Annah ta qara harzuka tace "Durun uwarki keda yarinyar dake damunka..dake da yarinyar dukna hada na kwashi kan babbar bura ubaku, dan kutmar bura ubaki..In yarinyace ta yaya Akayi mata Aure harta iya dauke namiji daf..in ita yarinyace ni cizon sama nkeyi..zaki matsamin inci durun uwarta in sauke mata yarintar dake damunta ko se na hada dake dukna kwashi k'ashin bura ubaku.."tyi mgnr tana qoqarin hankade ummih, amma ta kasa. dai dai Anty sadia ta shigo falon, itama tashinta a bacci kenan ta fara jiyo hayania a falon sbda Annah Da karfi take mgnr, .. Danno kai tayi tsakiyar falon idonta yahau kan Annah da ummih dasuketa kici kici ita Annah a dole seta daki ihsan dake bayan ummih...qarasowa Anty sadia tayi tace "Oh me kuma ya kawo wannan cases din gidannan oho.." Ta fadi hkn ne a ranta. "Annah kuyi hkri pls.." Cewar Anty sadia data qaraso ta matsa ta riqo hannun Annah ta zaunar da ita kan kujera tana yunkurin tashi anty sadia tace "Hba Annah kiyi hkri mna, wannanfa ba ajin yinki bace ki..kouni dinnan ba Ajin yina bace ballan tana ke.." Annah ta harzuqo rai a bace tace "Da kun barni da shegiya dana kakkaryata yau na jefata a bolar gidannan, dan bura ubata ita qaramar yar tashace, tin tasha na tasha mukai tashanci.." Ummih ta riqe hba ta zubawa Annah ido "oh tashanci kuma! Allah ya kyautar.." Ta fada a rnta.. "Ai dmn nasan ke yar tasharce.."cewar ihsan. Annah tace "Eh tareda uwarki da ubanki, mukayi tashancin ai..ammani tawa tashancin tayi kyau, tinda bnyi cikin shegeba, ke ko can Akayi cikinki a kwararo, a tsakar titi.." Ihsan rai a bace ta bude baki zatayi mgna Ummih ta kulle mata baki, "Sorry pls don't talk again..." Annah dataji Anyi turanci tasha zaginta Akayi tace "Kun zagi kanku tsinannu kawai A hk zaku kare shaggu, yayan abun kwari.." Se kuma ta fasheda kuka, wai ummih ta zageta.. Anty sadia tace "Annah ba zaginki tayiba wlhy.." Annah na sharar kwallah tace "Inba zagina tayiba, yo metayi..Ba lefinku bane lefin mazajenkune, su suka baku kofar da har kuke zagina..ace waini yau da mutumcina da tsufana, Amma matar jika ta daga Hannu zata mareni.." Ta kara fashewa da kuka kna ta lalubo wayarta kirar iphone a jakarta datake rataye kmr ta wanzamai, dukta tsufa ta tsofe anyi anyi ta dena daukar jakar Amma taki, ga sabbin bags tanadasu Amma sam bata daukarsu se wannan bag din da tayi kusan shekaru Ashirin danmba ainihin fatace..miqawa sadia wayar tayi tna kwallah tace kirawomin dana wannan dan,...kawai kirawominshi in gaya masa wannan yarinyar ta mareni.." Ummih tayi jim, hnklinta a tashe...ihsan kam ko a jikinta.. Anty sadia ta zaro ido tace "Ta marekinne?" Annah ta hau shasheqa tna jan majina tace "Saura kadan ya rage ta mareni, zainabuce ta dakatrda ita, da tini ta shimfida min mari..." Anty sadia tace "tinda batayi marinba..dan Allah kiyi hkri Annah.."Ta juya ta kalli ihsan dake tsaye tna Aiko musu da harara.."in kika kara hararata zanzo in karyaki wlhy.." Anty sadia taceda ihsan Ummih Da har knta ya fara sara mata ta juya ga ihsan dake shirin mgna tace "Dan Allah jeki Bedroom dinki pls...dan Allah, na roqeki.." Juyawa ihsan tayi sbda ummih kawai tabar falon, rai a bace, Ammande tanada tabbacin wata rna setawa tsohuwarnsn dukan mutuwa, yauma dabadan ummihba daseta zazzabga mata mari, taga ubanda ya tsaya mata a garin abuja.. Annah ta bita da ido hadi da zagi " shegiya da duwaiwai a shafe kmr marar tuwo..se uban ruguza ruguzan nonuwa kmr guga...shegiya ke ba kyauba kmr ifiritul minal jinni..yar iska kawai kwaisun wesu, mata-maza.." Seda ihsan ta juyo rai a baci dan taji zafin zagin da Annah tayi mata.. Ta kara bude bki ztyi mgna ummih tyi hnzarin cewa"Jeki pls..na roqeki.." Juyawa tyi tna kwafa ta karasa ficewa a falon. Annah ta yatsina fuska hadi da tofar da miyau tace "rokon da kike mta na bnza da hofi..da baki tafiba dan kutmar ubanki, shegiya me kma da kashin safe, da uban gashin Arna kmr kafuran farko, yar durun uwa kai, shegiya yar tsakankanun, cinyoyi..." "Ayi hkri dan Allah Annah.."cewar Ummih "Kan bura ubaki keda hkrin.. Ai har kema kn zageni hkrin ubanki zaki bani.." Ta dannawa ummih nata Zaunawa kn kujerar ummih tayi ita tsorontama kada daddy yazo tace ta zageta.. "Ina Babana yake.." Annah ta tambaya Anty sadia tace "Yna USA Annah.." Annah tace "Karyane..ni xaku mayar yar iskar titi, yau ko cikin uwarsa ya koma seya fito ya sakarmin jika, tinda ba tare uwarsu ta kawosu duniaba..Nace miki ina danki!" Ta juya akalar mgnr tna kallon ummih, cikin tsawa tyi mta mgna. "Wlhy yna USA Annah.." Cewar UMMIH da tyi mgnr knta kasa the same muryartama qasa take. " ai ko uwar UMA ne ko meye, tou kou uwarcan yaje seya dawo yau dan kutmar ubansa, nize Rainawa hnkli byn sun gma hada baki iyayensa sukace ya gudu kou..yau sesun fitomin dashi dan bura ubasu suma, koshi Ummarurun ya sakarmin ita kawai..jeki kirawominshi..." Ummih tace "Wa?" Annah ta yarfa mata harara tace "ubanki nke dashi a gidan byn ummaruru.." "Yna bacci.." Cewar UMMIH. Annah tace "Allah yasa mutuwa yakeyi ba bacciba..ke sadiyalle nunamin inda dakin nasa yake ni injeda kaina, in kirashi.." "Ummih ki kirashi pls...ki gya masa Annah ce.." Cewa Anty sadia "Aah kada ta kirashi dan ubanta, ita me miji wai yana baccih.." Ta kwaikwayi mgnr Ummihn Miqewa ummih tayi ta nufa hnyr dazata sadata da side din Daddy, miqewa Annah tayi ta bita zuwa side din nasa, ummih ta juyo ta ga tna binta tsagaitawa tyi da tafiar tace "Dakun zauna na kirashi.." "Kadama ki kirashi..muje se inje da kaina inji in shine yace in uwarsa tazo ace mata yna bacci..wuje muje ni!" Cewar Annah, juyawa UMMIH tayi suka shiga side din nasa UMMIH na gba Annah na baya.. Anty sadia ta jinjina kai tace "Wai! Annah cases.." Juyawa tayi ta nufa kiching, dan hada breakfast. Tashin shi daga bacci kenan ya zauna sanyeda kyn bacci idanuwanshi na kn tv yna kallon news a Aljazeera. Krsowa sukayi ummih na fadin "ka tashi ashe.." Annah tyi wuf tace "Dallah rufamin baki tsinannia dmn krya kikeyi da kikace yna bacci.." dyake ya bawa kofa bya, Juyowa yy jin muryar Annah zumbur ya miqe yna fadin "Annah kune tafe.." Zaunawa kn kujerar daya tashi Annah tayi tace "Mune tafe ko kayi bakin cikine dannazo gidanka, to se in koma inda na fito.." "Ah'ah ni na isa..nji ddh sosai Annah...amma da baku wahalanba da kirana kukasa Akayi Ai da tini nazo, bnso kusha whlr zaman mota ga ciwon kafa.." Cewar daddy. Annah tace "Tou gani nan de naxo, ai mgna ta qare zuwa dakai yafi Aike,...kaine kacewa matarka innazo tace kana bacci.." Zaro ido daddy yy yna kallon ummih wadda ta zauna kn kujera 1sttr, ajiyar zucia tyi jin abinda Annah tace.. "ah'ah bnceba wlhy Annah, Ai bn isaba.." "Inma kaine kace, kaida ita na barku da ALLAH, tindani baku daukeni a bakin komiba ace ni inzo gidanka incewa mtrka ta kirawominkai tacemin wai kna bacci..dan bura ubaka ni sanda ka hanani baccin uwartama ta Auri ubantane.." Zaunawa kn carpet daddy yy kusada dakafafuwan Annah, a hnkli ya fara tausar kafafuwan nata da duk hannayensa biyu yace "Yi hkri Annah batasan na tashi bne.." "Au kma damre mata gindi kenan ko...kukam de kunyi asara wlhy, kuna gani mtnku namin Abinda sukaga dma Amma sam baku iya daukar mataki, hmmm su sunada Abun baku nikam bndashi..hk yarinyarnan matar babana yau har marina tayi..." "Mari kuma!" Daddy ya fada a razane. "Batafa maretaba.." Cewar ummih. Annah tace "Dan ubnki karya nakeyi! Ina kn kujera kina kn kujera.." daddy ne ya kalleta da ido yy mta mgna, Xamowa tayi ta zauna kn carpet zucia a bace.. "Shegia da bakin baki kmr na yan shaye shaye..ina mgna kina karyatani, Ta dago hannu zata mareni ki dktr da ita meye marabarshi da marin,ki bam bantamin..zagi kuwa ai harke kin zageni.." Ajiar zuciar daddy yy a zucia yace "Inde wannan ce ihsance zata aikata..zainab cede bna tunanin, zata zageku Annah.." A fili ya kwantarda murya yace "Kuyi hkri dan darajar ma'aiki annah.." "In bnyi hkrinba hauka zanyi.." Cewar Annah Girgiza kai daddy yy kna yace "Kunyi karin kumallon.." "Ina nga ta karin kumallo nida na taso tin karfe shida na asubahi..ni ynzu ba wannan ne ya dameniba ina shi babana yake, sbdashi nazo garin nan.." Ta tambayi Raslan Daddy yayi jim kna yace "Bayanan wlhy Annah Har ynzu be dawoba..Sannan bya kiransuma sam.." "Rufemin baki makaryaci kawai! Ai dmn nasan Abinda zakace kenan, tinda kun gma kulle kullenku, tou li'ilafi quraishin aniyar kowa ta bishi daga sharrinku ku masu tofi a cikin kulle kulle.. Zaka kirashi a waya kou sena muku tsinuwa.." Hnklin daddyne ya tashi yace "wallahi tallahi hajia yaronnan nace muku be kiramuba ko lmbrshi bamu dashi,.." "Dan iskn yaro kai..wato yabi dunia ni kuma ya sani a shiga uku takabar siriki, ze dawo Ai komin daren dadewa tinda beda bakin Uba da uwa, inbade ynzu uwar ta masa bakiba, sbda nasan ba kaunar Auren takeyiba..duk wanda baya kaunar Aurennan bayana yake Wlhy.." Ummih de knta na kasa, klmn Annah
Chapter 55 · 0% Book details