← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 164

Sashe 87

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

fara jero Addu'ur'inta, tna cikin Adduarh Annah ta fado mata rai, dmn tna rnta da'iman... "Allah sarki Annah nah, ina kewarki.." Ta fadi hkn tna miqewa Daga kn daddumar, ta cire hijjab dinta, ta ninke ta mayar dashi mazauninsa. Side drower ta nufa ta dauki phone dinta, picture din Annah ne a kn screen din nata,.. Ada na Raslan ne, tin rnr da Annah tayi tafiya ta mayarda Picture din Annah. A saman wayar taga miss calls din Annah kusan miss calls goma, se wata number miss call biyu. tna qoqarin dealing number din Annah, Anty Rukayya ta shigo dakin hannunta riqeda waya a kunnenta.."eh gata nan..." Cewar Anty Rukayya ta karaso ta miqawa KYAUTAR ALLAH wayar, "Annah ce.." Anty Rukayya taceda KYAUTAR ALLAH. Kara wayar tayi a kunne cikeda kewa. "Annah nah.." Tace dai-dai ta kara wayar a kunnenta. Daga dyn bngaren Annah dake Makka tace "Hba KYAUTAR tin jia nke kiranki ina kk shiga, gabaki daya kn dagamin hnkli, sbda rashin jinki da bnyiba jia da kyar nyi bacci.." Zaunawa tayi gefen bed din tace ''Yi hkri Annah, jia bacci nyi da wuri.." Annah tace ''Allah sarki KYAUTAR, jia munacan wajen ibadane, seda na dawo nyita kirnki bnsamekiba.. knsan Azumi na matsowa, dan Allah kuzo da wuri, inaso in gnki KYAUTAR, sam hnklina be kwance, inna gnki ko znji ddh..dafatande Rukayya batacin zalinki kou?" KYAUTAR ALLAH ta dago ta kalli anty Rukayya seta sakar mata murmushi kna tace "Batayimin komi Annah, mommy nada kirki..'' Annah tace "to masha Allahu, aini nasan Rukayya kwata kwata banda matsala da ita, baiwar Allahce, tsakanina da ita sede ince Rabbissamawati ya biyata da jannatul-fiddausi, yarinyar kirkice, sam batada mugun hali irin na zainabu, kinajina kou?" KYAUTAR ALLAH tace " inajinki Annah'' Annah taci gaba da raftago zance "Kada ki kuskura ko a mafarki, kije hnyar gidan Zainabu, kouda bayan rainane, tsinanniyace Diyarnan, ba diyar Arziki bace, tinda nazo nan kasa me tsarki, yar tsinannun, bata kiraniba taji yaya nakeba, yar kan babbar bura uba, shegiya yar gidan lantai me daddawa.." KYAUTAR ALLAH tayi murmushi a zucia tace "Me hali baya fasa halinsa.." Amma a fili tace "Annah kinafa kasa me tsarkine ba ason zagi.." Annah tace "Af hknefa, tou tou, shikenan, bari in daure in bari, knsan bakatsine..jiyannanma wata shegiya diyar fararen fatarnan, kawai munje dakin Allah ta bngajeni, na fadi kasa, yar kan bura uba kai! Yar iska da batasan darajar iyayen wasuba! Ina dagowa na daga hannu na sharara mata mari, mijinta wani dan guntu kmr guntun kashin safe ya karaso inda nake yata matsifa, shi a doke meson mata, shima ina dagowa na sharara masa, mari...Wallahi tallahi.." Baki bude KYAUTAR ALLAH tace "Mari kuma Annah!" Annah tayi carab tace ''Maryamace da bazan maretaba, ko kuwa uwatace," KYAUTAR ALLAH tace "Ba uwa bace Annah, ammande a rinka hkri,.." Annah tace "dan bura ubaki aka gaya miki bna hkrinne, shegiya kai!'' Anty Rukayya dake tsaye, tna saurarnsu daria kawai takeyi. KYAUTAR ALLAH tace "Allah ya baki hkri..'' Annah tace ''Da hkrin ta mutu sadaqar ubanme kk bayar, se shegen manyancan tsiya kmr uwar mata...Har yanzu Shi Babana be dawo bane?" KYAUTAR ALLAH tayi jim kmr zatace Ai yna nan se kuma tayi shiru, Anty rukayya ta kalleta eyes to eyes, ta hade rai... "Bakijin me nake cewa ne?" Annah ta fadi hkn jin tayi shiru. KYAUTAR ALLAH tace "Inajinki Annah," "nace miki Shi baban nawa har yanzu bb lbrinsane.." Anty rukayya ta daga mata kai alamar tace Eh. KYAUTAR ALLAH tace "A, babu lbrinsa Annahtarh.." Annah tayi kwafa tace "Shege dan jar bura uba kai! Wannan baban nawa anyi tsohon jarumin shege, ace wata da watanni har ynzu bb lbrinsa, dan bura uba kai! Kidezo nan din za asan yaza ayi, inma yaseen aka masa ya bace, inna dawo sena kaisa gun Malam atiku tukur dan jafaruru, yasaminshi a adduarh, ya dawo ya sakeki, kinga da bakida Auren shikenan se kizo nan muyi zamanmu har babbar sallarh, kilama ki samu dan balarabe nan ya Amreki, yadda kikeda kyaun nan, knga se kuyita haifamin yan jikoki farare sol yammataye rairas, Allah de ya rabaki da haihuwar maza, kullum nasa guiyoyina akasa, se nyi miki fatan haihuwar diya mata, Allah yasa inga yaranki kafin na Amsa kiran ubangijina A kullum addu'arhta kenan ga mahaliccina, sbda kwanakai na karewa, ko ynzu muka matsa Aimu Alhamdulillahi, mun godewa Allah, Allah de yasa mu dace....'' KYAUTAR ALLAH tyi jim kna tace "insha Allahu bazaki mutu ki barni ba Annah, muna nan da'iman Abadan...'' Annah tayi yar daria kna tace "KYAUTAR kenan, Inbade so kk a fara shanyaniba.." KYAUTAR Allah tace "Baza a shanyakiba Annah, sbda drjr ibadarki ga mahaliccinmu.." Annah tace "Hkne kyautar, Allah de yasa mu dace..." KYAUTAR ALLAH tace "Ameen Annahtarh...i missn you darling.." Annah taja wani uban tsuki kna tace "Meye i nimsi yah, damlim..." KYAUTAR ALLAH tayi yar daria kna tace "Ina nufin ina kewarki.." Annah ta washe 32 kna tace "Kede bari KYAUTAR ALLAH, Nima nayi kewarki, danma Duduwa me kan bari tazo, jummai ma zatazo ranar asabar.." KYAUTAR ALLAH tace "okay, Allah ya kaita lafia...Allah sarki inna duduwa, ki gaidata Annah.." Annah tace "Ameen..duduwa zataji Insha Allahu...Na tambaya musa yaushe zaku zo yacemin se an fara azumi, wai harsema Anyi azumi goma...kai Allah wadaran halin musalle.. '' KYAUTAR ALLAH tace "Allah ya kaimu Annah, Ai an kusan fara azumin ma.." Annah tace "eh nan da sati biyu in munada rabon Gani.." Kyautar Allah tace "Allah ya kaimu.." Annah ta amsheda "Ameen..Knci abinci?" Ta krshe mgnr da tambaya. KYAUTAR Allah tace "Banciba, ynzude zanci Annah,.." Annah tace "Tou tou, kada ki rinka wasa dacin Abinci don Allah inaso kafin kizo nan in ganki tubar kallah, yadda zanji ddh a raiba, wlhy ina nan Amma duk hnklina na kanki, Dan Allah bnda yawo.." KYAUTAR ALLAH tace "Tom Annah, bna zuwa ko ina.." Annah tace "shine mutumcinki KYAUTAR, kullum ina miki fatan gamawa da dunia lafia, Allah ya rabaki da MUMMUNAR KADDARA.." KYAUTAR ALLAH ta amsa da ''ameen Annah..'' Annah tace "je kici abincin anjima, zamuyi kirannan na ganin juna ta watpap ne sunanshi koumi.." Daria KYAUTAR Allah tayi tace "WhatsApp ne shi kuma abinda mukeyi Video Call ne.." Annah ta tabe baki tace '' tou abunne nku na turawa..jekici abincin se anjiman kenan KYAUTAR tarh..'' KYAUTAR Allah ta shagwabe murya tace "Tom Annah, muuuaaaahhh!!" Ta manna mata kiss. Annah tayi murmushi tace "ni rabani da dabi'arh banza.. Daria KYAUTAR ALLAH tayi seda wushiryarta ta bayyana tace "Annah kiss dinne dabi'arh bnza..." Annah tace "Eh mna, duk rashin kunyace irin taku ta diyan zamani, Allah na tuba zamaninmu Ai bb wannan Iskanci-iskncin na turawa, kunede kuka sawa knku mummunar dabi'arh,musammanma keda Wannan Shegennan babana, bakuda aiki sena lashe lashe da tsotse tsotse.." KYAUTAR ALLAH ta kara kwashewa da daria. Anty Rukayyama seda ta dara da hk sukayi Sallahma kowa ya ajiye waya. Anty Rukayya da zuwa lokacin tana zaune gefen KYAUTAR ALLAH a kn bed din tace "Wato Annah Bataga tsotse tsotse da tande-tandeba ai.." KYAUTAR ALLAH tace "Wlhy kuwa mommy, ai jiyane Akayi tande tande, wlhy kmr daddy ze cinyemin bakina duka.." Anty Rukayya tayi murmushi tace "Toke tsayawa kikayi ba wani temakawa.." Cikin rashin fahimta KYAUTAR ALLAH tace "Kmrya?" Anty Rukayya tace "eh mna, ynashan bakinki, ke kuma seki rinka shafosa, irin kina shafo masa kan nononsa, kina sosa masa gun kunnensa, kina shafo masa Macijinnan.." KYAUTAR ALLAH ta zaro ido "Tab! Hba mommy, ba kyaufah.." Mangari Anty Rukayya takai mata a goshi kna tace "Inji wani mashahurin malamin?" Turo baki KYAUTAR ALLAH tyi tace "Eh mna...Iskncinefa Anty, ance ba kyau a isilamiyyarmu.." Anty rukayya tace "Wanda ba mijinka bne ba kyau, Amma mijinki nefa is only your halaq malaq, yarinya zage ki bashi dadih, yaci yasha, kema kici kisha, seki samu Aljannarh, Wallahi tallahi baki bajewa mijinki yaci iya cinsaba, yasha iya shansaba, bazaki shiga Aljannarhba.." Zaro ido KYAUTAR ALLAH tayi, dan a duniya ta tsani Ace bazata shiga Aljannarhba, tace "Se ina zan shiga Anty?" Direct Anty Rukayya tace "Wuta mana, tinda kina masa rowa, in beji dadih taredakeba, dawa zeje dadih?" KYAUTAR ALLAH tayi jim, kna tace "mommy kuma Abinda kukeyi kenan keda daddy?" Anty Rukayya tace " sosaima kuwa, wandama yafishi, mu uban da uwar mukeyi.." Cikin mamaki KYAUTAR ALLAH tace "Ashe kuma kunayin abubuwannan? To wanne ne uban da uwar mommy.." Anty Rukayya tace "Ki tambayi Daddynki ze gaya miki.." KYAUTAR ALLAH ta tabe baki tace "Ah'ah salan yace bnda kunya.." Anty Rukayya tace "sannu uwar yan kunya ba a kunya a wannan fannin, mijinki nefa, Allah ne yace Ayi tou.." Jim KYAUTAR ALLAH tayi tace "Iskncin.." Anty Rukayya tace "Banace kada in krjin iskncinnan a bakinkiba, mashirmanciya kawai..Inna karaji kinci isknci se bakinki ya sani.." KYAUTAR ALLAH ta turo baki, cikin shagwana.."tashi muje kici Abinci, kije kiga yaya mijinnaki.." Anty Rukayya tayi mgnr tana miqewa tsaye. Itama KYAUTAR Allah miqewar tayi, dmn tnajin yunwa. "Wani mijin.." KYAUTAR ALLAH ta jefowa Anty Rukayya tambayar. Harara Anty Rukayya ta ballara mata tace "Wnda yasha miki nono.." Kunyace ta rufe KYAUTAR ALLAH, a hk suka karasa ficewa daga dakin direct dining area suka nufo, hannun KYAUTAR ALLAH riqeda wayarta da dankwalinta da bata dauraba. Serving dinta Anty Rukayya Tayi da shinkafa da wake jlp wadda taji busasshen kifi. Tura mata plt din tayi gabanta, da spoon a ciki. Tace "bismillah.." " bazakiyi feeding dina ba pls.." Tayi mgnr tna marairaicewa. Anty Rukayya tace "Yau da kanki zakiyi feeding kanki.." Kara marairaicewa tayi tace "Why?" "Saboda kin kusan ki girma, tinda An fara sha miki nono." Anty Rukayya ta bata amsa. "girma kuma mommy kawai dan daddy yashamin nono se in girma...pls kiyi feeding dina, inba hkba ban iyacin Abincin Wallah.." "tashi kije gun mijinki yy feeding dinnaki.." Anty Rukayya tayi mgnr tna nuna mata hnyar fita. Narai-narai kyautar Allah tayi da ido tace "Da gaske kike mommy.." Anty Rukayya ta hada girar sama da kasa tace "Ina wasa dakene.." "Hba mommy, to ynzu ta ina zan fara feeding kaina pls.." Ta fadi hakan kmr zatayi kuka. Miqewa Anty rukayya tayi ta tabe baki tace " bari ma kigani ni nayi nan, bari inje in fara shirin tarbar me gidana, yau za a gana.." Tna gma fadar hkn ta
Chapter 87 · 0% Book details