← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 164

Sashe 8

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

take sonta da frnd. Murmushi tayi tace "Yeah inasonki..and Tnks..nice 2 meet you.." Samha tayi smiling irin na kissa, ta ciro wayarta A bag kirar IPhone tace, "samin contact dinki, zanrinka zuwa gidanku..kema zakizo namu kou?" KYAUTAR ALLAH ta daga mata kai Alamar eh..amsar wayar tayi tasa mata contact dinta A wayar, cikeda murna Samha ta Amsa wayar tayi saving num din ta kirata tce, "ina wayarki.." "Tna gida..Sede kiyi flashing dina inga num dinki.." Cewar KYAUTAR ALLAH. "Okay zakiga num dina me 08033...se 13 karshe.." "Okay dear.." Cewar KYAUTAR ALLAH nan sukayi sallamah ta shiga motar ita kuma samha ta koma ga frnds dinta Su uku, dukda ita ta hudu. "Qawa da nasara kuwa..?" Cewar samira daya daga cikin qawayen nasu. Samha ta samu guri ta zauna tayi wani far da ido tace, "Hmm kede bari insha Allah da nasara..Ke Ammafa guy din nada jahilin kyau..hmm" Saratu, dake zaune itama tace "Hmm uwa uba kuma ga kudi.." Sumayyah tace, "kede bari..Ke dan safana family nefa nasanshi a tv.." Samira tace "Ai gaskia in Allah yy zaki kwashi rabonki..kuma shima ze kwashi rabonshi.." Duk suka kwasheda daria, samha tayi wani farr da ido tace, "Hmm kede bari aini rabo biyu zan kwasa gana kudi gana..." Nan ta dakata duk suka amshe da wata shegiyar daria. Samira tace, "Ya mgnr zuwanmu dubai, kan dill din Alhajin nan..kibar wannan dil din tukunna mu gama da dil din tsohon shugaban kasa knsande za a samu..sannan knga ga alhaji tsammani, na kano.." Samha tyi jim kna tace, "af nifa ganiN guy dinnan yasa nama mnta da wannan dil din..tom bb damuwa Ammade zanta bibiyarsa.." "Hkn yy " cewar samira duk itace babbarsu don ita zatakai 35yrs sauran duk basufi 23yrs ba se samha 25yrs, duk krtu Aka turosu amma suka bugeda karuwancin bn maza donsu tara dukia, kuma iyayensu nadashi, Samirace shugabar kungiyar nasu na Yan SSSS..SSSS bala'i shine inkiyarsu. Tna shiga yaja motar sukabar harabar gun. "Me kika tsayayi ..." Ya tambayeta fuska daure. Ganin hkn yasata kwantarda kai tace, "Bkm daddy..." Wani irin kallo ya watsa mata dole yan cikinta suka kada.. Cikin hnzari tace "wannance tace tnasonyin frnd dani.." "Touni bnaso.." Ya fada cikin isa. "Okay daddy, Am sowie.." Ta fada cikin ladabi... Wani gun shan ice cream suka nufa nanma seda sukasha sukayi raha suka amsarwa Annah nata kna suka nufo gida. Wuraren 12:am suka shigo gidan. Annah na zaune a falon ta gaza bacci burinta taga shigowar nasu, inhar suka fita sam hnklinta bya taba kwancia harse taga dawowarsu. Gashi intace suje da ita se suce tyi tsufa. Suka bata nata siyayyar, nan ta hau washe baki ta faraci suna hira, sosai, har zuwa 2:am kna Annah ta nufa dakinta, Raslan ya nufa dakinshi KYAUTAR ALLAH na biye dashi A baya haryakai bakin kofar dakinshi ya juyo ya kalleta yace "Heeeh! Where are you going.." Ido ta zuba masa wanda suke cikeda bacci.. "Wuce dakinki.." Ya fada yna nuna hnyar upstairs din daze sadaka da dakinta. Makale kafada tayi alamar ah'ah.. "Tou bazaki kwananmin a dakiba..wai bakisan kin dan fara girma bne.." Bubbuga kafa tashigayi a kasa kmr zatayi kuka tace. "Daddy ni ni ni..." Se kuma ta fada jikinshi..rungumeta yy sosai cikedaso da kaunarh.. Shigadakin sukayi seda ya lallabata tyi bacci kna ya tashi yasha tablet dinshi, ya nufa toilet yy wanka ya fito daureda Alwala, nafilfili ya shiga jerowa, yna Addu'ur'in dace ga ubangijinsa. Juyi juyi KYAUTAR ALLAH na juyawa ta ganshi yna sallarh, Sede ta juya taci gabada baccinta, Seda yy sallarh asubahi kna ya koma ya kwanta byn ya tashi KYAUTAR Allah itama tyi sallarh asubah din, ta raba gefenshi ta kwanta knta bisa kirjinsa.... Jinta a jikinshi yasashi farkawa. "School fah.." Ya tambayeta murya kasa kasa. "Bamuda school, ai yau teachers day ne.." "Okay..." Ya fada..ta kara makale jikinshi nan da nan bacci me nauyi ya daukesu. Wuraren 11:am wayarshi dake bed side dinsa ta dauki rurin neman agaji...A bacci yakejin ringing tone din, Jin ynayin ringing tone din yasashi farkawa cikin hanzari, ya jawo wayar cikin baccih yy picking ya manna a kunne. "Ina kwana Ummih .." Shine abinda ya furta cikin baccih. Daga dyn bangaren ta amsa da "lafia lau sweetheart..Ka tashi lafia kou..." Ta tambayesa cikeda so da kaunarsa dake fal rnta, danne daya tilo kmr rai. "Alhmdllh ummih..ya dad.." "Lafia lau..Kna ina ne 2days?" Ta tambayesa cikin muryarta ta mnyan mata. "Katsina state.." Ya bata Amsa A takaice, babu alamar tsoro a tare dashi. Daman tasan baze wuce canba. Cikin takaici tace "Wato My love bazaka iya zama ka kulada iyalinkaba, haqqintama ka kasa saukewa.. Sede kullum kna hanyar ziryar zuwa katsina state..wainishin when zakayi hnkline wai?..kafa girma meyasa bakasan inda ake sonkaba, kna qoqarin cusa knka inda ba a kaunata kuma ba a kaunar jinina.." Lumshe ido yy sam byason hyania, kuma tinda yga kiran nata ya tabbatr dacewa, Ihsan ce ta masa hadi da ita. Cikin sanyin muryarsa me dadih da kwantrda hnkli yace, "Pls calm down Ummih...yanzu me kikeso inyi miki? " Wani irin sanyi taji a ranta shiyasa takeson dannata sbda yadda yake mata biyayyah. "Ka dawo gida yau dinnan..bnaso ka wuce yau..." "Shine kadai kkeso?" "Yeah...shine daya nkeso..." "Okay ina hanya ummih" Farin cikine ya lullubeta. "Yauwa, Allah ya tsare Allah yy mka albarka ALLAH yasa ka gama da dunia lafia..." Wannan adduarh itace yafiso daman daga gareta, cikin jin ddh yace. "ameen ummihnarh..." Katse wayar tayi,...ajiye wayar yy, kna ya mike. "Yau zakici ubanki..." Shine abinda ya fada yna smiling ya kalli KYAUTAR ALLAH tnata sharar baccinta, seda yy 5mnt a tsaye yna kallonta kna ya nufa toilet donyin wanka...Seda ya dauki awa dya a bathroom din kna ya fito se wani sheki yakeyi, hasken fuskarshi ya kara fitowa tar, kmr wani dawisu,,kai yamafi dawisu kyau da ban shaawarh gani nkeyi duk dunia babu me kyaunshi, tako ta ina beda makoshi, komi yaji,... Kouda ya fito KYAUTAR ALLAH bata farkaba tnacan tna baccinta cikedajin dadih yayinda sanyin Ac ke ratsata.. Shiryawa yayi, cikin manyan kaya, kayan sun amshi jikinshi...krsawa yy ya taba KYAUTAR ALLAH a hnkli ta bude idonta ta saukesu A knshi.. "Daddy you look like takeaway.." Smiling yy yace ,"Okay take me awaey my love.." Daria duk suka kyalkyale dashi... "Ina zakane hk kayi wannan kyau my dad.." Ta tambaya kmr wata babba. "Abuja.." Ya fada a takaice, yna qoqarin daura dankareren watch dinshi me jahilin kyau da tsada. Zumbur ta tashi zaune tyi narai narai da face kmr zatayi kuka... "Kukanne?" Raslan ya fa Ya tambayeta zuxia cikeda tausayinta dmn hkn takeyi kullum inze tafi se tayi kuka,.. Tini hawaye suka fara zirya a kuncinta.."daddy kacefa 1week zakayi..kuma seka tafi yau.." Nan ta tabe baki kukan ya kwace mata. A dunia ganin hawayenta na tayar masa da hnkli, nan da nan ya rasa natsuwarsa hnklinshi kuwa ya dugunzuma ya tashi. Zaunawa yy ya jawota jikinshi, nan kuwa ta rungumeshi da hannayenta biyu, kara fashewa da kukan tayi harda shasheqa.."karka tafi pls daddy.." Ta fada cikin muryar kuka. Ji yayi shima kmr ya fashe da kukan, hawayenta dake sauka a kirjinshi, har cikin zuciarshi yake tabawa.. Rarrashinta Yashigayi da kalamai masu dadih..seda ya dauki awa daya yna rarrashinta kna da kyar yasamu ta tsagaita da kukan...cik ya daukota ya nufo falon da ita ta wani lafe a jikinsa tna tsotson yataunta, nan take samun sassauci.. Annah na zaune A kn kujerar dake falon tna ganin fitowarsu tahau mita. "Haba ina Amfanin wannan rayuwa..sekuje ku shashance kuyita bacci, saboda rashin sanin ciwon kai..kou yunwar cikinku bakuji, shiyasa gashinan cututtuka sunyi muku yawa, wannan jaririyar yarinya KYAUTAR ALLAH tin ynzu ,Wai tanada kyambon ciki (ulcer) ina maga nan gaba..wannande dukme yasameku ku kuka jawa kanku,..se kuyita bacci saboda rashin mafadi, koude kuna shaye shayen kyn mayene.." Raslan ya karaso da KYAUTAR ALLAH a hannunshi, ya zauna bisa kujerar kusada Annah yna fadin. "Eh in muna shaye shaye tou kema ai kinayi.." Ai nan Annah ta kara turo dogon baki, wai ita Raslan rashin kunya zeyi mata. "Allah ya rabani da wannan mugun Abun ...Allah ya tsari kakata kandalah, Kude dakuka sawa kanku can kuje kuyita fama,, mugun haline irin na shuwa, gashinan manne dakai ..tou ai dole tinda ansha A nono.." "In mugun haline aita uba ake dauka bata uwaba.." Cewar Raslan. "Tou dan iya rasa kunya beran tanka..tou jeka tambaya ubanka, wlhy tushena gaba da baya tushen Arzikine, babu shege babu shegiya, babu dan iska..aikou mu Alhmdllh, tinda babu wanda yayi cikin shege A safana family.." Tsaf Raslan ya gane manufarta, Wato gori take masa Saboda Kanwar ummih Anty sadiya, ta haifa dan shege, kuma a nan suke tare gida daya da ummih, din dan iyayensu korarta sukayi shine ummihnshi ta amsheta tinda cikinsu daya uwa daya uba daya ya wuce wasa, sannan hannunka bya rubewa ka yanke ka yar..girgiza kai yy kawai ya shareta, don in yna kulata sesu raba Abun kunya Annah ba sanin yakamatane da itaba gabaki dya brain dinta ya komama sak na yara. Se lokacin Annah ta lurada kukan da KYAUTAR Allah tayi har idanuwanta sun kumbura.. Nan hnklinta kuma ya tashi. "Meye ya faru KYAUTARH..kou wani Abunne kuma kiketa kuka..tahonan sanyin rayuwata ki gyamin waya tabaminke.." Fashewa ta karayi da kuka ta fada jikin Annah tna fadin,.."Annah knga daddyna kou..byace 1week zeyiba Kuma wai yau ze tafi.." Nan kukan nata ya koma sabo. Tsuki Annah tyi ,"Shikenan ke sam bazaki canza haliba mamana..uhm hba mamana..kullum inze tafi sekinyi kuka, hk in byananma kuka..ya kikeso ayi ynzu in kikayi aurefa.." Cikin kuka tace "Ni bazanyi Aureba,Zanyita zama da daddyna har karshen rayuwatarh.." Annah ta tabe baki. "Uhm shashancin bnza, tou insha Allah bazan mutuba, se nga tattaba kunnena na gurinki.." Nan ta kara fashewa da kuka harda cillah kafa da birgima a kn jikin Annah. "Oh ni indo, yauni naga ta kaina,,hba KYAUTAR meyasa kike hknewai..yi hkri mna kinsande bnson wannan kukan nki..knasone ciwon kanki ya tashi hba mamana..yi hkri knjikou.." Nan itama tahau rarrashi Raslanma yahau rarrashi, da kyar aka samu ta dena kukan, Raslan yy feeding dinta abinci dan yasan inya tafi ya barta hk Abincinma bazata iya ciba. Har bakin car suka rakoshi KYAUTAR ALLAH na manne dashi rannan baki kirin kmr bakin tsummarh. "Annah
Chapter 8 · 0% Book details