← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 164

Sashe 42

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ihsan tayi farr da ido kna tace "Ni zata nunawa rashin kunya..wlhy shiyasa kikaga inadon zuwa gidannan, amma sbda ita yasa bn zuwa..bnsone wata rna in zageta ace bnyi daidaiba.." Tyi mgnr cikin tsiwa Ummih tace "Yi shiru knji..yi hkri pls.." Ta fadi hkn da sigar rarrashi Ihsan ta jinjina kai, alamar tou Amma zuciarta fal haushi da tsanar Anty sadia..."Ummih dmn inaso in gya miki inaso inje dubai ne.." Ihsan ta fada cikin kwantarda murya. "Meza kiyi a dubai?" Ummih ta tambayeta. "Ummih daman kwana biyune bn fita, kou inaba shine nakeso inje in huta.." Ummih tace "okay ynada kyau hakan...kn gyawa me gidanki?" Ihsan tace "Ah' ni yaushe rabonma da in gnshi.." "Tou kngani ko? Wani irin zamane kukeyi haka? Bari zezo zan masa mgna knji kou.." Ummih ta fadi hkn zucia fal tausayin ihsan, Allah yasani ummih nason Ihsan sosai, "Tou UMMIH.." Ihsan ta wani marairaice kmr gaske. Se tausayinta ya kra narkewa a zuciar UMMIH "ki gaya masa zakije dubai din kinji..koda yakema ynzu tinda yayi tafiyarnan ze jima be dawoba sbda shikeda rgmr Aurar da yarinyarnan..amma zansan yadda za ayi.." Wani irin dadih ihsan takeji a ranta, intaji ummih tace Rukayya zatayi Aure, shinenan, ita kuma mijinta ze qara zama a tafin hannunta, sbda ze zauna A abuja, ta tabbtr inde yna abuja da'imam, dole seya nemeta ita kuma a lokacinne zta tabka masa nata rashin mutumcin... Ihsan batabar gidanba se wuraren la'asar seda taji abincin da Anty sadia ta dafa Aiko tasha habaici, da zagi iri iri gun Anty sadia, sam itafa bata tsoron uban kowa Anty sadia, hk itama ihsan kawai tna raga matane saboda Ummih. Yau ta kma alhamis ce gobe jummarh za azo neman Auren KYAUTAR ALLAH gabaki dya Yasawa knshi dmwa, baccima da kyar yakeyi, dukya rame kmr bashiba handosome guy ,son kowa qin wanda ya rasa... 3:1pm Kwance Yke a bedroom dinsa sbda yafison zaman kadaici a yan kwanakinnan...sanye ykeda kana nan kya wadanda suka Amsheshi Ainun.. Da gudu ta fado dakin sanyeda rigar Atamfa dinkin bubu abinda da yar duma-duma se rigar ta Amsheta ainun.... "Daddy...daddy..daddy..." Shine Abinda ta shigo tna fadi tna rangajin murna... Fadawa jikinsa tyi gabaki dyanta, ta manna masa kiss a goshi.. Murmushi ya sakar mata hadi da zubawa kyakyawar fuskarta ido.. Itama idon ta zuba masa, ta cunu dan bakinta...dan dukan wasa yakaiwa bakin nata.. "Um um um..daddy meyasa kakeyin cool kou wani Abu na damunkane? Kou jikinne har ynzu? " ta tambayesa cikeda damuwa. Girgiza mata kai yy, alamar ah'ah.. "Tou meyasa bakasoncin Abinci...seni kuma kna matsamin inci.." Tyi mgnr a shagwabe. "Sbda bnajin dadin test din bakinane...tashi xaune inaso muyi mgna.." Yy mgnr bb alamar wasa a Muryarsa da fiskarshi. Ganin hkn yasata tashi zaune zucia da fargaba sbda bata taba ganinsa a ynayin daya canza fuskarshiba ynzu.. Shima zaunen ya tashi, ta zauna kn cinyarsa dare-dare.. "Dagani ki zauna A kasa.." Yy directing dinta bb wasa a tare dashi... Jiki a sukwane ta dagashin kna ta zauna a kasan kafafuwanshi..ido ta zubawa jara jaran yatsunsa masu kyau da sheki, gabaki dya kafar tasama tyi mata kyau abar sha'awa.. ...hannu takai ta shafi yatsun nasa.. Wani yarr yaji, abinda be taba jiba... Da hnzari yajanye kafafuwanshi.. "Ki natsu, ba mgnr wasa zanyi dakeba.." Ya fadi hkn cikin dakiya... Innaga comments zan sambado next page da daddare.... KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK..500 ONLY... 08136349646* *YAH KHAFIH...* Tsam ta natsu, kai kacema ba ita bace, tasa yatsunta a baki ta fara tsotso, tba sauraron daddyn nata... Ido ya zuba mata yna nazarinta, hk kawai yji ynajin haushinta, ya fara mgna cikin bacin rai.."Daman kina soyayyah a boye baki gyaminba kou..kedin har nawa kk dazaki fara soyayyah, har kice knason Aure...tinda Auren kk zabawa knki shikenam shidin za ayi miki, duk abinda ya faru kiyi kuka da knki.." Gabantane ya yanke ya fadi, sam itafa bama ta fahimci inda zancen nasa ya dosaba, tadeji ynata mgnr soyayyah-soyayyah aure-aure.. A razane ta dago ta kalleshi kou zataga Alamar wasa a tare dashi, Amma ina sam kou alamar wasanma bata ganiba.. "Daddy aure kuma? Nidin? Soyayyah kuma? Dawa nke soyayyah? Ni wlhy bna soyayyah da kowa.." "Shot up your mouth!" Ya fadi hkn cikin tsawar data mugun zaranata, sbda tinda take a rayuwarta be taba mata tsawaba, Se yau,..Dukda krncin shekarunta amma tabbas tasan lefin data masa babbane,..idanuwantane ya fara zubda kwallah.. "Daddy, wlhy duk mgnr nan da kkeyimin, bn santana,hasalima ni bngane me kk nufiba.." Ta krshe mgnr tna fashewa da kuka me tsanani.. Lumshe idanuwansa, yy ya bude a knta, kukanta na sukar masa zucia, nan da nan knsa yahau sara masa.. "Daddy...pls..."ta fadi hkn tna kuka.. Be jira Abinda zataceba cikin tsawa, yace "Get out of my room! Tinda de ke bkida hnkli ..kn girma kk gani kou.." Hnklinta ya kara tashi ta kara fashewa da kuka harda majina.. "Daddy ni kake kora!" "Tashi ki fitarmin a daki nce!" Yy mgnr yna nuna mata hnyar fita da hannunsa na dama, idonshi a rufe sbda kukan nata kra rikitar dashi ykeyi.. Miqewa tyi jiki a sukwane tana kuka kmr rnta ze fita seda tayi tafiyar second uku kna ta juyo ta kalleshi idanuwanshi a rufe ya dafe knshi da hannayensa duka biyu.. Cikin muryar kuka tace "Daddy wlhy ni bnsan mgnr me kkeyiba..pls kada ka hukuntani a kn abinda bnsaniba..ka tinafa kayimin mugun sabo da kai, bazan iya rayuwa babu kaiba, kuma bazan taba iya rayuwa kna fushi daniba..pls kyi hkri kada ka tsaneni dan Allah.." Tna gma fadar hkn ta juya ta fice a dakin tna kuka riris... Annah dake zaune a falon ta gnta tna kuka, riris..hnklintane ya tashi, ta fara mgna cikin tashin hnkli, "Mamana, meye kkema kuka Hk...kou Babannawa ne ya mutu? " krsowa KYAUTAR ALLAH tyi ta fada jikin Annah tna kara fashewa da wank sabon kukan mecin rai... Hnklin Annah ya qara tashi tahau tattabata alamar rarrashi "Wainishin meyene kiketawa mutane kukan nan ne..kou kinasone hawayenki ya kare ki rasa na amarci.." KYAUTAR ALLAH ta qara fashewa da kuka harda birgima, takeyi a jikin Annah... "Ke ni ki gayamin me kkewa kuka ko ki dagamin cinyoyina kada ki karasani..meye kkewa kuka ne nce?"Annah ta tambayeta Tsagaitawa tayi da kukan tace "Annah wai daddyna ne yace waini Aure nkeso Ayimin,,kuma yace wai ina soyayyah da wani...ni kuma bnda kowa da muke soyayyah.." Ta kra fashewa da kuka.. Annah tace "Aiba karya yayiba Auren za Ayi miki, sbda shine yafi cancanta dake.." Dagowa KYAUTAR ALLAH tyi ta zubawa Annah idanuwanta farare, wanda zuwa ynzu Sun koma red.. "Aure kuma Annah.." Annah tace "kwaraima kuwa..Aure za ayi miki kowa ya huta, Gobennanma za ayi mgnr Auren nki insha Allahu.." KYAUTAR ALLAH ta fashe da kuka ganin Annah da gaske take gaya mata mgnr datakeyi.. "wallahi bnaso! Bnason auren dole..nasan wannn shirin duk nkine Annah, ki warware rin wuri inba hkba zan gudu in bar miki gidan...yaushe Aka tabawa mutun Auren Dole inba muguntaba.." Tna gma fadar hkn ta qara fashewa da kuka.. Annah dake kallonta baki sake tace "Ah laillai wuyanki ya isa yanka.. Dan ubanki tin kina kmr hk kike nema ki bijiremin..Eh gaskia kika fada nice nace A miki Aure sbda in kikafi hk gagarata zakiyi, kije ki debomin Abin kunya.." Tashi tsaye KYAUTAR ALLAH tyi tna ganin jiri , ta qara fashewa da kuka tna buga kafa a kasa.. "wallahi bnaso! bnaso!! Kuma guduwa zanyi inbar miki gidanki!! " Tana gma fadar hkn ta juya a guje ta jaye upstairs dinta tna kuka.. Annah ta saki baki fuska fal dmwa da tashin hnkli,, "oh ni A'ee wannan yar bura uban yarinya gagarata zatayi...dan kutmar ubanki zanga t inda zaki gudu, Aurene kuma se Anyi, inde ina numfashi, sbda daga ganinki fitinannun matane, tin ynzu kna rungume rungume da katon gardincan babana,nan gba kam Ai bnsan me za ayiba...kwara kije kiyitawa Mijinki na Aure rungume rungumen..kuma zanga ta inda zaki gudu dan ubanki, fitarma daga gidannan bazaki karayiba, kou mkrntarma kn dena zuwa, insha Allahu, inkinyi Aurenki, kyaci gba dayi....tindade kn iya krtun sallah Aishikenan..boko dmn ba dole bace.." Annah ta fadi hkn tna miqewa ta dauko sandarta ta fara dogarawa ta fice daga falon direct gun madu gadi ta nufa nan ta sanar dasu kada su kuskura subar KYAUTAR ALLAH ta fita daga gidannan,... Dawowa tayi tna mita, direct ta nufa bedroom dinta tna still tna mita, KYAUTAR ALLAH ta fara bata, haushi, Amma koumi zatayi se anyi Auren Ai auren kiyayyah dadih gareshi cewar Annah... Raslan na tsaye A bakin kofa ynajin koumi daya faru tsakanin Annah da KYAUTAR ALLAH..se yji tausayin KYAUTAR ALLAH sbda yji ashema batasan da mgnr aurenba se ynzu.. Jingina bynshi yy da byn kofar dakin nashi.. "Ya rabbih!" Ya ambato sunan ubangijinsa yyndayakejin knshi na sara masa, zuciarsa na masa zafi..da kyar ya lallaba ya krsa bakin bed dinsa ya kwanta, yna kallon slin hadi da runtse idonshi, tausayintane ya lullubesa tunawa da yy ynzu hk tnacan tna kuka.. Nan da nan yji knshi ya kra sarawa.. "ALLAH sarki bbyna..inde inada rai bazan bari A miki Auren doleba.." Ya fadi hkn da muryarsa me jahilin dadih... Rnr hk bangarori biyun suka kwana, zucia bb ddh..Raslan kam kwana yy yna sallarh nafilfili dan shine mafitarsa.. Itaman KYAUTAR ALLAH btada hnklin dazatace bari ta kwana tna ibada, dan hk kwana tyi tna kuka, da yatsunta a baki tna tsotsa, motsi kadan setayi Aman jini, kwana tyi tna Aman jinin tna kuka kuma, ga tunanin daddynta fal rnta..Annah knta btyi bacciba sbda tunanin KYAUTAR ALLAH bta cikin kwanciar hnkli, Amma hkn ta daure wai A cewarta kwara ta tankwarata a wannan karon bawai ita ta tankwarataba.. Washe gari hk Raslan ya daurewa knsa bebi ta kntaba, sbda yanasone ya janye jikinsa daga, ita, yywa knsa mugun sabo da ita, shine ykeso ynzu ya fara hkrin rashinta, itama ya k oya mata hkrin rashinsa.. A daki ta wuni kou wanka ta gazayi sallah kawai take qoqarin yi..bb Abinda takeyi se tsotson Yatsunta A nan take samun Sassauci.. Annah ta kawo mata breakfast Amma fir takici, Annah tyi juyin Dunia Amma takici, karshema seta fasheda mata da kuka..ficewa Annah tyi a dakin tna mita "Aikou zaki mutune se Anyi miki Aurennan dan ubanki..tin ynzu kinfi karfina, Ashe kwara
Chapter 42 · 0% Book details