← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 164

Sashe 30

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

zata bata mafita, hk kawai ta tsinci knta dason sanar da ita sirrin Rayuwarta kou zata samu mafita. Dealing number tyi bugu daya biyu ta dauka. "assalamu Alayki Anty ina wuni.." Daga bangaren *Saadatu* ta amsa da *Wa'alaykumussalam.. Lafia lau Alhmdulillahi..ya iyayen.." Jin muryarta ya bata tabbacin qaramar yarinyace. "Wow! Gaskia matar bata da wulaknci ga muryarta cikeda dattaku..." Ta fada a rnta. Amma a fili tace " Alhamdulillahi Anty..dan Allah ina mgna ne da *saadatu bintu Abdullahi.."* "Eh nice sis dafatande lafia.." Cewar saadatu. "Lafia lau Alhamdulillahi..nakaranta book dinkine INSO CUTA NE a gaskia book din ya tafi dani yymin ddh musammanma yadda hammad yakesln Anty jannarht be duba shekarudata fishiba..gaskia komi yy perfect..Akan book dinki na fara kratu, Masha Allahu nice book..gaskia Akwak ilmantarwa da fadakarwa A book dinki..sde wasu gurarenma bna krntawa sbda bn fahimtarsu..amma littafi ya kayatu Allah ya qara baseerah kiyita mna books masu dadih." Murmusawa saadatu tyi kna tace "Ameen Ameen sis dina.." "Dan Allah Anty zaki iya zama Antyna..Inasonki.." Cewar KYAUTAR ALLAH. "Meze hna sis..Insha Allahu..nima ina sonki sosai ngde Allah yabar kaunarh.." Cewa *Saadatu* "Ameen Antyna..tou a faride ni yarinyace bnkai 13yrs ba," "Allah sarki sis bkm Ai da qarami Ake zama babbah.." Murmushi KYAUTAR ALLAH tyi a dunia mtr tyi mata over, dan hk seta samu kwarin guiwar sanar da ita damuwarta. "Anty pls wani Abu ke damuna, Amma bnsan meyeshiba.." Saadatu ta shiga dmwa domin ita mutumce me shiga dmwar daba tataba (Kmr Antynty Ummu maryam). "Subhanallahi sis kou zaki iya kwatanta gayamin meke damunki.." "Eh Anty shiyasama na kiraki. " cewar KYAUTAR ALLAH. "Tou sis kafin ki gayamin dmwarki ina me baki shawarar hkri da juriya a duk lamurranki, Sannan ki yawaita ibada domin duk wanda zaki gyawa dmwrki inba ubangiji bne Aikin bnza kikayi knji kou little sis dina.." Jikin KYAUTAR Allah ne yy sanyi, tace . "tou Antyna ngde Allah ya kawomin mafita dani da dukkan al"ummar musulmai. "Ameen Ameen sis..inajnki dear, ki kwatanta gayamin knji, bari kashi a ciki bya mgnin yunwa.." "Yauwa..anty.." Se kuma ta dakatarh. "Kada ki dmu knji sis ki gyamin se in baki shawara kuma in tyaki da Adduarh.." Cewar *Saadatu* Nan KYAUTAR Allah tasamu kwarin guiwa, gaf ta kwashe komi narayuwarta tin tna qarama har zuwa ynzu, sannan bta boye mta komiba gami da Raslan , kama da abinda ke frwa da ita zuwa ynzu tanasar da ita bata boye mataba. Jim *saadatu* tyi zucia cikeda dmwa da kuma tausayin KYAUTAR ALLAH sbda Yadda takeda karancin shekaru,kuma ta kmu da zafaffiyar soyayyah hk. "Kaddara kenan.." Saadatu ta fada a rnta. Hkri shine shawarar da Saadatu ta fara bata, sannan ta tabbatr mta da cewar ta kamu da soyayyar Raslan ne kuma Soyayyah me tsananin tsia, Sannan a kn Aman jinin datakeyi ta bata shawarar taje asibiti a dubata tin Abin befi karfintaba, Sannan tace ta dageda sallarh dare kn Allah ya duba lamarinta.. KYAUTAR ALLAH tji dadin shawarwarinta domin duk masu Amfanine, Duk ta daukesu A rnta. Tyi mta godia kna sukayi Sallamarh cikin Aminci, byn Saadatu tyi mta alqawarin zata tayata da Adduarh Sannan ita KYAUTAR ALLAH ta roketa Alfarmar zata rinka kiranta suna gaisawa time to time sannan tnaso ta jimbanci lmrinta, sbda ita marainiace dan wata mgnr inba uwaba bka iya gyawa kowa. Saadatu ta Aminta da hkn domin A cewarta D'ana kowane, Sannan da d'a da dukiya ba a musu mugunta. Allah yasa mu dace. a bangaren Raslan kam tinda ya dawo bebi ta kn ihsanba, dukda kuwa yna tsananin bukatuwa domin kullum a miqe Zungureriyar burarsa ke kwana, da kyarma yke iya bacci, dukya rame Sosai UMMIH ke fahimtar halin dayake ciki, Hk shima daddy ya fahimci hkn, Sude nasu Adduarh ne... Ihsan kam se shagalin gabanta takeyi, Yawo kam Aise Abinda yy gaba duk rnr da bta da Aiki a club take kwana, se Asubah ta dawo ta kwanta, tyita baccin asara, Shigar bnza kuwa se Abinda yy gaba, dan wata rnama daga ita se pant da brezia take zuwa club din tyita rawa tna girgiza, maza suzo suyita shafarta.. Duk iskncinnan Raslan besanma tanayiba, danshi ya tsani yawo a rayuwarshi.. ** ** Washe gari mazan duk suka hallara A babban falon Annah, suka yada zango. seda Annah tasa Aka gabatar musu da Abincin rna sukaci sukayi nak, taxo ta zauna suna dan taba hira. KYAUTAR ALLAH tazo ta tsuguna ta bisu one bye one ta gaidasu, suka Amsa zucia fal soyayyarta. Annah tadan matsa zuwa bedroom dinta, danta watsa ruwa, wani lokacin kmr Agwagwa take gun wanka..wani lokacin kuma se tyi satima btyi wankanba. Itama KYAUTAR ALLAH tna gaidasu ta juya zuwa qaramin falon Annah. Alhaji Musa ya duba yan uwan nasa kna yace "Nifa inada mgna .." .alhaji haruna da ummar suka hada baki gun tambayarsa mgnr me.. Musa ya nisa kna yace "A kn KYAUTAR ALLAH ne da Raslan.." Harun yace "meya samesu.." Musa yace "Wlhy ina hngo wani lmrine A knsu ni tintini naso mgna, Amma na dagata...." "Lmrinkmr me.." Cewar Harun shide umar beyi mgnaba sbda kawaici irin na jinin katsinawa. "Ina hango soyayyah a tattare dasu meze hna Ayi yar gida kawai.." Dukkaninsu suna hngo hkn tintini Amma suka gaza mgna, Sannan suna masujin dadin hadin dazeyu. harun yace "Nima ina hngo hkn na bari nede yarinyar ta qara girma ngne nawa take.." Musa yy murmushi irinnasu na manyan yan boko. "Eh tou da wannan dan wannan..Ammande ni A ganina meze hna ayi musu Auren hk..nifa ina tsoron wani Abu gaskia sbda shaquwar tasu tyi yawa, Ykmata A duba lamarinnan..kowa yasan yaronnan da natsuwa Ammande shedan yau da gobe Kwara ayi musu Aure, inma bata tareba nan gba inta kra girma tasan ciwon knta Seta taredin.." Harun ya jinjina kai cikeda gamsuwa yace "eh hkne kam..Amma Annah zta yarda kuwa.." Musa yace "Insha Allahu..Aimu abun alfaharinmune.." Harun yace "Wannan gaskia ne..kaga shikenan tuwona maina.." "Kwaraima kuwa..Abun ai yy ddh.." Cewar musa. "Allah ya tabbatr mna da alherinsa.." Cewar Harun. "Ameen ya rabbih..cewar musa. Shide umar yanajinsune Amma da hkn ze faru dyafi kowa farin ciki da murna, domin yna lurada dan nasa sam beda natsuwa irinna masu Aure da Ake basu 100% kuma yasan dannasa irin sane hariji, ya tabbatr KYAUTAR ALLAH ita jininsace dole ztyi hkri dashi, kou ba komi maybe itama irinsace, koumade ba irinsa bace, yasan zata kwatanta dauria a kn buqatuwarsa, sbda Ai jinintane batada yadda zatayi. Ammafa A wani fannin yna tausaya mta sbda yasan waye dansa. Annace tyi gyaran murya hadi da daddogaro sandarta ta shigo falon, yna raba eyes "Salamu Alaykum.." Suka Amsa, "Wa alaykumussalam.." ta samu kujera ta zauna hadi da kara gyaran murya.. Nan kowa ya shiga taitayinsa Dan daga dukkan alamu mgnr me muhimmancice. "Ina wannan dan.." Annah tyi mgnr tna gyara glashin dake idonta.. Harun ya rissina kna yce "Gani nan Annah.." "Masha Allahu..ina musalle.." Musa ya rissina yce "Gani nan Annah..." "Ina shalelena Ummaruru na a'ee.." Ta fada hadi da washe baki. Rissinawa yy sosai zucia fal jin dadih yace "Gani nan Annahtarh....." "Tou masha Allahu...." Daga hk ta kra dogon gyaran murya...."Mgna nkeso nyi daku me muhimmanci.." Sosai suke mamakin ganin annashuwa da farin ciki A tattare da uwar tasu, basu taba ganin Annashuwaba a tattareda itaba kmr na yau, se wangale baki tkeyi kmr gonar audiga ..ALLAH yasa muji Alheri shine Abinda kou wannensu ke fadi A ranshi. *A nan na kawo karshen free page...ga masu so sesu siya..* *Shin yazata kya???* *anya yaran nata zasu Aminta da wannan batun nata?? Tou in kuma basu Amintaba yaya zasuyi da uwar tasu?* *waye ze Auri KYAUTAR ALLAH??* *yazatayi da soyayyar dake ranta na Raslan, inya kasance Farhan ne mijinta ??* *yaya Uban gayyar Raslan ze dauki mgnr..??* *meye makomar Ihsan A book dinnan?* *yaya labarin samha data hadu da raslan a restaurant harta Amsa num din KYAUTAR ALLAH?? Shin zta cimma a kn raslan burinta??* *gs ummih kuma a gefe..ga kuma Hajia hadiza mmn ihsan..sumafa za a fafata dasu A book din* *shin ihsan zatayi tafiya zuwa dubai din itada Maryam qawarta? Menene ze faru da ita a tafiyar? Meye zata dawo ta taras?* *ya lbrin Farhan kuma meson KYAUTAR ALLAH??* *Ya raslan zeyi da sha'awasa..??shin ze nemi ihsan kou neman mata ze fara?* *ga uwar gayya kuma Annah??* hmm ynzu za a fara wasan..book dinnanfa Akwai gwarama iri iri, Sannan akwai darasi, na rayuwa da hkri da juria.. zamu koyar da yadda ake romancing, da steal na sex iri daban daban da magun gunan mata, iri daban daban da kissa da kisisina hajiata, da iya tafia da rangwada da rausaya da maganganun batsa dazakirinkawa oganki...A book din za a baje baseerane iya baje baseerah, ga masu bukatar bokk dinnan ya koma 500 naira sbda wasu dalilai yan grp 1 sunci bati ngde da kaunarh... Ga masu bukatar book dina me suna INSO CUTA NE zasu biya 300 sannan kudin KYAUTAR ALLAH 500 ne only.* *Transfer 0542703718 SAADATU ABDULLHI GT BANKA* *VTU ta wannan number din 09131330334* *In mtn card ne zaki turo da numbobi ta wannan number din 08136349646* *Shaidar biya ta wannan number din 08136349646* *Kada ku bari a baku lbri, Akwai sirrika A book dinnan.....* ngde fans masu nunamin 1 love. *KYAUTAR ALLAH*... *PAID BOOK* 08136349646, call 09131330334. Gyara zama Annah tayi kna taci gbada kora musu bayani. "Daman wannan yar takuce ta samu miji, mutumin kirki, me hnkli da mutumci, Shiyasa nace bari in sameku da mgnr amatsayinku na iyayenta, komi Ai yna hannunkune.." Ta dan tsagaita, tna fara'ah. Dukkaninsu da mamaki A fuskarsu, nan da nan dukkanninsu Guntun farin cikinsu ya koma ciki. Nan da nan Annashuwar fuskarsu ta gushe, musammanma Umar. "Wacce yarinya kenan Annah?" Alhaji musa ya tambaya cikeda rashin fahimta yynda knshi ya kulle. Annah ta zaburo tace "wacece bnda *kyautar Allah..* duk dangin naku waye ya mace inba itaba..ngde ku duk maza kuka haifa, kai Ai dyr matar takama kku namijin bata haifaba..danma itace Ai da tini ka saketa ka Auro wata, Amma rakia mutuniar kirkice batada mugun hali irinnasu oh'_ eaahh!" Umar kan yasan da matarshi yke murmushi yy kawai..Musa ma murmushi yy a zucia yace "Wani Abun se uwa.." Harun yace "Annah Amma nga yarinyarnan nawa take dazatayi Aure..tayi qarama" "Wannan yarinyarce tayi qarama? A
Chapter 30 · 0% Book details